← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 172 OF 187

Sashe 172

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Hmmm
Ya haduwar Uwaliya da Araab zata kasance
Ku dai biyu YAN TAGWAYE
AYUSHER
DA ZEE YABOUR
: MUN
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
Uwaliya tayi shirinta tsaf cikin kayanta masu kyau da tsada dan masu ku
in su ganta da mutunci, ta sanar da Hajiya Zinnira zata je cikin gari, kana ta fito ta tafi, Mun
o makwabtan nasu uncompleted building ne ba'a gama sa ba, amma ta waje zaka
auka an kammala dan cikin ma tiles ya rage a gama sak
awa, Araab da abokinsa
an sanda sun riga Uwaliya zuwa, mai gadi sukayiwa bayani akwai wanda suke
an bincike a kanta zasui amfani da nan
in, ganin Id card na
an sandan yasa yasan ba zasuyi
arya ba hakan yasa ya amince, suka shiga ciki zuwa jiran zuwanta, Mun
o tana gida tare da Danejo suma suna jiran isowarta.

Uwaliya kwatancen Danejo ya zauna tass a kanta, balle ita datasan Kano kamar tafin hannunta, ba gargada tazo har bakin gidan, ta sallami mai napep ya wuce, Gidan take bi da kallo tace "Daga ganin sa sabo ne, amma su rasa ina zasuyi gini sai wanan unguwar?

Unguwa can gefen gari?

Ta ta
e baki, ta zaro wayarta cikin
aramin purse
inta ta
ira number Mun
o wacce ita a zatanta wayar Danejo ce.
o tana ganin
iran ta kalli Danejo tace "Ina jin tazo." Ta mi
a mata wayar, "Alo Danejo gani a bakin gidan." Danejo tace "Ki shiga ciki na sanar dasu zuwan naki, kice Uwaliya ce zasu gane.

Danejo tace "Toh bara na shiga.

Ta katse wayar, tana
ara gyara zaman mayafinta, tasa kai ciki, waige-waige ta soma ta wacce
ofa zata bi, babbar
ofar falo da ta gani ta shiga ciki, ga mamakinta gida ne da ba'a kammala ba, "Ko ba daidai nabi kwatance ba?" Ta fa
a tana kallon gefenta, "Daidai ne kwatancen, nan ne gidan." Araab ya fa
a yana fitowa daga ciki hannayensa rungume kan
irjinsa, Uwaliya bata san shi ba hakan yasa tace "Ina zai kaini wurin matan gidan Dan Allah?" Araab murnushi gefen baki yai, Yace "Nine ke son ganin ki Hajiya Uwaliya.

Kallonsa Uwaliya tayi tana jin ya mata wani kwarjini, Araab fuskar sa ya
aure tamau yana kallonta yace "Nine Araab mijin Mun
awar Haneefa." A
an tsorace ta kallesa tace "Too too kaine ke neman
an aiki kenan?" Gashin kansa ya shafa yana matsowa kusa da ita ya kalleta ba alamar wasa yace "Meya ha
aki da hoton mahaifiyar Mun
o da zaki sace?"
A razane ta kallesa tana ha
iye wasu yawu na tsoro ganin yadda fuskar sa take, murya na rawa tace "Bani da masaniya akan hakan, nikam me zai kaini ga
auke hoto har na
ona.

Wuyansa ya shafa yace
Banaji nace
onawa a cikin magana ta.
an baya taja tana kallanshi yai murmushi yace
Kada ki sake kice zaki mun
arya ko wallahi ki sha mamakina." Yai maganar cikin
aga murya, Uwaliya take tsoro ya bayyana
arara kan fuskarta ta fara ha
a gumi, Araab yana mata wani mugun kallo yace "Keve kika aikata haka, dan gashinan kin fa
a da bakinki, ina son sanin dalilin ki meye ha
inki da mahaifiyarta da bakya so ta ganeta kika
on hoton?"
Uwaliya a tsorace tana yin baya tace " Wallahi sakani akai, ba yin kaina bane." Araab wani irin kallo yake mata cikin karaji yace "Nasan saki akai sai dai inasan jin wanda ya sakin.

"Bazan iya sanar da kai ba ina tsoron rayuwata, bana son na jefa yarana a garari, dan wanda ya sani
an ya
atar dani ba abu mai wuya bane.

Tafa hannayensa yai, Adnan ya fito sanye da uniform
insa na
an sanda, Uwaliya wata zufa ta keto mata ganin Police shikenan ita yau ta shiga uku, "Zaki bu
e baki kiyi magana ko sai nasa ya tafi dake yace ya kulle ki."
Uwaliya cikin kid'ima tace "Dan Allah ka rufa mun asiri, amma ina tsoron sanar daku kada a
atar dani a
asar nan ko na rasa raina."
Araab wanda ganin idan suka mata lako-lako ba magana zatai ba yace "ASP a tafi da ita kawai."
Adnan ya gyara tsayuwarsa yace
Ni bana wasa in kika bari na kaiki cell zakisha mamaki.

Uwaliya tai saurin cewa "Zan fa
a amma Dan Allah kada ku bari yasan nice na gaya muku." Araab yace "Waye?"
Murya na rawa tace "Alhaji Ja'afar ne!"
Araab ido ya zaro sai dai baiyi mamaki can sosai ba, amma kuma ya ki
ima dan sam bai so hakan ba yaso hasashen sa ya bambamta amma sai kuma yazo
aya, Kallon Uwaliya yai yace "Ko meye dalilinsa na haka?"
Murya na rawa tace "Nima bansan dalilin sa ba, ranar da yaga sar
ar dake gun Hajiya Zinnira, ya
irani ya tambayeni kan sar
ar, na sanar dashi tabbas ta Danejo ce, shine yace na bincike kayanta ko zan ga wani abu, bayan na bincika na sanar dashi naga hoto yace na
auka na tura masa hoto ya gani, bayan ya gani ne yace na
ona hoton kuma kada na sake na sanar da kowa zancen, nayi mamaki a lokacin sai dai ban tambayesa meye dalilin hakan ba, dan yana sani ayyuka da dama ina masa ba tare da na tambayi dalili ba, a gidan ma ba wanda yasan zaman Alhaji nake ba su Hajiya Zinnira ba.

Araab da zallar mamaki yake kallonta yace "Aikin me kike masa?"
Sirri ne tsakanina dashi.

Wuce da ita acan zatai bayani.

Uwaliya ganin Adnan ya taso yana
arin saka mata handcuff tai saurin cewa "Akan Ammi ne, duk wani shige da ficenta ina saka masa ido, ko ba
o ko wata ba
uwa tazo gunta sai yasa na binciko masa daga ina suke kuma su waye, duk wani motsi nata nice mai saka masa ido ina sanar dashi." Araab tsananin mamakin ne ke sake kama sa yace "Ita ka
ai cikin matan sa ya sakawa matakan tsaro kenan haka ko dukansu?"
Uwaliya tace "Eh ita ka
ai ce, saboda son da yake mata bayawa sauran matan, shiyasa bai yarda da wani ya ra
eta ba, ko ina zataje yana saka ido, kuma yana bata kulawar da baya ba duka sauran matan sa, komai nata da muhimmanci yake
aukar sa hakan yasa ne ma ta sake ba
in jini gun kishiyoyinta." Araab kai ya jinjina yace "Daga yau ina so ki janye daga kowane aiki da kike masa idan ba haka ba wallahi sai nasa an
aureki
aurin rai da rai." Uwaliya tace "Wallahi na tuba daga yau ba zan sake ba, amma Dan Allah ku rufa mun asiri kada ku bari ya san na fa
a muku wallahi zai iya
atar dani."
Kar ki damu you are save.

Araab yai maganar yana bata assurance, kafin ya sake dubanta yace "Zata iya tafiya.

Uwaliya godiya ta masa ta fice, a ranta tana cewa Uwaliya duk wayonki amma yau an mamayeki, ni dai Allah ya rufa mun asiri kada sunana ya fito nasan wallahi Alhaji Ja'afar kashe ne zaiyi, haka ta hau napep sam babu natsuwa tare da ita sai jan numfashi take, ji take kamar tana zuwa zaice yasan me ta aikata.

Araab ya kalli Adnan yace "Something is really fishy.

Adnan ya jinjina kai yace "It is, kuma am sorry to say dole mu binciki Alhaji Ja'afar.
Chapter 172 · 0% Book details