Sashe 65
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ummy ta sake nuna mata tanaso in ya dawo yaga matarshi sosai ta yadda zai bata kulawar da ta dace, Najah ta nisa tace "Abu na farko yanzu ta daina kwana dasu Ilham, ta
in ga kwana ita ka
ai hakan zai sa ko ya ya ne taji kewarshi idan tazo kwanciya ita kadai."
Ummy ta gamsu da hakan tace "Zance ta dawo nan
akin kusa dani ta zauna." Naja
atu tace
Hakan ya dace."
Ummy ta kira Mun
o ba b
ata lokaci tazo, Ummy ta dubeta tace
Kira su Ilham su tayaki kwaso kayanki ki dawo
akin dake kallon wannan." Tace
ba tare da ta kawo komai ba a ranta, ta kirasu suka kwaso kayan, Naja ta tashi ta bisu
akin ta kalli su Ilham tace "Suje falon."
Ba musu suka bar
akin, kallon Mun
o tayi tace
"Kayan dake
inke zamu ciro mu jerasu a wardrobe dake, sannan mu duba turarukan da kikeso mu ha
asu a kan dressing mirror."
o akwatuna ta bude ta hau kwaso kaya tana neman laftasu a wardrobe.
Naja tace "Me kikeyi haka?
Wannan ina
an kwalinshi?
Wannan ina rigarshi?" Cike da mamakin kalamanta tace "In nazo sakawa zan lalubo ko na sa hijabi ko mayafi."
Kai ta girgiza tace
Ba haka ake yi, mace ai komai nata a tsare yake, kuma tsaf ake so a gansa, yanzu kowane ki duba ki ha
asu da dan
uwan sa."
o kayan ta shiga hadawa, tana ganin takura ce da salo ace wai kowane sai ka hada da dan uwansa, fuskarta ba fara'a, bata tashi sata aiki ba sai da za'a fara wani film da take so.
Sai da ta kammala tas Naja na nuna mata yadda zata jere komai kama daga wardrobe zuwa dressing mirror, hatta jakunkuna da takalmi sai da ta nuna mata yadda zata ajiye, amma da jibge suke cikin jaka, ko wanda tasa ranar taro cikin akwatin ta mayar.
Najah ta ciro shower gel, face scrub da cleanser ta mata bayanin yanda ake amfani dasu sannan tace tasa a toilet daga yanzu dasu zata dinga wanka.
o sai kallan ikon Allah take wanka ma sai an nuna mata da me zatayi?
Najah cikin tattausan lafazi tace
Mun gama na yau sai kuma gobe, kar ki bari kayan da muka shirya yau su watse kinji?" Mun
o kai ta
aga mata, Naja ta mata murmushi kana ta fita,
Mun
o ta saki ajiyar zuciya tace "Ni bansan me matar nan take so dani ba komai nayi ba daidai bane?
Aradu ma na fa
a tace kar na sake?
To in bance ba me take so ince?"
********
Salame ta sa
i mayafi ta fito zataje wurin Mun
o amso ku
in dinki kuma ta
an sake duba wasu kayan, tana neman fita daga gidan wata 'yar
aramar golf tai parking, wani banzan kallo tawa motar tana neman sanin me motar keyi anan, ga mamakinta Raheena ce ta fito a gaban mota, baki Salame ta bu
e ta sa ke dubar motar, ha
a ido sukai gabanta ya fa
i dan ta sanar da ita biki zataje.
Saurayin dake ciki ta kalla tace "Yi sauri ka tafi."
Yana waigawa suka ha
a ido da Salame, cike da mamaki ta
araso tana kallanshi, fitowa yai da sauri ya russuna yace "Umma ina wuni?"
"To da akaga wuni sai akai ya ya?"
Kallon mamaki ya mata dan bai gane amsar data bashi ba, "Kai waye?
A ina kake kuma meye aiki ka?"
Yawun bakinsa ya ha
iya dan daga yanda tai magana kai kasan masifa takeji, cike da shakka yace "Sunana Nazifi ni
an Jigawa ne kauyen Kila amma anan nake kasuw......"
Hannu ta
agamai tace "Dan Allah ya isheni, meka bata da ka kawota gida?"
Ido ya bu
e yana kallon Raheena, cike da kuluwa tace "Haka ka kawota ka ajiye kamar kayan wanki?
To kar na
ara ganinka anan dan 'yata tafi karfinka wallahi."
Raheena kam kamar ta nutse a
asa dan kunya, dan tana
an son shi dan ya iya kalaman soyayya.
Juyawa yai ya shiga mota ya tafi, ta waigo wurin Raheena ta talle mata
eya tace "Kinyi asara wallahi, wannan figegen mai motar 'yan haya shi kike kulawa?
Mun
o tana can cikin jin da
i ke kina nan kina kula masu wanki da goga?"
Raheena kamar zatai kuka tace "Allah a kasuwa yake ba wanki da guga yake ba." kina ci gaba da magana zan zabga miki mari shashasha kawai, Allah yasa na sake ganinshi anan sai na
alla kofar mota." Tana kai nan ta fara tafiya sai zabga masifa take ita ka
ai, Raheena kuwa gida ta shiga tana
uni, ya zatai bayan duk manyan mazan sun fara canza mata?
*****
Salame tana neman yin
angaren Mun
o taji mai gadi na sanar da ita ai bayanan itama Amaryar ta koma cikin gida.
Gaban Salame ya fa
i yanzu taya zata shiga ta amshi ku
inki?
Haka ta fito tanajin zuciyarta kamar ta fashe akan bakin ciki ga tela ya soma damunta ta kawo deposit kafin ya fara aiki, dole ta nemi mafita.
*********
Araab sun sauka
asar Bulgaria babbar birnin Varda, ya riga ya kama wani karamin apartment mai dauke da
aki
aya da falo sai karamin kitchen, daga airport taxi suka
auka ta kawo su masauki, wuri
aya suka sauka da Khamis sai dai kowa da apartment dinsa daban.
Yana shiga kayan sa ka
ai ya ajiye daki, ya kira Ummy ta facetime kafin yasai sim card na
asar, nan ya sanar da ita sun sauka lafiya, cikin jin dadi ta masa adduoin nasara a rayuwar sa, yana neman kashe waya tace "Ko kunya ma ba kaji?"
Cike da rashin fahimta yace "Me nayi Ummy?"
Kai ya girgiza tace "A
alla ka tambayeni matarka ai ko?"
Tab shi?
Allah ya sauwaka ya ayyana a ransa.
Yace "To ai nasan tana lafiya."
"Ko tana lafiya ai ya dace ka tambaya, yanzu dai kar ka kashe waya zan bata ku gaisa sannan kuyi hira in yaso na amshi wayar da safe."
Baki ya
an bu
e ka
an yace "Ummy dan Allah ki barta ni bacci ma nakeji."
"In kuka yi hirar ka kwanta."
Ummy na so ta hadashi da aiki daga isowar sa dan ko fita bayi ba, network ma dan su akwai wifi a apartment
in ne, ji yake zuciyarsa na tafasa, ta kira Mun
o ta bata waya, ita kanta jin Araab ne yasa ta kalli Ummy tace "Ummy me zance masa?
Ni ban ma san abinda zan fa
a mai ba."
"Tashi kije
aki kuyi wayar acan, in kinje zaki tuna abin cewa." Ummy a ranta tana ayyana ya zama dole ta sabar musu magana da juna ko da basa tare.
Haka ta mi
e dole ta nufi
aki, shiru sukai na kusan second talatin kafin tace "Ina wuni Ya Arabi?
Kun isa lafiya?"
"Lafiya sannan kalau."
Shiru suka sake yi ita gajiya ma da ri
e wayar tai, yace "Kinga inada abinyi sai da safe."
Kafin ma yaji me zatace ya kashe, ajiye wayar tai tace "Ikon Allah shi komai fa
Kwanciya tayi tana ajiyewa wayar gefe, dariya ce ta kwace mata ita ka
ai tace "Kai Ya Arabi ma akwai fa
a haka kawai ya ce wayace kisha min fresh milk?" Tayi maganar tana gwada yanda yai ta kwanta tana dariya tace "Oh Allah! an dai tafi da yana nan yau ma nasan sai nasha fadan sa." Ta sake yin dariya, kana tayi
addu'oin bacci ta kwanta.
****
Araab na shirin kwanciya yaji alamar shigowar sako ta WhatsApp, wayar ya jawo da zumar kashewa, notification da ya gani na farkon message
in ya sashi budewa ya karanta.
"Ka zama mai takatsantsan akan yarinyar nan kada shiru shirunta ya yaudare ka, fuska biyu ce."
Number ya sake kallo babu dp ko wani alama dake nuna mallakin number, numfashi yaja kanan ya goge text
in, ya ajiye wayar gefe, tunani na son mamaye shi ya basar da cewa kansa
Kai da ba zama zaka cigaba da ita ba, meyasa zaka damu kanka?" Ya gyara kwanciyar sa cikin mintuna baccin gajiya ya dauke sa.
******
Meenal tunda taji Araab ya tafi dan a gabanta Mumy tayi waya da Alhaji Hussain, nan ta kira Farouk ta takura masa sai ya fa
a mata kasar da Araab yaje.
Yace "Bai sani ba gaskiya yadai san a Southeast Europe ne kuma
asar kamar daga B ta fara." Yayi haka ne dan karta sake bulo da wani abin.
Tana dubawa taga Bosnia bata tsaya bincike ba tace tasan nan ne dan ta ta
a ji yana maganar
asar, Mumy ta samu ta akan wai su biya mata karatu taje tayi karatu a can.
Mumy tace ta jira suyi magana da Babanta.
*********************
Danejo ce ta kalli Uwaliya da mamaki tace "Bangane insa mata wannan a abinci ba?"
Uwaliya ta tsuke fuska tace "Ba nace miki ba tambaya ba?
Komai aka saki kiyi kawai?
Danejo a tsorace tace
Ina tsoro nayi sanadiyyar faruwar wani abu ga wani wanda bana alkhairi ba." Uwaliya wani kallo ta mata tace
Ba wani abu bane bacci kawai zai
an sa mata bama so tazo taron birthday da za
ayi ne kuma in har Alhaji
Sai tayi shiru bata karasa ba ganin bai dace ta fayyace mata komai ba.
Danejo gaba
aya kanta ne yai zafi, Uwaliya tace "In ba zakiyi ba ki shirya barin gidan.
Kuma karki manta komai kikai acan muna ganinki."
Haka ta amsa ta fito tanaji zuciyarta, yanzu in guba ce fa? ita kam bata ta
a cutar da wani ba sannan bata fatan ta fara yanzu.