← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 170 OF 187

Sashe 170

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Araab yana ganin fitar su Ummy, ya matso sosai kusa da Mun
o, dama an cire mata drip dan ya
are sai gobe za
a saka mata
ayan, kallonta yake yana jin yadda soyayyarta ke fisgarsa tabbas ba zai
yale wanda yake son raba sa da ita ba, Mun
o itama ido ta zuba masa tana jin son sa na ratsa jinin jikinta da ance a rabasu bata san ya rayuwarta zata kasance babu shi a ciki ba, Kansa ya rankwafo daidai nata ya
au ra goshinsa kan nata, hancinsu na gugar na juna numfashinsu na gauraya, kowanensu yana jin bugun zuciyar
aya wacce ke cike da so da
aunar junansu,
Zan tsotsi lips din matata ko zan rage ra
in sonki dake zuciyata." Yai maganar cikin wata irin murya, ya soma tsotsan lips
inta, Mun
o itama mayar masa take da nata salon, hannu ya zura cikin rigarta yana shafa dukiyar fulaninta wanda yaji sun
an yi tauri alamun farkon ciki, ya dinga murza nipple
inta, Mundo jikinta ne ya saki sosai, yasan bata jin da
i, janye jikinsa yai a hankali, ya kwanta gefenta ruf da ciki dan gadon yana da girma yana
aukar mutum biyu, Mun
o ita kanta tana bu
atar mijin nata sai dai bata da
arfin
aukarsa dan Araab karfaffan namiji ba, kuma a asibiti tana jin kunya, Araab hannun Mun
o ya kama ya ri
e gam yana sauke numfashi a haka har Allah ya taimake sa bacci ya
auke sa.
******************
Bilal ko da ya fito kasuwa ana isha
i dan sun tsaya wani aiki, hakan yasa bai je makarantar ba, ya taho gida, yayi bacci cike da kewar Meenal, washegari da safe kiran Salame ya tashe sa tana tambaya yaje yace mata yau zaije, tace tana jiran sa, bayan yayi wanka ya shirya, Makarantar FCE ya fara biyawa,
alibi
aya ya samu ya tambayesa gidan Malam Dalhatu, ba wani ja yace masa
Gidan sa ai yana cikin makarantar nan staff quarters, kana zuwa kace gidan Malam Dalhatu za
a nuna maka."
Bilal yai masa godiya, sai da yaje aka nuna masa gidan ya gansa sosai, kana ya kira Salame ya sanar da ita, Tace masa yazo suje, Yace
Ta bari zuwa dare lokacin yana gidan sa, su same shi
Tace
Toh." Ta kashe wayar tana kallon Raheena tace
Kuma wallahi mukaje baki zaki bu
e kiyi magana sosai, matu
ar kina so
an ki ya samu yancin yana da uba." Raheena ta
aga kai tace
Zanyi." Yafi miki dai ehe." Raheena ko meye indai akan yaronta ne zatayi amma da ko fuskar Malam Dalhatu bata
aunar gani.
******************
Washegari an
arasa sakawa Mun
o drip
inta, Su Ummy sunzo tare da Danejo wacce a gidansu Ummy ta kwana, Araab da kansa ya ha
awa Mun
o tea yana bata a baki tare da sandwich, taci ba laifi ganin amai na son taso mata ya dakata da bata, wuraren azahar Dr ya shigo yace zasuyi discharging
in su dukkansu, ya sake maimaita Mun
o ta rage stress da yawan tunani ba
a son mai ciki na yi, ya rubuta mata pre-natal drugs yace su siya, bayan fitar su Ummy tace
Yanzu ai sai mu koma gida gaba
aya ko?"
Araab ne ya girgiza kai yace
ah Ummy, Mun
o zata koma can gidan da ta kama musu."
"Ban gane ba, me kake nufi da hakan?

Araab cikin kwantar da kai yace
Kada kice a
ah Ummy, kawai zata zauna ne na kwana biyu, akwai abunda muke son gudanarwa." Kamar zatai magana sai kuma tace
Shikenan, Allah ya dafa muku, amma ina ne suke yanzu?"
Yace
Kurna." Dan Mun
o duka ta fa
a masa a ajiyan, Ummy ta kalli Mun
o tace
Anya zakuji da
in unguwar kuwa?

Kai ta
aga tace
Eh Ummy." a ranta tace ni da na taso a ruga ina ne bazan zauna ba, sai idan na kasance butulu mai manta tushe, Araab dauriya ce kawai zaiyi na dole ya bar Mun
o ta koma can bata kusa dashi wanda ta hakane zasu samu su gano mai musu zagon
asa da son raba su, dan muddin suka koma tare ko waye zai
ullo da wani shirin ne.

Tun a asibitin suka rabu dukkansu, basu yarda sun fito tare ba, sun san yanzu duniyar babu security wata
ila ana saka ido kan movement
in su, Araab ku
i masu yawa ya sake turawa Mun
o account duk da ta sanar dashi tana dasu, haka drugs da aka rubuta mata sai da ya tabbatar ya siya duka ya bata tare da ro
onta ta kiyaye sha, ko zai kira yaji idan ta sha, kowa ya tafi da kewar
aya, Danejo da Mun
o bolt su kai ya maida su gida, Mun
o tasha magani tana sha ba jimawa bacci ya kwasheta, Danejo tabi ta da kallo a ranta tace
Tun tasowarki kike ha
uwa da jarabawowin rayuwa, Allah yasa komai ya warware kiyi rayuwa mai farin ciki."
********
Araab su Ummy ka
ai suka shiga cikin gida, shi mukullin motar sa ya
auko a
angaren sa ya shiga ya fita, bashi da lokacin da zai
ata yana bu
atar matarshi kusa musamman yanzu da take
auke da juna biyu tana bu
atar kulawar sa sosai, Ammi yake son gani ya mata wasu tambayoyi, bai tsaya ko
ina ba sai gidan nata, motar sa na shiga gidan, yaga Alhaji Ja
aar ya fito cikin shirin sa da alama fita zaiyi, Araab yai parking gefe
aya ya fito yaje wurinsa ya gaishe shi, ya amsa da murmushi kan fuskarshi yace
Kazo gaishe da maman taka ne?

Araab ya
aga kai yace
Eh."
"Dama ina son ganin ka, ta sanar dani abunda ke faruwa, bai kamata ku bar haka na faruwa ba, ka bar matarka ta tafi, kome ya ha
aku iyaye ake sanarwa suyi sulhu, amma bawai ayi yaji ba.

Araab ya
an russuna kai yace
Ayi hak
uri Baba, In Shaa Allahu za
a gyara." Alhaji Ja
afar yace
Toh Allah yai albarka, amma meye ya ha
aku haka har tai tafiyarta?

"Rashin fahimtar juna ce dai ta shigo tsakani da kuma shai
an." Araab ya fa
a yana
an kallon Alhaji Ja
afar ta
asa, wanda yaja numfashi yace
Toh Dan Allah a ri
a kai zuciya nesa, Allah ya kiyaye gaba." Araab yace
Amin."Sukai sallama, ya wuce
angaren Ammi.

Tana falon ita ka
ai Haneef da Haneefa duk sun tafi makaranta, tayi mamakin ganin Araab sanin ba kai tsaye yake zuwa gidan ba, ya gaishe ta cikin girmamawa, ta amsa da far
a tace
Yau yaron nawa ya tashi da kewata ne yazo gani na?"
Murmushi yai yana shafa sumar kansa, ta numfasa tace
Ko an samu labarin Mun
Kamar zai sanar da ita sai kuma yaji bakinsa yai nauyi ya fasa yace
Muna dai bincikawa."
"Toh Allah ya bayyana mana ita da wuri." Araab yace
Amin
Yana
ara gyara zama ya tan
washe
afafun sa yace
Ammi Dan Allah wasu tambayoyi zan miki idan babu damuwa." Murmushi tai tace
Babu damuwa mana Araab, yadda zaka saki jiki ka tambayi Fatima haka nima." Yaja numfashi yace
Dama ina so na
ara yin bincike kan mahaifiyar Mun
o ne dan tana cikin damuwa na rashin ta hakan ne yasa ma ta tafi." Hankalin Ammi ne ya tashi nan danan damuwa ta bayyana kan fuskarta tace
Allah sarki ina tausayin yarinyar Allah ya sadata da mahaifiyarta ba tare da jinkiri ba.

Araab yace
Amin
Kowacce tambaya kayi zan baka amsa Araab ko
an jin ya shafi gano mahaifiyarta." Araab ya
an yi gyaran murya yace
Ammi mutumin da kika ba Haneefa shine mahaifin Mun
o ko?" Ta jinjina kai tace
Shine ina kyautata zato dan sarkata da na gani da hoton da sukace ya tabbatar mun hakan.

Araab ya numfasa ya sake cewa
A lokacin kenan ya dawo da Haneefa gun su Baba, ita kuma Mun
o yaje da ita garinsu, da sarkar da kika basu da sauran dukiya da zumar cewa nata ne?"
Ammi tace
Eh hakan muke tunani.

Kallan Ammi yai yace
Amma Ammi sanda kuka gansa ai shi ka
ai ne babu jaririya tare dashi ko alamun yana tare da wani." Ammi
an jim tayi kafin tace
Eh alamu sun nuna matafiyi ne hanya kamar ta biyo dashi nan duk da cewar a
asa muka gansa yana tafiya." Araab ya jinjina kai yace
Amma da mamaki ace ya dawo da Haneefa yaje kuma da wata jaririya garin su da dukiyar Haneefa, in har zai dawo da ita da dukiyar zai ha
a ya dawo."
Ammi ta kalli Araab tace
Bazanyi zarginshi ba tunda bani da tabbas na abubuwan daya aikata bana gurin sai dai ga dukkan alamu abinda yai kenan.

Araab a ransa yace
Ammi sam bakya hango abunda nake tunani.

A zahiri kuma yace
Idan har zaiyi haka meyasa zai bada hotonki akan shaidar cewa kece mahaifiyar Mun
o, idan yasan ba ke bace, kuma yasan bincike zai iya sa a ganoki ki musa haka?

Ammi kanta ta girgiza tace
Ban san wannan ba sai dai
an adam zai iya yin haka dan yayi covering-up wani abu, ni kaina nayi mamakin hakan daya aikata.

Yana kallanta yace
Ammi dukiyar fa?

Meyasa ya dawo da ita bayan ya gudu da ita?

Sannan a tsawon shekarun nan meyasa bai cinye dukiyar ba duk uban wahalar rayuwa da sukai?

Gabanta ne ya sake fa
uwa tace
Wannan kuma bansan me yake tunani ba.
Chapter 170 · 0% Book details