Sashe 60
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Turo kofar falon da akayi ya tabbatar musu itace, ta shigo kamar an jefota fuska shar
e-shar
e da hawaye,
Mara zuciya kawai wacce bata san ciwon kanta ba." Mumy ta fa
a a hasale,
Ai wallahi kinci sa
a akwai mutane da na zabga miki mari a wurin nan shashasha kawai."
Matukar baki daina zubar mana da mutunci ba wallahi ranki mugun baci zai yi, wuce ki bama mutane wuri," Mumy tace cikin masifa kamar zata kai mata duka, Meenal wucewa tayi ciki tana ara sautin kukan ta, tabar su Alhaji Hussain na cigaba da mita.
Meenal kan gadon
akinta ta fa
a tana kuka tana fa
Wai ni Yaya Araab zai wulakanta akan waccan kucakar wallahi sai na dauki fansa."
*********************
Salame ce zaune falo tana tauna chewing gum yana
ara kamar wata karuwa, kana ganinta kasan rigima take ji, ba komai ke damunta ba sai bakin ciki tuna Mun
o ta samu gidan hutu, gashi tana bukatar ku
i tana son fitowa a wani biki da za
a sake yi na yarinyar k
awarta.
Agogo ta kalla goma na dare Raheena bata dawo ba,
Allah yasa ta samu ku
in da nace mata ina so rance." Ta fa
a hankali kwance ba tare da ta damu na kaiwar ta dare ba, ko a ina zata samu ku
in, ta hanya mai kyau ko mara kyau, ita dai fatan ta kawai ta kawo mata ku
i ta fita kunya.
o da ace tana da wayo tana kar
ar ku
e wurin yaron nan ai wurinta zataje ta kar
a, ya zama dole ta mata huduba akan kar
ar kudin miji dan ta mora.
Bilal ne ya fa
o falon a bigen sa ba abunda ke tashi jikinsa sai warin giya, kwanan nan kullum a bige yake dawo mata, "Kai dai tir wallahi." Taja tsaki,
Umma ta yane, ina matata wancan garan ya dawo mun da ita?"
Idan baka tashi a kaina ba sai na kifa ma
mari wallahi, a gidan uban wa ta zama matarka?"
Dariya ya tuntsire da ita yace
Bilal BG ne fah ai na girmi mari wallahi, kuma aure dani dole ne in kuma ba haka ba har gidanta zanje ah to."
"Kaje gidanta kai uban me?
Kai wai nikam hal notin kanka ya kunce ko?"
"Umma wai ke me kika
auki yaran ki?
Nifa mata au suke bina ba ni nake binsu ba."
Tsaki taja ta mi
e dan takaici ya hanata magana ma.
irjinsa ya shafa yace "Wanda yace a min a alkawari dan haka ni dole na cika shi, dole mu kwashi romantic night."
(BG ko ba romantic ba
*********************
o kam ta jima
akin dabadan tana tsoranshi ba tabbas bazata fito ba, ganin dare ya ratsa yasa ta fito a hankali ta leka falo, ganin duhu yasa ta tashi ta shiga na Araab tana kyautata zaton yayi bacci, sai dai tana bude kofar
akin idon su ya hadu da juna, saurin damtse ido tayi kamar taga dodo, yanda yaga tayi kawai yaji dariya ma na neman zuwa mai, dan baisan ma me take rufewa idon ba.
Ha
iye dariyar yai dan bai bar dariyar ta fito sosai ba, ga mamakinshi gani yai ta
i bu
e ido, hannu tasa tana shafa bango tana bin bango ta a hankali jin tazo
arshe yasa ta dinga wuwulga hannu tana neman gun kwanciyar ta a haka ta
arasa ciki ta kwanta, ko dogon numfashi batai ba, idan kuwa bata bu
eshi ba.
Kai kawai ya girgiza lalai wannam yarinyar.....
********************
Yussy ce ta kalli wayarta ganin har yau Araab bai bu
e message
inta ba, ta dubi Nancy dake gefenta suna shan shisha tace
For many days ina tura mata Araab Hassan message baya replying dina."
Nancy tace
Hmm taya kike tunanin ya miki reply yana tare da amaryar sa, suna morewa?"
Yussy la
an kasa ta ciza tace
Hakane, amma ki rubuta ki ajiye sai na rabasu wallahi ta yadda hankalinsa zai dawo kaina ni kadai, kin daisan halina indai na kwallafa rai akan abu to fa sai na sameshi."
"Hakan ya kamata dai, ke ai dama bakya barin abinda kikeso." Cewar Nancy tana cigaba da zukar shisha, Yussy ta shiga sa
a da warwara ita ka
ai a zuciyarta.
***********************
Washegari..
7:00 na safe
Raheena tayi mika kan gadon
akin hotel, gefenta ta duba babu saurayin nata da suka zo tare, ta tashi ta leka toilet baya ciki,
Ko yaje siyo mana abunda zamu ci ne?"
Ta fa
a tare da tashi ta shiga toilet tayi wanka ta fito ta shirya tayi sallar asuba dan batayi ba, knocking
akin da taji ana yi ta taso tace
Sweety ka dawo?" Ta bude kofa
aya daga ma
aikatan hotel
in ta gani, yace
Madam lokacin check out
inki yayi, bill
in ku dubu goma ne."
"Bani zan biya ba ai."
"To wanda kuka zo tare tun dazu ya tafi yace kuma kece zaki biya, ke kuma yanzu kince shi zai biya me kenan?
Da mamaki tace
Bari na kira shi."
Cikin
akin ta koma ta kira wayar sa taji a kashe, sai datai
ira goma ba'a
auka ba.
"Amma Allah ya tsinewa G-boy wallahi ni zai yaudara?"
Madam zaki fito ko sai na kira security?" Raheena kamar zata fasa ihu ta zaro dubu goman da suka rage mata a jaka ta mi
a mai dan saga yanayinsa taga tsaf zai tozartata, nan fa ku
i ya rage saura
ari uku a jakar, da su tayi kudin napep ta dawo gida.
Salame dama tun
azu jiran dawowarta take tana ganinta ta mi
e tace
Kin dawo, yauwa ina kudin?"
Raheena cikin takaici ta kalle ta, Tace
Ni ko sisi ban samu ba, kima barni da abinda ke damuna."
Da sauri ta mi
e, jakarta ta fisgo ta zazzage ganin ba komai ciki tace
Yi maza ki ciro inda kika
oyesu."
Raheena tai shiru tanaji ranta ma sake
aci.
"Ke dai wallahi anyi asara, yanzu haka kikaje kika dawo ba ko ficika?" Taja tsaki, dole taje wurin Mun
o ta samu ku
*********************
Takwas da minti Araab ya shigo company, wanda secretary dinsa ya basa wani
aramin envelope yace sa
o ne aka kawo masa, nan ya kar
a ya shiga cikin office, sai da ya zauna ya natsa kafin ya bu
e, takardar ce mai
auke da rubutu
Kana murna ka auri yarinya ko, ba tare da kayi binciken irin tsiyar da ta tsula a baya ba, yana da kyau kafin aure a tsananta bincike, kabar ganinta haka ta wuce yanda kale tunani, daga masoyin ka mai son ka da alkhairi."
Araab wani abu yaji ya tsaya masa wanda ya rasa menene, tsintar kansa yayi da cukwikwiya takardar ya wullar gefe,
Waye ke aiko mun sakonni haka?" Ya tambayi kansa ya
an buga goshin sa ka
an, shigowar kira wayarsa ya katse masa tunani, wani business abokin sa ne, ya
auka suka soma maganar kasuwanci wanda ya
auke su fin awa, bayan sun gama Araab tashi yayi zuwa meeting da ma
aikatan sa hakan ya hana masa zama yayi dogon tunani.
Yana hanyar shiga gida sako ya sake shigowa wayarsa.
"Inhar kai ne namiji na farko daya santa nayi alkawarin bayyana kaina, sai dai nasan bakai bane dan inada gamsoshin hojjoji."
Tsaki yai ya kifa wayar ya shiga gida.
******************
o yau suna dawowa makaranta Ummy ka
ai ta gaisar ta koma sashen ta, tana son tayi wankan tsarki dan period ya tsaya mata, tana shiga wanka ta fara yi,
ta saka kaya.
Fresh milk taji tana son sha, ta fito zuwa fridge, ganin lime
in Araab a ciki wanda ya manta dashi, ta
au ko tace
Laa hadda wani kalar lemo ya ajiye mun, ba laifi yana da kirki in yaso." Ta bu
e ta kafa kai tasha, jin tsami ta yamutsa fuska, a kan idon Araab wanda shigowar sa kenan.
Mamaki ne ya kamasa
arara har tasan amfanin lime kenan da take sha, tsintar kansa yayi da furta
Wani abu kike ji, shiyasa kika sha dan ba kanki kariya ko?"
o a razane ta dube sa tana sakin robar dan bata tsammaci dawowar sa yanzu ba.
Ganin yadda ta tsorata ya sake kafeta da ido yana lulawa duniyar wani tunani.
Hmmmm
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
Kanshi yaji ya
au zafi zuciyarshi na ayyana mai abubuwan da basu kamata ba, Tsintar kansa yayi da juyawa ba tare da yace komai ba.
Mun
o kuwa binshi tayi da ido, ba dai shan datai bane ya bata masa rai haka?
Idanunta takai gun da ta zubar har kasan kayanta ma sun jike.
Dago kanta tayi taga ya bar falon, tsoro taji Allah yasa ba fushin da yayi ba yasa shi tafiyar shi,
Araab wajen gidan ya fito ya tsaya ta wurin gate yana d
an jingina da bagala, ya
an sauke ajiyar zuciya, meke damunshi?
Meyasa yake kawo tunanin da bai dace ba a ranshi.
Bilal wanda tun bayan fa
ansu da Salame takaici ya ishe shi, dole yau ya nuna musu me yake nufi da cewa zaije gidan, kayan daya siyo ya kwaso yasa a leda ya fito.
Tana kitchen tana zazzaga masifa tun dawowar Raheena komai ya kunce mata, gashi ma
ar taliyar data siyo ta
are balle ta dafa ta rage yunwa.