Sashe 95
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri ta ciro wayar tana cewa
Daga gun aiki?
aga kai yace
Dama akwai wasu takardu dana bari nakeso ki dubamin sai naga ba numberki.
wlh jiya naso na amsa sai kuma
Shiru tayi dan batasan me zatace ba, yace
Sai kuma kina tsoron karna sake miki abu ko?
Shiru ta sake yi dan har ga Allah hakane to batasan karya.
Sa number yanzu sai ki kirani.
Nan ya fara fa
a tana rubutawa, ta gama tai dialing, bai kallanta ba yace
Yi saving.
Hankali a kwance tasa
Ya Araab!
Ta gefen ido ya kalleta nan danan haushin sunan ya kamashi, ya ja mota da
an karfi itakam bata dauki saving din wani abu ba balle bata fahimci wani abin ba.
********
Tsalle Bilal yai ya shiga napep kai tsaye ya wuce sabon gari ya saida zoben dubu 145k, mamaki ya rufeshi wai wannan kwandalelen zoben har 145k?
Dariya yai ya tsaya a kasuwar ya sai kayan nigas a gun gwanjo, ya bada 30k dan masu kyau ne, ya shiga wani shago ya siya takalma masu tsada guda biyu na 15k each.
Ya dawo gida yana
yan wake-wakenshi, Salame na kitchen tana jefa
an wake ya tsaya rike da leda yana kallon yanda take cillawa yai dariya yace
Momcy ke fa kawai ki kafa murhu a waje wallahi kyau zakiyi da jefa
an wake.
Wani mugun kallo ta masa tana bin ledar hannunshi da kallo tace
Ka manta bara zani ba jefa dan wake ba, kai ni lokacin da ina budurwa kaga manyan alhazawan dake so na?
Amma na dage sai Jauro dan na ganshi fari?
Dariya yasa yace
Umma kin manta sanda popcy ya bamu labarin yanda kika soshi shi kuma lokacin akwai wacce yake so?
Jifa tayo mishi da ludayin hannunsa, ya matsa da sauri yana cewa
Yaushe aka mun wannan dukan kike neman kara illatani?
Matsowa tai ta fizgi ledar hannunsa, ganin kaya yasa ta saki baki tace
Ina ka samu ku
Kwace ledar yai yace
Bakiga gwanjo bane?
Abokinane ya bani su.
Tsaki taja tana komawa cikin kitche
in tace
Wannan matacciyar zuciyarka irinta tsohon ka ne, wallahi ni nafi karfin kwance.
aki ya wuce cike da jin da
i yake duba kayansa, yau fa akwai shagali.
****
Alhaji Sunusi ne ya kalli Alhaji Kabiru yace
Nidai hankalina bai kwanta mu kwashi dukiyarmu mu zuba a wannan company
in da bamu sani ba.
Shiru Alhaji Kabiru yai alamar nazari kafin yace
Ni kaina hankalina ya
i kwanciya.
Cike da damuwa yacigaba
ansan meyake planning ba mu bashi lokaci mu gani tunda kaga haka tabbas akwai abinda ya shirya.
Da wannan suka fito daga office
Alhaji Husaini kam yana zuwa gida yasa a kira masa Meenal, kallanta yai yace
Wai Araab bazaizo ya gaisheni ba?
Kallansa tai hankalinta a tashe tace
Aiki yakeyi ne yace inya gama zaizo.
Kai ya jinjina cike da gamsuwa yace
Ai maza a sa ranar auran nan tunda mamanshi ce mai yin kayan
aki ba wani dogon lokaci zamu
auka ba.
Mumy dai tayi shiru jikinta na sanyi tana fargabar ranar da zai fahimci karyar da meenal ta shirga masa, Meenal tsoro ne fal ranta ita gaba
aya ta kasa tunanin abinda ya kamata tayi dan shawo kan matsalar.
*****
A patoosh yayi parking na Lamido Cresent, ya kalleta wacce hankalinta ya tafi kan kallon premises na wurin yace
Muje.
Jin haka yasa ta fito suka nufi ciki yana tsaye daf da ita wai a dole gwara ya tsaya kusa da ita kar shiriritarta yasa ta rasa hanya.
(Sai kace wata yarinya
kai dai fa
i dalilinka)
Kallon restaurant
in tai tana san gane meya kawosu gun cin abinci bayan gashi can a gida zata iya dafawa.
Ana ganinsu wani staff ya karaso ya kaisu gun special wanda yake a
an gefe ka
an designs
in gun ma abin kallo ne,
Sukq zauna yayi musu order cikin turancinshi irin na
an gayu, kallanshi kawai take tanajin wani matsayinta na karuwa, ai ko banza dai mijinta ne, gefe ta kalla taga yanda
yan mata ke kallon shi suna wani canza zama.
Nan danan taji ranta ya fara
aci, gyara zaman kujerarta tayi wanda ya
an tare matan daga saitinshi ka
an, tace
Karuwai dai basuji dadin halinsu ba.
Idanunta ta maida kanshi wanda ke duba abu cikin waya, goge numberta dayai saving yayi ya bata yace
Duba kiga wannan number ce taki?
Ta amsa tana sake kira, tare da ha
e wayoyin a hannunta, ta kalleshi tace
Eh itace.
Kai ya jinjina yace
Oh good!
To yi saving dan zan iya mantawa.
Ta kalli wayar ta shiga ta rubuta Mun
o, zata bashi taji yace
karki sake ki saka Mun
o incase kar wani yaga kiran ki ya rasa gane sunan.
Da mamaki tace
Sai kace wata wacce ba
aso asan da zamanta?
Yayi maganar ne yana son yaga me zatasa sai dai jin kalamanta yasa shi neman magana.
Nan yace
Eh to ai ba laifi bane, yanzu wani ya ganki ai
au ka zaiyi kanwatace.
auka zaiyi amma ai ba kanwarkan bace.
Dama tanajin haushin matan da take hangowa sunata kallanshi kuma yazo yana wata irin magana kamar wata matar da ake boyewa.
Zai waiga ganin tana kallan gun yasa tai saurin cewa
Zansa Kanwata!
Kai ya jinjina yace
Ba laifi dan dake dasu Ikram duk
aya.
Bata san sanda tace
aya ne amma ba ta ko ina ba.
Ya gane sarai me tace wanda hakan yasa ya kasa rike murmushin daya taso mai, wanda har saida hakoransa suka fito.
Nan ta mi
a mai wayar, ita sam batasan zama irin guraren nan yanzu me ya kawosu gun karuwan mata?
Abincin aka kawo aka jera musu, ganin girke-girke kala kala a gayince yasa ta kalleshi cike da mamaki, lalai akwai sauranta a duniya.
Kardai kice hoto zaki
auka danki nunawa su Ikram?
Ba
a haka dani.
Zan iya please?
Kai ya girgiza yana
aure fuska,
No!
Bana son yarinta.
Baki ta
an turo dan dama tasan zai aikata, wata budurwace ta taho sai datazo daf dashi ta yarda key
in ta.
Tace
Sorry na yarda key
ina.
Tai maganar tana neman sukunyawa, Mun
o ganin saman kirjinta ya fito yasa ta zaro ido da sauri ta
au key
in ta tare gun Araab
in tace
Ga abinki.
Amsa tayi tana hararar Mun
o ta wuce.
o tai tsaki tace
Wasu basuda kai.
Yana kallonta kawai ya rasa me yakeji a ransa a abinda takeyi sai dai murmushinsa yaketa neman maidawa.
Sako ne ya shigo wayarsa
Wallahi ko za
a mutu sai na rabaku da yarinyar nan.
Kallan sakon yai sosai, nan danan wanda aka mai da ya fara dawo masa, duk abin akan Mun
o akeyi, kuma nuni yake da shi akeso ba ita ba.
Kenan tabbas wanda ke mai sakon daga gunshi ne ba gunta ba.
Hannayensa ya ha
e yana kallon gefe cikin tunani.
Bilal ba shi bane ya tabbatar da hakan yanzu to wanene?
Wani abu ne yazo mai nan ya
au wayarsa yana duba number,
iran number yai yaji a kashe, yaja numfashi ya zama dole ya nemo wake tura masa sakonni nan ya dauki mataki kansa.
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
o bata wani ci abincin sosai ba dan ba kowane zata iya ci ba, pancake taci sosai sai oreo milkcake, Araab shima ba yunwa yake ji sosai ba hakan yasan bai ci abincin da yawa ba, bayan sun kammala aka kawo musu bill.
Gefenta ya ajiye receipt din yana kokarin transfer, idonta ya kai taga total dubu arba
in da biyar ido ta sake warewa ta duba ko dai basu gane mata daidai ba, 45k ta sake gani,
Yanzu wannan abincin da muka ci sune dubu arba
in da biyar?
Tayi zancen wanda bata san ya fito fili ba, Araab ya dubeta yace
Kina mamaki ne?
Kai ta
aga masa tace
Yayi yawa Ya Araab ai gara ma aba mabu
ata ku
in wasu fah da yunwa suke kwana amma munzo mun ci har na dubu arba
in da biyar?"
Jikinsa ne ta
an yi sanyi maganarta gaskiya ce, a zahiri yace
Tashi muje." Ta mi
e tana
aukar jakarta dake gefe, suka jero tare yana kakkare ta tamkar sabon soja mai ba ubangidan sa kariya.
Har suka isa mota yayi unlocking suka shiga, sai da ya biya wani mall ya shiga shi ka
ai yayi mata shopping na turaruka dasu chocolate kana ya fito suka nufi gida.
o ta riga sa fita motar, kai tsaye gun Ummy ta wuce tana so taje ta gaisheta, a falo ta sameta tare da Najah, ta gaishe su cikin ladabi, Ummy ta amsa tace
Lafiya lau Mun
Naja tace
Amarsu!
Kai ta
an sunkuyar cikin jin kunya, Ummy tace
Yawwa tayi waya sai ki sakata cikin group
inki na matan aure.
Najah cikin son zolaya tace
Ko dai da waya aka miki tukwici?