← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 110 OF 187

Sashe 110

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Alhaji Jafar ya tsara akan idan lokaci ya kusa zai kira Ammi ita kuma ta shirya direba yazo
aukar ta sai su biya su
auke sa, hakan yasa take neman wayarta ko ya kira, tayi mamaki a falo ta ajiyeta kan kujera amma bata ganta ba, Su Haneefa ta tambaya suka ce basu gani ba, ba kuma ba
i sukayi yau
in ba balle ace an sace, Danejo wacce tunda ta shigo aikin safe ta saka ido kan Lami Kurma kamar yada suke kiran ta, taga sanda ta
auki wayar ta jefa can
aashin kujera ta yadda hankalin Ammi ba zai kai ba, Danejo na kitchen tana wanke kwanuka taji suna cigiyar wayar, fitowa tai tace
Hajiya kamar naga waya
ashin kujera
azu da ina shara sai dai bani da tabbas ko itace." Ammi tace
Anya kuwa itace amma Hanifa duba mu gani." Hanifa tana du
awa ta hango wayar can
arshe ta zaro wayar, tana cewa
Mai ya kai wayar har can
arshe?" Ammi kallon Danejo tayi wacce ta sunkuyar da kai bata son ta yawaita zargin tsohuwar amma tana abubuwan da za
a zargeta, Danejo jin idon Ammi a kanta tayi saurin juyawa ta shige kitchen, bata son tsare ta da tambaya ta rasa amsar bata, Burinta ya cika dai tunda Ammi ba zata rasa fitar ba,
Ammi basarwa kawai tayi ta kunna wayar, tana gama loading kiran Alhaji Ja
afar ya shigo wanda ta masa saving da Sardauna na, Ta d
auka tare da cewa
Afuwan Sardauna Allah yasa bakayi fushi ba.

Kema kinsan ai bana iya fushi dake ba, sai dai ina ta kiran ki kashe ki shirya direba na waje tun
azu yana jira."
"Tohm gani nan zuwa sorryy."
Dariya kawai ya mata ya kashe wayar, Ammi cikin hanzari ta shirya da taimakon Haneefa ita ta d
aurawa mahaifiyar tata d
an kwali, ta shafa mata hoda tana cewa
Ammi na so nake ki haska taron." Ammi tayi murmushi cike da
aunar yarinyar tata, tayi kyau sosai cikin lace
inta HKG tsaha gwala gwalai ta fito
ass da ita ba zakace ta ajiye yarinya kamar Hanifa ba.

Hajiya Zinnira ta kai hannun ta kan handle na
ofar motar zata shiga kenan, Ammi ta fito tana nufar motar suka kalli juna, kowane da mamaki Ammi na mamakin dama hadda Hajiya Zinnira za
a je, Hajiya Zinnira na mamakin ta yadda akai Ammi ta shirya ta fito, ranta taji ya masifar
aci idan har Uwaliya bata aiwatar da aikin da ta saka ba, wallahi sai ta ha
u da hukuncin ta, yadda taci burin fitar nan aka
ata mata plan, ba zata bar Uwaliya ba
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
Wani mugun kallo Zinnira tawa Ammi ba tare da ta damu da kallon da take mata inda sabo ta saba tace
Hajiya ina kwana?

Zinnira ta sake
aure fuska tace
Me kike anan?

Ammi zatai magana kiran Alhaji ya shigo wayarta, ta
auka daga
angarenshi yace
Hajiyata ko sai nazo da kaina ne?

Ajiyar zuciya tayi tace
Naga Yaya zata taho ne to ni sai nake tunanin na koma dan dama kaina ciwo yakeyi.

Ba wata Yaya ko Aunty ko Goggo da nace tazo, ke nace kizo kuma da ke ka
ai nai niyyar zuwa, so koma wacece ta koma inda ta fito.

Zinnira basai an fa
a ba tasan cin zarafi ya mata dan indai Alhaji ne akan Matar nan ba abinda bazaiyi ba, tabi ta asirceshi baya ganin kowa sai ita.

Ammi ce ta
ago kawai taga Hajiya Zinnira ta juya cike da takaici ko daga yanayin tafiyarta zaka san ranta a
ace yake matuka.

Jiki a sanyaye ta shiga duk sai taji fitar ma bata mata da
Hajiya Zinnira kuwa a fusace ta karasa
angaren ta,
aki ta wuce kai tsaye tana bin kanta a madubi da irin kwalliyar datai ta kece raini, abinda ya sake bak
anta mata rai shine matar can bata kashe ku
i sosai gun yin gayu ba amma kana kallon ta ka ga babbar mace, kyaunta, kyan fatarta da shigarta ka
ai sun isa shaida maka matar manya ce.

Jakar ta cila kan gado ta zauna tana huci, ita harda kin fa
a wa abokiyar zamansu dan karta kawo mata cikas yanzu gashinan an disgata a banza, yanzu meyafi kaskanci sama da abinda Alhaji ya mata?

A fusace tasa waya ta kira Uwaliya, a lokacin tana zaune tana shan fanta da meat pie akan kujera, ta mimi
afa, jin waya akan taje bangaren Hajiya Zinnira yasa mamaki ya kamata, ya akai bata tafi ba?

Tambayar datazo mata kenan, nan da nan hankalinta ya tashi dan tabbas ance mata an fita da ita.

Tana shiga
angaren kafin ta zauna ta cila mata cup
in dake gabanta, ji kake tartsatsa ya fashe dan na tangaran ne.

A fusace take kallonta tace
Ni zaki wua
anta?

Ke harkin isa ki lalatamin plan?

Jiki na rawa tace
Hajiya wallahi a
angarena komai ya tafi daidai.

In ya tafi daidai uban me nake anan?

Shiru tayi,
To wlh ki jira abunda zai biyo baya kinsan halina ai.

Haka ta fito ranta a
ace tana shiga ta kife Lami da mari, kunci kawai ta ri
e, tana hawaye ba damar yin wata magana a gaban mutane sanin kurma ce a wurin su.

Danejo da shigowarta kenan daga
angaren Ammi taji ana
Uwaliya kiyi ha
uri in laifi ta miki." Ta wuce ciki tana tafe tana hura hanci dan ranta yayi matu
aci.
******
Meenal yau taci kuka har ta gaji, takaicinta bai wuce yanda Dady ya
i tsayawa ya saurareta ba, ya zatayi da rayuwarta?

Dan tabbas data auri mahaukacin nan gwara ta mutu batayi aure ba.

Kamar daga sama taji Mumy na cewa
Ki tashi gashi can shashashan yaron da bansani ba yazo gunki.

Kamar wacce take jira dama, haka ta mi
e bata ko amsawa Mumy ba ta ja mayafi ta fita fuuu rai a matuk
ace,
ofa ma da
arfi ta maidata ta rufe bayan ta fito waje, yana tsaye jikin motar daya
auko ta, dan da har zai hau adaidaita ya fasa yace kar ta rainashi dayawa, motar ya dawo ya
auka yasa mai na dubu
aya da
ari biyar wanda ya ciyo bashin dubu
aya bayan ya bayar da jinginar takalminshi akan in ya maido sai ya amsa, tsaki taja ta
arasa inda yake, tana isowa ta
aga siraran hannayenta zata tsinkamai mari, hannu yasa ya ri
e hannunta da sauri yace
Beb me kike yi hakan?

Fizge hannunta tai tace
Kai a naka dakikancin ni Meenal kamar ni zakace zaka aura?

Wallahi nafi
arfin ka."
Fuska ya
aure yace
Ke meyasa bakida wayo ne wani sa
in?

Ce miki nai auran gaske nakesan yi dake?

Kallon mamaki ta masa tace
Me kake nufi?

Ya sauke ajiyar zuciya yace
Ke kinsan me nafiso a duniya ku
i ne, to ke kuma Araab kika fiso ba sai muyi 1-1 ba?

Jikinta ne ya fara sauyawa daga fushin da take tace
Me kake nufi ni har yanzu ban gane ba?

Ganin ta fa
a yasa ya matso yace
Mu shiga mota.

Shiga tayi ba musu dan ita dai bazata aure wannan mara hankalin ba.

Suna shiga Alhaji Husaini ya leko, kwafa yai yace
Ni zata maida
an iska kenan?

Wato na mata maganar aure tace ba komai tsakaninsu.

Komawa ciki yai yanajin jiri na kamashi, yarinyar daya sadaukar da farin cikinshi saboda ita yanzu itace take neman tozarta rayuwarsa.

Meenal ce ta kalleshi tace
Bana som
ata lokaci me kake nufi da zancen ka?

Kuncinsa ya hau shafawa yace
Kinga Baban ki ya dage aure zai miki, ke kuma bakya sona nima bana sonki, ni ku
i nake ke kuma son Araab
Hannu ta
aga mai tace
Malam ban tambayeka wannan lissafin ba.

To naji, gani nake ki amince da komai ranar
aurin aure sai nace na fasa, me kike tunanin zai faru?
ufule tace
Ina na sanma haukar shawararka, bayan nice zan sake tozarta, anyi na farko gashi anyi na biyu.

Dariya yai yace
To ai hakan muke so, ke kuma sai ki kira ko Araab kiyi ta kuka kice kashe kanki zakiyi, a yanda ya kyalekin nan bayan abinda kika mai na tabbatar bazai bari ki sake tozarta ba zaizo yai wuff dake.

Wani mugun kallo ta masatace
Ce maka akai Araab kyaleni yayi?

Mahaifiyarsa ce tasashi amma a halin wannan bai
i yasa a kulleni ba.

Tafi yahau yi yana dariya yace
Shikenan komai yayi daidai sai ki kira mahaifiyarsa ki fashe da kuka ki fa
a mata, kinga hankali kwance zakuyi auranku tunda abinku ne na gida.

Ita kanta batasan yanada basirar mugunta ba sai yau, ga shawara dai tayi amma fa cikin
aya za
ai biyu ne, ko ita ta tozarta ko kuma ta auri Araab.

Shawara ce in kuma bakyaso sai kiyi ta zama Oga ya ha
aki da abokinshi.

Abokinshi kuma?

Yace
Sosai bayan a gabana ya fa
a dazu, dan haka shawara ya rage naki.

Gaba
aya kanta ya k
ulle rasa ya zatayi da rayuwarta, tace
Ka barni zanyi tunani.

To kafin ki tafi ki fara biyan kudin shawara da aka baki, dan yanzu ma bashin mai naci.

Tsaki tai tace
Kaidai bakaji da
i ba namiji ko kunya bayaji ya dinga ro
o kai tsaye haka.

Ta
au wayarta ta bu
e accnt, 5k ka
ai gareta tana neman tura mai 2k ya kai kanshi kusa da wuyanta yace
Hajiya duka zaki juyo ai ke
ar Oga ce yanzu ma dan yana fushi dake ne amma ai kinfi k
arfin account d
inki ya zama haka.

Ta tura masa ta fito motar ta shiga gida tana jin
an sanyi a ranta.
Chapter 110 · 0% Book details