Sashe 41
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wannan ai koya mata mumunar
abi'a kake san yi."
"Ba ita ta
auka ba, ni na
auka cikin jakar Raheena dubu ashirin kuma ai zan biya ta aro nai."
Salame tamkar ruwa yaci ta tayi tsumu tsumu,
anki nan
aton
arawo kuma kin sani kike zaluntar marainiyar Allah saboda son zuciya da kwa
ayj irin naki."
"Ni ka daina cewa
ana
arawo, ehe."
"Kike cewa yar
wasu." Ya juya kan Mun
o wacce har taji sanyi a ranta na gane ba itace ta
auka ba, Yace
Kiyi hakuri kinji, ki koma
aki ki kwanta."
Tace
Ta koma
akin ta cikin sanyin jiki, Jauro ma ya wuce ya barsu.
Raheena tace
Wallahi Allah sai ka bani ku
ina na rantse ba zaka ci bulus ba."
"Kika mun rashin kunya zubar miki da ha
ora zan wallahi."
"Ka zubar
in ni da ku
ina." Ya taso zai kai mata duka Salame ta tare sa da cewa
Meyasa baka da hankali ne? kai kullum kana girma kana mayar da kanka baya." Hannun sa ya sauke yana huci, Yace
Hajiyata tarin lefe ne fa na fara, kalla ki gani." Ya fiddo da kayan, Salame mugun kallo ta masa tace
Bari kaji ka cire mafarkin aurenta dan ko ka aure ta ba abunda zaka samu sai wahala, Maccido mahaifinta ya rasu, Danejo kakarta ta haukace ba
a san inda take ba balle har mu sa ran samun dukiyar."
Bilal yace
Ni dai ko babu dukiyarta zan aureta gaskiya ina
"Rufe mun baki shashasha, duk masifarka baka isa ka sa na ha
a iri da wannan ba."
"Haba Haba Hajiya Umma ya kike haka ne wai?"
Tsaki taja ta wuce ciki, tana masifa.
Raheena mita ta cigaba da masa sai ya biyata ku
in ta bai biye mata ba, dan jin an fasa aurensu da Mun
o ya
aga masa hankali, ya riga yasa kwa
ayin sa akanta ba zai iya hak
ura ba ko ba aure sai ya maida yawunsa.
*******************
Araab duk sanda zai tuna abunda ya faru na zuwansu Alhaji Hussain sai yaji ransa ya
aci,
Meyasa Ummy take da sanyi tana manta irin abubuwan da suka musu a baya, har take so ya auri Meenal su ha
a zuri
Goshin sa ya dafa saboda yadda kansa ya sara sam baya son tuna baya.
Ambaton Allah yayi, sannan ya
au ki wayar sa, yayi ma Farouq booking flight na jirgin daren jibi.
Ya masa transfer na ku
i masu nauyi account
in sa, ya ajiye wayar a gefe sannan ya kwanta tare da
aura kansa kan pillow, yayi shiru yana cigaba da ambaton Allah dan shi ka
ai zai kawo masa natsuwar zuci.
******************
Alhaji Hussain da Matar sa har Meenal suna ta zuba ido da jira su ga zuwan Ummy shiru tun suna irga lokaci har suka zubawa sarautar Allah ido, zuciyarsu ta gama tafasa.
Wasa-wasa har gashi sha biyu na dare basu ba labarinsu, tabbas tunda ta kai lokacin nan ba zuwa zatayi ba, da gaske take kenan.
Mumy ta dube shi tace
Ni fa jikina yayi sanyi ga dukkan alama matar nan ba zuwa zatayi ba."
Alhaji Hussain yaja numfashi yace
Ba zuwa zatayi ba tabbas, lallai wuyan Fatima ya isa haka, ni tayiwa haka, mun gama gayyata da komai shine ta tozarta mu
Dama bata da wani buri sai sun ganin mun tozarta ta wula
anta mu."
"Wallahi matu
ar bata zo ba aka fasa auren nan, sai na
auki fansa."
Meenal ce ta fito daga
akinta ta du
a tana kama
afar Alhaji Hussain tace
Dan Allah Daddy kuyi mun rai, ka taimakeni ka janye maganar ka ayi aurenmu da Yaya Araab, wallahi bazan iya rayuwa babu shi ba."
afar sa ya fisge yace
Tashi ki koma ciki ko nayi
wallo dake wacce bata daraja iyayenta."
Wurin Mumy ta koma tana kuka tana ro
onta duk da tausayinta ya shige su sosai, amma muguwar zuciyar su da kudurin su kan Ummy yasa sam basu saurare ta ba.
******************
Bana jin dadin ganin ki cikin yanayin nan tunda kika samo labarin auren Araab duk kika rasa natsuwarki ko abinci bakya ci." Cewar Mahaifiyar Yussy tana zama gefen gado, Yussy cike da damuwa tace
Wallahi Mum ina son shi so mai tsanani, idan ban same shi ba zan shiga mummunan yan
Saurin rufe mata baki tayi da hannunta tace
Kar na sake jin kince haka, put your trust on me, zanyi
arin ganin kin samu Araab."
Hannun mahaifiyarta ta kama tace
Please Mum kiyi
arin."
Ta shafa gefen fuskarta tace
t worry, Smile." Yussy ta
an yi murmushi, tunda taji labarin Araab zaiyi aure duk ta shiga tashin hankali ta rasa natsuwarta, gashi bata da wata hanya da zata samu Araab, baya picking calls
inta ko taje company ba
a bari ta ganshi komai ya jagule mata, bata ta
a zaton zata nemi wani abu ya mata wahalar samu haka, yadda take taka maza yau itace ke bin wani bai ma san tana yi ba.
**************
Danejo cikin yan
kwanakin da tayi ta fara canzawa saboda canjin abincinsu da wurin zama, dan hatta
akunan masu aiki akwai ac, yanayin jikinta ya canza, kuma babu wata takura da ake wa yan
aiki dan ganin
wazonta ma yasa Uwaliya za
ar ta ta ri
a share babban falon uwargidan sau biyu suka ta
a had
uwa da Danejo babu sakewa babu fara'a sam, da alama tana da
aukar kai da jin ita wata ce, hakan yasa Danejo sake kama kanta, aikinta kawai take ta koma
angarensu na masu aiki.
Kullum da tunanin Mun
o take kwana tana tashi fatan ta Allah yasa ta sakata a ido itama kafin Allah ya
au ki ranta.
****************
2:30 na dare
Dare ya tsala baka jin motsin komai sai kukan karnuka a unguwar, Bilal ya tabbatar wannan lokacin kowa yayi bacci, ya fito
akin sa yana san
a ya shiga na Mun
o wacce tayi nisa a bacci.
A hankali yaje kusa da ita ya kwanta.
arin cusa mata hannu yake cikin riga dan dukiyar fulaninta da suka soma tasowa sun
auki hankalin sa.
Kamar a mafarki taji alamun hannun mutum tayi saurin zabura, ta bude ido, me zaga gani?
Bilal!
Nan ta mi
e a tsorace jikin ta na rawa ta takure jiki tace
Dan Allah Yaya Biliya ka kyaleni ka fita ka koma
akin ka."
"Haba amaryata soyayya nazo muyi, ki bani lokacin ki mana."
Nan danan hankali ya sake tashi kai ta shiga girgiza wa tana cewa
Ni dai bana so Allah bana son kana ta
a ni."
Toh dan
gwada kaya nan muga ya zasu miki nasan zakiyi kyau sosai dan kina da k
ira mai kyau
Ya fad
a yana
arin matso ta, cike da tsoro ta samu ta taja baya yana ya sake matsowa zai rik
o ta ta rab
a ta fice a guje, ya
ume kansa da bugo, Saurin dafe goshi yayi yace
Wallahi dole na kwashi rabona ba zai ta
a kyale ki ba."
Yayi
wafa ya fito
akin, Mun
o tuni ta fa
akin Raheena tana haki, zama tayi dirshan a
asa ta saki kuka, ita dai abun Bilal ya soma isar ta, har tana jin gidan ya fara fita kanta, gara ta koma ruga akan ya mata abunda yake son yi, take zancem zuci tana kuka, Raheena nata bacci bata ji kukan ta ba.
o ta ha
a kai da gwiwa a haka har bacci ya sake kwasheta bata sani ba.
Ruwan sanyin da taji jikinta yasata saurin zabura, tana kyarmar sanyi,
Dan uwaki shine kika bar
akin ki wato kinzo shan ac ko, to tashi ki gyara gidan nan idan kin gama ga wanki na can na jiran ki."
o tace
cikin sanyin murya, ita dai bata san me ta ma Salame ta canza mata ba, Sai da Salame ta fita, kana ta tashi tayi alwala, tayi sallah, ta fara gyaran gidan, tana yi Salame na k
unduma mata zagi kan nan bai yi ba tazo ta sake, Mun
o sai take ji gajiya saboda yanzu hutun da take samu yasa ta manta aikin da take ruga.
***************
RANA BATA KARYA
Gidan Alhaji Hussain ya soma cika da mutanen yan
aurin aure, sai dai sam ya kasa fita yace musu an fasa auren wanda yake ganin babban tozarci ne da kunya gare sa,
Amma Allah ya kwashewa Fatima albarka."
Alhaji Hussain ya fa
a yana jin zuciyarsa kamar zata fito tsbaar takaici, Mumy tace
Babu wanda yaja mana sai Meenal da ta nace sai shi duk mazan dake duniya."
Alhaji Hussain kasa magana yayi sai huci da yake yana tunanin wane mataki zai
auka akan Ummy har shi Araab
in, Ita kanta Mumy wata muguwar tsanar su take ji.
Meenal
awayenta na kusa da ita har sun zo, Amma ta rufe
aki tana kuka tamkar ance iyayenta sun rasu, har wata shessheka take, ji take kamar ta rataye kanta ta mutu ta huta da ba
in cikin rasa ARAAB.
****************
Ummy ganin basu neme su ba tasa a zuciyarta tabbas alkhairi ne dan daren jiya raya sa tayi ta kiyamul
Laili tana sanar da ubangiji, Araab ganin har kusan lokacin
aura aure yayi Ummy bata neme sa ba, yaji wani sanyi na ratsa shi abunda sukayi jiya kenan ya hasala Ummy har taji auren ya fita ranta, hamdala yayi ma ubangiji yana jin tamkar an cire masa k
aton dutse a ka, Shirin sa yayi na zuwa company ya samu Ummy a a falo tare da yan
biyu.
Ya gaisheta ta amsa, Yace mata
Zai tafi company."
"kayi hak
uri da faruwar haka duk da nasan dama auren baya kanka, amma nasan ba dadi, sai dai alkawari na
auka tunda suka wulakan tamu ni kuma a sati mai zuwa zakai aure.