← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 97 OF 187

Sashe 97

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hannu ya
aga yadda yan
shaye shaye ke yi yace
Baki da matsala momcy na."
Ya koma cikin
akin sa, wanka yai ya canza kaya cikin gwanjon da ya siya ya saka takalmi ya fito.

Sauran chanjin
ari biyu ya hau napep zuwa gidan su Meenal.

Alhaji Hussain yau kafin ya fita ya jadadda mata ta tabbatar Araab yazo gaishe sa anjima dan a saka musu rana da wuri baya so ana cigaba da jan lokaci, Meenal damuwarta ta
aru gaba
aya tunaninta ya cunkushe, Mumy kuwa ce mata tayi sai tasan yadda zatayi dan ita babu ruwanta, Bilal napep na ajiye sa ya dauko wayarsa ya tuna bashi da number Meenal yanzu, ya yarda ta goge nunberta ne dan ya samu ta bashi zoben, amma zoben bai isa ya fanshe jibgar da yasha ba, da har yanzu gefen kansa na masa zugi idan ya d
an tab
a shi.

Maigadin yace ya masa sallama da Meenal yace Araab yayo aike wurinta.

Meenal tana jin haka wani sanyi ya ratsaa ranta amma kuma tana mamakin aiken me zai mata,
aramin mayafinta ta yafa ta fito.

Mugun ja baya tayi ganin Bilal tace
Me ya dawo da kai gidan mu?"
Kansa ya shafa yayi dariya yana
aga mata gira yace
Haba Madam!

Wai ke da kin
auka shikenan zan barki?"
"Me kake nufi?

Ban gane ba." Wata dariya yayi ya matso kusa da ita yana tafiyar gayu yace
Kin
auka zoben da kika bani ya isa ya fanshi lafiyata da aka ta
a?

Wai ma kinsan jibgar dana sha kuwa?"
Ya nuna goshinsa yace
Har yanzu bai daina mun zafi da zugi ba, jiya ma sai danasha allurai."
"Toh me zan maka ni ka ga ba sauran abunda ya rage tsakanin mu."
"Baki da hankali gaskiya, to wallahi yanzu ma sai kin
ara bani ku
i naje a sake dubani, dan inaji an ta
a cikin kashina dukan nan da akamin."
"Gaskiya kan ka akwai matsala, yaushe na baka zoben da ya kai 140k + shine zaka dawo mun?"
"Idan kika ce zaki tsaya wata magana wallahi zanje na fa
awa Araab komai."
Ranta taji ya
aci sosai rainin hankalinsa yayi yawa a
ufule tace
Ni zaka ri
a blackmailing kana kar
ar ku
e a wurina, kaje ka fa
awa Araab
in mana ka gani idan zai yarda tunda wacce hujja kake da ita nacewa ni na saka ka?"
"Wallahi tun ta lalama ki bani kafin ki dawo dana sani." Tsaki tai tace
Ga hanya ka tafi ka fa
a mana sakarai kawai, bansan meya kainj harka ma dakai ba."
Gabanta yasha da sauri ganin zata juya yace
Tausaya miki nake kinsan guy
in nan bashida kirki zai iya sawa a kulleki.

Wani banzan kallo tamai tace
an uwanane dai ba naka ba ko?

So just get lost.

Ta wuce ciki abun ta zuciyarta na ingizata barazanace ya ke, kuma ai bashi da hujja meya hana tayi tunanin haka ma tuntuni, da ko ficikarta bai ci ba wallahi.

Bilal ransa ya masifar
aci shi zata fa
a wa magana haka dole ya koya mata hankali, kusa da mai gadin ya
arasa yace
Dan Allah zan samu
ari biyar a gun ka wallahi bani da na komawa." Kallonsa yayi yace
Kai ya akayi ka taho ba ku
i kuma meyasa baka tambayeta ta baka ba?"
"Wallahi matsala aka samu, ita kuma nauyinta nake ji kasan da kunya abin."
Maigadin hannu yasa a aljihu ya basa, Bilal ya amsa yace
Godiya nake." Daga nan napep ya tara yayi kwatance company Araab, komai zai faru sai dai ya faru amma yau sai ya sanar da Araab komai.
**************************
Raheena zazza
in ya tsananta jikinta ya
auki zafi tamkar garwashi, tana kwance amai ta tashi zata mi
e jiri ya di
eta anan kan gado ta shiga kwarawa, Salame na falo ta jiyo ta, tana kakari, a ru
e ta taso tana cewa
Raheena yaushe kika dawo?"
Ta fa
a cikin
akinta hankalinta yayi mummunan tashi ganin tana amai, ta ri
ota tai tana jera mata sannu, Jauro daidai nan shima ya dawo, jin muryarsu a ciki yasa ya nufi
akin yana shiga yace
Salame yi maza ki kamata mu kaita asibiti."Salame sai da ta gyara gun ta
auko wa Raheena wasu kaya ta saka, ta ri
ota suka shiga mota Jauro ya tu
a su zuwa asibiti, basu tarar da layi sosai ba, Likita ya dubata bayan gwaje gwaje wanda suka
auki kusan awa kafin result ya fito.

Nan likita yace yanasan magana dasu a office
insa.

A tare dukkansu suka shiga Raheena ta jingina bayanta da kujerar tana sauke numfashi da
yar, Likita ya
auki takardar yana dubansu hankali kwance yace
Ba wani ciwo ba ne, sai laulayi tana
auke da juna biyu ne na wata
aya da kwanaki." A razane suka dube sa, Raheena tayi zumbur tace
Wallahi ba sakamako na bane taya zan samu ciki bayan na saka robar hana
aukar ciki?"
Jauro daga tsaye bai san sanda ya kai zaune da bass ba, ya kasa furta komai, kalan Raheena kawai yake yana sake nanaya.

Salame wata irin zufa ke keto mata na tsananin tashin hankali, Likita ya dubi Raheena yace
Wasu lokuta ana samun haka, ko an saka robar hana haihuwa ka samu ciki, watakila wace aka saka miki tayi expired.

Raheena kuka ta saka tana fa
in ta shiga uku, Dr ya fahimci cikin banza ne tayi a take ya kira wata nurse tazo ta duba implan da ta saka gefen hannu aka cire mata.

Tabbas expire one aka saka mata, Jauro da Salame sun zuba ido suna kallon ikon Allah.

Cikin karfin hali Jauro ya mi
e yazo kusa da ita, nan danan jikinta ya fara rawa dan ganin yanayinsa.

Mari ya tsinka mata ya make kanta iya karfinsa wanda hakan yasa ta jingina da bango ta fashe da kuka.

Cikin wani yanayi yace
Kanki kika cuta Raheena Allah ya gani nayi kokari wurin tarbiyarku amma uwarki ta nuna mun fin karfi a kanku, yanzu ga abun kunyar da kuka jawo."
Ya share
wallar da ta zubo masa ya juya ya fita ofishin, Salame kan Raheena tayi ta cakumo wuyanta tace
Uban wa ya miki ciki, wani lalatacce kika sakarwa kanki har ya dirka miki ciki?

Dan ubanki yaushe nace kije ki bada jikinki a waje?"
"Wallahi ban san cikin waye ba Umma?" Tai maganar tana kuka.

Salame sakinta tayi tana yin baya tamkar zata fa
i tace
Kina nufin ba ma mutum
aya kike ba kanki ba, da har ba zaki tantance na waye ba?"
Raheena kai ta
aga tana kuka har ga Allah bazata iya tantancewa na waye ba, dan kusan kullum da kalar namijin da take kulawa, a cikin watan nan tana jin samari uku ta kwanta dasu ba zata iya tantance ciki waye ba (Subhanallah meya kai wanann masifa ka rasa cikin waye saboda ba kan namiji d
aya ka tsaya ba, Allah ya tsare mana imanin mu ya shirya mana zuri
Salame cikin tashin hankali ta kalli likita tace
Dan Allah ka taimakemu ka zubar mata da cikin nan."
Likita kallonta yayi yace
Sai idan kin shirya rasa rayuwar yar
ki dan bata da
arfin jinin
aukar allurori ko maganin zubar da ciki, sanda muka
au jinin ta dan tabbatar da ko ciki ne muka gano rashin karfin jininta."
Ya fa
i hakane dan ya hana musu zubarwa ko a wani wurin ne, Salame hannu ta
aura a kai tace
Shikenan Raheena kin cuce mu wallahi, kin tona mana asiri, cikin shege a gidana?"
Itama Raheena sautin kukanta ya
aru ba nadamar barikinta take ba, sai takaicin yadda zatayi rainon cikin ta haife sa sai hana mata cigaba da sharholiyarta yadda take so.

GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa &
Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
[7/20, 10:37 AM] +234 806 867 3569: MUN
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
Salame haka ta jawo Raheena daga asibitin suka fito waje, Jauro yana zaune cikin mota ya kifa kanshi da sityarin motar, hawaye kawai yakeyi na bak
in ciki da nadamar rayuwa, tabbas laifinshi ne duk abubuwan nan da suka faru, a matsayinshi na mahaifi wane mataki ya d
auka a sanda bata kwana gida?

Har tana tutiya wai tasa abin dakatar da haihuwa.

Cikin k
arfi Salame ta bu
e mota ta shiga ta zauna tana cika tana batsewa, Raheena ma ta shiga ta zauna a baya ta sa kanta a bayan kujera tana cigaba da raira kuka.

Ba wanda yai magana har suka iso gida, kowa da abinda ke ransa, Jauro ciki kawai ya shiga ya wuce
aki, Salame ta shigo tun a tsakar gida ta sake kwa
e kan Raheena tace
Wannan-wannan kila
akin cikin ki ne zai kasheni, wallahi duk yanda za
ayi sai an zubar da cikin nan, in kuma akwai wani mai ku
i a cikinsu ki fa
a min sai a kakaba mai cikin.

Raheena tana hawaye tace
Ni dai a zubar Dan Allah Umma, wallahi ba wanda zan iya rayuwa dashi a cikinsu.

Hannu ta kawo zata sake maketa tai saurin yin
asa cike da takaici Salame tace
Shashashan banza kawai kinsan da haka uban wa yace ki wangale musu
afa?

Bata jira amsarta ba ta wuce ciki tana zage-zage, ai wallahi wannan abin kunyar ba dai a zuri
arta ba, yarinyar da take cin buri ta auri Gomna ko Senator ko wani attajirin shiyasa ta ke kyaleta tana fita shine yanzu zasu kare a kwaso mata cikin banza?

To wallahi bazai yiwu ba.

Tana shiga taga Jauro na neman fita da sauri ta rik
o rigarshi tace
Ina zaka?

Kwace rigarshi yayi yace
Bazan iya zama inuwa
aya daku ba yau dan haka ki barni na fita kafin zuciyata ta samu buga da bak
in cikin ku.
Chapter 97 · 0% Book details