← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 137 OF 187

Sashe 137

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yana shiga gidan yai turus ganin an fito da akwatin ta alamun tafiya zatayi, ga Yussy gefenta itama da akwatin ta da alama tare zasu tafi (Nuratu ta yanke shawarar tafiya da Yussy dan ta rage damuwa), Hassan ya d'anwashe baki yace "Ah Hajajju tafiyar tamu ta tashi ne." Wani mugun kallo ta masa tace "Ka ga Malam fice ka bar gidan nan, kai a naka rashin hankalin ma har kake tunanin zan koma da kai MINNA ai wallahi ka tabbata anan muddin bazaki yi abunda na saka ka ba." Wasu yawu masu
aci ya had'iya yace "Haba Hajajju kiyi ha
uri Dan Allah, wallahi bani da wani za
i ne." Harara ta jefa masa tace "Idan ka gaji da tsayuwa sai kasan tayi, shashashan lusarin namiji kawai, wanda bai san neman na kansa ba sai dai yaci ya kwanta mace ta nemo masa, wallahi kaci shinkafar ka ta
arshe a hannuna in har ba zakai yadda nake so ba." Taja tsaki tana bu
e murfin mota ta shiga, Yussy ma ta shiga, direba yaja motar suna ba
awa Hassan haya
in salansa wanda da gangan tasa aka wana motar, Hassan iya wula
anta kam yasan ya wula
anta, tabbas abunda yai wa Ummy ne ha
i ke bin sa, bazai manta yadda take ro
onsa ya zauna dasu ba ya shure
afafunsa ya tsallake ya barsu, yau ga macen da ya fifita akan matars, yaransa da
an uwansa ta tsallake ta barsa bayan cin mutunci kala kala da gori da ta masa, ya tuna Ummy mace mai ladabi da biyayya yadda take bin duk wani umarninsa ko da yaushe take
arin kyautata masa, duk tarin zuciya irin na Hassan sai da yaji
walla ta tarar masa a ido, yasa gefen hannu yana sharewa, haka yaja akwatin sa ya fita daga gidan, bashi da wurin zuwa da ya wuce gun dan' uwansa Hussain, Allah yasa ma gidansa na da shine har yanzu, Haka ya tari Napep ya hau, duniyar ta masa zafi, zuciyarshi cike da tunani iri iri, Ina son da Nuratu ke ik'irarin tana masa har kullum idan har da gaske ne, ba zata wulak'anta shi ba ta tozarta shi ta masa k'ask'anci, da kwatance mai napep ya kawo sa
ofar
akin, Ya basa ku
in sa ya tafi.

Jiki babu wani kuzari yake jan akwatinsa ya shiga ciki, Alhaji Hussain yana kwance kan kujera Mumy na masa fifita saboda yanayin garin na zafi gashi yanzu basu da halin kunna gen, nan mai gadi ya aiko wai sunyi bako, zama yai ya bada izinin ya shigo dan bayajin dadi balle ya fita da kanshi, labulen falon aka bu
e a zabure Alhaji Hussain ya mi
e yace "Hassan?"
Ya sake ware ido ciki mamaki yace
Kaine?

Mumy itama ido ta zaro tace "Yaya Hassan?

Kunyi mamakin ganina ko nine ba gizo nake muku ba.

Hassan ya fa
a yana jingine akwatinsa gefe ya shiga ciki tare da samun guri ya zauna, Alhaji Hussain da jikinsa baya masa da
i ya
an dafe kai muryarsa a
an dashe yace "Dama kana raye ina ka shiga tsawon shekarun nan?

Ba kai ba labarinka sam.

Hassan yaja nunfashi yace "Labari ne mai tsawo, amma dai naga gararin rayuwa.

Husaini cike da takaicin
an uwan nashi yace
Amma Hassan kana raye da ranka da lafiyarka ka yardamu ka yarda iyalinka?

Tun bayan ka nemi ku
i na hanaka shikenan sai a daina jin
uriyar ka?"
Ajiyar zuciya yai dan harda hakan yasa bai nemi Husaini ba, dama iyalansa ya ajiyesu amma inya tuna abinda yamai sanda yazo da niyyar samun ku
i lokacin motarshi ta samu matsala ya disgashi sai yaji baya bukatarshi shima, sai dai yanzu duk ba wannan bane matsalar.

Cike da sanyin jiki yace
Husaini in ba damuwa ina dan Allah zan samu masauki
anan gidan, kafin na koma.

Mumy tai saurin cewa "Yaya Hassan anan?

Gaskiya bamu da guri muma ji da kanmu ga shi yaran mu satin nan zai dawo ina zamu ajiyeka?

Alhaji Hussain
an kishingi
a yai yace "A gaskiya bamu da muhallin ajiye ka nan, kana ganina kwance ni kaina yanzu banda lafiya ba fita nema nake ba." Hassan da ransa ya soma
aci ganin
an uwan nasa da ya kamata ya taimake sa yana gudun sa kamar yanda yamai a baya nan yace "Haba Hussaini ya kake magana haka, ni fa
an uwanka ne wanda kuka zauna ciki
aya mahaifa
aya aka haifeku tare amma gun da zan zauna gidan ka kace ya gagara, wannan ai ba mutunci ba ne.

Alhaji Hussain da shima zuciyar tasa a wuya take tace "Ni naji
in ba mutunci bane, ai yaronka yanzu isasshe ne kuma mai ku
i mai zai hana kaje gun sa sai mu zaka zo nan ka
au rawa wahala?

Ko kaima ya tozartaka kamar yanda ya mana?

Hassan ganin idan yabi ta tsiya shine zai kwana a ciki kuma a halin Kabiru yasan shima ba amsar sa zaiyi ba hakan yasa ya kwantar da murya yace "Naje gun su amma suna fushi dani na cewar na tafi na barsu tsawon shekarun nan shiyasa na taho nan.

Hussain jin haka yaga kamar wata dama ce ya samu da sokawa Araab magana ya rama shima,
an duk wannan matsalar da suka shiga saboda shi ne, wayarsa ya hanka
a pillow ya
auka ya soma kiran Araab wanda suna cin abinci da Mun
o cikin so da kulawa yau ma da spoon
aya suke ci yaci ya bata.

Yayi mamakin ganin kiran Alhaji Hussain, ya
auka tare da sa speaker kusan yanzu
arsa ce sa wayar speaker a ganinsa ba abunda zai
oyewa Mun
o, "Kowane
an adam yana da rana, shiyasa ake cewa a ri
a sara ana duba bakin gatari, yau ga uban ka yazo gidana neman taimako muhallin da zai zauna ma ya gagare sa, nima kuma na sanar dashi bani da gun ajiye sa, dama ace kana auren Meenal ne sai na duba darajar yana suruki na basa muhalli, yanzu ya kaji?

Ni ka tozartani kaima ga ubanka nan a tozarce, ya dawo duk uban shekarun dayai gashi ya dawo a wulakance inda zai kwanta ma bashi dashi.

Me kake so kace Uncle?

Wai dai in bakusan yanda zakuyi dashi ba mu bashi
akin mai gadi ya kishingi
Hassan ranshi ne yai matu
aci yace
Husaini ni kake ciwa zarafi haka?

Ido kawai Araab ya runtse yanajin wani
acin rai na tasomai.

Araab ransa yaji ya
aci sosai duk da haushin Hassan da yake ji amma mahaifi mahaifi ne kuma nasihar da Mu
ndo tai masa ta shige sa, cikin zafin rai yace "Ka manta cewar
an uwanka ne kaima, ka yanke wannan zumuntar sai hangen ha
in auren da kuka so ayi, sai yanzu na fahimci ba dan zumunci kuke so ha
a auren ba kenan sai dan son zuciyar ku."
"Kada ka sake dai kace zaka mun rashin kunya, idan ka cika kai
a ne kazo
auki uban naka mana ka basa muhalli, ai abin
anci ne ace mahaifinka na ro
on muhali."
Jikin Hassan ne ya sake sanyi lalai rayuwa shi wai Husaini yake wulakantawa a gun Araab haka.

Araab datse wayar yai jin yadda ransa ke
una, Mun
o hannunta ta sa
a cikin nasa, tana shafa
irjinsa a hankali alamun lallashi, sai da taga yayi cooling tace "Amma zaka je ka
auka sa ka basa muhalli ko?"
"Ba zanje ba ya je can ya nemi inda zai zauna.

Kallansa tai ta fara kifi-kifi da ido kamar zatai kuka, kai ya kauda cikin matukar
acin rai yana tuno kalaman Husaini ciki magana ciki-ciki yace
Zan saka ya
auka sa a kaisa
aya daga gidajena na haya, shikenan?" Mun
o sosai ta nuna jin da
i ta jinjina kai cike da farinciki.

Kallonta yai yayi ya harareta tare da jan hancinta yace
Wato kinsan lagona ko?

A ransa kuwa mamakin yarinyar da hankalinta yake, natsuwa da nagartattun halaye sai yanzu yake ganin ashe Ummy gata tai masa na ha
a shi aure da ita.
(Araab dai an fa
a dayawa, Malam Hassan an shiga garari
Ina auran san?)
AYUSHER CE
DA ZEE YABOUR
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
Hassan gaba
aya jiyai ya kasa ko kwakkwaran motsi yau shi ake tozartawa haka?

Kallon Husaini yai wanda ke maa kallo a wulak'ance yace "Kar kaga laifina, ka
aura laifin akan matarka wacce ta nuna rashin darajarmu agun
anka,
an ka abinda yamin ko kallo da naga dama bazan maka shi ba, sannan koma menene kaine kaja da baka tafi gantalinka ba da duk wadannan abubuwan ba zasu faru ba, dam haka idan ma wani abin ne kaje can ka huce akan gagararen
anka."
ewa yayi zuciyarshi bazata iya jure ana fa
a masa maganganu na cin mutunci ba.

Mumy tace "Yaya Hassan ka jira ya zo ya
aukeka dan da alama ko ka fita bakada inda zakaje, mu kuma gaskiya ba inda zamu baka masauki."
Cikin zafin rai yaja akwatinshi ya fita ya tsaya a waje yana tunani, wasu zafafan kwalla ne suka sauka kan kuncinsa wai ace yau shine ya rasa muhallin zama?

Wayarsa ya
auka ya dinga kiran Nuratu sai dai ko kallo wayar bata isheta ba balle ta
auka tasa a ranta sai ta wahalar dashi yanda da rarrafe zai dawo ya bata hak'uri bayan ya aiwatar da abunda take so, ta tabbatar bazai iya rayuwa babu ita ba.

Yana nan a jingine yana tunanin abun yi har minti ashirin suka shu
e ya kira Nuratu yafi sau shukin masakin bata
auka ba, Mota yaga tayi parking a gabansa, drivern Araab ne wanda shi kanshi yasanshi shine ke kai su Ikram da Ummy unguwa.

Ya fito da sauri yace "Yallab'ai yace nazo na d'auke ka."
Karaf a kunnen Husaini wanda ya taso cikin jin jikinsa nasa, ya
ara fa
a masa maganganu ya sake huce takaicin wulakancin
anshi.
Chapter 137 · 0% Book details