Sashe 16
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dayake yanaji ya bud'e kofar tare da girgiza kai, fuska ya turb'une ya girgiza kai cikin kyankyaminta ya juya ya fita, Allah ya sauwaka ya tambayi wannan kudi shi kuwa.
******
A'a Salame fa duniya tayi dadi, dataga anyi cininki an fad'o manyan kud'ad'en datake so taji, kallan Jauro tai tace "Kyanta a ajiye a gurina kaga kai wani sa'in baka zama Maccido zai iya zuwa kai kuma baka nan a rasa yadda za ayi."
"A'a kindai san amana aka bani zan ajiye duk randa yazo zan bashi."
Takaici ya rufeta cikin masifa tace "To wallahi in dai ba'a gurina za'a ajiye ba sai dai kasan wanda zai kula da ita amma ba ni ba ehe."
Saman goshinsa ya shafa yace "Salame nikam meyasa bakyasan zaman lafiya ne wani lokacin?"
Harara ta aika mai tace "Kaine dai bakaso zaman lafiyar ba, wallahi tun kafin muyi rashin mutunci a kasuwar nan ka bari a turamin kud'ad'ennan nawa."
"Kud'ad'enki kuma?" Mamakin kalamanta yake cike da tsoro....
********
Ganin har Araab ya fita da sama da awa d'aya Meenal babu motsinta yasa Ummy ta kalli Ikram tace "Dubo kiga me Meenal take a d'akin yayanki."
Ikram ta girgiza kai tace "Allah Ummy ke kike biye mata tunda Yaya yace bayaso dole ne, ni wallahi na tsani naci irin nata...." kallan da Ummy ta mata ne yasata yin shiru, a d'akin ta tadata a kwance ta rungume pillow ta kunna wakar 'Kabi Kush Kabi Gham' baki ta saki lalai wannan anya kanta kalau?
Dan har Ikram ta shigo bata sani ba tana can duniyar so da kauna.
Kusa da kafarta taje ta d'an bugi kafarta, Meenal ta waigo da sauri tare da sakin pillow din tace "Oh Ikram ashe bacci ne ya d'aukeni?"
Ikram ta kalleta tace "Yaya Meenal kin san dai Yaya inyaji kin mai bacci a d'aki fad'a zaiyi ko?"
Zama tai ta d'an goge fuskarta tare da fara gyara gadan tace "Karki damu nima saura kad'an na dawo d'akin nan da zama, Ikram dan Allah ki tayani jawo hankalin Ya Araab kaina nasan yana kaunata kawai dangin mu ne bayaso."
"Shiyace yana kaunarki?"
Fuska Meenal ta d'aure, Ikram ta wayance tace "A'a a yanda nasan Ya Araab na tabbatar in yana kaunarki ba abinda zai hanashi auranki.
Cikin takaici tace "kine dai nufin baya so na?"
Ikram ta kauna kai, a fusace alta fito daga d'akin ga mamakin Ikram gani tai ta je kusa da Ummy tasa kanta akan kafafun Ummy tana hawaye, wani kallo Ummy ta zabgawa Ikram wacce tai saurin cewa "Allah Ummy bance komai ba."
AN TAGWAYE BIYAR 2023
ASAITATTUN LABARAI MASU DA
I DA SANYA NISHA
I, SABON SALO MAI
AUKE DA DARRUSA NA RAYUWA UWA UBA
ASAITATTUN SOYAYYA MAI HUDA JIJIYA.
IYALINA (A'ILATY)
RAFEEQ
ZAMANIN MU AYAU
FATHIYYA.
DOMIN SIYAR GUDA BIYAR N1500.
DOMIN SIYAR DAYA N400.
Account Details
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
Ga MUTANEN MU NA NIGER
Tura ta Nita
Da sunan
Asma'u Buhari Aliyu
08086207764
SAI KI/KA IS TURA SHAIDAR BIYA TA DAYA DAGA CIKIN NUMBOBIN NAN.
+234 808 620 7764
07065283730
+234 705 124 4211
+234 704 040 2435
Zee yabour
Da Ayushar Muhd
#Mun
o Macci
#Araab Hassan
#Bilal
#Love and Romance
#Team Tagwaye
*MUN
(MAI HAKURI)
Na Zee Yabour
Ayusher Muhd
*TEAM
AN TAGWAYE NOVEL*
Dandano ya Kusa Karewa....
Garzaya kisai naki
#400Kacal
#1500Tagwaye Biyar
013...
Meenal ta sake kwanciya akan kafafuwan Ummy tace "Ummy ya zanyi?
Ya Araab Allah yana sona amma shi iyaye nane baya so, sannan Ikram itama da alama ba san abin nan takeyi ba."
Kasa ko motsi Ikram
in tai kawai ta zubawa Meenal
in ido da baki da hanci tana kallanta.
Ummy tausayin yanda take kuka ya sake kamata tace "Kiyi hakuri Meenal insha Allahu komai zai tafi dai-dai, sannan ni na da
e da yafewa dangin babansu shi dai Araab
in ne ya kasa yafe musu.
Kedai ki cigaba da addu'a kawai abinda yafi alkairi Allah ya baki."
agowa tai fuskarta tayi kacha-kacha da hawaye tace "Ummy ni Allah zan iya rabuwa dasu in dawo nan in zauna kafin ai auren mu da Yayan." Ikram kam batasan sanda tasa dariya ba tace "Ki bar iyayen naki ki dawo nan?
To da haka ki
au kayanki ki koma
akin Yayan mana ko kuma ki
aura auran da kanki...."
Kallan da Ummy tayi mata ne yasa tai shiru suka ha
a ido da Meenal, ai kuwa ta murgu
a mata baki tai hanyar ciki da gudu tana cewa "Ko ni namiji ce ai wallahi na samu mai naci irinki na hakura da auran."
Meenal ta sake sanya kuka tace "Ummy kinji abinda take cewa ko?
Nikam rayuwar duniyan ma ta isheni wallahi na shiga uku nikam."
Ajiyar zuciya tai tace "Haba Meenal ya kike abu kamar wata
aramar yarinya? sannan bakisan maza in kina musu irin haka rainaki zasuyi ba?"
Ta share hawayenta da hannu tace "Ummy Allah banawa kowa haka sai Ya Araab."
Sake wata ajiyar zuciyar Ummy tai tace "Yanzu ki tashi ki koma gida kafin ya dawo ku sake wani fa
an ni in har ta kama zanje gidan da kaina muyi magana dasu Kawun asan abin yi."
i ne ya kamata ta sake ri
e Ummy tace "Ummyn mu mungode sosai da kike san saka ran Ya Araab cikin jin da
i, dan nasan shima dadi zaiji." Haka ta taso cikin jin da
i ta fito daga gidan dan tasan in har Ummy taje da kanta Ya Araab dole ya hakura ya aureta.
*****
Katon company ne wanda tun daga waje zakaga anyi designs
in takalma, jakukuna da kuma jewelleries ga kuma sunan dake jiki *A.H Design* da logo
inshi, motarsa yai parking a inda ya saba ajiye motarsa, saman goshinsa ya
an shafa sannan ya
auko jakarsa ya nufi ciki, duk inda yai gaisheshi sukeyi bai tsaya a ko ina ba sai a meeting room, mutanen dake ciki su takwas dasu ya gaisa sannan yaja kujera ya zauna.
Secretary
insa wato Nazifi shine ya ajiye masa file
in hanunsa, Araab Hassan ya ciro robar dake jakarsa ya bu
e ya
auko lemen ya
an matsa a bakinsan sannan ya fara kallan designs
in, hannu yasa zai
auko bironsa daya saba sawa a gaban aljihunsa sai dai yaji babu, ina pen
in nasa ya shiga kuma?
Tunowa yai da hatsarin da wata ta kusa ja mai bala'i, saman goshinsa ya sake shafawa ka
an, lalai wannan yarinyar bata san pen
in nan Ummy ce ta sai mai ba?
Yana bala'in ji dashi dan tun sanda taje Dubai ta taho mishi dashi kullum yana gaban rigarsa baya rabuwa dashi dan yana jinsa tamkar Ummy ke manne a kirjinsa.
Kasan le
ensa ya
an ciza cike da takaici, nan yaiwa Nazifi alama da ya samo mai wani pen
in.
Haka Nazifi ya
auko da sauri yana mamaki yau Araab ne da neman biro?
Bayan ko mantawa yai da nashi a office ya gwammace ya fita ya
auko dayai amfani da na wani?
Sunfi awa
aya suna meeting
in kafin su gama, yana fitowa ya wuce office yana kallan wayar Meenal na shigowa ya bu
e drawer ma ya cilla wayar ciki.
********
o kam data fito ta samu lungun gado ta zauna ta takure tana tunanin Baffanta, to wai ina matar
azu?
Dan ita kam tsoro takeji, ga wata azababbiyar yunwa da ke damunta dan rabanta da abinci harta manta sai dai ruwa.
Da karfi aka banko
ofar
akin wanda yasa Mun
o razana ta mike a gigice tana sake ma
alewa a lungun gadon.
Raheena ce ta shigo
akin takaici duk ya
ara kamata, dan gaba
aya
akin nata wani irin wari yake mara da
in sha
a, kusa da Mun
o tazo tace "Ke tashi ki barmin
akina haka kawai bani na kawoki gidan ba bazaki hanani zaman
akina ba."
Sum sum ta fito kamar wata munafuka, kallan jikinta tai duk kayan a jike takaici ya sake kamata, doguwar riga ta
auko ta cila mata tace "Fita can kisan inda zaki zauna amma ba nan
akin ba."
Amsa tai ta fito ta tsaya a wajen
ofar, a ina zatasa rigar? labule ta kalla a korido
in kawai taje gun ta shige ta cire na ciki tasa wannan rigar sai dai batasan akwai zip a baya ba, kawai dai taga rigar taki zama a jikinta sosai.
Bilal ne ya fara kiran Raheena cikin karaji da fa
a.
A fusace yake kiran kai kace gidan zai tada, itakam tsoro ne yasa ta kara makalewa a bayan labulen nan jikinta duk ya fara tsuma.
"Dan wulakanci da kika dafa indomie
in shine zaki bari ta cabe?
Ai ke ba haka naga kinyiwa taki ba."
Raheena ta kulle
aki daga ciki tace "In kayi zuciya ka dafa da kanka."
Ransa ne ya
ara
aci lalai yarinyar nan, kafarsa yasa iya karfinsa ya buga kofar
akin, wanda hakan yasa Mun
o tsugunawa, batasan sanda tace "Wayyo Baffa ba."
Bilal ya yaye labulen cikin kunar rai yake kallanta, hannu yasa ya
agota da karfi yace "Ke na ta
aki ne da kike neman yin kuka ko kallanki kinga nayi ne?"
Kai ta girgiza cike da tsoro, hannu yasa ya talle mata keya yace "Duk sanda na shigo gidan nan duk ma abinda kikeyi ki
oye dan in kika bari na ha
a ido dake sai na farfasa miki jiki.
Wuce ki bani guri."
Batasan inda zatai ba hakan yasa tabi wata hanya da idanun ta suka gano, kawai jitai ana magana ta bayanta, juyawa tai a fusace, me sata gani?
Mutane ta gani a madubi suna magana suna kallonta, shikenan abinda ake kiranta a riga ya tabbata lalai ita
in aljana ce kuma mayya tunda gashinan taga mutane farare masu dogon gashi suna mata magana.
Nan da nan ta ja baya ganin
ofar waje yasata yin waje da gudu, gwara ta zauna a waje tana tunanin yanzu kenan itace ta sa maciji ya ciji baffanta?
Ita ta cinye mutanen da ake cewa sun mutu saboda ita, dan tabbas mutanen data gani a madubi suna magana ba mutane bane ba, to ko dai sune suke yin abu bata sani ba ne?