Sashe 158
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko daga baya ne aka nemeta aka bata?
Hawayenta ne suka
iga kan sar
ar sakamakon tuno da abubuwan da suka faru a baya.
Ummy ce ta fito ganin Ammi a tsugune yasa tace
Oh fa
uwa sar
ar tai?
ewa Ammi tai da sauri ta
araso ta rungume Ummy tace
Fatima ashe ke akaba sar
ar nan, amma ya akai kika sameta?
Dan Sadaukina ya da
e yana nema daga baya ma muka gane mutumin guduwa yai dasu.
Kallon mamaki Ummy take mata tace
Wannan ba taku bace ta Mun
o ce.
Ammi
ago sar
ar tayi tana dubawa sosai daidai kan harafin S ta nunawa Ummy tace
Kin gani tawa ce wacce Ali yasa akamin bayan na samu ciki dan ya faranta mun rai."
Gaba
aya kan Ummy ne ya d
aure tana kallon Ammi cikin rashin fahimta tace
Yaya wannan fa daga rugarsu Mun
o akazo da ita, na mahaifiyar Mun
o ce wacce ta ba mahaifinta da hoto wanda ya
ace sai sar
ar kawai.
wayar idonta Ammi ta shiga bi da kallo nan danan yanayinta ya fara canzawa tace
a Fatima wannan ba ita bace.
Ummy tace
To ko a kira Danejo?
Ko tayi canje ne a wani gun bata sani ba?
Hankalin Ammi ne gaba
aya ya fara barin jikinta dan ta shiga wani tunanin na daban, hannunta ne ya fara rawa ta kalli Ummy.
(Muma kallon juna mukai, nan danan muma mukaji bamu gane meke faruwa ba, ah
Zee Yabour Ce
Ayusher
[8/20, 12:04 PM] Maman Aslam: MUN
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
Ummy ta kamata ta zaunar da ita bakin gado, tace
Bari na kira Danejo tazo.
Wayarta dake kan gadon ta
auka ta lalubo lambar Raheena wacce ta ita suke magana da Danejo, ita kanta Ummyn ta rasa meke faruwa.
Raheena na zaune tana ba yaronta nono, Danejo na fa
in ya kamata ta yayesa, wayarta
arama wacce yanzu ko chatting batayi da ita dan tuni ta siyar da
babbar ta siya
arama, ta soma
ara ganin Ummy ce mai kiran yasa tasan Danejo take nema, ta
auka tasawa Danejo a kunne,
Assalamu alaikum.
Danejo ta jiyo muryar Ummy wacce tai
asa sosai,
Wa alaikissalam Ummy.
am Danejo ina wuni?
"Lafiya lau, ya kuke?
Bata amsa gaisuwar ba tace
Dan Allah ga direban nan zan aiko zai zo ya taho dake.
Lafiya dai ko?
"Sai kinzo dai." Danejo tace
Jikinta na yin sanyi tana fatan Allah yasa lafiya, Ummy direban gidan ta kira tace yai saurin yaje ya
auko Danejo, ta maida kallonta ga Ammi wacce sar
ar na hannunta tana fa
Bani da tantama wannan sarar tawa ce, da Ali yana raye shima zai tabbatar miki da haka Fatima.
Ummy hannun Ammi ta ri
e tace
Mu jira zuwan Danejo muji."
Mintuna
alilan Danejo tazo gidan, kai tsaye
akin Ummy ta nufa dan babu kowa a falon, su Ikram na makaranta, kuma yanzu akwai sakewa sosai tsakaninta da Ummy bata mata shamaki da shiga ko
ina na gidan ba sai
angaren Hassan wanda
aki ne da falo Araab ya gyara masa aka saka furnitures, Ummy can take zuwa ta kwana gun sa.
Ammi tana ganin Danejo bata tsaya su gaisa ba fatan ta kawai taji daga gareta tace
Inna wannan sar
ar ya akai tazo hannun ki?
Danejo ta kalli sar
ar dake hannun ta tace
Maccido mahaifin Mun
o shine ya bani tare da hoto yace na ba Mun
o wanda nake da tabbacin na mahaifiyarta ne." Ammi kai ta girgiza tace
Wannan sar
ar ta ce sai idan musanya aka miki a wani gun.
Danejo wacce mamaki ya kamata tace
Toh tunda ya bani dai bata ta
a fita hannuna ba sai lokacin da Hajiya Zinnira ta amsa." Ammi tace
Hajiya Zinnira bata da irin sar
ar nan bare tai musanya.
Danejo wacce mamaki ke sake cikata tace
Gaskiya to dai wannan
in ce marigayi ya bani.
Ammi wacce kanta ke sake
ullewa har tana jin wani jiri na son
i barta ta dafe kanta da hannaye biyu tace
Taya hakan zata kasance?
Ummy ce tace
Ina zuwa.
Drawer can gefen madubi ta bu
e ta binciko wani tsohon hoton Ammi, ta
auko ta nunawa Danejo tace
Duba hoton ki gani matar jiki itace wannan?
Danejo ta ware idanu sosai tace
Itace wallahi itace a hoton.
Ammi da Ummy a ki
ime suke kallon ta, Ammi runtse idonta tayi gam wata irin zufa na ratso mata tace
Taya haka ta faru?
Ki sanar dani ya akai dan na tabbatar akwai inda aka samu tangar
a." Danejo tace
Wallahi bani da masa niya akan komai, face dai Maccido ya dawo mana da jaririya yace
ar sa ba tare da kowa yasan mahaifiyarta ba, sai a lokacin rasuwar sa ya sanar dani inda ya ajiye hoto da sar
Ammi cikin tashin hankali tace
Bazai yiwu ba
an dafa kai cike da damuwa ta cigaba
Idan hakane ma ya akayi Haneefa ta dawo wurina sai idan
arya yai muku akan Mun
o amma ina da tabbacin Haneefa itace
a ta.
Danejo shiru tai zuciyarta na jefata cikin wani irin wasi wasi bata san Maccido da
arya ba, amma kuma taya hakan ta kasance, Ummy da kanta ya gama
ullewa tace
Yaya gaba
aya kun sani a duhu." Ammi wani irin numfashi taja tace
Sadaukina kawai zai warware mana wannan.
Ummy tace
Taya kenan?
Ammi gaba
aya babu natsuwa tare da ita tace
Bazan iya sanar dake komai ba yanzu Fatima, bari na tafi gida.
Ummy tai mata rakiya har waje dan ganin yanayinta ba zata barta taje mota ita ka
ai ba sai da taga ta shiga cikin mota kana ta juyo ta dawo cikin gida, Danejo ta tarar zaune a
aki tayi shiru tana nazari, Ummy cikin son kwantar da hankali tace
Kada ki damu Danejo In Shaa Allahu komai zai warware." Danejo taja numfashi tace
Toh Allah yasa." Tace
Amin amma bazan iya tafiya gida ba sai munji daga gareta yadda sukai da Alhaji.
Ummy tace
Ni kaina hankalina bazai kwanta ba sai naji daga gareta." Nan suka zauna jigum a
akin Ummy, kowane yana sa
a da warwara a zuciyarsa.
*********
Ammi addu
arta Allah yasa Alhaji Ja
afar sun iso, dan hankalinta bazai ta
a kwanciya ba idan bata ji gare sa ba, Hajiya Zinnira da ta hango tsaye bakin mota ana fito da kayansu daga booth yasata sauke wata irin ajiyar zuciya, da alama Alhaji ya riga ya wuce ciki, Direba na yin parking motar Ammi ta bu
e murfin motar cikin hanzari kai tsaye tana yin
angaren Alhaji Ja
afar, Hajiya Zinnira tabi bayanta da kallo tace
Mayya daga isowar sa ba za
a bar sa ya huta ba ta wani bi sa, da sannu sai na karya kadarinki a gidan nan, yanzun ma kije ki tarar da sharrin dana
ulla miki.
Tai
wafa.
Ammi a
aki ta sami Alhaji Ja
afar yana cire kaya zai shiga wanka,
auke kai yai tamkar bai ganta ba dan har yanzu fushi yake da ita, balle daya iso akace mai ta fita wato dan yana sonta shine take neman nuna mai shi
in ba kowa bane kenan?
Gabansa ta
arasa tana kallon sa tace
A shekarun baya ka tabbatar mutumin nan ka gani ka amso Hanifa?"
Kallonta yai da mamaki zalla shimfi
e kan fuskarsa yace
Ban gane ba?" Ajiyar zuciya tai mai fitar da iskar zafi tace
Naga sar
ar nan tawa a gun Fatima wanda take sanar dani ta Mun
o ce babanta yaba kakarta Danejo kafin ya rasu.
Kallon Ammi yai kansa na
aurewa yace
Amma taya hakan ta kasance, bayan ya bani tabbacin cewa kece kika basa yarinyar da hannun ki kuma yace shi mutumin Rugar Jijji ne?" Ammi ajiyar zuciya tai tana jin hankalinta ya
an kwanta tace
Ko Shakka babu
arya ya musu kenan, ya kuma gudu da dukiyar da na bashi ya mallakawa yarinyar sa.
Alhaji Ja
afar yace
Amma kuma meyasa zai bayar da sar
a da hoton ya nuna cewa kece mahaifiyar yarinyar?
In har guduwa yai dashi bai kamata yai ta ajiyarshi ba.
Ammi tana kallonsa a raunane tace
Shine abunda yake
aure mun kai, gashi baya raye balle muji dalilinsa na yin haka."
Alhaji Ja
afar cike da damuwa da mamakin abinda ke faruwa yace
To babu wanda yasan abinda ke faruwa sai shi bare aji daga bakinsa
Nafi kyautata zaton auren
oye yayi ko cikin banza ya ma wata shine ya biyo ta hanyar nan dan
oye gaskiyar komai." Ammi ta fa
a tana
an d
aura kanta tayi kan
irjin Alhaji Ja
afar dan
ara samun natsuwa
Jiki a sanyaye yace
Amma in haka ne bai mana adalci ba sannan baiwa kanshi adalci ba.
Alhaji Ja
afar ya shafa bayanta yana manta fushin da yake da ita dama baya dogon fushi da ita balle yanzu da shi kanshi mamaki da damuwa suka
aure kanshi jiki a sanyaye yace
Mutane sam basu da gaskiya yanzu, ko tsoron ha
i bai ji ba ya gudu da dukiyar wasu, ki kwantar da hankalinki kada hakan ya dameki kinji ki cire tunanin komai.
Ya
arasa maganar cikin lallashi, Kai ta
aga masa, Yace
Bari na watsa ruwa." Ammi tace
, tana zare jikinta daga nasa, ta zauna bakin gado ta kira Ummy tasan hankalinta ba kwance yake ba.
Ummy wacce suke
aki tare da Danejo tana ganin kiran Ammi, tai saurin
auka tana saka handsfree dan Danejo taji,
Fatima munyi magana da Sadaukina, tabbas mahaifin Mun
o shine yai musu
arya, Haneefa ce
ata ta cikina, ba Mun
o ba kawai ya lullu
e su ne gudun kada a gano wani abu da yake
oyewa game da yarinyar.
Ummy cikin rashin fahimta tace
Ban gane ba Yaya?
Zata sake magana Alhaji Ja
afar ya fito daga wanka tace
Bari zamuyi magana Fatima sai anjima.