Sashe 19
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bani kudina wannan ni ko a rigar ma ina ji a
angaren almajirai kike."
o tace "Bansan ina ku
in suke ba..."
Ai bata farga ba taji an tsinketa da mari.......
Zee yabour
Da Ayushar Muhd
#Mun
o Macci
#Araab Hassan
#Bilal
#Love and Romance
#Team Tagwaye
AN TAGWAYE BIYAR 2023
ASAITATTUN LABARAI MASU DA
I DA SANYA NISHA
I, SABON SALO MAI
AUKE DA DARRUSA NA RAYUWA UWA UBA
ASAITATTUN SOYAYYA MAI HUDA JIJIYA.
IYALINA (A'ILATY)
RAFEEQ
ZAMANIN MU AYAU
FATHIYYA.
DOMIN SIYAR GUDA BIYAR N1500.
DOMIN SIYAR DAYA N400.
Account Details
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
Ga MUTANEN MU NA NIGER
Tura ta Nita
Da sunan
Asma'u Buhari Aliyu
08086207764
SAI KI/KA IS TURA SHAIDAR BIYA TA DAYA DAGA CIKIN NUMBOBIN NAN.
+234 808 620 7764
07065283730
+234 705 124 4211
+234 704 040 2435
(MAI HAKURI)
Na Zee Yabour
Ayusher Muhd
*TEAM
AN TAGWAYE NOVEL*
Dandano page 15
Shafin karshe na dandano ki hanzarta ki biya naki dan cigaba da kwasar romon dadin littafin nan
RUGAR JIJJI
Hankalin mutanen rugar ba k
aramin tashi yayi ba na jin babu labarin Mun
o da dabbobi ko dabba d
aya ba
a bar musu ba, mafi akasarin mutanen rugar sun alak
anta hakan da Maccido da cewar da sanin sa Mun
o ta bar rugar ba yarda za
a yi ta tafi ba tare da sanin sa batayi wayon guduwa ba haka bata da masaniya akan dukiyar ta, uwa uba soyayyar da take masa ba zata iya barin sa, yaushe ma take fita k
auye da har zata tafi.
Tabbas wannan shirin sharrin Maccido ne wallahi kuma sai na d
auki mataki mafi muni a kansa tunda har ni mahaifin sa bai duba ba, ya saka son kai ya fifita yar
sa akan duka mutanen rugar nan
Ard
o ya fad
a yana kai kawo a bukkar sa, ransa ya kai k
ololuwa wurin
aci.
Taron gaggawa ya kira zuwa k
aramar fadar sa ta rugar ko akwai hanyar da zasu bi wurin shawo matsalar da ta kunno kai wacce suke ganin ta gagarumar matsala gare su dan da barin Mundo da dabbobinta rugar gara wata annobar ta afka musu, Suna ganin tamkar duka arzik
in su yana tare da ita, matuk
ar babu ita tasu ta k
are( Sun manta Allah ke azurta bawa taskokin arziki gare sa suke ba wani mutum ba, amma rashin ilimin addini na mutanen rugar yasa suke abubuwa ba tsari)
Ardo ya jima shiru bai ce komai ba kafin ya numfasa yace
Na tara ku ne dan jin ta bakin manya daga cikin ku wacce shawara kuke ganin ya dace a bi dan shawo matsalar da ta kunno mana kai?" Laddo yayi caraf yace
Aradu naga lokacin fitar su, shiri ne akayi suka bi ta bayan gari aka kwashe dabbobi a m
ota suka fice amma ban
auka na Mun
o bane da na hana." Ya juya kan Riskuwa yace
Tare da kai muka gansu, ko?" Ya jinjina kai yace
warai Aradun Allah mungansu." Idon Ard
o ne suka sake rinewa sukayi jajir ko ka
an bai ta
a zata Maccido zai aikata haka gare su ba dan ya yardashi sama da kowa.
Wani dattijo a wurin da ake cewa Hamma Garga yace
Maccido bai kyauta mana ba meyasa zai mana wannan d
anyen hukunci yasan duka arzikin dabbobin yarinyar muke ci." Wani daga ciki yace
Magana ta gaskiya mune muka jawo, da mun kar
i yarinyar nan hannu bibiyu mun sakata cikin yaran mu tana rayuwa kamar kowa hakan ba zata faru ba." Mu sata cikin yaranmu ta lamushe su ko me?
Kowa yasan mayya ce, jaririya ta da kyar ta sha, mahaifinta ma ta lamushe shi gashi can kwance, shima bashi da hankali shiyasa ya sa ta bar rugar nan.
Wai ma ka manta Ka
o ce?
"
"Ina munafukin nan Sallau na tabbatar da shi aka shirya komai dan tun daren jiya bamu gan sa ba." cewar Riskuwa.
Ard
o yayi gyaran murya kowa yayi tsit, Yace
Mutum biyar su shirya su tafi nemanta ko Allah zai sa a gansu a hanya." Laddo ya fara mik
ewa yace
Ni zan yi jagora aradun Allah sai na dawo da ita rugar nan." Ya buga k
irjin sa, tare da
aukan gatari.
Matasa hud
u masu ji da k
arfi suka mik
e suka rufa masa baya.
***************************
Sautin saukar numfashi da k
yar ke fita d
akin, Maccido ne kwance k
afar sa na zugi dan yana jin tamkar ana caccakar sa, akwai maganin da Ard
o ya kamata ya bashi yammacin yau shiru ba Ardo ba k
eyar sa, Kowa bai leko su ba, wanda aka ha
e su
aki d
aya da Danejo duka kayan su na ciki, Matar sa Altine tuni ta sa
an ta Gid
ado ta tafi gidan su a cewarta ya cuceta baya sonta da arzik
i iyayenta suka goyi bayanta kan cewar mugu ne, dan sun ma sun saka buri ga dukiyar, Danejo ke faman jera masa sannu cikin tsananin damuwa da kulawa tana jin tamkar ta mayar da ciwon a kanta shi ya samu sassauci (Uwa kenan),
Danejo ki gafarceni bana jin zan tashi na tabbata ajalina ne yazo." "Haba
an nan ka daina fad
in haka, zaka tashi har kaje binni kaga Mundo ku cigaba da rayuwa a can babu takurar mutanen rugar nan da babu imani a tare dasu balle kawaici." Murmushi yayi mai ciwo yana damtse idon sa saboda rad
i biyu na ciwo da na zuciya wanda yafi komai cin sa tsawon shekaru yana fama dasu, babban burin sa bai wuce Mundo ta samu rayuwar gata da yan
ci da farin ciki na har abada ba, ko da yaushe ya kan ji sa cikin k
unci da bak
in ciki idan yaga irin rayuwar da take ta kyara, hantara, sharri da kuma tsangwama uwa uba k
iyayyar da ake nuna mata, wanda ta zama mujiya a cikin ahalin nasu ko dabba tafi ta daraja a wurin su.
Wasu hawaye masu zafi ne suka biyo gefen kuncin sa, Danejo ta kawar da kanta gefe ba zata iya jure ganin su ba,
Allah sarki Mun
o ko tana wane hali na tabbatar tana cike da kewa, Allah ka zama gatan ka Allah ka shiga lamuranta Allah ka daidaita rayuwarta kasa ta samu farin ciki mai d
aurewa." Danejo ta amsa da
Amin." Itama tana k
arawa da nata addu
in a zuciya.
********************
KANON DABO
Dan uwarki ki bani kudina idan ma sa
ewa kika yi ku
ina ba zasu ciyo gare ki ba
Raheena ta fa
a cikin karaji, Mun
o wacce ta dafe kuncinta dake zugin zafi tace
Aradun Allah ban d
auka ba, fa
uwa suka yi Allah."
"Banza ballagaza kawai ha
ora duk yellow sharr daga gani ba
a ta
a saka musu toothpaste ba, ni ina da tabbacin ko a rugar ma kowa gudun ki yake akan k
azanta, wuce ki nemo mun dubu
aya ta ko naci uwar ki."
o jiki na
ari ta soma bin gefen hanya tana duba
asa, Zuciyarta cike da kewar Mahaifin ta,
Allah Sarki Baffa na Allah ya baka lafiya kazo ka
auki mu bar nan, suma basa sona, ni dai kowa baya sona sai Bappa na da Danejo kawai, sai mutumin nan mai kama da Bappa." Ta k
arasa da hawaye, Ku
in da ta hango a
asa yasa sauran hawaye kasa saukowa saboda yadda ta washe baki tace
Ihuuu gasu can wallahi, aradu gasu." Ta duk
a ta d
auka hadda
aga
afa alamun murna, Raheena tsaki tayi cikin takaicin shashancin ta ta fisgi ku
in tace
Yarinya kamar ba mace ba sai akuyanci
Ta wuce gaba abun ta, Ta bar Mun
o a baya na tafiyar san
a dan motocin dake wucewa kan titi ke tsorata ta, K
arar horn da taji ya sata zurawa a guje har ta wuce Raheena ta fa
a gidan da gudun masifa tana haki,
Gaskiya Umma ta
aukoc mana mahaukaciya wallahi, gara asan tayi bazan iya zama da ita wuri d
aya ba, friends d
ina suka zo ai su raina ni ma
.
Mundo gefe taja ta tsaya ta rasa wacce hanya zata kai ta ciki, sai da Raheena tazo ta wuce kana ta bi ta a baya, Falo ta zauna ta k
urawa tv ido kallon na d
aukar hankalinta ta soma fahimtar meke gudana, sosai hankalinta ya shagala.
******************************
Araab sosai ya du
ufa kan duba designs na shoes da bags wanda yake sa ran saki cikin watan nan, Wayar sa ce tayi k
ara, Ya duba gefen sa
LIL BRO
yayi appearing kan screen, Araab ba kasafai yake fara'a ba saboda tarin damuwar dake mamaye da zuciyar sa tsawon shekaru ya kasa barin idanu da k
wawalrsa ranar da yayi wa lak
abi da bak
ar rana ta kasa gushewa a tarihin rayuwar sa, sau tari ko ya so manta komai wasu abubuwa kan tado masa tsohon mikin da raunin da kullum yake fatan warkewar da b
acewar sa ya zama kamar bai tab
a dashe a zuciyar sa ba amma a duk sanda yaga kiran Dan
uwan nasa ko ya gansa yakan yi murmushi ya zame masa tamkar amini aboki, ya d
auki dukkan so da k
auna ya d
aura akan k
annen sa da mahaifiyar sa, Yau ma murmushin yayi ya
auka tare da karawa a kunne,
Mutanen America."
"Yayana barka da dare." "Yawwa ina fatan kana lafiya?