Sashe 100
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Haka dai taita sa
awa da kwancewa.
*******************
Raheena cikinta kawai ke ta faman mur
awa amma babu zubar jini, Salame nata faman kai kawo ko zata gani jini ya zuba amma har dare shiru, Tagumi tayi tace
Wannan shegen ciki da ya
i fita, wallahi sai na zubar da kai." Tayi
wafa tana tuna wani malamin ta wurinsa zata je ta samu maganin da sha yanzu aiki take sai dai matsalar ku
i ce dole ta tanadi ku
in zuwa.
(Salame ikon Allah
akinta ta shiga ta hau bincike ko da abinda zata saida sai dai abin takaici ba komai haka ta fito ta shiga
akin Bilal dan taga kwanan nan shigarshi ta fara canzawa dole yanada wasu
an canji, duk yanda ta duba shima ba ko ficika, gun Raheena ta dawo cikin kunar rai tace
Yanzu banda asara kika bu
e kafa aka miki ciki amma bakida ko sisi?
Hawaye ta share tace
Umma ya zanyi?
Dakuwa ta mata tace
Tashi ki fita tsakar gida kiyi ta gudu ai shima ana cewa yana zubar da ciki.
Raheena ta sake narkewa tace
Wallahi Umma jikina ciwo yake ga cikina dake ta mur
amin bazan iya wani gudu ba.
To wallahi in bakiyi ba sai dai ki sake shan jikon darbejiya ai dama akwai saura.
Kai ta girgiza da sauri tace
Gwara gudun.
Haka suka fito sai dai ko taku biyu batai ba amai ya zo mata, Salame ji take kamar ta sata a gaba taita dukanta, ciki ta koma ta barta agun tanata kakaro amai kamar zata amayar da kayan cikinta.
*******
Meenal fitowa tai tanajin zuciyarta kamar zata fashe saboda bakin ciki, mahaukacin nan yace mata anan layin yake shima, inama zata ganshi da sai ta zabga masa mari.
Tana neman ahiga napep taji ance
ah masoyiyar Araab bada kanki a sare kije gida kice ya fa
i, a
a kice kinzo bashi hakuri kenan, ko kema police station
in aka kaiki?
Kallon saurayin dake cikin napep
in tai Bilal ne yana neman sauka ashe ta tare napep
in, cike da jin haushi tace
Kana tunanin ka shani banza?
Ai wallahi sai na nuna maka kayi kuskure.
Sake bararajewa yai a napep
in mai makon ya fita yace
Ni dalla shigo akwai maganar da zamuyi.
Kaga karka kuskura ka sake cemin dalla, kai akwai wawa ma irinka, wanda baisan me yake ba.
Tayi maganar a fusace tanaji kamar ta makeshi, zata juya yace
Ki fa dawo ki shiga dan in ba haka ba daga nan ma ni zan je gidanku ne na fa
a wa iyayenki abinda kika sani na aikata.
Waigowa tai tabbas bazataso wani abu ya ha
ata da babanta yanzu ba, hakan yasa ta shiga ta zauna daga gefe tana cika tana batsewa, ya matso yace
Muje ki karo wani abin in kinaso na yafe miki, ai ke dai yanzu kinsan halina in nace zanyi abu yi nake.
Wani banzan kallo ta masa tace
Kai har wani tutiya kake da hakan?
Sai kace wani wanda yake abin kirki?
Dariya yasa yace
Gashi dai shi Araab baya bi
ar ki, to me zai yi da kwaila baya a shafe.
Hannu ta kawo zata mareshi ya rike hannun ya yarfar a gefe yace
Ke nifa babban yaro suna nan, BG
an shila, wallahi kibar ganin na kyaleki kwanaki yanzu kika min asirinki zan tona kuma ba
aukan iskancinki zan ba.
Takaici ne ya kamata ta maida hannunta ta har
e tanaji kamar zatai kuka dan takaici da ba
in ciki.
A kofar gidansu yasa sukai parking dan dama shike ma mai napep kwatance,
To Madam mun iso kawo ku
Harararshi tai ta ciro 500 ta mikawa mai napep ta fito ga mamakinta shima fitowa yai yace
Oya shiga ki kawo wani
an toshiyar baki ko na jira babanku ya dawo na sanar dashi.
Meenal ta runtse ido takaici na sake kamata tace
Wallahi in baka wuce daga nan ba sai nama sharri nace sata kazo.
Kuncinsa ya sosa yace
Shikenan kinga daga nan sai nai bayani.
Uban me kike anan?
Kalmar Alhaji Husaini ce ta doki kunnenta, nan danan jikinta ya hau rawa ta kalli Bilal cike da tsoro tana girgiza kai,
Waye kai?
Bilal ya
an risina yace
Sannu da zuwa Baba.
Baban gidanku?
Waye kai nace?
Sosa bayan kanshi yai yana kallon Meenal ta kauda kai yace
Baba saurayinta ne na kawo ta gida ne.
A fusace Meenal ta waigo a tare sukace
What?
Bilal ya guntse dariyar sa ganin yanda ta zabura, ba dai ta maida shi driver ba sannan tana wani mai magana kamar wani bawan ta?
Sai yayi maganinta,
Alhaji Husaini a fusace yace
Saurayinta kamar ya?
Yana sosa sumar kansa yace
Mun dade tare ai Baba, dan ina zuwa gidan nan ma mai gadi ya sani, ko ba haka ba Meenalty na?
Meenal gaba
aya bakinta ya kasa magana dakyar tace
Wallahi karya yake.
Karya?
Kina nufin kin manta sirrin dake tsakanin mu?
Ko na sanar da Baba abinda muke boyewa?
Alhaji Husaini ji yai kafafunsa sunyi nauyi, shikenan har kanta ma taba wannan kazamin yaran, dakyar ya iya dafa bango yana jin wani jiri na neman yarda shi.
*******
Araab ne ya shigo gida fuskarsa ka
ai zaka kalla kasan yana cikin farin ciki, yau haka ya yini gun aiki yana murmushi kamar wani wawa, sau biyar yana neman san kiranta yana ajiye wayar, ganin bata kitchen yasa yai
aki kai tsaye, kofar ya
an bu
e yana yin sallama, tana gaban madubi tana gyara gashin kanta, jin sallamarsa yasa ta mi
e tare da kallom kofa, a bakin kofar ya tsaya ya har
e hannayensa yace
Sai miji ya dawo gida shiru, bayan nasan so kike ki
in ga min oyoyo?
Ido ta kifta tace
Oyoyo ba yara bane keyi?
Naga ko su Ilham basa yi.
Fuska ya
aure sosai yace
Randa kuma kikace kinaso kimin fa?
Tace
Ni?
Yaushe?
Kafa
a ya
aga yace
Kidai tuna amma har mafarkin abin kikeyi.
Baki ta bu
e cike da mamakinsa, ya sauke ajiyar zuciya yace
Sannan inaji numberki gogewa zanyi ni bana ajiyar number da batada amfani a wayata, in har akwai number mutum a wayata to wajibi ne ya dinga kirana kullum.
Nan ta ta
e baki tace
Harda su Ikram?
Dan na ga suma ba kiranka suke kullum ba.
Haushi ne ya kamshi ya sake
aure fuska yace
Me ya kawo zancensu nan?
Ni zo nan.
Karasawa tayi a hankali yana kallon kayan dake jikinta, riga da skirts ne coffe colour irin masu kwanciya a jiki, yawun bakinsa ya hadiya shidai da alama baya gajiya da yarinyar, hannunta ya kalla yace
aure gashin ko so kike a miki?
Yanzu fa zanyi kace nazo.
Amsar ribon
in yai yace
In kinasan abu ki dinga fa
a ni banasan kame-kame.
Yayi maganar yana tattara gashin wurin
aya ya
aure da ribbon, a saman kai ya sa mata gashin ya zuba ta gefe, cike da shagwaba tace
Yanzu fisabillilahi menene hakan?
Gira ya
aga guda da ya yace
Gashinan dai sai ki gode Allah.
Kasa tayi dakai tana murmushi,
Kinada number Kawunki?
agowa tai ta kalleshi da mamaki, kafin tace
Eh na
auka a wayar Ummy na kirashi jiya.
Kai ya
aga alamar gamsuwa sannan yace
Saka mun.
ya mi
a mata wayarsa, nan ta
auko tata ta samai , amsa yai ya fito falo yana cewa
Kawu ina wuni?
Eh bayan magriba insha Allahu sai mu ha
u a masallacin.
Nan sukai sallama ya kashe, kallanshi tayi tace
Menene?
Kai ya girgiza alamar ba komai, sannan yace
Bari ma shiga ciki.
Bayanshi tabi har suka shiga
akin, waigowa yai yace
Ya akai?
Cike da kunkuni tace
Me tace da tazo?
Wa kenan?
Fuska a
aure tace
Shikenan.
Ta juya ta fita, kai ya girgiza, shikenan fa ya saiwa kanshi raini wai Mun
o yakewa magana tana fita lallai..
(Araab wai dai
o kuwa hakanan taji tana so taji me Meenal tace da tazo, Allah yasa dai ba cewa tayi ayi aurensu da Araab ba,
To ke ina ruwanki idan ma auren nasu za
Cewar wani sashe na zuciyarta, baki ta
an turo tana son basar da tunanin can tace sai suyi tayi ai.
******
Ido ya runtse bayan ya tauna abincin daya sa a bakin sa, yayi saurin mi
ewa tsaye ya bar falon
Ammi da sauri ta bi bayanshi tana tambayarshi menene?
Bai tanka taba har sai dayaje toilet ya zubar da abincin bakinshi ya wanke bakin da ruwa.
Baiyi da
i bane?
Kafadar ta ya
an dafa yace
Is okay, ya
an yi gishiri ne amma karki damu.
Mamaki ya kama Ammi da sauri ta ja jikinta zata dawo falo, riketa yai yace
Karki damu ai nasan ba da saninki bane.
Kwace jikinta tayi ta fito ta
ana abincin kowane lafiya kalau sai dai na cikin kwanon shi gishiri har cikin kai, garin ya hakan ya kasance bayan tare tayi girkin?
Ya kowane kalau sai nashi ne mai gishiri sannan kowa yasan bayacin gishiri .