Sashe 128
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta fice bayan tabi bayanta da kallo tana murmushi kana taja numfashi tuna maganar su da Alhaji.
************
Hajiya Zinnira ke ta sintiri a falonta yau komai zai faru ba zata bari matar can ta tafi taron nan ba, banda ya raina musu hankali kowane taro ace ita zata tafi, taya
wafa tana zama kan kujera, sallamar Hajiya Suwaiba taji ta amsa tana kallon
ofa, ta shigo rai jagule, Hajiya Zinnira ta dube ta tace
Ko baki fa
a ba nasan akan matar can ne.
Hajiya Suwaiba taja numfashi tace
Ni na rasa wane irin ba
en aljanu take aiki dasu da sam baya ganin kowa sai ita, yanzu fisabillah ranar girkina amma ace da ita zaije, tun jiya naji yana waya suna maganar fitar, na gama cin burin ni zan je wai kawai yau da zai fita da na masa maganar yake cemun da ita za shi." Hajiya Zinnira a ranta tace
Munafuka kema so kike yaje dake kenan dukkanku ba zaku ba wallahi, nice nan zanje ai nice uwargida." Amma a zahiri duban Hajiya Suwaiba tai tace
Ai ba ba
en aljanu ba ina jin ita ce
ar borin kanta, dan ba
aramin asiri takewa Alhaji ba, amma ya zama dole yau mu hana mata fitar nan."
"Wacce hanya kike ganin zamu bi, dan ni kaina bana jin zan iya barinta taje wallahi.
Hajiya Zinnira tace
Bari na kira Uwaliya.
Ta
auki wayarta dake gefen kujera ta kamo number Uwaliya, bugu
aya ta
auka ta sanar da ita tana son ganinta da gaggawa, cikin mintuna
alilan tazo.
Hajiya Zinnira ta kalle ta fuska ba wasa cikin bada umarni tace
Maganin baccin da aka saka mata bata je birthday Husna ba shi nake so yau ki saka mata a abinci kar taje taron da zasu da Alhaji.
Uwaliya ta jinjina kai tace
An gama Hajiya.
"Kada ki kuskura a samu matsala idan ba haka ba ranar barin ki gidan nan yazo, tashi ki tafi." Uwaliya ta mi
e ta fita hankalinta ya tashi jin furucin Hajiya Zinnira, gidan nan shine gatan ta yadda take samun kud
e da suturu tana watayawa ya zama dole yau ta aiwatar da aikin Hajiya Zinnira ba zata bari a samu wata matsala ba.
********************
o yau ta tashi sam babu wani kuzari a tare da ita tamkar wacce aka zarewa lakka haka take jin jikin ta, zuciyarta na zafi na tuna yau za
aurawa Araab aure da wata, wata
ila ma daga yau duk wata
ar kulawar da yake bata ya daina tunda zaiyi aure so, sa
anin ita da ba auren soyayya suka yi ba, yau ta ma riga sa tashi ta fita
akin ko da ya farka bai ganta ba, ya ayyana a ransa bata son ganinshi kenan tana nisanta kanta dashi ne, alwala yai ya tafi masallaci, ko da ya dawo tana d
aki tana shirin zuwa makaranta, sai dai kanta ke wani ciwo dauriya kawai take, yau bata masa breakfast a cewarta ba zai bu
atar ba yau
aurin auren sa, Araab yana zaune falo sai yake jin ransa ba da
i na rashin saka Mun
o a yau, shiyasa ya zauna falon yasan zata fito zuwa makaranta.
Shiri tayi cikin atamfa riga da skirt ta
au ra dogon hijabi wanda har ya wuce gwiwarta, ya mata kyau sosai fuskarta na wani glowing kamar amarya, bata yi kwalliya ba kwalli ka
ai ta shafa, tun fitowarta Araab ya zuba mata idonsa yana ganin wani kyau da tai, baya jin zai iya bari ta fita haka, cikin sanyin muryarta ba tare da ta kalle sa ba tace
Ina kwana?
Lafiya lau, makaranta zaki je bayan kinsan yau akwai taro.
Bata san sanda ta
ago kai ta kalle sa ba tana jin ranta na wani
una ina ruwanta da taron sa da har zai hana mata zuwa makaranta, gira ya
aga mata alamar yes yace
Kece fa uwargida ya kamata ma ki shirya mana wata
ar kwarya-kwaryar walima haka." Mun
o sake tamke fuska tayi sosai tace
Har yau ai bansan na taka matsayin matar aure ba belle har na haura zuwa matsayin uwargida." Kallonta yai sosai yace
Me kike nufi?
Wai yaushe kikai baki haka?
Yai maganar yana ri
e mata hannu, kishi me ya
ebeta tace
Yaya Araab kasan fa ba auren soyayya mukai ba, so babu amfanin na zama uwargida duka matsayin uwargidan da amaryar na bata, ni ina gefe abuna dama ba sona ake ba, kaga ko wani gu aka dungurar dani haka zan zauna.
Araab ransa yaji ya sosu da maganarta tabbas bata jin son sa, tsintar kansa yayi da fisgota ta fa
o kan
irjinsa, tana
arin zamewa yasa hannayensa biyu ya zagayeta dasu, yana kallon
wayar idon ta wanda kallon nasa ke haifar mata da wata irin kasala yana sake cukurku
a zuciyar ta, shima idonsa cikin nata ba
aramin tasiri yake masa a ruhi da gangar jikinsa ba sai dai
acin rai ya mamaye zuciyarsa da furucinta, cikin wata irin murya yace
Ko auren soyayya mukayi ko bashi mukayi ba kina amsa sunan matata kuma uwargida dan yau za
aura aurena da wata.
Fisge jikinta tai da
arfi tace
Ba sai ka sake maimaitawa nasan yau za
aura maka aure, ina muku fatan alkhairi da zaman lafiya." Ta zame jikinta har ta kai
ofa ta jiyo muryarsa
Dawo ki saka ni
ab ban amince ki fita haka ba." Ba musu ta juyo mijinta ne shi dole tabi umarninsa kamar yadda addinin musulunci ya tanadar, cikin hanzari ta shiga
aki ta saka ni
in ta fito wanda da kansa ya siyo mata su saboda rana irin haka, Araab na zaune falon har tazo ta wuce, ya shafa fuskar sa yana jan wani nunfashi zuciyar sa na wani zafi.
*********************
Nuratu ana tanata hada hadar biki itace kan gaba,
an uwansu da Niger(Minna) duk sun zo, gidansu Yussy cike yake da jama
a, ana ta hidima, abinci gasu nan kala-kala sai wanda ka za
a, an jera kujeru tsakar gidan saboda ba
i, Nuratu ta
ure a daka cikin wani dank
areren lace mai masifar tsada tasha adon gwal, haka mahaifiyar Yussy itama ta cha
a ado, kana ganinsu kasan suna cikin farin ciki na wannan rana, Yussy itama tasha lalle da
unshi na amare, tana sanye da wata gown mai adon fari da golden kana kallon ta zaka san tana cikin tsananin farin ciki nan da awa
aya zata zama mallakin ARAAB HASSAN rabin ranta wanda ta mutu a soyayyar sa.
Nuratu ta shigo
akin Mummy maman Yussy tana ha
a soverniers da suka buga na rabo, Mummy ta shigo fuska
auke da far
a tana duban Nuratu tace
Kin cika
ar uwa ta gari, na zaci auren Yussy da Araab ba zai yiwuwa amma gashi a dalilinki yau za
au ra auren su, har yau ina mamakin yanda Yussy ta kamu da san yaran nan, ashe raban kece zaki bata hanyar auren shi.
Nuratu wani murmushi tai cikin isa da jin da
in fasa mata kai tace
Yadda nake jin Yussy kamar a cikina na raineta na haifeta ai bazan bari tana son abu ta rasa shi ba, balle ma yaron Hassan, mutumin da sai abunda nace, ai ina gano
an sa ne nasan komai yazo mana da sau
i sanin ba shakka sai anyi auren.
Mummy tayi dariya tace
Ai Hassan kin riga kin same sa a hannu, tamkar rakumi da akala.
Sukayi shewa suna ta
awa.
******************
o a zaton ta idan tazo makaranta zata cire tunani da damuwar dake ranta sai dai sam ba haka ba, kalaman Araab sun kasa daina barin kunnuwan ta, sautin kisses na Yussy dake masa kullum suke mata kai kawo tsakanin kunnuwanta da
walwa ita kanta ta rasa wane irin yanayi take ji, a yadda take jin hirar su a group ba komai bane abun da takeji sai kishi, kuma kishi ana yin sa idan akwai so, kenan zuciyarta ta kamu da son YAYA ARAAB mutumin da baya sonta, sam zuciyarta bata mata adalci ba na jefata so a inda ba
a sonta, mutumin dake shirin auren sa na soyayya,
arin ya
i take da zuciyarta wurin
aryata mata son Araab sai dai abun yaci tura wani abu take ji yana tsirgar mata a zuciya da ruhin ta,
Har abada bazan bari Yaya Araab ya gane ina son sa ba, ko da kuwa zan mutu da son." Tayi zancen zuci, Kanta na wani irin sara mata, tana buk
atar wanda zata sanarwa damuwarta saboda rage nauyin da
irjinta ya mata sai dai bata san wa ba, ba zata iya tunkarar Ummy ko su Ikram da maganar ba, a take taji kewar Baffan ta sosai na ratsa ta, ta
au ra kanta kan table na gabanta tana ambaton Allah, dan lecture da zasu yi ta biyu malamin bai riga ya shigo ba.
Haneefa tun zuwanta take raba ido ko zata ga Mun
o bata ganta ba, dan bata gane ta cikin ni
af ba gani d
aya ne ta mata balle ta haddace yanayinta ta yadda zata gane ta ko a cikin ni
af, a ranta tana tunanin me ya hanata zuwa makaranta.
*********************
Sha biyu saura mintuna Araab ya fito cikin shigar sa sak ta ango, blue shadda ce jikinsa
inkin babbar riga wanda ko ba
a fa
a maka kasan mai tsada ne, hular kansa ta zauna daram kan gashinsa da ya
an fara taruwa, hannunsa
aure da agogo kamfanin versace, ya fito yana
amshi mai masifar da
i, gun Ummy ya shiga itama yau tayi adonta duk da ba gayya tayi ba amma gudun wasu ba
in su fa
u tayi adon ta cikin atamfa super holland wacce tasha
inki mai adon duwatsu ta saka dan
a sarkarta ta zinari wacce Araab ya siyan mata, sai dai kana ganinta kasan tana cikin damuwa sam batasan auran nan ba kuma tasan me Araab ke shiryawa ba, harya shigo idanunta na kanshi, cikin ladabi ya gaisheta kamar kullum, ta amsa tana dubansa kafin ta nisa tace
Kana ganin auren nan shine daidai Araab?
Nidai sam hankalina bai kwanta ba banasan auren nan.
Yaja numfashi yace
Ki kwantar da hankalin ki Ummy ba wata damuwa, kinsan bazansaki cikin damuwa ba.