← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 179 OF 187

Sashe 179

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gwaska dake
arin jan
afa ya d
aga hannu ya zabgawa Alhaji Ja
afar gigitaccen mari a fusace yace
A da kake boss
ina yanzu kuwa daidai muke da kai, selfish person kawai
.

Alhaji Ja
afar kamar zai kurma ihu tsabar bak
in ciki wai yau shine babbar mutum kamar shi cikin cell kuma yaronsa ya d
aga hannu ya mara, Runtse idon sa yai cikin tsannain k
unar zuciya,
Abun ku ta harkar social media da yan jarida, gari tuni ya
auka kan kace me zancenshi ya zagaya ko ina, dole sai cireshi akayi, aka kaishi ke
antancan wuri aka killaceshi saboda mutanen da suka fara sintiri dan
aukan rahoto.
****
Zumbur Hajiya Zinnira ta mi
e har cup
in dake hannunta ya fa
i tace
Me kuke cewa?

Hajiya Suwaiba ta nuna mata hoton Alhaji Ja
afar a media da abinda ake zarginshi dashi, a fusace ta fito daga
angarenta ta nufi
angaren Ammi da dole taja mata kunne bazai yiwu danginshi suzo suwa mijinta sharri ba, a lokacin Haneefa na tare da Farouq a waje dan tunda taga Amminta bata dawo ba ta kira wayarta bata shiga, haka ma ta Alhaji Ja
afar, tsoro taji Allah yasa b wani abun ya same su ba, sanin Ammi bata kashe waya, daga
arshe ta
ira Farouk yazo suka tsaya a wajen harabar garden na gidan suna kiran mutanen da suka sani dan nemanta, dan ya tambayi Hassan yace batanan wanda shi Hassan
in lokacin yana gida kafin su Ammi su iso ne.

Ganin bata nan yasa Hajiya Zinnira ta tambayi Haneef a fusace, shiru yai ya
oye bayan labule, Lami kurma ta sanar da ita inda take, mamaki ne ya kama Hajiya Zinnira jin tayi magana hakan yasa ta nufi gun ranta matu
ace, suna zuwa ta shiga tafa hannu tana cewa
Eh lallai duniya, wato uwarki tana can da Yayanshi zasu tarwatsa mana miji ke kina nan kina shashanci dashi?

Haneefa taja baya cike da shakkar ta, Kallon Farouq tai tace
Ina yayanka?

Munafukan banza da wofi?

Da mamaki yake kallanta yace
Ina yayana?

Kuma me ya kawo zancen munafurci?

Ta nunashi da yatsa tace
Ka fa
a mishi wallahi munfi
arfin shi kuma sai yayi dana sanin
ata mana suna dayai, shashashun mutane marasa mutunci kawai.

Tana kainan ta nunamai hanyar waje, kamar zai maida mata da murtani sai ya fasa ganin yanda Haneefa tamai raurau da ido, gaba yai ta bi bayanshi, tace
Nidai ka wuce dani Ya Farouq in Ammi ta dawo na dawo kafin mutanen nan su min illa.

Nan suka fito tare da Haneef suka nufi gida, a hanyarsu ta dawowa ne sukaji labari akan abinda ke faruwa nan fa hankalinsu ya sake tashi.
*****
Har suka iso gidan Mun
o batasan meke faruwa ba dan Araab da kanshi yaje ya
auko ta saboda yasa ta kashe waya babu hanyar da zai mata waya yace tazo, har suka iso gidan, Danejo na bayan mota itama.

Ciki suka shiga tun daga waje suka fara juyo ihun Ammi tana cewa
Fatima sakeni Dan Allah dole naji ya fa
amin mena masa?

Me namai ya aikata wadannan abubuwan.

Tana magana kana juyo kukanta, Araab ne ya kallo Mun
o wacce jin kukan Ammi yasata yin turus, hannunta ya kama ya shiga da ita ciki, a zube a
asa sukaga Ammi cikin wani irin yanayin
Kanta babu
an kwalli hawaye sharbe sharbe a fuska, cak ta sake ja ta tsaya itama Ammi cak ta daina wannan ihun nan danan zuciyarta ta karye tana tuno kalaman batanci data jefi mutumin daya taimaketa dashi akan
arsa ce ya
oye dan kar a gane ya kuma rik
e alk
awari tsawon shekarun nan, kamanin yarinyar take sake dubawa yanzu sosai tana ganin kamarta da kamar Ali a tattare da Mun
o dan ita tsabar ta da
e da wannan sabuwar fuskar sam ta manta yanayinta na da, kallon juna suke cikin wani yanayi wanda babu mai iya fassarawa sai su tsakaninsu.

Ido kawai ta runtse dan tasan tabbas itakam angama da rayuwarta, yanzu labarin yarinyarnan da wahalar datasha da Ummy ta bata ashe
arta ce tasha wannan gwagwarmayar?
o kuwa Araab ta kalla wanda ya matso saitin kunnenta yace
Kije gaskiya ta fito mahaifiyarki ce.

Da sauri ta kalleshi, ya jinjina mata kai yace
Alhaji Jaafar ne yai komai, Ammi na bukatar
Kallonta Ammi tayi wacce idonta ke runtse tana hawaye, wani abu take ji a zuciyarta tsigar jikinta na wani tashi zuciyarta na shiga wani yanayi da bata tab
a ji a rayuwarta komai sai take gani kamar a mafarki, a hankali ta fara takawa Ummy tana kusa da Ammi tana goge kwalla, tana zuwa ta tsugunna inda take, Ammi idanunta ta bu
e ta zubasu kanta, tasa hannu gefen fuskar Mun
o ta fashe da wani irin kuka na tausayin kansu ta
ameta, itama Mun
o hawaye wai yau itace rungume da mahaifiyarta ashe zata ji d
umin mahaifiya, Ammi itace mamanta wani al
amari sai Ubangiji, cikin kuka Ammi ta
ago ta, tana shafa fuskarta da kafa
arta tace
Kece ashe Aisha ta?

Mun
o ki yafemin ki yafemin bansan har yanzu ta
amaimai menene dalilinsa na cutar damu ba?

Me muka masa, taya zai rabani dake?

Hawaye kawai Mun
o keyi ganin yanda Ammi duk ta rikice da ganinta.

Haneefa dake tsaye jikin
ofa ita dasu ,Haneef da Farouk ne suka saki baki suna jin kalaman Ammi, Haneefa kuwa kanta ke juyawa, meke faruwa?
o ki yafemin, ki yafemin.

Ammi ta sake fa
a tana hawaye iya karfinta, ja da baya Haneefa ta farayi da sauri Ummy ta
arasa inda take tace
Muje ciki.

Kallon Ummy tai tana hawaye
Muje ciki kinji?

Bata musa ba suka nufi ciki,
akin ta tashigar da ita tace ta zauna tana zuwa.

Ammi kuka kawai takeyi sai data da
e sannan ta kalli Mun
o tace
Muje!

Da mamaki ta kalleta tace
Ina?

Tai maganar cikin raunaniyar murya, Ammi ta sharewa Mun
o kwalla tace
Inda aka kamashi muje ya fa
a mana dalilinsa na aikata hakan.

Ta kalli Araab tace
Kaimu.

Bai musa ba ya amshi hijab a hannu Ammi sannan ya mi
a mata, nan suka fito su uku dan Ummy gun Haneefa taje wacce ke zaune a
asa ta rasa tunanin abinda ma zatai, tana neman wani ya warware mata abunda kunnenta suka jiye mata, taya Mundo ta zama yar
Ammi kenan su sisters ne.
*******
Sunje inda Adnan ya sanar das
hi an kaishi, taja hannun Mun
o suka shiga, yana zaune ya dunkule hannu yana takaicin manyan mutanen da yake dashi yasa lawyer
inshi ya
ira su dan a fitar dashi amma dukansu sun juya maza baya, shigowarsu Ammi ne yasa ya kalli inda suke, hannun Ammi wanda ke cikin na Mun
o yabi da kallo, ya kalli Araab wani abu na sake zuwa masa,
Ammi tana isa inda yake tamai wani kallon kyama da tsana wanda takejin a yanzu duniya ba wanda ta tsana sama dashi tace
Me zakace?

Hannayensa ya ha
e yace
Babu, dan duk abinda zakiyi ko zaki yarda dashi yanzu bazai kai wanda kika yarda dashi a baya ba.

Da mamaki tace
afar me na maka?

Me Ali ya maka?

Sannan me wannan ta maka?

Tsaki yaja yace
Matsala ta dake kenan wawiya ce ke, wace tambaya kikeyi haka?

Ko kina tunanin komai sai na sanar dake zaki gane?

Kalamansa gaba
aya sake bata mamaki suke, Mun
o cike da mamakin kalamanshi tace
Me iyayena suka maka ka zab
i tarwatsa rayuwarmu haka.

Kema ai halinta kikai na shirmen, dama ance gado ba karambani ba, ga kuma uban naki shima sai a hankali, so kike kiji dalilina?

Ni banyi niyyar yiwa Ali wani abun ba kawai takardun filayenshi da wasu wurare da ya kamata ace ni na mallaka yasa na aika ayi kidnapping d
inshi a amshe su, shirmen ku yasa kuka bada
arku sannan yaja muku hatsari, dan haka ku zargi kanku bani ba, kuma na aure ki ne dama dan na samu dukiyar ta dawo hannuna, shiyasa nake miki duk wata hidima ba tare da gajiyawa ba, kuma nasan ta hanyar aurenki ne kadai zan mallakesu cikin sauki.

Ammi bata ta
a shiga cikin shock irin na yau ba jin zantukansatace
Haneefa fa?
arka ce?

Dariya yai yace
Shiyasa Zinnira har yanzu takejin haushinki ta
auka
a tace na aureki ne a
oye sai dai ko ka
an yarinyar
anina ce daga kauye na amso ta bayan mahaifiyarta ta rasu.

Hawayen Ammi ya
aru tace
Rugar jijji da kace fa?

Ke dai wallahi har yanzu kanki baya ja, wai da can kawai dan nace Rugar jijji shikenan kefa an baki hujja to Gwaska ne yaji sanda wancan bafillatanin ya fad
o ce ta ri
e Ammi jin tana neman fa
uwa, Ammi tace
Shekarun dakai dani kenan kawai dan san abin duniya ne?

Wata dariyar ya saki yace
Kinga da farko na nuna ina sonki sosai ne dan su Zinnira, ina nuna banbanci dasu ne saboda ki tabbatar da kaunar da nake miki, kuma ita da Suwaiba nace musu duk wanda yai magana akan Haneefa a bakin auren da, kinga na jefi tsuntsu biyu da dutse
aya, amma daga baya na fara sonki har cikin raina sai dai ba yadda nake nunawa ba.

A fusace Ammi ta
arasa ta kamo kwalarshi tana cewa
Allah ya isa tsakanina dakai bazan ta
a yafema ba.
o ce ta janyeta hakan yasa ta rungumeta tace
Ka cucemu sai dai kaima ka shirya had
uwar ka da Allah dan bazamu tab
a yafe maka ba.

Haka suka fito suka shiga mota, Araab ne ya kalleshi yace
Ya nan
in sai naga kamar ya kar
eka, ka shirya girbar abinda ka shuka.
Chapter 179 · 0% Book details