← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 187

Sashe 89

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Har yanzu idonta a rufe yake sai matse jikinta datayi da hannu, ya fahimci zafin daga kasanta ne, gashi ko ganinshi bata son yi ya juya ya fito daga bandakin, gadon yabi da kallo, jikinshi ya sake wani irin sanyi.

Ya fita ya nufi
akinshi ya wuce toilet, ajiyar zuciya yai yana sake jin wani kwanciyar hankali da jin dadi na sake mamayeshi, cak kuma sai ya tsaya, Bilal ne ya fa
o masa a rai, kwafa yai ya dunkule hannu ba shakka shike turo mai da sakunan nan, ya kusanceta kuma budurwace ba wata alama dake nuna ta ta
a mu
amala da wani
a namiji, dole ya
au babban mataki a kansa ko da wasa aka ce ya sake abunda yayi bazai sake ba.

Da haka ya cigaba da wanka, jefi-jefi yana sakar murmushi, sai yanzu wasu abubuwan da suka faru
azu suke sake dawo mai, kai ya girgiza yace "Araab kaine kuwa?"
Yatsun hannayensa ya cusa cikin sumar kansa yana wankewa, sai kuma yayi shiru yana son tuna yanayin da take ciki sanda yana abin, karar datayi da ya shigeta ya tuno sai dai lokacin ya fita hayyacinsa ko bi takanta baiyi ba, fuskarsa ya wanke yana sake mamakin yanda idon shi ya rufe neman wurin da neman biyawa kansa bukatar sa.

Towel ya
auro yasa kayan bacci sannan ya fito ya nufi kitchen, fridge ya bu
e ya kalli lime, yau ko sha'awar sha baya yi, ya
auki fresh milk yayi warming a microwave ya fito yana sha,
akinta ya kalla so yake ya shiga amma baisan takura mata, kuma baya son zama a nashi
akin shi ka
ai wanda ya danganta hakan da rashin jin bacci.
****
Ummy ce ta kalli Ikram tace "Kuma kin tambayi mai gadi ko fita suka yi?

Cike da damuwa tace "Na tambayeshi yace sun fita amma sun dawo, yanzu ya za
ayi?"
Ajiyar zuciya tayi tace "Badai wani abin bane ya faru?

In ba haka ba ace duk yanda kika buga basuji ba?

Kuma yanzu tara tayi bare ince sun kwanta."
"Ummy ni tsoro nakeji Allah yasa ba wani abu ne dan nayi ta bugawa basu bu
e ba kuma mai aiki tace itama tayi ta bugawa shiru shine da naje gun mai gadi yace wannan yayan nata ne yazo yayi ko karya ban tsaya tambayar karyar da yayi ba na taho na fa
amiki."
Ummy hijab
inta dake gefe ta saka tace "Yaron can ne yazo?" Tayi tambayar cikin tashin hankali, tafiya ta fara hankalinta yayi mugun tashi, tabbas ba lafiya ba, ta tabbatar akwai abinda ya kula musu.

Su Ilham suka rufa mata baya, Ikram
auke da basket na sinasir da Ummy tasa akawa Mun
o ganin ranar taci waina sosai."
Ummy tafiya take amma addu'a take akan Allah yasa ba wani abin bane ya faru.

Kwankwasawa sukai sau biyu Araab ya zo ya bu
e dan dama yana zaune a falo ya kunna tv yana kallo yana shan milk
Kallon mamaki ya musu, nan danan kuma gabanshi ya fa
i, ya zaiyi?

Me suke anan?

Ummy ta mai wani kallo tace "Araab lafiya ake ta buga
ofa ba wanda ya bu
Yawun bakinsa ya ha
iya yace "Eh Ummy dayake ina ciki ne shiyasa ban ji ba."
"Wayarka fa?

Dan na kiraka baka
auka ba."
"Wayar na asilent." Yayi maganar a dakile da alama baya so tayi tsawo,
Yanayinshi ka
ai yasa tasan da matsala, badai cin mutuncin Mun
o yayi ba saboda wancan yaron?

Ciki ta nufa su Ilham suka bi bayanta, suna gaishe shi, bai amsa ba sai kusa da Ummy da yaje da sauri yace "Ummy zaki shiga ciki ne?"
"Kira Mun
o na ganta." Gabansa yaji ya fadi dan a ganinsa ba karamin kunya da zubar da girma bane gare sa Ummy dasu Ikram su fuskanci me ya faru,
Ido ta kankance tana kallon shi tace "Wani abin ka mata kenan?"
Kai ya kauda yana tunanin hanyar hana Ummy ganin ta, kawai gani yai Ummy na neman sake nufa
akin, gabanta yasha da sauri yace "Ummy wallahi ba wani abin, kanta ke ciwo shine ta
an kwanta."
Yanda take kallon shi ne yasa yace "Ummy please!"
Matarshi ce ba kuma ta da ikon cewa dole sai ta shiga sai dai fatanta Allah yasa ba fa
a ya mata sosai ba, kallon Ikram tai tace "Ku koma ciki."
Juyawa sukayi ita kuma ta fito Araab ya saki ajiyar zuciya yabi bayanta.

"Araab ance yaron can yazo ina fatan ba wata matsalar bace?".

Da mamaki ya kalleta tasan maganar shashashan can kenan?

Yanda yake kallanta yasa tace "Maganar gaskiya harda saboda shi na
aura muku aure da Mun
o, ya takura mata, ya kasa barinta wanda ya zama har tsoron zuwa gidan takeyi, in baka manta ba ta ta
a gudowa da asuba wanda shine ya jawo hakan, dan Allah ka ri
e yarinyar nan amana, tana iya kokarinta ta faranta ran wanda take tare dashi sai dai itafa?

Nata farin cikin fa?

Ba wanda ya ta
a duba rayuwarta, dan Allah ka duba yarinyar nan, ka ri
eta amana."
Jikinsa ne yayi sanyi sosai, haushi da takaicin kanshi suna sake kama shi sai dai dole gobe ya
au mataki kan Bilal.

Ciki ya shiga, hannu yakai kan kofar
akinta sai kuma ya fasa bu
ewa,
akinshi kawai ya koma ya zaune a bakin gado ya kwanta rigingine yana kallan cilin.
******
o kuwa da kyar tayi wankan tsarki da n sabulu, tayi shiru tana son tantancewa, kenan wancan da Araab ya hau kanta ba shine kusantar da ake magana ba wannan ake magana?

To taji in daliban Najah suna hira zataji suna zancen daren farko da wahalar da suka sha, da yanda wasu mata ke fitar da jini wasu kuma basa yi.

Hawaye ta share, kenan wannan ne?

To meye abin jin dadi a ciki da mata ke fita suyi zina saboda shi?

Sannan Ya Araab duk yanda take rokansa akan ya daina ba tajin ma yasan tanayi ba.

Fitowa tayi daga toilet tana tafiya da kyar har lokacin kasan na dan mata zugi, kayan bacci ta saka ta yaye bedsheets da ya
aci ta shiga toilet tana wankewa, tunanin abunda ya faru tsakaninta da Araab na dawo mata tana mamakin katon namiji kamar Araab da yanda yakeji da kansa jiya shine taji yana wasu kalamai wanda har yanzu kwakwalwarta ta yi karama akan
aukarsu.

Tabbas ruwan dumin yasa taji dadin jikinta, ta gama
ta fito ta sake gyara gadon ta shimfida wani bedsheet
in ta kwanta cike da tunani kala kala.
****
Ya kalli agoggo yafi sau goma, ba dai tana son nuna mai taji haushi bane?

Zuciya yayi ya shiga
aki ya kwanta tare da jan bargo
Hakan nakeso kada Allah yasa ki kwanta anan
Ya fa
a yana karanto addu
ar bacci ya rufe ido, sai dai me?

Juyi kawai yake sai can wajen karfe
aya da mintuna bacci ya
aukeshi.
o ta tashi da safe tai wanka, yanzu haka zataje school tana tafiya a haka?

Haka ta daure tasa kaya, ta shiga kicin ta ha
awa kanta cereal shi kuma ta fara kokarin dama mai oat, dan tayi late garin gwajin tafiya da tayi.

Dakyar Araab ya tashi ji yake jikinshi wani sakayau kamar an ciremai wani abin, shirya wa yai ya fito falo yana cin magani, dole ya nuna mata tayi kuskure to da ta kwana ita ka
ai shi me ya sameshi?

Bayan da can shi ka
an shi yake kwana?

Ganin yanda take tafiya a hankali yasa ya kalleta, bata kalleshi ba ta ajiye abincinshi kan dinning tace
ina kwana?

Kallon ta yake ganin taki kallon sa, tace
Zan shiga gunsu Ummy daga can zamu wuce.

Ganin da gaske tafiya zatai yasa ya riko hannunta da sauri yace
Me kikeyi hakan?

Taya zaki school a haka?
agowa tai ta kalleshi fuskarta duk ba wargi,
Ki zauna dama yau Friday, zan sanar baki da lafiya.

Ni lafiyata kalau.

Tallan abinda ya faru zakije yi to ko me?

Ni yaushe kika koyi taurin kai ne?

Shiru tai,
Wuce ki koma
aki ki kwanta, sannan ba sai kinyi abincin rana ba zan sa a kawo daga cikin gida, ki kula da kanki.

Kai kawai ta
aga, hannu yasa ya jawota fuskarta saitinshi yace
Fushin akan me kikeyinshi?

Ni ba fushi nake ba.

Ta fa
a cikin sanyin murya,
Haka kike magana da kike son cemin?

Kai ta
aga tace
Kawai banajin yin maganar ne.

Sakinta yayi yasa hannu a aljihu, ya wuce yasha oat
in dan dama baisan cin abinci yau shiyasa yaji da
in shi, a zaune yaganta a saman kujera yace
Zan wuce.

Tace
Ni Allah banasan fashin makaranta, ga exams na tahowa sannan yanzu me ma zancewa su Ikram?

Nama Ummy text su har sun wuce, ko kin manta nike da iko dake?

Yai maganar cikin dakewa yaga alama ta fara rainashi daga abinda ya faru jiya.

Tana kallo ya fita, kasan lebenta ta ciza ta shige
aki ta kwanta, lallai ma Ya Araab
*****
Office ya wuce sai dai tunda 12 tai hankalinshi ya kasa kwanciya, ko ya take?

Dan
azu da ya riko hannunta yaji kamar jikinta akwai
umi amma baisan ko shi ka
ai bane yaji ko jikinshi bane shiyasa baiyi magana ba.

Taci abinci?

Saman goshinsa ya dafa, tare da kallon wayarsa yanzu ba yanda zaiyi yasan halin da take ciki?

Tsaki yaja ashe shiyasa Ummy tace ya siyanmata waya yanzu ya gane amfaninta da Ummy ke fa
Komai cikin sauri yakeyi burinshi kawai ya gama ya koma gida, hu
u saura ya fito cikin hanzari a karamin masallacin dake company sukayi sallar la
asar, Ya sanar da secretary dinsa
Akwai meeting da zai tsaya na gidan manshi.
ya wuce,
Babban shagon waya ya shiga yace a bashi wacce ake yayi.
14 Pro max aka bashi, ya amsa ya duba sannan yace
Bani kanana guda biyu.

Ya bashi 12 da 13 ya
au 12 din guda biyu ya biya, yana cewa wancan ta musu girma yarane.
Chapter 89 · 0% Book details