Sashe 159
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ta kashe wayar, Danejo kallon Ummy tayi tace
Tabbas akwai sar
iya cikin wannan lamari, amma ko meye nasan Maccido bazaiyi
arya ba sai dai kuma wani hukunci na ubangiji."
Ummy ta kalli Danejo cike da tausayawa tace
Wallahi nima gaba
aya kaina ya
aure akan wannan lamari, amma ko meye addu
a zamu yi Allah ya warware mana cikin sau
Danejo tace
Amin." Tana jin wasu hawaye na taruwa a idonta tana jin kewa da rashin Maccido da yana raye shine zai warware musu wannan sar
iya.
(To fah Zee ta kalli Ayusher suka kama baki suna mamakin wanga lamari
*******************
Alhaji Ja
afar yai ta
arin kwantar wa da Ammi hankali ganin abun na son damunta duk da
asan ranta tasa kawai Maccido ya gudu da dukiyar ne yai ma su Danejo
arya,
Danejo kuwa Ummy tasa direba ya mayar da ita gida, kafin ta tafi Ummy tace Dan Allah karta sanar da kowa har sai sunsan meke faruwa ta
amaimai, gaba
aya babu wani kuzari tare da ita, har Raheena sai da ta tambayeta lafiya, tace ba komai tana shigewa d
akinta, ta zauna jigum tana zurfafa tunani, idan kuwa ta hanyar banza Maccido ya samu Mun
o, tabbas bai kyauta musu ba, kuma taya ma zasu gane mahaifiyarta tunda babu wani abu da zai sada su da ita, da ya cuci rayuwar Mun
o saurin kwa
ar kanta tayi daga wannan tunanin tana tuna waye Maccido da halayyar sa.
***************
o da Haneefa suna tare a makaranta bayan sun fito lecture zasu tafi gida, Mun
o tace
Wai ba za
ai bikin ku da Farouq bane nan kusa?
Haneefa na dariya tace
Sai na kammala karatu.
Mun
o baki ta kama tace
Maganar shekara kusan biyar kike fah, ga uku da rabi da ya rage mana ga kuma zuwa school of law wata tara." Haneefa dariya ta sake yi tace
Ai shima ba yarda zai ba, shi fa bai
i wai ayi December ba." Mun
o cikin
aguwa tace
Dan Allah ki bar sa ayi kawai musha biki, ni na
osa kema ki shigo system
in yadda ba zan ri
a jin kunyar sanar dake wasu abubuwan ba."
"Yanzu ai zaki iya sanar dani, nima babba ce, meye bamu sani ba practical kawai in muka shiga zamuyi.
o tai dariya tace
Tukuna dai sai kin shiga daga ciki."
Haneefa tace
Uhmm kaga manya-manya."
Muje dai nai dropping
in ki gida na wuce kafin Sweet ya fara kirana."
"Su sweet manya."
"Ko kuma su Baby manya." Mun
o ta fa
a tana yin gaba wurin mota Haneefa ta biyo ta a baya.
A mota suna ta hira har ta ajiyeta ta wuce, taso shiga ta gaishe da Ammi amma gudun ta
ata lokaci ga Araab tun suna lecture hall ya mata text kan cewar yana misssing
inta yau da wuri zai dawo gida battery
inshi yayi low, murmushi tai da ta karanta ta masa reply da
Soon zai yi full charge." Shiyasa take sauri ta koma dan bata wasa da ha
in mijinta, ita kanta yanzu ta saba har bu
atar sa take jin wataran da kanta ta nemi suyi, wanda hakan ba
aramin da
i yake masa ba da
ara masa son ta da jin
aunarta.
********
A falo ta same sa yana kwance kan doguwar kujera da alama tunda ya dawo daga aiki anan ya tsaya, ya lumshe ido bai ji shigowarta ba yayi nisa a tunani wanda fin rabi nata ne, da murmushi
auke a fuskarta taje gabansa ta d
an du
a saitin fuskar sa, cikin siririyar muryarta tace
Am back Sweet.
Idonsa ya bu
e ya zuba mata, tare da sa hannu ya rungumota ta fa
o kan
irjinsa, suna kallon idon juna numfashin su yana gauraya,
Do you miss me today?
Ya fa
a cikin muryarsa da sai yana tare da ita yake yi, kallon cikin idonsa tai dake cike da zallar
aunarta da sha
awarta tace
Kullum ina missing
inka Swt indai zan gushe daga kusa da kai ko na second
aya ne."
"To show me how much you miss me." Tasan me yake nufi hakan yasa ta ha
e bakinsu gu
aya tana masa wani kiss da yake ji har tsakiyar kansa, bata bu
aci su koma
aki ba, salo ta shiga yi masa wanda tun aurensu bata ta
a masa ba kullum tana son yi masa sai taji ta kasa, duk da kuwa tana gani a group suna hirar ta sucking suna nuna yadda maza ke so, Araab bai ta
a nuna mata ta masa ba duk kuwa da yadda ya gwanance ta wannan harkar shiyasa tai tunanin baya so, yau kawai ta yanke shawarar yi masa, aikuwa tasha addu
i da sumbatu kala kala daga bakinsa dan gaba
aya rikice mata yai, a haka ta dinga masa har ya samu natsuwa.
Wata irin runguma ya mata yana sauke numfashi a kunnenta ya ra
a mata
a mun ko menene kike so yau na mallaka miki shi."
aunarka, kulawar, soyayyarka da yardarka ta har abada, bayan su bana bu
atar komai.
Ta fa
a a shagwa
Kin riga da kin gama samun haka Hayati na, zuciyata, ruhi da gangar jikina tuni na da
e da mallaka miki su, ina sonki so mai tsanani Hayati son da ban ta
a jin kan wata halitta." Wani numfashi taja jin yadda kalaman suka ratsa zuciyarta tace
Fatana na rayuwa da kai har karshen rayuwata."
ameta ya sake yi jikinsa yace
Muna tare da juna har numfashin
arshe." Ya bita da kisses na tsananin
aunarta wanda har ya rasa inda zai sakata, zuciyarsa cike take da
aunarta.
*************
Nuratu wacce taga zaman kanon bazai fissheta ba, tuni ta tattara ta koma Minna amma zuciyarta ta kasa cire mata Hassan, soyayyar sa na daskare a zuciyarta wanda ta
auki
udurin sai ta
auki fansa akan Araab duk shine silar rugujewar komai, ta rame sosai duk ta canza saboda damuwar da take ciki, babu natsuwa, walwala farin ciki a tare da ita.
(Mukam mukace ko ha
i ka
ai ba zai barki ki zauna lafiya ba balle ki samu natsuwar zuci, dan kin
au ki ha
in Ummy dasu Araab ba kad
an ba)
Yussy watanni goma da suka wuce iyayenta sukai mata auren da yaron
awar mamanta wanda bata son sa ko ka
an shi ke sonta, tayi kuka kamar ranta zai fita dan Araab take so, Iyayenta basu saurareta ba, farkon auren yana lalla
ata ganin wulak
ancin da take masa yasa shima ya fara nuna mata halin sa dan ranar ma sai da ya kwashe ta mari, taci kukan ta, ta hau chatting da
awayenta da suke harkar su ta banza.
**************
Ammi da kanta ta ha
awa Alhaji Ja
afar karin kumallo kamar yadda ta saba, yace ta zuba masa a plate kawai ta kawo masa dan yana sauri akwai wani taron su na yan
siyasa da zai je, ta kai masa ta zauna gefen sa yana ci yana yaba girkinta, Ammi nata murmushi, bayan ya kammala tace
Dan Allah ina so naje wurin Fatima jiya na barta ba cikin natsuwa ba." Alhaji Ja
afar murmushi yai yace
Ba sai kince Dan Allah ba, indai gun Fatima ne, kuma dama ya kamata kije ki kwantar mata da hankali ki sanar da ita mutumin ya gudu da dukiyar, kiyi ha
uri nima jiya bansan can kikaje ba har nayi fushi.
Ammi ta kallesa tana jin son sa na shigarta yadda yake damuwa da al
amuranta ko da yaushe tace
Me kake so abincin rana?
Ta tambaya ne dan ta faranta masa kamar yadda ko wane lokaci yake faranta mata yace
Kome kika dafawa gimbiyata ai ke gwanar girki ce tai.
Tayi murmushi, ya kammala shirin sa tai masa rakiya har
ofa kana ta wuce
angaren ta, tana shiga falo Haneefa ta fito cikin shirinta na zuwa makaranta dan lecture safe ce da ita,
Ammi na ina kwana?
Ammi na kallonta tana sake jin
aunar yarinyar yadda take ratsa ta tabbas
ar ta ce tace
Lafiya lau Hanifa, yau lecture safe ce." Kai ta
aga sama tace
Eh Ammi."
Allah ya bada nasara Barrister.
Haneefa tai dariya tace
Amin Ammi na.
Amma bakiyi karin kumallo ba?
Cewar Ammi tana kallon ta, Haneefa tace
Eh bana so na makara idan naje school zanci.
Ki tabbatar kinci kada ki zauna da yunwa nasan bakya son cin abinci.
Tai murmushi tace
Toh Ammi na sai na dawo.
A dawo lafiya.
Haneefa ta nufi
ofar fita Ammi tabi bayanta da kallo bata da haufi Haneefa jininta ce wacce ta d
auki cikinta wata tara ta kawo ta duniya.
**********************
Ummy sam zuciyarta ta kasa natsuwa sai da ta kira Ammi, bayan sun gaisa Ammi tace
Nasan akan maganar jiya ce ko, yanzu ba da jimawa ba zanzo kisa Danejo tazo zan warware muku komai." Ummy tace
Toh shikenan sai kin zo." Ammi ta kashe wayar tana sauke numfashi ta tashi ta soma shirin fita.
Danejo ta gama karin kumallo kenan Ummy ta kira take sanar da ita yau ma tazo, Danejo jiki sanyaye ta saka hijabi ta tafi, Raheena ma nace mata sai ta dawo, sam bata ji ba, tayi nisa a tunani.