Sashe 163
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abinda ya furta kenan, wata irin zufa na keto masa, Mun
o wacce gaba
aya hankalinta a tashe yake tana kallon Araab cike da tausayawa wanda take feeling guilty tana ganin kamar itace sila tunda sun mata warning tun farko bata ji ba, tabbas mutanen nan da gaske suke, hannun Araab ta kama ta ri
e zuciyarta na wani irin zafi tace "Be strong In Shaa Allahu komai zai warware Allah yana sane damu kuma sau da dama ya kan jarabci bawan sa dan yaga
arfin imanin sa." Araab kallonta yayi a raunane yace "Sai nake ganin hakan tamkar saka hannu, company na sunce property
in gwamnati ne yanzu kuma gidan mai ma sunce under investigation na EFCC meye ha
i na da hakan, kowa yasan ni private business owner ne balle ace zan ci ku
in al'umma har na gina gidan mai, waye dake son ganin downfall
ina?" Nan xa nan Mun
o damuwarta ta
aru tashin hankalinta
arara ya bayyana na jin zancen company
insa ma sun ta
ashi tausayin Araab na sake lullu
e ta, hannunsa ta murza cikin sigar lallashi, a raunane muryarsa cikin wani sanyi na alamun karaya wanda bata ta
a jin sautin muryarsa na fita haka ba yace "I work so hard Hayati na ganin na gina rayuwata saboda Ummy dasu Farouq, nasha wahalar rayuwa iri-iri kafin na kai matakin da nake yanzu, company na I have so much ambition a kanshi, shine babbar madogarata, gidan mai na akan shi ma I work so hard for it, na kashe ku
i gun
an siyasa before suyi approving, yanzu rana
aya azo ace ana neman rusa komai?" Wasu
walla ne suka zo masa tsawon zamansu bata ta
a ganin hawaye kan fuskar sa ba jikinta ne yai mugun sanyi, zuciyarta ta fara raya mata anya ba zakiyi abunda mutanen nan suke bu
ata ba dan ku
utar da Araab, shine jigon gidansu idan har wani abu ya same sa to duka ya same su, kinfi kowa sanin yanda sukai rayuwa da yanda suka kai wannan matakin, bazai yiwu adalilina ni ba kowan kowa ba na ruguza musu rayuwa, ya zama dole tayi wani abu dan ceton rayuwar duka family, cike da dakiya da
arfafa ma kanta gwiwa ta kalli Araab tace "Ka dawo nan bari nai driving
in mu zuwa gida bai kamata muna tsayuwa anan ba." Kai ya
aga mata dan baya jin
arfin iya tu
i, ta bu
e handle kenan zata fita wayarta dake gefe tai alamar text, juyawa tai da sauri ta
auka idonta ya ha
u da Araab yana kallonta da mamaki, ta janye idonta ta fita ta zagayo shima ya zagaya ya dawo seat
inta, Mun
o driving take zuciyarta cike da sace-sa
e, har suka iso gida, suka shiga ciki kowannensu fuska ba walwala damuwa tai musu dabaibayi, ledar takeaway ta ajiye gabansa tace "Muci abinci Swt kaga ya kamata kasha maganin ka."
Kallonta yayi wanda tasan sarai me yake nufi, hawayen dake neman zubo mata ta maida ta daure ta sake kallanshi, kai ya kauda yace "Bana jin zan iya ci." Shagwa
e fuska tai tana kamo hannunsa tace "Please Swt kaci, In Shaa Allah komai zai zo
arshe, ka zama mai tawakkali da yarda cewa Allah shi ke yi babu wani da isa ka manta ayar da ke cewa Qullan yusiibana illa ma kataballah lana hu wa maulana wa alallah falyatawakal almuminun, da kuma hadisin Manzo SAW da yace "Da al'umma zasu taro dan su amfanar da kai wani abu ba zasu amfanar da kai komai ba sai abunda Allah ya rubuta maka haka da zasu taro dan su cutar da kai ba zasu cutar da kai komai ba sai abunda Allah ya rubuta maka, haka kada ka taba jingina samunka ko rashin ka a hannun wani ka tuna Allah shine mai bayarwa kuma shine mai hanawa haka ma'ishin komai kamar yadda ya fa
a a al qur'anin sa "Wa yarzuqhu min haisu la yahtasib." Araab nasihar ta ratsa shi sosai yana jin wata natsuwa na shigar sa, tabbas yayi dacen da mace tagari idan Allah ya baka mace mai ilimi to tabbas zatayi
arin wurin gane ta
au ra ka a hanya, kallonta yai yace "Allah ya miki albarka." Tai murmushin
arfin hali tace "Amin." Hannu tasa ta bu
e takeway
in, wanda akwai spoons ciki, suka fara ci ita kanta tamkar ma
aci haka take jin abincin a bakinta kawai dauriya take tana turawa, amma hankalinta baya jikinta sosai tabbas sai tayi
arin gane su waye ke bibiyar rayuwar su, bayan kammala cin abinci, tace "Muje
aki muyi karatun qur'ani ko?"
Araab yana kallonta yace "Haka ya kamata dan shine maganin dukkan matsaloli."
Sun share kusan awa
aya suna karanta Al qur'ani mai girma wanda ya saka natsuwa sosai a zukatansu, Mun
o kowane hali take ciki wankan daren ya zama jikinta sai tayi take samun bacci mai da
i, tashi tayi taje
akinta tayi, sam ta manta da wayarta ta barta
akin Araab, fitar ta ba jimawa wayar ta soma blinking alamun kira na shigowa, Araab ya kalli wayar ganin number ba suna zuciyarsa ta azalzale sa ya
auka, dan kwanan nan ya kula akwai abinda take
oyemai, hannun sa ya kai kan wayar ya
auka tare da sawa a kunne "Hello My darling kin barni ina jiranki ko kina tare da mijinki ne?" Jikin Araab ne ya
auke na wucen gadi yayin da zuciyarsa tai wani mugun bugawa tamkar zata fasa
irjinsa ta fito,
arin magana yake amma kamar ansa gum an li
e bakinsa saboda yadda yaji le
ensa sun masa nauyi ya kasa motsa su, wayar yaji
if an kashe, "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un!" Ya furta jikinsa na rawa ya shiga text messages
inta text ya gani da number wanda bata bu
e lokaci ya duba shine aka mata
azu suna cikin mota, hannunsa na rawa ya danna ya bu
e "Abayar da kika saka tayi kyau sosai fitowar mijinki ta hana na ganki sosai but you look so stunning and gorgeous darling." Wani duhu yaji ya mamaye masa ido yayin da zuciyarsa ke turarin kishi, yana jin zuciyarsa na barazanar tarwatsewa, sai yake ganin tamkar a mafarki, anya babu sar
iya cikin lamarin zuciyarsa ta kasa gaskata masa Mun
o zata aikata haka, sanin halinta da nagartarta ya wuce ta mayar da kanta haka na soyayya da wani, balle imya tuna abinds Meenal ta musu sai dai wani
angare
aya kuma na zuciyarsa
arin rinjayarsa take da nuna masa ba'a yarda da mace duk yadda ta kai ga nuna maka so zata iya yaudararka, ka sani ko wani ta samu ya janye mata hankali, bare tana zuwa makaranta tana ha
uwa da samari
anana?
Ka sani ko wani ya janyeta kamar yadda a shekarun baya wata ta janye hankalin mahaifinku daga ka Ummy daku?
Balle kai da babu yara tsakanin ku, kansa ya girgiza yana cewa "Noo Mun
o bazata mun haka ba, na yarda da ita, she will never such a thing."
****************
o tunda ta shiga
akinta take faman kai kawo ta kasa zama, tana tuno tun daga farkon hoton Araab da aka kawo mata da aka ja jan biro kansa har zuwa yau, komai auna sa take a ma'auninsa, tabbas mace ka
ai ba zata iya wannan aikin ba sai idan tana da influence na wani, kuma a yadda ta lura zasu iya zuwa to any extent dan ganin sun cika burin su, wani rauni taji yana shigarta tamkar zata saki kuka saboda tausayin rayuwarta idan ta bar Araab, wani sashe na zuciyarta yace mata "Karaya ba taki bace Mun
o kada ki manta kina karantun law, taya zuwa gaba idan kin zama cikakkiyar barrister zaki tinkari cases wanda da yawa daga cikinsu suke da sar
iya dole ki koyi tsayuwa da
afafunki da zama mace mai juriya da jajircewa." Wani iska ta fusgar tana jin wani courage nazo mata, ya zama dole ta
au ki mataki bata zuba ido tana kallon hakan na cigaba da faruwa ba, hanyar da take tunanin bi take jin wani irin karaya amma sai ta dake, haka ta shiga toilet tai wanka ta fito zuwa
akinta, Araab tunda yaji shigowarta yai saurin mayar da wayarta inda ya
auka yana lumshe idonsa tamkar mai bacci, zuciyarsa ke wani irin ra
i kalaman saurayin sun kasa barin kunnuwansa, yayin da sa
on da ya aiko ke masa yawo a cikin
wayar idonsa.
amshin turarenta na shiga hancinsa yana saukar masa da wata kasala tare da azabtaccen son ta da son tozali da ita amma yasan yana kallonta zata fuskanci halin da yake ciki, kuma baya so zuciya da kishi ya
ebe sa yaje ya aikata abunda bashi ba, da mamakin saurin baccin sa yau take kallon sa, ta
arasa bakin gadon ta
au ki wayarta, sannan ta hau kan gadon ta kwanta gefensa, bakinsa ta kaiwa sumba tana jin tsananin son sa na ratsa ta, duk da
umbin son sa dake
awainiya da ita ba zata bari rauni ya shiga zuciyarta ta kasa aiwatar da abunda tayi niyya ba, dan ta hakan ne zata zama cikakkiyar masoyiyar sa, tasan yana ganin kamar yafi santa amma ita tasan san da take mai bataji yana mata rabinshi, ya riga ya zama jini da tsoka a jikinta, a hankali ta kwanta kan
irjinsa tana lumshe ido, Araab wata irin
aunarta yake ji tana fisgar sa yana jin tamkar yasa hannayensa ya zagayeta jikinsa ko zaiji sassauci a ransa amma kishi ke nu
usar sa, wayarta ce tai vibrating alamar shigowar text, a zabure ta tashi, tana matsawa can
arshen gado, Araab da gefen ido yake kallonta sai dai baya hango text da take karantawa, "Kina cinye lokacin da muka baki, wallahi matukar baki fita rayuwar Araab ba, ki shirya ha
uwa da mummunan labarin abunda zai same sa gobe, wanda zaiyi sanadin rugujewar duka dangin sa." Nan danan Mun
o wani irin mugun tsoro ya shigeta tai saurin goge text
in, Araab ya hango zallar tsoro kan fuskarta wanda hakan ya basa mamaki, amma baya son yin saurin nuna mata yana zarginta, hakan yasa ya mayar da idon sa ya rufe tamkar mai bacci.