← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 187

Sashe 54

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Mun
o zo ki cire naki." Tana sunkuyar da kai alamun kunya tace
ah Ummy su fara d
auka."
"Yanzu fa ke Auntyn su ce, taso ki
auka." Ba zata iya cigaba da yi ma Ummy musu ba, ta taso ta
auki komai
aya, dan komai na mutum uku ya siya, sabanin jaka da ta zama hudu.

Har zata koma ta zauna, Yace
Wa kika barwa jakar taki?" Bata san sanda ta kalle sa cikin farin ciki tace
Laa dama ni ka siyan ma, Miyetti Yaya Araabi nagode." Ta
auka murna fal akan fuskarta, Ummy wani murmushi ta saki, tana fatan hakan ya cigaba
aurewa tsakanin su.
*******************
A tare Ummy tace su koma
angaren su, sam yaki yarda su jera da Mun
o, yayi gaba abun sa, tabi sa a baya, yana zuwa ya shige
akin sa, ta shiga
ayan.

Sai dai tana zuwa kwanciya bacci, mutuwar Baffanta ta sake fa
o mata wanda sam bacci ya kauarcewa idonta sai faman hawaye take tana juyi akan gado.

GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Ayusher muhd
Zee Yabour
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
Tashi tayi cikin duhu ta du
une a
asa, Ya zatayi a duniyar da babu Baffanta?

Bayan shine rayuwarta?

Tasan Allah shi zai zama gatan ta, ance ba'a son yi ma mamaci kuka amma ta rasa yanda zata tsaida hawayen ta, Meyasa ma na fita ban zauna nayi ma Baffana addua, Yatsan ta d
aya tasa a baki ta ciza tana takaicin fitar.

Ummy ta kasa bacci saboda tausayin Mun
o ta tabbatar tana can ido biyu, cikin damuwar rashin Baffanta, waya tasa ta
ira Araab, bacci yake hankalinshi a kwance, cikin mamakin kiran a irin wanann lokacin ya
aga wayar.

"Araab yarinyar nan ta samu bacci kuwa?"
"Wacce yarinya Ummy?"
"Akwai wata yarinya ne bayan matar ka?"
Ido ya bu
e yace "Ummy bansani ba bacci nake sannan na siyan mata jaka
azu na tabbatar zai sata farin ciki."
Baki ta bu
e cike da
una rai tace "Karamar yarinya ce ita da dan ka siyan mata jaka zata yi saurin manta mahaifinta, Haba Araab mutuwar mahaifi fah dan
azu ta
an saki jiki yanzu ka san halin da take ciki?"
Ajiyar zuciya ya sake yana tausayinta bawai bayayi ba amma Ummy nauyin da take
oramai ne bayaso.

"Kana ma nufin ba
aki
aya kuke kwana ba?"
Mamaki
arara a fuskarshi yace "
aki
aya?

Ummy ni da ita?"
"A'a ni da ita." Tayi maganar a
ufule, sannan ta cigaba "Sanda mahaifinka bai darajani ba ya tafi ya barni daku menene baka ce ba?

Shine yanzu kake neman fara kwatanta haka akan yarinya
arama?

To umarni ne na baka daga yau ta dawo
akinka da kwana in kuma kana san ganin
acin raina ka barta ta kwana ita ka
ai." Tana kai nan ta kashe, duk da tasan tayi gaggawa sai dai hakan ne ka
ai zaisa Araab ya dinga kula da ita.

Wayar yabi da kallo cike da mamaki, mi
ewa yayi ya zauna kan gadon yana tunanin ta yanda ma zaisa yarinyarnan a
akinsa banda kazantar data masa daga zuwanta.

Hannu yasa a saman goshinsa ya mi
e ya fito falo yana
an safa da marwa, kamar shi ne wai zaije yace ta dawo
akinsa?

Gaskiya Ummy ta gama dashi gashi bazai iya
in bin umarninta ba.
o kishiruwa ce ta dameta tana goge kwalla ta fito, tama manta ina switch
in falan yake dan ba ita ta kashe wutar ba, hannu tasa tana laluben bango, Araab ya juya baya yana tunanin abinyi, kawai hannunta yakai bayansa, a tsorace taja baya ta zunduma ihu "Wayyo Allah na shiga uku, Baffana!

Baffana......"
Hannu yasa da sauri ya haska wayarsa tare da rife bakinta, gabanta ne ya tsananta fa
uwa ganin ya haska kanshi da fitila, sakinta yayi ya saki ajiyar zuciya yace "Ce miki akai ke ka
aice a gidan?"
Idanunta ne suka fara neman kawo kwalla yace "Dukanki nayi?"
Kai ta girgiza da sauri tace "Kayi hakuri, aradu bansan kai bane."
Hannu yasa ya kunna wutar falan, kanta na
asa taya zaice ta dawo
akinshi?

Shidai gaskiya bazai iya ba.

"Me kika fito yi?"
"Ruwa zansha."
Kallonta yayi yace "Abincin dare da aka kawo lalacewa kikeso yayi ko me?"
Kai ta shiga girgizawa alamar a'a, "To me ya hana miki ci?"
Kasa cewa komai tayi sai marairaice fuska da tayi, kai ya kauda yace "In kinsan asarar abinci zaki dinga yi kice su daina sakowa dake."
"Toh" tace, Ya juya yana barin falon sai dayaje daf da
akinsa sannan yayi
an gyaran murya yace "Uhmm
uhmm
. ki shigo ki kwanta a
asa."
Kallon bayansa tayi tare da saurin sauke kai tace "A'a aradun Allah zanci abincin ba sai na kwana anan ba." Ita a duk tunaninta hukuntata yake shirin yi.

Kai ya girgiza yace "Ummy tace ki kwana dakina, in kin shigo ki matsa can gefe sannan kada ki kuskura ko motsi mai
arfi kiyi balle ki hanani bacci."
Kai ta
aga tace "Toh."
Ya shige cikin dakin haka kawai kalmar toh toh
in nan yaji tana
ata mishi rai.

Yau dai yana mata uzuri dan mahaifinta ya rasu ko ba'a fa
a ba yasan ita ka
ai tasan meke damunta.

Abincin ta bu
e bazata iya ko taunawa ba dan sam bata ji yunwar, ruwa kawai tasha ta nufi d
akin nasa cikin sanyin jiki, tabi kofar
akin da kallo, meyasa Ummy zatace ta kwana a
akinshi ai da haka wallahi ita gwara ta kwana a waje.

Tafi minti goma a tsaye, Araab takaici duk ya isheshi yana san ya koma bacci amma yana tunanin yadda zai kwanta a gado d
aya tare da ita, ido ya runtse yana kokarin danne zuciyarshi.

A hankali ta leko, tana ganinshi a kan gado tai saurin maida kofar ta rufe, sake le
owa tai ganin idanunshi a rufe yasa ta lalabo ta tafi can karshen
akin gefen inda akasa kujeru guda biyu da
an karamin coffe table, tana dukunkune hannunta cikin hijab, hannu yasa ya kashe wutar
akin ko leka yanda ta kwanta baiyi ba.

Takaici ya isheshi dakyar bacci ya
aukeshi, dan raban daya kwanta da wani a
akinsa har ya manta.
o shiru tayi tsoro ya hanata ko motsi, ga
afarta daga ta mi
eta sai taji tana neman bugar kujera sai ta koma ta dukunkune, itakam gobe zatacema Ummy ta hakura da karatun tanasan ta koma gun Danejo dan ta tabbatar tunda ba Baffa tana can rayuwar bata mata dadi.

Dan dama karatun nan tana yin shi ne saboda Baffanta tunda baya raye ita ta hakura.

Tanata lissafin rayuwa har bacci ya
auketa wanda rabin mafarkin Baffanta ne.

Araab kamar kullum asuba bata wuce sa, yau ma ya farka ya shiga bandaki yayi alwala ya fita zuwa masallaci, ba tare da ya tuna da ita dakin ba, ko ya lura da ita takure can wurin kujeru,
Har ya dawo daga masallaci tana baccin ta idon sa ne ya inda take kwance, ba zanin gado ba bargo a kasan haka ta kwanta, bai bi ta kanta ba ya hau kan gado ya koma baccin sa, shida da rabi ya tashi kamar yanda ya saba yayi wanka ya shirya cikin blue black yadi mai tsada, yabi jikin sa, Yana saka cufflinks dinsa, ya kalli gun da take yaji wani takaici, badai jira take ya tasheta tayi shirin makaranta ba?

Tunda tasan yau zasuyi resuming, Shifa gaskiya bazai iya wa
annan abubuwan ba, ya girmi haka a matsayinshi.

Daf da ita yaje yasa kafa ya
an bugi
afarta, ganin bata motsa ba yasa ya
an sake buga wa, nan ma bata motsa ba ya juyo ya
au jakarsa yana neman barin
akin, agoggo ya kalla bakwai da kwata, pillow
insa na kan gado ya
auka yaje kusa da ita ya sakeshi akan fuskarta, zabure tayi a matukar tsorace, ta tuno wata drama da suka kalla inda boss
in yasa pillow ya danne fuskar matarshi wai akace ta mutu.
tsoro ya sake kamata, Tana ture pillow gefe ta hada hannayenta biyu wuri d
aya tace
Dan Allah na tuba kada ka kasheni
.

Araab dogon tsaki yaja ba zai iya da haukar yarinyar nan ba, ita kullum ba natsuwa tare da ita, ya juya ya fita dakin tare da rufe kofa da karfi , Ta sake jin wani tsoro na shigarta, tunda Baffanta ya rasu dole ta koma jijji kafin Araab ya kasheta.

Agoggo ta kalla, da sauri ta mike ta fito da gudu yau makaranta bai kamata tai latti ba, kafin Ummy ta yarda zata cigaba da zuwa,
Yana cin chips wanda breakfast ne aka kawo musu daga bangaren Ummy, yaga ta fito da gudu, tana ganinshi ta daina gudu ta fara tafiya tana bin bango, bai bi ta kanta ba ta sulale ta shige d
ayan d
akin da kayanta suke ciki, Ya kammala ya tashi ya fita.
******
Bilal ne ya
auko belt
insa ya
agota da karfi yace "Wallahi Raheena in na sake tambayarki baki fa
amin gidan da aka kai Mun
o ba duka zan miki."
Ganin da gaske yake yasa tace "To ku
na da nake binka shi kuma sai yaushe zaka biyani?"
"Ina aka kaita?

Bawai zancen banzan ku
inki nake ba."
arasa maganar yana neman zuba mata, da sauri taiyi baya tana cewa "Gidan nan da akwai masallaci gefe, nan ne ai inda suka sata a makaranta."
A fusace yace "Yaron gidan ne ta aura?"
"Eh" ta fa
a tana kallonsa a tsorace.

Juya yayi ya fito daga dakin Raheena yana sake ware belt
in hannunsa, kan bala'i badai yaron mai jin kan tsiya ya kwace masa mata ba?
Chapter 54 · 0% Book details