Sashe 79
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A harabar gidan taga su Ikram suma sun fito da shirin makaranta, "Mun
o ya jikin ki, kinji sauki ko?" Ilham ta fa
a tana karasowa kusa da ita, Ikram ma tace "Ya jiki Mun
o?" "Naji sauki." Ta basu amsa tana murmushi, "Yau Yaya Araab zai kai amaryar sa makaranta kenan." Ilham ta fa
a ganin mukullin motar sa a hannun ta, Ikram ta kama baki tace "Soyayya ruwan zuma."
o tsintar kanta tayi kawai da musu murmushi.
Ganin Yaya Araab na tahowa yasa sukayi saurin barin gun basu jira ya karaso ba, Mun
o kuwa lock na motar ta danna ta bu
e, ta shiga gaba ta zauna tana gudun ta zauna baya yace ta raina sa, Araab driver's seat ya shiga ya zauna, ba tare da ya kalleta ba ya mika mata hannun sa almaun ta basa key, dan sakin mukullin tayi ya fado hannun sa, juyowa yayi ya mata wani kallo "Ba zaki iya saka hannu biyu ki miko mun ba sai ki sakar mun a hannu."
o marairaice fuska tayi tace "Kayi hakuri, sorry." Tasa hannu ta
auki mukullin hannunta ya
an zuzar nasa, kallonta yayi na wasu dakika kafin ya janye idon sa yana rasa me ma yake ji, hannu biyu tasa ta mika masa ya kar
a yaja motar ba tare da ya kalleta ba.
Motar sa na bayan tasu Ikram har suka kawo makarantar, Mun
o mamaki take yau ya kawota makaranta da kansa me hakan ke nufi, sai da tazo zata bu
e ya daka lock cikin bada umarni yace "Kar ki fito." Ya bu
e kofa ya fita ya bar Mun
o da mamakin abinda yake yi.
Kai tsaye office na mai makarantar ya nufa, ta tarbe sa da sakewa hadi da mutuntawa, bayan sun gaisa ya kawo mata bukatar sa kan yana so idan akwai babban hijabi sosai a ba Mun
o, ta sanar dashi akwai irin na masu kiba sosai da suke dinkawa yace yana son guda biyar, a take aka basa ya biya ku
i, ya roki alfarma kuma a sakata cikin masu zana jarabawar SSCE na shekarar nan tayi tare dasu Ikram, ya sanar da ita zasu kara mata lesson session yanda zata kamo su.
Ba musu ta amince masa sanin kokari irin na Mun
o zata iya, nan ya karbo hijaban a leda ya dawo mota.
Mika mata yayi yace ki dauki daya ki saka sauran ki ajiye ki rika sawa, ledar ta amsa ganin babban hijab tace "Shine dalilin da yasa ya kawoni makarantar kenan." Tayi maganar bata san ta fito fili ba, sai ji tayi yace "Da kina tunanin kin kai matsayin da zan kawo ki ne?"
"Nasan bai kai ba Yaya Araab ba nima." Duk da cikin sanyin murya tayi maganar sai yaji maganar tazo masa da raini, "Fita." Yace cikin zafin rai yana unlocking motar, Mun
o ta fice a ranta tace "Gaskiya bazai rasa aljanun fada ba." Harar motar tai tana sake ta
e baki, Araab yana kallanta ta glasses
in mota wanda hakan ya sake tunzurashi yaja motar da karfi ya bar makarantar.
***********
"Matukar kina son admission sai kin bani kanki ko na wuni
aya ne." Cewar shugaban makarantar ta poly yana kallon Raheena wacce tayi shiga cikin matsattsun kaya ita a dole makaranta zata koma ta kara wayewa ko zata ha
u da manyan masu ku
i.
Murmushi tayi tace "Ko na kwana biyu zaka samu in dai za'a bani admission." Wata dariya ya bushe da ita har yana jijjiga yace "Kice yar' hannu ce." Ta kashe masa ido
aya, ya lashi bakin sa yace "In dai hakane ba admission ka
ai ba, jarabawa ma ba sai kinyi karatu ba zaki rika passing matukar zaki bani hadin kai sosa."
"Ba damuwa." Raheena ta fa
a hankali kwance, "Ki duba gobe da shirin zama cikakkiyar dalibar makarantar nan, amma fa mu hadu anjima." Wayarta ta basa ya saka mata lambar sa, ta tashi ta fita tana rausaya ya bita da kallo yana lasar baki.
***********
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
Araab ciwo kan dake damun sa ya hanashi maida hankali ya aiwatar da ayyukan sa na yau kamar yadda ya saba, jefi-jefi yake
an murza saman goshinsa, ganin aikin bazai yiwu ba yasa ya rufe laptop
inshi dan dole ya bar office kafin lokacin tashin sa, ya nufi gida.
o bata jima da dawowa daga school tana gyaran gidan taji shigowar sa, agogon bango ta kalla "Ya akayi yau ya dawo gida da wuri kafin lokacin tashin sa?"
A hankali tace "Sannu da zuwa."
Bai kalli inda take ba sai kai kawai daya
aga ya wuce
akinsa ya kwanta, ciwon kan yake ji sosai kan kace me sanyi ya fara ratsa kashin sa, hannu yasa yaja bargo ya lullu
e jikinsa, zazzabi ke neman rufe sa ya jima bai yi irin sa ba, ya tabbatar hadda sha'awar da ta masa yawa ta saka shi rashin jin kuzarin jikin sa, shi zaman Mun
o kusa dashi ba abunda ya jawo masa sai sake dagula masa lissafi, gashi shi kuma ko me zai faru bazai zubar da kimarsa ya kusanci kawar kannen sa ba, yarinyar da auren sa ma dole tasa take zaune.
o gidan ta gyara tas ta kunna burner turaren wuta gidan ya
au ki kamshi, kana ta shiga kicin ta
aura girki, har ta kammala bata ji motsin Araab ba, hankalinta ne ya kasa kwanciya sai yi take tana kallom
akin sai dai ba motsinshi har ta gama.
Ta shiga
akinta tayi wanka dan cire
aurin girki, ta saba Ummy suna gama girki take cewa su watsa ruwa, ta canza kaya zuwa riga da skirt na julius holland sun zauna mata das a jiki, ta fesa turare mara hawa kai, har ta zauna taji zuciyarta na ingizata ta leka taga Araab, ta tashi ta fito.
Hannu takai a hankali zata mur
a handle na shiga ta tsaya cak tana tambayar kanta idan kin shiga me zaki ce masa ya kawo ki?
Gyaran murya tayi ka
an tace "Yaya Araab ga abincinka a dining?" Ta gwada abinda zatace kamar yadda Najah ta sanar dasu idan miji ya dawo ana fada masa ga abinci kuma ana basa ruwa wani lokaci, iska ta furzar daga bakinta sannan ta sake daidaita natsuwar ta.
Da tunanin haka ta mur
a kofa ta shiga, idonta ne ya kai kansa kwance kan gado cikin bargo, cike da mamaki take kallon sa ganin magriba ta kawo kai, badai bacci ne ya
aukeshi ba?
Kamar zata juya sai kuma ta nufi gadon ganin ba kyau baccin la'asar gashi har kusan magriba.
Daga
an saitin kafarsa ta tsaya tace "Hmm Ya Araab ka tashi magriba ta kusa."
Shiru taji, a hankali ta
an kai hannu ta ta
a kafarsa, yadda jikinsa ke kyarma ne ya tsorata ta, bata san sanda ta karasa saitin kansa ba a tsorace, "Yaya Araab meke damun ka?" Ta fa
a murya na rawa, tasa hannu a hankali ta yaye bargon ta saman kansa, Araab wanda ciwo ke cin sa da kyar ya iya ce mata "Bani ruwa." Cikin sauri ta fita daga
akin taje fridge ta dauko masa marar sanyi sosai, ta dawo ta bu
e ta mika masa, muryarta har yanzu tana rawa tace "Ya Araab gashi."
Araab a hankali ya fiddo da hannunsa dake cikin bargo ya amsa, zai kai bakinsa yaji gorar ta masa nauyi tana nema subuce masa, Mun
o tayi saurin sa hannu ta rike tare da kaiwa bakin sa, wanda hakan yasa hannun sa ya ta
a nata taji yadda ya
au ki zafi, "Sannu Yaya Araab." Tace masa cikin murya mai kama da zatayi kuka, sai da ya
an kawar da bakinsa ta janye gorar ta ajiye gefe, tana kallon sa yau sam babu tsoro ko shakkun sa kawai tunanin ta wani taimako zata basa, "Bari naje na kira Ummy a kai ka asibiti." Ta fa
a tana neman juyawa, hannunta taji ya riko, wanda taji zafi rau kamar wuta, ta juyo tana kallon sa kai ya girgiza mata alamar a'ah.
Dawowa tayi ta zauna kamar zatayi kuka tace "Yaya Araab baka da lafiya fah, kaji jikin ka zafi sosai." Ta fa
a tana sake kamo hannun sa tace "Wallahi zafi kamar wuta, please ka bari na fa
a wa Ummy a kai ka asibiti."
"Kina so hankalinta ya tashi ne?" Yayi maganar muryarsa na nuna yana jin jiki, kai ta girgiza alamar a'a, yace "Nasha magani zai tafi."
Kai ta
aga gaba
aya jikinta yayi sanyi, haka ta fito tai zugum a falo, ganin bazata iya jure zaman ba yasa ta mi
e ta mai warming na fresh milk a cup, ta koma
akin, ganinshi tai ya fito daga toilet gaba
aya yanda yake tafiya kamar mai shirin fa
uwa, da sauri ta ajiye cup
in akan table ta karasa inda yake ta riko hannunshi, zare hannunsa yai yace "Am alright."
A ranta tace kana ciwon ma amma bazaka fasa ba, sallah yayi tana tsaye tana kallon shi, a kan sallayar ta mi
a mai ya amsa ya sha ba musu, yana mamakin ya akai tasan in bashida lafiya abinda yakeso kenan.
Kasa mi
ewa yai saboda abinda yakeji, kujera ya kama ya mi
e da kyar, Mun
o kusa dashi ta tsaya har ya karasa kan gado ya dukunkune, bargo ta lullu
a masa yaja shi saman kanshi, duk jikinta yayi sanyi, koda ta fito falo ta zuba abinci cokali
aya ta iya sawa a bakinta shima da kyar ta iya taunawa.