← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 132 OF 187

Sashe 132

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin
acin rai take kallonsa kallon da bata ta
a masa tsawon zamansu tare ba, da yatsa ta nuna sa tace
Ni zaka tozarta Hassan bayan dukkan halaccin da na maka, ka rasa da me zaka saka mun sai wula
amci mafi muni?

Cikin lallashi yace
Kada kiga laifina wallahi kema kinsan bansan haka zai aikata ba, taya idanki zai rufe bayan har dani ya tozarta?

Hannu ta
aga mai alamar ya dakata tace
Kar ka sake kace zaka wanke kanka, dama hausawa sunce tsintacciyar mage bata mage, na
auko ka cikin talauci da rashi kana direban mota na maida ka mutum shine zaka watsa mun
asa a ido, kana ganin
an ka na ci mun mutunci ka kasa tsawatar masa, sannan kana ji ya furta sakin farko baka hana masa ba har sai da yayi na uku, kake
arin ka wanke kanka a wurina?" Hassan ya ha
a hannayensa alamun ban ha
uri, ta
aga hannunta tana dakatar dashi tace
Abu
aya zakayi ka wanke kanka kasa
anka Araab yazo ya gurfana gabana ya bani ha
uri, kuma ya maida auren sa da Yussy, dan saki uku lokaci
aya ba saki ba ne a matsayin
aya yake.

Hassan zufa ta shigo keto masa sanin abu ne mai matu
ar wahala,
ukawa tayi ta kama Yussy suka fice falon maman yussy da
anwarta na bin ta a baya, Hassan zubewa yai kan kujera cikin tsananin tashin hankali da ba
in cikin muzantar da yayi yau, har gara na Araab akan Nuratu yadda ta murje ido yau ta zuba masa rashin mutunci.

Ina zai saka kansa?

Me ya kamata yai?
(Hmm farawa ce Hassan muddin kace tukunyar wani ba zata tafasa ba taka ko zafi ba zatai ba
******************
Araab yana fita ya shiga mota, yana
arin barin gun mai gadi yace wai Alhaji na
aga mai hannu alamar ya dakata, tsayawa yai har ya
araso, Araab zai fito motar, Mahaifin Yussy ya masa alama daya zauna a ciki?

Gyaran murya yai yace
Kayi hak
uri nima hardani a son zuciyar da muka aikata, amma kana ganin sakin shine mafita?

Araab ya sunkuyar da kai yace
Kayi ha
uri, amma bazan iya ha
a ala
a da jinin matar nan ba.

Bai musa ba ya jinjina kai yace
Nagode da baka cutar da mu ba ka sauwake mata kai tsaye, in wani ne sai dai ya aure ta ya gana mata azaba dan
aukan fansa.

Shiru Araab yai Alhajin ya juya jikinshi duk a sanyaye, fuska Araab ya shafa da hannayensa biyu sannan yaja motar yabar gidan.

Ba gida ya wuce ba sai daya shigar da
arar Hassan kai tsaye human right sannan ya juya ya nufi gida dan ya tabbatar in yaje Ummy taji bazata barshi ba.
*****
angaren Hassan kuwa da kyar ya mi
e daga zaman dayai cikin matukar
acin rai da tashin hankali ya fito waje, motar gidansu Yussy yaje shiga kawai sai jiyai driver yace
Yalla
ai kai hakuri yanzu Mumy tace kar na fita dakai.

Baki ya bu
e cike da mamaki ko shakka babu sun d
auki abun da zafi sosai , ya fito ya tari adaidaita ya wuce gidan su Araab.

Yana zuwa mai gadi yace bazai shiga ba, cikin zafin rai yake fa
a yana cewa
Wallahi kafin na maka illa ka barni na shiga bana son wani
acin ran bayan wanda na gama sha yanzu.

Mai gadi zai sake magana sai ga motar su Ikram da Ilham sun dawo da driver da suka tashi school biyawa sukai suka amso ma Ummy sa
o shiyasa basu dawo ba sai yanzu.

Yana ganinsu ya kalli Ilham dan ya fahimci tafi
an sau
i yace
Yauwa Ilham wai ku bakwa daraja mahaifinku ne?

Ace nazo ganinku wani mutum ya
i bu
emin?

Kallan Mai gadi tai tace
Mahaifin mu ne ka barshi ya shiga.

Nan ya wuce ciki dan ko jiransu baiyi ba, kai kace gidanshi ne.

Falo yai kai tsaye, Ummy na zaune tana lissafin abubuwan dake faruwa, itadai batasan meyasa ba hankalinta ya
i kwanciya, jin ana knocking yasa ta kalli
ofa ganin mai aikinta ta tafi bu
ewa, tasan su Ikram ne.
arasa bu
ewa mai aikin batai ba ya hanka
ofar yana cewa
Kina ina? nasan duk munafuncinki ne kece kika tsara masa ya tozarta ni, ni zaki sa in kunyata cikin mutane na
askanta?

To wallahi daga ke har shi sai kunsan ni kuka wula
anta.

Bai jira amsarta ba ya shiga yana cewa
Yana ina?

Yau sai na nuna masa ni
in mahaifinsa ne ba abokin wasan sa ba.

Ummy ce ta ware hannu ta tare inda yake
arin shiga cikin hasala tace
Koma me ya maka yayi daidai dan babu yadda za
ai rana d
aya ka dawo, rayuwar daya sha wahala gun ginata lokaci
aya kace zaka wargazata, ni kaina dakaga ina shiru ba ina tsoranka bane, ko
aya, kawai banaso
anka su kullaceka ne shiyasa nake danne abubuwan dake faruwa dan kada su ga gazawarka a matsayinka na mahaifi ko sa fara zargin akwai wata matsalar tare dake.

Ido ya ware kamar yadda yake lokutan baya idan yaso rashin mutuncin sa, taji tsoro yace
Kina nufin ni mahaukaci ne kenan ko me?

Duk inda kasa kanka to hakan nake nufi.

Tayi maganar fuskarta a
aure sosai babu wargi.

Ehhh lallai yau na tabbatar da zargina na kece kika rabani da yarana, banda haka babu dalilin da zaisa in dawo su dinga wulakantani haka.

To munji mun wulakantaka sai me?

Muryar Farouq ce ta doki kunnensu ta baya, dan dama saboda Araab yake ma mutumin nan kara yau kuwa yanaji bazai iya ba,
arasowa ciki yai yana kallanshi yace
Sai me?

Ummy ta kalli Farouq tasan shi ba kamar Araab baane da inta kalleshi zai daina, hakan yasa tace
Farouq ya isa.

Cikin zafin rai yace
Ko dan kawai kaga muna shiru shine zaka dinga abinda kaga dama?

Wani ya dawo dakai rayuwarmu?

Kaje can kuyi abinda kukaga dama mu bama bukatarka, sannan komenene Yaya yama yamin daidai dan in nine nasan sai nayi sama da haka.

A fusace yayo kanshi yana neman marinshi Ummy tace
Kull wallahi kada ka kuskura ka ta
a min yaro kaji na fa
a ma.

Hannunsa ya yarfar dan ya kula Farouq bai
i suyi dambe ba yanda yake kallanshi shekeke, kallon Ummy yai yace
To ko ma me kuke tunani ni wlh nafi karfinku kuma kicewa Araab sakin daya mata bai saku ba dan haka ya tabbatar ya dawo ya maida ita.

Ya juya fuuu sai muryar Farouq yaji yace
In bai saku ba zai sake mata wani, ina dai in ya sake ta saku?

Wani mugun kallo yamai ya juya ya fita a fusace, su Ilham da Ikram na tsaye a bakin kofa tunda aka fara fa
a suka kasa shiga haryazo ya wucesu yabar gidan.

Yana
arin tarar adaidaita sahu motar Araab ta kawo kai, samun kanshi yai da juyawa da sauri dan kunya ma yakeji ya ganshi a gaban adaidaita.
******
Araab yana shiga a harabar gidan yaga su Ikram tsaye sunyi shiru,
arasawa yai yace
Me kuke anan?

Kai suka girgiza Ikram tace
Yazo ne yanzu ya fita.

Dan basusan me kuma zasu kirashi ba bayan abinda ya faru yanzu.
ufule yace
Yanzu ya fita?

Sukace eh, da sauri yai waje sai dai babu shi babu alamunsa, cike da takaici ya juya ciki, tare suka shiga dasu Ilham, kai tsaye sama sukai shi kuma ya kalli Farouq dake ta cika yana batsewa, zama yai kusa da Ummy wacce ta runtse ido sannan ta sauke ajiyar zuciya tace
Araab sakin yarinyar kai a ranar aure?

Kai ya kauda yana sake tuno yanda suka shigo hannu a makale, yace
Ummy am sorry amma a plan
ina dama can babu maganar zama da ita.

Farouq ya matso yace
Yaya kayi daidai ni wlh in nine ma abinda zan mata sai ya wuce nan.

Araab wannan tozarcin yayi yawa, ita menene laifinta?

Ko ince menene laifin iyayenta?

Jin kalaman Ummy yasa yace
Ummy meye laifinsu?

Auntynta kanwar Mamanta itace matarsa fa?

Itace tasa ya dawo dan ya
Sai kuma yai shiru saboda takaicin dake sake ciwoshi, ta gane sarai me yake san cewa ta danne duk wani abu dake taso mata tace
Shikenan kaje bangarenka ka huta, Allah ya sassauta mana.

Ameen kawai yace ya mi
e ya nufi bangarenshi.

Ummy ta lumshe idonta akan wata kenan Hassan ya tsallake ya barta tsawon shekarun nan, mutumin da a shekarun baya yake nuna mata bashi da tamkarta yake nuna mata zallar
auna da kulawa, lallai ta yarda da fa
in NAMIJI BA
AN GOYO BANE.
******
Kayanshi ya tsaya kallo turus a reception, cike da mamaki Hassan ya
arasa yace
Wannan akwatin ba nawa bane?

Receptionist
in tace
Sorry sir yanzu Madam ta kira tai cancelling zamanku, tace kuma a fito da kayan nan.

Wani abu ne ya tokare mai ma
oshi lallai Nuratu shi zata tozarta haka?

Waya ya
auko ya kira ta, sai data katse sau biyu sannan ta
auka, yace
Yanzu fisabillilahi menene hakan?

Banda tozarci daga yin abu zakisa a fito da kayana?

Ko ce miki nai banda ku
in biya?

Nayi freezing cards
ina, in har bakasa Araab ya maida auran Yusrah ba to tabbas nima zaka fuskanci abubuwa kala-kala.

Zuciyarshi ce ta shiga zafi yanzu dan wulakanci ina takeso yaje?

To da kika sa aka fitomin da kaya ina zani?

Wannan damuwarka ce, nidai inga Araab yazo ya bani hakuri sannan ya
au matarshi ya maidata.

Tana kaiwa nan ta kashe wayar, tsaki yaja yana mamakin yanda ta canza lokaci
aya.
ayan katinshi ya
auko yai booking wani
akin zuciyarshi kamar zata fashe, yanzu matar daya manta da kowa nashi saboda ita yau itace akan kuskure
aya dayai tak zata wula
anta shi?

Wulakancin ma irin wannan?

Bayan tasan mugun son da yake mata?

Haka ya shiga
aki ya kwanta yai shiru kamar mara lafiya, abin duniya duk ya dameshi.

Lokaci d
aya abubuwan sa ne nenma ta
are masa.
********
Meenal ce ke faman ha
a kayanta, Bilal ya shigo ya ri
e hannunta yace
Wai ke meke damunki ne?
Chapter 132 · 0% Book details