← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 127 OF 187

Sashe 127

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta sunkuyar dakai cike da takaici wanda yake nuna hakuri aka bata kafin tace
Shikenan sai na dawo.

Kashe wayar tai tana waigowa suka ha
a ido da Mun
o.

Murmushi Haneefa ta sakar mata sannan tace
Sorry ban kula da mutum anan ba.

Kai Mun
o ta girgiza tace
Hab karki damu nima
an uwana nake jira.

Kusa da ita ta zauna tace
Kema sabuwar shiga ce?

Kai ta sake
agawa tace
Kema?

Tace
Eh, wani department?

Law zan karanta.

Ido Mun
o ta zaro cikin dariya tace
Nima.

A tare suka kalli juna suna dariyar jin dadin ha
uwarsu dan kowacce taji d
aya ta mata, Haneefa ta mi
a mata hannu tace
Future Barrister Haneefa In shaa Allah Allah.

Itama Mun
o ta mi
a mata tace
Future Barrister Mun
o In Shaa Allah
Jin sunan yasa Haneefa tace
Hala sunan fillo ne?
aga kai tana murmushi, ajiyar zuciya Haneefa tai tace
Amma naji da
in ha
uwa dake can we be friends.

Mundo tace
Why not
.

Sukayi dariya tare, Sun
an ta
a hira kafin tace
Bari na wuce gida, yanzu Ammina sai ta fara kira.

To shikenan sai mun sake had
uwa.

Nan Haneefa ta wuce fuskarta
auke da farin cikin yin
awa, itama ba mai tara k
awaye ba ce amma hakanan taji ta shiga ranta sosai.
*******
Nuratu amara
irjin biki tun a ranar ta ha
a kayanta tayi booking flight.

Ta iso garin Kanawan dabo, ta sauka a hotel
in da Hassan yake wai tasan bazai iya nesa da ita ba, sun sha soyayya tsakaninta da Hassan daren ranar wanda ta sake tattare duk wani ruwan kansa ya
ara tabbatarwa tabbas bazai iya rayuwa babu ita ba.

Yusrah da mahaifiyarta kuwa takaicinsu
aya Araab ko hanyar gidansu baizo ba, kullum ta kir sai yace zaizo sai sun gama ha
a masa girke gire sai suji shiru, haka mahaifinta ya dinga tambaya sai tace uzuri ke taso masa duk sanda yi niyyar zuwa,
zuwan Nuraatu da Hassan gidan yasa ya kwantar da hankalinshi, dan sun tabbatar ma wai baya
asar yaje wani aiki ne na sati
aya.

Kwanakin nan sam Mun
o ta janye jikinta da Araab dan ba abinda yake
ona mata rai irin sai ma yaganta ya dinga wani gyara kwanciya suna shan soyayyarsu da Yussy, kiss a waya da fa
an kalmomin love har kunnenta ya gaji daji wanda itama yanzu ta sake dagewa akan Araab ba sonta yake ba, Araab hankalinshi a kwance yake, ganin komai na tafiya yanda ya tsara shi, ga Hassan ya daina musu yawo a gida, Ummy ce dai hankalinta ya
i kwanciya bama ta matsalar Hassan ba sai ta Meenal wacce har yanzu bata
aukan wayarta.

Kamar yanda ya saba wayar dare yau ma tana bu
e kofa taji shi yana cewa
Kinga yanzu dai gobe
aurin aure dan haka ki kwantar da hankalinki ana
aurawa zanzo na ganki.
o fuska a
aure ta wuce ta kwanta, kanta takeji yana ciwo, abubuwan sun soma isar ta, cin fuskar Araab yayi yawa, ban dashi da ya dage sai sun ri
a kwana
aki
aya tare da tuni ta raba
aki dashi, yaje ya k
arata da soyayyar sa, Kwanciya tai kawai taja bargo ta fara addu
in bacci, hannunsa yasa cikin nata hannun ya ri
o yana murzawa, ido kawai ta runtse cikin takaicin abinda yake aikatawa, kashe wayar yai tana juyo kiss
in Yussy, ajiyar zuciya yai yace
Uwar gida gobe mijinki zai angwance, sai dai haushi nakeji ance bazata tare yanzu ba.

Ko ni zan bar mata nan
angaren ta dawo in yaso in koma gunsu Ummy?

Fuska ya tamke ya jawota jikinshi yace
Me kike nufi?

Shiru tai tana maida kanta gefe, sake ri
ota yai yakai bakinta saitin kunnen t yace
Ce miki akai tana son abinda ba sabo ba?

Ya
arasa maganar yana jan hancinta, jan bargo kawai tai tana mamakin yanda yake mata.

A ranta tace
Ko banza kaima ba sabo bane.

Sai dai bata san maganar ta fito fili ba, Da mamaki yace
A haka kuma take sona ba." Mun
o cusa kanta tai cikin pillow ga kunya ga takaicin sa, Shi kuwa murmushi yai tana bashi dariya yadda ta cusa kai wai ita kunya, in yana waya da Yussy ji yake kamar ya zazzageta, ganin Mun
o ne ke sa yaji sanyi, shiyasa sam baya
aukan wayarta sai yana gida a gaban Mund
******
Bilal ne ya sake ri
o hannun Meenal wacce ta fizge cikin
arfi tace
Wallahi ranka ne kake so ya
aci.

Turo baki yai alamar kiss yace
Sau
aya dan Allah.

Pillow ta
auka zata makamai yai wuff ya rungumota yace
Wasan soyayya zamuyi?

Wani ihu ta saka wanda yasashi razana yai baya yace
Menene?

Wayarta ta
auka kafin yai auni ta
ira, da mamaki yake kallanta me takeyi?

Muryar Alhaji Husaini ne ya daki kunnenshi dayace
Meenal kun tashi lafiya?

Tace
Dady Dan Allah ka zo ka kaini gida.

Yana daga tsaye lokacin zai tafi office (Dan haryanzu nauyi yakeji ya sanar da Mumy an saida company dinsu) yace
Meenal baki san aure bane?

Ko jikin naki ne?

Da mamaki tace
Nifa lafiyata
alau.

Kinga bana sin rigima tun kafin kija abinda ki
auke dashi ya zube.

Ido Bilal ya zaro nan danan ya fara
arin kwace wayar ta gudu
aki da gudu tasa key, yace
Gudun kuma na me kike?

Salan ki jawa kanki ciwo?

Sannan in zaki lala
a aurenki ki lala
a tunda ke kika jawa kanki abin kunya, banda hauka sau nawa ina sanar dake
Illar hakan?

Hawaye ne ya fara zubo mata tace
Wai ni
in ciki ka
auka ina dashi?

Ba shi gareki ba?

Kinje can kin sakar wa yaron nan kanki.

Wallahi bani da ciki, taya zaka yarda bayan baka tabbatar ba?

Meyasa baka sani a gaba ka kaini asibiti ka tabbatar da zargin ka ba?

Yanzu Dady saboda haka ka aurar dani ga mahaukacin nan?

Baya Alhaji Husaini yai yana jin gefen zuciyarsa ta ri
e cikin rawar murya yace
Amma shi ya tabbatarmin ai.

Wallahi sharri yakemin.

Dum yaji ya kasa numfashi, yanzu tana nufin ba haka bane?

Jiri ne ya shiga
ebanshi yanajin kanshi na wani irin juyawa
AYUSHER CE
DA ZEE YABOUR
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
Mumy da sauri ta ri
o Alhaji Hussain wanda zufa ke keto masa saman goshi duk da yanayin garin na sanyi,
Ka rage sa damuwa Alhaji kada ka jawowa kanka wani ciwo.

Cewar Mumy cikin damuwa da kulawa, Numfashi yaja yace
Bansan meyasa abubuwa ke cukurku
e mun haka ba, yanzu yaron nan ashe
arya yake ciki bai shiga tsakaninsu ba?" Mumy ido ta zaro cikin ki
ima tace
Ciki?

Yanzu Alhaji dama abinda kake zargi kenan shina kake ta cewa ta ja mana abin kunya?

In haka ne ai asibiti zamu kaita a tabbatar.

Cike da damuwa yake maida numfashi yace
Abinda nake nufi kenan kuma shiya tabbatar min da hakan.

Amma bashi da mutunci shine dan iskanci ya raina mana hankali?

Ai bakin al
alami ya riga ya bushe yanzu taya zamu soma tunanin raba auren bayan mun gama fa
awa
an uwa cewar daga zuwa neman aure ne aka
aura shiyasa bamu sanar das
Maganar ta ma
ale yana wani irin tari, A ru
e Mumy ta jawo wayarta ta soma kiran family dr
in su, Yace yanzu ya fito zashi asibiti amma zai fara biyowa nan
in, ta kashe wayar, tana kamawa Alhaji Hussain ya jingina da kujera yana jan wani irin numfashi, tana jera masa sannu, tare da mai fifita da jaridar da yake karantawa, cikin mintunan da suka gaza talatin babban likitan ya
araso, cikin
warewar aikin sa ya duba Alhaji Hussain yake tabbatar musu hawan jini ne ya kama sa, dan bp
inshi is very high ya kai 205/103, ya zama dole ya rage sawa kansa damuwa, daga Alhaji Hussain
in har Mumy hankalinsu ya tashi, magunguna ya rubuta masa yace ya ri
a kiyaye shan su zasu taimaka masa, da haka yai musu sallama ya tafi, ya bar kowannensu da zullumi a ran sa.
*********************
Haneefa tayi shirinta tsaf na zuwa makaranta yau zasu fara lecture, shiga ce ta mutunci da kamala wanda ta killace jikinta tarbiyar Ammi ce sam bata yarda ta sakarwa Haneefa tana shigar da ta sa
awa addinin musulunci ba, a
aki ta sami Ammi ta gama waya da Alhaji Ja
afar yana sanar da ita akwai wani taro da za
ai yau ta shirya zai zo ya
au keta su tafi, ta nuna masa bai dace hakan ba kuma ai ba ranar girkinta bane na Hajiya Suwaiba ne matar sa ta biyu, ya kafe akan da ita zai je, Haneefa na kallon fuskarta tasan akwai damuwa, ta
arasa gaban Ammi cikin sanyin murya tace
Ina kwana Ammi?

"Lafiya lau Hanifa anyi shirin tafiya makaranta?" Kai ta
aga tace
Eh."
"Allah yasa ki fara a sa
a ya nuna mana kin zama cikakkiyar lauya mai amana." Tace
Amin Ammi na amma Dan Allah ni dai idan ba damuwa a raba mana direba da Husna, ni sai direbanki ya ri
a kaini kawai." Ammi numfashi taja tace
Bana son rabuwar kai tsakanin ku, kiyi ha
uri kuma kina kauda kai kinji?" Haneefa toh kawai tace wa Ammin dan ba zata iya musu da ita amma sam ranta bai so ba, haka ta tashi har ta kai
ofa ta juyo tace
Ammi na manta na fa
a miki nayi
awa ranar."
awa Haneefa ke da ban sanki da
awaye ba?"
Murmushi tai tace
Nima ina ganinta naji ta shiga raina, tana da kyau ga natsuwa kuma." Ammi tace
Ki kula dai kinji, kisan irin
awar da zakiyi mu
amala da ita." In Shaa Allah ma Ammi bata da matsala.

Murmushi tayi tace
Toh Allah yasa, ki maza ki tafi kar ki makara.

Tace
Toh sai na dawo Ammi.
Chapter 127 · 0% Book details