Sashe 51
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sake komawa tayi ta zauna tace "Yau na shiga uku ni Mundo."
A fusace Araab ya sake dawo wa ganin har minti takwas bata fito ba, kusa ta toilet ya tsaya yace "Wai ke bakya fahimtar magana ne?" Cikin muryar tsoro tace "Dan Allah kayi hakuri banida
an kamfai."
"Meye hakan?"
"Pant wannan ya
aci." Yakai
ololuwa gun
acin rai ya danne zuciyarsa dan da alama ba yanda zaiyi, yace "Yana ina?"
Kamar yana ganinta ta girgiza kai tace "Aradu bansani ba nadai san Ummy tace ta kawo komai na nan."
Bai bata amsa ba ya fito
aki yana fa
a a ransa "I just can't believe what's happening to me, ni da gidana ina neman zama
an aike?"
Akwatinan daya gani ne yasashi furzar da iska lallai Ummy haka ta kashe ku
i, ransa bai
aci ba sai daya duba akwati biyu ana ukun yaga inner wears, pack
aya ya
auko ya ajiye mata a wajen
ofa yace "3 min na baki."
owa tai ta
auka ta saka da sauri tare da kinkimo blanket
in ta fito dashi dan ta tabbatar minti ukun daya bata bazai isheta wankewa ba.
Yana kallanta ta fito ya
aure fuska sosai yace "Ga abincinki nan inji Ummy sannan karna
ara ganinki a
akina ba izini."
To tace tana
aga kai, ciki yai ransa duk ya gama
aci shidai gaba
aya Ummy ta gama dashi.
Ya kalli gadon au bata samai wani zanin gadon ba?
Ya zauna akan kujera ya dafa goshinsa, kansa harya fara ciwo, yazaiyi da yarinyar nan?
Ita kuwa tana shiga
aki ta jawo nata bedsheet
in ta fito ta nufi
akinsa lekowa tai tace "Zan wanke wancan sai nasashi acan, in shigo insa ma wannan?"
Kai kawai ya
aga tare da kawar da fuskarshi, shigowa tai ta shimfi
a ko kallanta baiyi ba harta gama tai hanyar
ofa sannan a tsorace tace "Nagode."
Sai yanzu ya kalleta da sauri ta sunkuyar sakai tana yin waje tare da rufe
ofar, tana dafa
irji. abincin ta zuba taci ta
oshi, to shi sai yaushe zaici?
Hmm salon ki tambayeshi ya zabga miki rankwashi.
Nan danan tai
akinta ta rufe
ofa.
******
Salame tunda suka isa take zage-zage a falo, Jauro na jinta bai tanka mata ba, dama yasan dole ne hakan ta faru.
Raheena tana share kwalla tace "Shekara nawa naba yarinyar nan da za'a aura mata mai ku
i ni a barni?
Kuma wai mahaifina."
Cike da takaicin ganin bai fito ba yasa ta banka
o kofar
aki tana gyara zani, yana zaune akan gado, taje daf dashi ta tsaya tace "Kai dai wallahi duk duniya ban ta
a ganin wanda baisan jininsa ba irin ka, ni zaka munafunta ka bawa Mundo mutum irin Yaron can?
Yanzu ya zakai da Raheena?"
Jin kalamanta na
arshe yasa ya
ago ya zauna sosai yana sake kallon ta yace "Meya kawo maganar Raheena kuma?"
"Yo in ban kawo maganar Raheena ba maganata kakeso na kawo?
Banda sam bakada zuciya ina aka ta
a ganin an fifita bare akan jini?
Malam fa
amin gaskiya ko kana tunanin shi Maccidon in shine zai fifita Raheena akanta?
Ai wallahi sai dai in akwai
ulaliya."
"Salame nikam kanki
aya?
To shi ita ya gani ba Raheena ba."
Wani mugun kallo ta watsamai tace "Zanje gidan inji uban dalilin dayasa suka aurawa Mun
an gidan ehe dan wallahi bazata sa
u ba bindiga a ruwa." Ta
arasa maganar tana tsaki, ta juya sai kuma ta sake komawa tace "Ina ka samu ku
in yi mata jere?"
"Niban mata komai ba matarce ta mata."
Dariya ta kwashe dashi na rainin wayau tace "Kaga Malan karka maidani wata shakatafi a gidan ubanwa aka ta
a haka?
Kun daiyi asara daga kai har Danejo wallahi kuma duk sai na warware munafircin da aka
ulamin." Ta juya tana sake zazzaga bala'i, Raheena ta gani a falo tace "Ke kuma ki daina kuka acikin mazan naki ba wanda ya fishi ku
i ne?"
agowa tai da idanunta da sukai ja ta kalleta tace "Duk babu wallahi ko rabi babu balle."
Kanta ta tale tace "Kin dai yi asara wallahi ace ke irin kisisinan mata da janyo masu ku
i baki iya ba." Ta wuce kitchen tana cewa "Duk wani abin yarinyar nan dake gidan nan a bola zan sashi kuma wallahi sai tasan ni ta munafunta."
Fitowa yayi daga
aki sanye da wando crazy da vest baka, hannunsa ri
e da leda, hanyar waje ya fara yi Salame ta waigo lokacin.
"Kai kuma sai ina?"
Cikin
una rai yace "Dan Allah Umma karki
onan rai, ku fa
amin inda aka kai Mun
Baki ta bu
e ta taho ta fizge ledar, zazzagewa tai taga yan iskan kaya a ciki, ta
aga tana mai kallan mamaki.
Hannu yasa ya kwashe yace "Umma bana son haka."
"Kaci buhun ubanka, ni zaka tozarta?
Ubanwa zaka kaiwa kayan nan?"
Neman fita yake sakeyi cikin fa
a tace "Wallahi in kaje gidan nan ka shirya kwana a prison dan mutanen nan ba sa'aninka bane, shashasha kai ko zuciya bakada ita?
Ka koma ciki ko sai ranka ya
aci."
Kumburo fuska ya shiga yi yana sake kun
une ya koma ciki.
Kwanon ta dire da
arfi "Abincin ma bazanci ba aikin kawai."
(Salame cikin wa
Ta wuce ciki tayi sallar isha'i tana muzurai ta kwanta, shikam Jauro ko ta kanta bai bi ba.
******
Mun
o bayan ta wanke bedsheet din ta shanya a bandaki, ta dawo d
aki ta kwanta kan gado, cikin mintuna kadan bacci ya
auketa, can cikin baccinta mafarkin Araab tayi yazo da bulala yana nuna mata yana cewa "Ni kika
atawa
aki?"
Zumbur tai ta mi
e tana muzurai ganin ita ka
aice a
akin yasata dariya tace "Aradu har cikina ya mur
a tab." Ta mi
e tai wanka dan taji jikinta duk ba dadi, fitowa tai tana duba yanda Ummy tasa aka mata
inkuna dayawa wanda ko a mafarki bata ga
a tunanin samun kaya haka ba.
Doguwar riga ta saka ta zura hijab
inta ta zauna akan gado tana tunanin abinyi, le
owa tai ganin ba kowa yasa ta fito ta gyara falan, kitchen ta shiga ta tattare hijab tana wanke-wanken kwanukan dataci abinci.
ofa aka
wasa hakan yasa ta bu
e, tana fatan Allah yasa su Ilham ne.
Mai aiki ta gani
auke da kayan abinci, ta shigo ta ajiye sannan ta gaisheta, Mun
o tace "Su Ilham sun tashi?"
"Eh abinci suke ci."
"Shikenan bari na biki muje can."
Mamaki ya kama mai aikin sai dai batasan dalilinta ba hakan yasa tai shiru, hankali a kwance ta fito suka nufi
angaren Ummy.
Mamaki ne ya rufe Ummy ganin ta shigo da sauri ta nufi gun Ummy ta gaisheta sannan ta kalli Ikram tace "Ashe kun tashi?"
"Mun
o me kike da safen nan?
Araab ya tashi ne?"
Kai ta girgiza tace "Wallahi bansani ba."
Ummy ta sauke ajiyar zuciya tace "Ki koma
angarenku ki jira ya tashi ko ki tasheshi kuci abinci."
Ido ta zaro tace "Naam?"
Yanda Ummy ta kalleta ne yasa tai sum-sum ta fita tana tafe tana cewa "Tab in na tasheshi wannan ai jibgata zaiyi ahh badani ba."
Sam bata kula ba tana ta tafiya harta shiga,
ofar
akinsa ta kalla sannan ta nufa a hankali ta sa hannu ta mur
a kofar, daidai nan yazo zai bu
ofa, jan
ofar yai hakan yasa tai ciki saboda yanda yaja
ofar da
arfi, daf dashi ta tsaya saboda hannunsa dayasa ya tare saman goshinta dan saura ka
an ta fa
a jikinsa.
Ido ya runtse wai fa ashe ba mafarki yai ba jiya, mi
ewa tai tsaye ta ha
iyi yawun bakinta tace "Ya Arabi dama..dama."
Hannu ya nuna mata alamar tai waje wanda hakan yasata fitowa tana goge tafin hannunta a jikin cinyarta ta nufi
aki da sauri.
****
Meenal ce da safe wajen karfe bakwai tai sidif-sidif ta fito daga gida, sanye take da doguwar rigar abaya da mayafi baki, fuskarta duk ta canza saboda damuwa da rashin lafiya, Alhaji Hussain bayanan shiyasa Mumy bata tashi da wuri ba, tai sa'a dama jiya aka bu
eta ganin ta daina koke koke da sumbatu, Da sauri sauri gudu gudu ta fita waje, wallahi bazata yarda ba, ita za'a ci amana, ai sai Araab ya sanar da ita dame waccen ta fita,
Motar ta shiga tana ficewa gidan kamar zata tashi sama, Tana isowa gidan kai tsaye bangaren Araab ta shiga,
Cikin karfi take bubbuga
ofa wanda hakan yasa Mun
o fitowa, Araab ta gani a zaune a dining yana zuba abinci kamar ba bai ji ana buga kofa ba.
Tana neman fitowa sai kuma taga ya mi
e hakan yasa ta tsaya dan ganin ko su Ilham ne.
ewa yai zaiyi magana ta rungumeshi kawai ta fashe da kuka tana cewa "Ya Araab please karkamin haka, kace mafarki nake ba gaskiya ba."
Mamaki ya rufe Mun
o taya mace zata rungume namiji?
Haka fa tagani ranar suna kallan wani india ko kunya ma basaji, ta ta
e baki su wancan ance dan ba musulmai bane ita kuma wannan fa?
Nan danan marin da aka mata ya dawo mata.
Janye ta yai daga jikinsa cikin zafin rai yace
Me ye haka, ya zama na farko na karshe da zaki kai jikin ki ga nawa
Wani takaici taji, idanunta na sauka akan Mun
o nan danan kishi ya sake rufeta tace "Yanzu ni zaka wulakanta saboda wannan kucakar?
Ya Araab dame ta fini?"
Komawa yai ciki tare da cewa "Idan kin gama abinda kikazo yi ki fita abinci zamuci."
"Abinci zakuci?
Ba dani ba da wannan 'yar kauyen?"
Kallon Mun
o yai wacce ta
an ware ido ganin sun ha
a ido dashi yace "Babe zo ki zuba mana."
Sake zaro ido tayi jin sunan da ya kirata dashi, ita dai tasan na masoya ne, Ta nuna kanta da hannu alamar ni?