Sashe 108
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Taji alamun dawowarshi hakan yasa ta shiga
aki yana zaune yana duba abu a laptop, sanye yake da kayan bacci riga da wando, wandon gajere ne irin three quater
in nan, daga bakin kofa tace
Ya Araab bakaci abinci ba.
A kufule yace
Banajin yunwa.
Mamaki ne ya kamata, ai kam bata wani sake tambaya ba ta dawo ta juye tasa a roba ta sa a fridge tana cewa gobe na dumama naba masu gadi, mutum sai zafin rai, to me na maka?
Zuciyarta ce ta bata ba ya samu abinda yakeso ba har sau uku?
To me yai saura?
Ai kuma babu wani abu da ya rage da yake bukata daga gareki.
Ji tayi idanunta na neman kawo ruwa, ta maidasu tace
o kinada exams na pratical physics gobe, ki wuce ki kwanta.
Da wannan tunanin ta wuce
aki bata tanka mai ba ta
wuce kai tsaye ta kwanta, hakan ya
ara kona masa rai, mik
ewa yai ya shiga toilet, jin ya shiga toilet ta tshi zaune taja pillow ta rage
arfin AC
akin, addu
a ta fara, fitowa yayi daga toilet ya kalleta tare da matsowa yace
Bani remote
in."
Cike da kumburo baki ta mi
a mai, hannunta ya ri
e da
an karfi, kallanshi tai tace
Allah da zafi.
To ke abinda kikai kin dauka banji zafinsa ba?
Cike da mamaki tace
Me na maka?
Nan danan ya tambayi kanshi me ma ta masa?
Meke damunshi?
Dan batace tana son shi bane yaji haushi yake fushi haka ko me?
Yawun bakinsa ya hadiya yace
Gashinan ina miki magana kina had
e rai.
Tace
Kai ma fa haka kakeyi, sannan kaine ka fara nace kaci abinci wai ka koshi.
Au ramawa kikai kenan?
Kai ta maida
asa, ya saki hannunta yace
Sai ma na k
ure AC
in inga ya zakiyi.
Sai na koma
akina.
Lallai yarinyar nan,
Haka kika ce?
Shiru tai nan da nan dabara ta fa
o mata, idonta ta ri
e da sauri tana shishitu tace
Ya Araab idona, na tsokane idona da hanuna, wayyo.
Nan danan ya rikice ya sunkuyo ya fara hura mata idan, dariya ce ta fara kwace mata hakan yasa ya tsaya yace
Kai!!!
Bakinta ta rufe tace
Na daina
Ba dai ba yau kika fara zurmani ba?
Kai ta girgiza tace
Yaune kawai shima gani nai ka naga fa
a ni kuma banaso gashi inada exams gobe bansan tunani ya dameni.
Tunani?
Saboda me?
Dan nayi fushi?
.
Ya jero mata tambayoyin a tare.
Kai ya girgiza tace
Ni kawai haka nake bana son husuma.
Mikewa yayi yace
Naji kinyi 1-0 ki jira sanda zan rama.
Haka ta kwanta tana dariya, shima murmushi yai a ransa yace
Araab yaushe ka zama yaro?
(Hmm wai dai
******
Danejo tana kwance ta dinga juyo magana k
asa-k
asa, fitowa tayi cikin sanda, Uwaliya ce a zaune tare da yarinyar da suke aiki tare, tace
An gane kece kika zuba gishiri a cikin abincin Alhaji?
Ta girgiza kai alamar a
a, Uwaliya tace
Gobe Alhaji zasu fita da matar kikace ko?
Kai ta
aga tace
Haka naji yace mata.
Hajiya Zinnira tace in ya sanar akan ya turo a zo
aukan ta ita zatabi driver
in ke kuma kije ki kashe wayarta duk yanda za
ai, kinji ko?
To Uwaliya amma bazata duba ba?
In kika kashe boyeta zakiyi inda bazata ganta ba.
Kai ta jinjina almar gamsuwa, mamaki ne ya kama Danejo ganin mai aikin dake gabanta itace wacce akace kurma ce bata ji bata kuma magana, kenan karya suke?
Nan danan gaban Danejo ya sake fad
uwa, ta koma
aki jikinta sai rawa yake.
*****
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
Raheena ke ta faman kwara amai kamar
an cikinta zasu fito, wani mugun kallo Salame ta mata ta dungure kanta ba tare da taji tausayin aman da take ba tace
Wallahi zanci mutuncinki Raheena wane irin iskanci ne da rashin mutunci zaki amayar da maganin bayan kinsan wahalar da nasha kafin na ha
a ku
in amso miki, na rantse da Allah kika sake amayar da sauran nan sai na zabga zabga miki mari shashasha yarinya kawai.
Raheena ta
ago a galabaice tace
Kiyi ha
uri Umma ba da gangan bane maganin ne
aci sosai." Harara Salame ta zabga mata tace
Ungo ki shanye sauran yanzu nan kafin ranki ya
aci.
Raheena ta sa hannu ta kar
a duk tayi yaushi kamar ba ita ba ta kafa kai tana runtse ido ta shanye, tana tur
une fuska haka ta gama ta ajiye kofin ta gumtse bakinta wanda amai ke
arin sake taso mata,
Wallahi kina amayar dashi sai na daki na ku
ina dan ba zaki sakani asara a banza ba."
Bilal ne ya shigo
akin yana kwambo ya kalli Salame yace
Tun daga
ofa nake jiyo muryarki Momcy kina fa
a akan ku
i ke kullum dai maganar ku
i ce to kar ki damu soon kowa zai wataya a gidan nan, kuyi facaka yanda ranku yake so."
Yayi wata dariya, yana shafa dan mitsilin gemunsa, zabga masa harara Salame tayi taja wani dogon tsaki tace
Zancen kenan kullum ina ce
azun nan ka ranci
ari biyu ta har kake zance kowa zai wataya, ai karshen talauci bai wuce wanda ya ranci
ari biyu ba." Tayi maganar tana
aukar zancen nasa shirme, dariya yai yace
Momcy auren jari zanyi fah
ar mai mai
o na samu wanda ba da jimawa za
a mallaka mun company na kaina."
"Maikon saida man gya
a hala?"
"Inaaa Momcy ana maganar
an banki wake ta wani man gyada?
Salame kallonsa tayi tace
Kai bana son shirmen banza kaji ko, wane mara aikin yin ne zai
auki
ar sa ya baka, ai ko
ar talaka zata maka wahalar samu a yadda kake
in nan balle
ar mai ku
i, kaidai Allah ya kawo randa zaka daina damunmu da shirme.
Haba Momcy ya kike hakane, wallahi da gaske nake
ar gidan Alhaji Hussain da kansa ya kirani office
insa yace ya bani auren ta in turo iyayena a saka rana." Salame zancen nasa ya
an soma shigarta dan son tabbatarwa tace
Kasan Allah idan na fa
awa mahaifinka sukaje
arya kake musu sai sun sa an kulla ne, wannan karon ba fuska ka
ai za
a turmuje maka ba har targa
e ina da tabbacin sai sun maka ko a maka ka a gidan gyaran hali."
Bilal gefen kansa ya wani shafa yace
Ki fa
a masa suje zasu tabbatar gaskiya nake fa
a, nidai su sa ranar da zasu.
Jin yace haka yasa Salame ta fara gamsuwa akan gaskiya yake fa
a, mamaki ya kamata ya akayi za
a bashi auren
ar mai ku
i, anya kuwa babu wata a
asa amma zata sanar da Jauro idan sukaje zasu jiyo ko menene gwara aje a tabbatar.
Bilal ne ya katse mata tunaninta da cewa
Momcy ki
an bani
ari biyar mana anjima zanje gun ta, zance.
Ba musu ta
wance ha
ar zani ta basa, tasan idan har akayi auren zasu more, in kuma da raban shan kashi to.
Raheena na jin su bata tanka ba, damuwar da take ciki tafi
arfinta ga amai tana son yi ko ta rage jin
acin maganin a bakin ta Salame ta hana..
Ke kuma kin daina min wannan kallan ko sai na makeki?
Raheena ta kauda kai dan batasan magana sam, ya amshi kudin ya fito yana murna.
******************
o practical na yau shima bai bata wahala ba dan tayi karatu sosai ga addu
a da tayi, tana cikin mutane na farko da suka kammala, yau juma
a babu islamiyya su Ikram na fitowa kai tsaye gida suka wuce, sai da ta fara shiga wurin Ummy ganin akwai sauran lokaci kafin dawowar Araab, Ummy Qur
an tv take kallo tana jin shau
in zuwa saudia, jin shigowar su ta mayar sunna tv karatun qur
ani ne na sudais ana haska ka
aba saboda surutu, a tare dukkansu sukace
Ummy ina wuni?
Lafiya lau
an makaranta.
Ta amsa fuskarta a sake.
o jarabawar dai bata miki wahala ko?" Tace
Eh Ummy."
Ikram tayi saurin cewa
Ummy ai Mun
o nada
ari sosai kowa a makarantar mamakinta yake yadda zata gama tare damu yanzu fah kamata yai ace tana js2 ko 3." Ummy ta jinjina kai tace
Ai tana da baiwa ne, nikaina ina mamakinta.
Sosai Ummy,
Ilham ta fa
a tana murmushi.
Toh Allah ya baku nasara dukan ku.
Atare sukace
Amin
Har Mun
o wacce take jin da
in yadda suke yaba mata amma duk da haka Yaya Araab baya ganin
arin ta ko dan shi tana so results
inta yayi kyau yasan tana da
arin sosai, dukkansu babu wanda ya tashi zuwa cire uniform anan suka zauna suna hira tare da Ummy cikin raha da nisha
i, Mun
o kam a ranta sai take jin ina ma Ummy itace mahaifiyarta ta gaskiya, tana
aunar Ummy sosai har cikin ranta take jin ta.
Wata zuciyar tace in itace kuma ba damar ki auri Ya Araab.
Ji yai dum tai saurin kauda abin daga ranta.
*********************
urina ya fara
arewa akan rashin ganin ARAAB HASSAN wallahi, anya zan iya jurewa har sai Anty ta gama bincikenta kafin na gansa?" Yussy ke cewa
awarta yau ta tashi da masifar son ganinshi ko muryarshi taji ta samu sassaucin son shi dake nu
usar zuciyarta, Nancy dariya tayi tace
Wannan Araab ya tafi da zuciyar k
awata da yawa shaa ya ha
u ne he deserve this kind of love.