← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 187

Sashe 83

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tana kallon yatsun kafafun sa bata kalli fuskar sa, Kallonta yake yaga ta masa kyau sosai cikin rigar dake jikin ta, hanyar fita tayi, "Ki ajiye kaskon a toilet." Ya fa
a dan turaren ba karamin dadi ya masa ba, juyawa tayi ta shiga bandaki ta ajiye, ta fito Araab idonsa na kanta, zata wuce ta gabansa kawai ya tsinci kansa da saka mata kafa, ta tafi kamar zata fa
i, yasa hannu ya rikota ta fa
o jikinsa, wata ajiyar zuciya ya sauke muradinsa dama kawai yaji ta a jikinsa dan wani irin yanayi yake jin sa, ya rasa wacce irin sha'awa ke damunsa kwanakin nan, Mun
o kokarin tashi take taji ya zagaye hannunsa kan kugunta, ta dago kai ta kalle sa, cikin idonta yake kallo yana mata wani kallo da ya saka dukkan gabban jikinta saki, kallon sa ya mayar saman rigarta yana jin yadda gaba daya jikinsa ke canzawa.

Hannu kawai yasa ta tallabo habarta, yana kallon labbanta saurin rufe ido tayi tana jin wata kunyar sa gefe daya kuma kwarjini yake mata, Araab a hankali ya saukar da kansa daidai fuskarta ya kai bakinsa kan nata, wani tsotsa ya ma lips dinta wanda take ji har cikin kwakwalwarta, tamkar ya samu sweet haka ya tsotse lipstick tas na bakinta kana ya zura harshensa cikin bakinta yana yi yana cirewa, Mun
o yanayi mai wuyar fassaruwa ta tsinci kanta, wanda bata taba jin kwatankwacinsa ba.

Kiss yake mata ba na wasa ba, hannun sa ya kai saman rigar ta yana shafar dukiyar fulanin ta, yana sake fita hayyacin sa, Mun
o saurin fisge jikinta tayi tana ja baya, numfashinta ne yake fita itama sama-sama, Araab da idonsa ke lunshewa tsabar yadda yake ji yace "Pl...." Sai kuma yayi shiru ya kasa karasawa kawai ya tashi ya shige bandaki.

Kayan jikinsa ya cire ya sakarwa kansa shower ya damtse ido mararsa na murda masa tamkar zata cire, Mun
o ta dade a tsaye agun, wato yanzu ta tabbatar Araab baya santa, jiki a sanyaye ta tashi ta fita
akin tana mamakin Araab wato dai sha'awarta yake, aikuwa ba zata ta
a bari ya kara hawa kanta ba, dama taji a hirar nasu sunce masu auren sha'awa suna gama moruwar mace suke rabuwa da ita, balle shi daya sanar da ita, ba zata bari ya mata haka ba, ya mori ni sau
aya ba zai sake na biyu ba (Mun
o wauta
*******************
Ammi ce tsaye bakin madubi tana gyara fuskarta tasha ado cikin dankareren lace da ko ba'a fa
a maka ba kasan mai tsada ne, wuyanta sanye da sarkar zinari, Magidanci ne cikin shigar sa ta kamala ya turo kofar
akin ya shigo, ta juyo ta dubesa da murmushi kan fuskarta yace "Wannan adon duk ni akayiwa gimbiya ga?" Murmushi tayi tace "Wa zan ma da ya wuce kai Sarakina." shiyasa nake kaunarki har kullum yadda soyayyar mu bakya ta
a bari ta tsufa." Ya lakaci kumatun ta.

Tayi dariya dimple dinta ya lotsa wanda tun yarinta har yau bai sauya ba.

Abinda ke bayanshi ya fito dashi ya bu
e mata, wata dankarariyar sarkar gwal ce sai walwali take, kallansa tai tace
Sarakina nawa ka siyo?
aya ko biyu kikeso in sa a karo?

Kallansa tai ta
aure fuska tace
Sauranfa?

Murmushi yai ya rungumeta yace
Ke ka
ai nai niyya kece farin cikina.

GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
Hajiya Zinnira ke ta faman safa da marwa a
akinta, rahoton da aka kawo mata na Mijinsu ya dawo kuma bangaren amarya ya fara shiga hadda sarka ya kawo mata ke cin ranta, wato ita matar so lallai sai ta nuna mata kuskuren ta.

Danejo yau tana zuwa gyara
angaren Amarya ta tarar da ita a falo tana sa turaren wuta, da sauri ta gaisheta tace
Nayi latti ko Hajiya?

Kai ta girgiza tana murmushi tace
Karki damu kije sai gobe, Sadauki da sassafe ya dawo to na gyara kafin isowar sa.

Kasa tayi dakai tana mamaki, jiya taji labarin zai dawo yau, data yi wa Uwaliya magana akan zataje ta gyara da wuri sai tace ta barshi ai sai yamma zai dawo, lallai akwai kulallen al
amarin a mutanen gidan nan wanda ga dukkan hasashenta Amarya ce basa so ake ma makirci, ita taga kaf matan ma ba wanda ya kai ta mutunci amma sun tsagwameta.

Maganar Ammi ce ta katseta da tace
Inna karki damu, in mun gama da abincin safe wajen sha biyu kizo ki kwashe kwanukan.

Cike da girmamawa tace
To nagode Hajiya.

Ta mike ta fito, yau da tayi kwalliya sosai sai taga ta mata masifar kyau.
******
Duk yanda Araab yaso yayi bacci yau ya kasa, sai faman juyi yake yana tsaki tare da jin takaicin kansa, Mikewa yayi zaune tare da shafar sumar kansa, akan me zai kasa bacci dan bata shigo ba?

Menene damuwarshi da sanda zata kwanta?

Takaicin kanshi ne ya kama shi.

Ya sauko daga kan gadon ya fito
akin, falo ya duba bai ganta ba, hanyar
akinta yayi cike da takaici dan ya mata kiss shine zata kaurace masa kenan.

Kofar
akin ya bu
e, tana zaune akan sallaya tana rubutu, books ne a gabanta na maths da Chemistry.

Daga wajen ya tsaya yana kallon ta, kanta ba
an kwali sai gashinta na fulani dake kwance akan kafa
arta, yasha gyara, yanda ta sunkuya tana rubutu yasa yana iya kallon saman kirjinta, fuskarta ya kalla wace ba kwalliya sai dai fatarta dake sake murjewa tana sake yin kyau.

Hankalinshi ne ya dawo jikinshi cike da takaicin kanshi yace
Araab me kake yi hakan?

Yana neman kauda kansa ta
ago idonta jin alamun idon mutum a kanta.

Ganin sa yasa ta marairaice ido tana kikkiftasu kamar zatayi kuka.

Kallon mamaki ya mata ya sa kanshi a jikin bangon kofar ya jingina, yace
Hajiya sorry anan na tsaya balle kice na miki wani abin, so karki fara min kuka.

Yayi maganar yana zuba mata manyan idanun sa,
Ya Araab please!" Ta fa
a tana
an langabar da kai a shagwabe wanda ita kanta bata san shagwabar take ba.

Yawun bakinsa ya ha
iya jin maganar da yanayinta har kan sa ya
an dake yace
Menene?

Ya tambaya, ta
ago littafin hannunta tace
Na kasa.

Karasowa yayi ciki tare da har
e hannunsa ta baya yana wata irin tafiya ta basarwa, ya zauna a bakin gado tare da kallon ta yace
Mu gani.

Da sauri ta dawo gabanshi ta mi
e masa littafin, dubawa yayi ya
aga book
in kamar zai maka a saman kanta hakan yasa ta runtse ido tare da sa hannayenta a sama, jin shiru yasa ta bu
e ido ga mamakinta murmushi taga yanayi.

Kallansa take cike da mamaki, waigowa yayi yaga yanda take kallon shi, hakan yasa ya tsuke fuska yayi gyaran murya yace
Wannan daidai ne wannan kuma kinyi missing abu
aya, ki sake dubawa zaki gani mistake
inki.

Murmushi tayi tace
Dama kana fara
Bayan wuyansa ya sosa yace
Me kike nufi?

Kai ta girgiza cike da jindadi tace
Bakomai kawai ya maka kyau ne.

Fara karki
ata mana lokaci gobe akwai aiki.

Ya fa
a cikin basarwa, ta dauki biro tayi tana murmushi, shima haka kawai ya samu kansa da binta da ido yana daga kan gadon ta, yana kallon murmushin ta wanda ke nuni tana jin dadi ne, labarin data bashi ke sake dawo mishi.

Kasan le
enshi ya ciza dole ya taimaki yarinyar nan, ya dade baiji labarin daya tsaya a ranshi sama da wannan ba, amma gashi duk yanda ta taso fuskarta na
auke da farin ciki da alama tana da hakuri.

Kamar daga sama taji yace
Me kikeso ki zama dan ki fara planning na course da zakiyi a uni.
agowa tayi ta kalleshi, gira ya
aga mata alamar da ita yake, murmushi tayi ta fara wasa da yatsun hannunta, tsintar kansa yayi da kai hannunsa kan nata ta
ago ido ta zuba mishi, ba dai abinda yayi mata
azu yake son sake yi ba?

Hannunta ta fara neman janyewa ya saketa da sauri hakan yasa tai
an baya, mikewa yayi tsaye ya kalli book
in daga inda yake yace
Good hakane yanzu.
yayi cikin son basarwa, ganin haka ta gyara zamanta tana murmushi najin tayi daidai.

Oya kwashe littafan ki ajiye ki wuce ki kwanta."
Ina?

Ta tambaya tana kallon shi.

Bacci, ko bakiga 11 ta wuce ba.

Ido ta zaro tare da mikewa ta kwashe littafan ta ajiye, ta biyo bayan sa wanda ya juyo sai ji tayi kanta ya daki kirjin sa, ya juyo ya tabbatar ta biyo sa, ashe ita ta taho.

A hankali ta fara ja baya, hannu yasa ya riko kugunta ya sake jawota kusa dashi idan
unsa cikin nata yace
Tsorona kike ko tsoron na matso kusa dake?

Zata maida kanta kasa ya sake
agota yace
Ba nace ki dinga fa
ar abinda ke ranki ba?

Idanunsa ta kalla tare da maidasu gefe har ya
auka bazatayi magana ba ysji tace
Kace zaka rabu dani sannan sai ka dinga min abubuwa daban-daban, wanda ni nasan ba wai dan so kake yi ba
sai kuma tayi shiru.

Kalamanta yaji su har cikin ranshi, tabbas ba dan so yake mata ba shi kansa yasan tsananin sha
awa ce da Allah ya halicce sa, hakan kesa yana son kusantar ta, kenan ta soma fahimta?Hannu yasa ya dawo da fuskarta saitinshi yace
Meyasa kike barina to in inayi?
Chapter 83 · 0% Book details