← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 187

Sashe 42

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kallanshi tai tace "Akwai wace kake so Araab?"
Kai ya girgiza yace "Ummy kiyi duk abinda hankalinki ya kwanta dashi, babu musu tsakanina dake amma ni ba wace nakeso."
Kallan yanayinta yai wanda kalamansa suka sa zuciyarta karaya, a hankali ya sake cewa
Ba fa komai Ummy, Allah ne ya tsara fauwar hakan."
Ta jinjina kai da masa amsar nasara, Ya fita da tunanin dama Ummy zata daina zancen auren sa zaifi so dan shi babu aure ko wata soyayya a tsarin sa, hasalima shirme ya
auke ta
(ARAAB namu zan so ganin wacce zata tafiyar mana da zuciyar ka
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
Gidan Alhaji Husaini sai sake cika yake maza da mata nata zuwa dan ba k
aramar gayya suka yi ba, girke girke ake ta faman yi ana saukewa
Ta b
angaren iyayen amarya da amarya abu ya dame su.
aki sai sintiri yake yi hannunsa ri
e da waya ya kalli Mumy wacce ke zaune a bakin gado abin duniya ya dameta, sai saka da warwarewa take ita kad
ai a zuciyarta,
Kallanta yai yana kunna wayarsa yace "Kinga Fatima har yanzu ba ita ba labari?

Gashi 'yan uwa sun zo
aurin aure ya takeso muyi?"
Mumy tai kwafa tace "Alhaji mun shiga uku wannan wu
lakancin dame yai kama?

Yanzu fita takeso muyi muce sun fasa auren ko me?"
Kai ya girgiza yace "Ko
aya mu fa aka tozarta kuma mu za'a wulakanta?"
Ya nisa tare da zama kusa da ita yace "Bazamu bari darajar uwata ta ragu saboda haka ba, dan haka yanzu kije ki samu su Kubra a fito da hanyar da za'a maida fasa auran kansu muce mune muka janye saboda halayen yaron."
Kai ta jinjina sannan tace "Kai ka fita gun
aurin aure kai kamar baka san me ake ciki ba ni zan san abinyi."
Kai ya jinjina suka fita zuwa masallacin layinsu inda mutane sai sake ha
uwa suke, gaisawa suka shiga yi da mutane yanata dariya, hakan ya tabbatarwa Alhaji Kabiru da Sunusi akan lallai Ummy tazo ta bashi hakuri dama sun san bazata iya fushi ba.
****
Mumy ta kalli Kubra bayan sun gama shirinsu a
aki, nan Kubra ta
au waya cikin mutane tace "Mene?

Mace?

Inalilahi wa ina ilaihi raji'un dama biri yayi kama da mutum yau naga abinda ya isheni."
Kashe wayar tai tana dafa kirji tace "Aunty mun shiga uku, yaran nan ashe abinda ya hanashi zuwa gun dinner yana tare da karuwarsa ne."
Mumy ta mi
e tsaye tace "Karuwa?

Kina nufin abinda ake fa
a mana dama gaskiya ne kenan?"
Nan mutane suka fara kananan maganganu, kawayen ta dake gun dinner sukace "Ko itace ta jiyan nan daya ba kayan Meenal ta saka?"
Habawa nan fa aka fara tsine-tsine ana ce musu Allah ya kara kwa
ayinsu ne ya ja musu.

Mumy ta share hawayenta tace "Ko za'a
au gawata auran nan bazan bari ai ba."
"Dama ya zakiyi ki bari ai wannan auran?

In ba dai bakya san 'yarki ba." Kubra tai maganar tana sake ware hannuwa.

Nan suka kira Alhaji Husaini cikin mutane suka sanar mai.

Shima cikin mutane ya mi
e yace "Shiyasa har yanzu bai zo gun
aurin aure ba kenan? lallai biri yayi kama da mutum."
Cikin mutanen nan ya kallesu ko tunanin abinda zai furta baiyi ba balle yai tunanin rayuwar yarom da yake neman lalatawa yace "Mun fasa auran Araab da Meenal dan ba yanda zanyi na ba yarinyata yaron da bashi da tarbiyya, ace bayan 'yan mata harda karuwai gareshi."
Mamaki kalamansa suka ba Kabir da Sunusi sai dai ba yanda zasuyi suna shakkarsa saboda masifar sa, Mutane suka fara fitowa kowa da abinda yake cewa.

Mumy ta wuce
aki tace "Dan Allah inda hali na kusa su koma zazzabi nake ji."
Haka tari ya watse Meenal kam daga waje Mumy tasa key ta kulle
akinta dan karta wargaza masu plan.

Haka kowa ya tafi da mamakin Araab dama saurayi irinshi mai kyau da ku
i in ka auresu ai ka san me ka aura.
*******
Ummy kam wayarta ma ta kashe ta sanar dasu Ilham su raka Farouq yai siyayyar komawa makaranta dan daren yau zai tafi.

Bayan sun tafi ta zauna a
aki tai shiru abin duniya na sake damunta, haka zata cigaba da rayuwa wai?

Tunda har suka janye auran nan lalai ita kuma ta ajiyesu kenan kila haka Allah ya rubuta
addararta bazatai rayuwa cikin family ba haka yaranta.

Sakon Mumy ne ya shigo wayarta, mamaki abin ya bata dan ta dade raban da ko waya suyi harta manta.

Duba sakon tai dama jikinta ya bata cin zarafi aka turo mata.

"Ki ji
azamin
anki kisha dama ni nasan in ba iskanci yake ba bayanda za'ai kamar shi ace har yau baiyi aure ba kuma bai damu yayi ba, kudai kunyi asarar rayuwa akoda yaushe muna dana sanin ha
a zuri'a daku, da izinin Allah babu wanda zai baku auren 'yar sa ko akwai ma mu sai mun sanar da su iskancin da
anki yai da karuwarsa daya kawo gun dinner
in auransa.

Sannan ku tabbatar kun aurar dashi cikin wani satin in har shi
an halak ne."
Kallom sa
on Ummy take a hankali tai murmushin da yafi kuka ciwo tace "Insha Allahu sai Allah ya bi mana hakkin mu."
Tai maganar tana maida kwallar dake neman zubo mata.

Su Ikram suna dawowa sukace "Ya Farouq kafin mu shiga ciki
an kaimu gun Mun
o muga ya take tunda abin nan ya faru bamu ganta ba."
Suka
auki ice cream da cake
in da suka siyo suka nufi gidan yana cewa "Kardai ku dade
. dan sam baisan wannan mahaukaci
ya ganshi a gidan.
*******
Wanki take tayi tun tanayi tana hutawa har hannyenta suka shiga zugi, abin mamakin kayan ma dayawa basuyi datti ba gashi harda labulaye da zanuwan gado, wai kuma Salame tace karta kuskura ta mata wanki da ruwan famfo sai dai taja a rijiya.

"Mun
o!" Abinda taji kenan a bayanta, waigowa tai tana yarfe hannu, kallan tulun kayan dake gabanta sukayi da wanda kuma ta gama gasunan har sun cika igiya.

"Wankin me kike haka?"
Ikram ta kalla tana wanke hannunta da ruwa tace "Goggo ce ta sani, ina kuka je?"
Kallan kayan sukai Ilham tace "Wanki sai kace jaka?

Ta ina zaki iya gama wannan?"
Dariya tai wanda kana gani kasan dariyar ba karfi, "An
aura aure yau ko?

Kuce sai tarewa."
Ikram ta ta
e baki tace "Tab ai bamusan meke faruwa ba amma auren nan banaji anyi."
"A wani dalilin zan sa yarinya aiki zakuzo kuna damun mutane?" Muryar Salame ce ta katse musu maganar su, kallanta sukai ta taho tana gyara hannun zaninta kana ganin yanda take tafiya zakasan bala'i take ji dashi.

"Dama ku kuke hure mata kunne ni na sani, banda shishhigi akan me zaku dinga zuwa gidan mutane?

Sannan makarantar ma da take zuwa ku sani cireta zanyi
.

Ikram ta kalleta cike da mamaki tace "Ba 'yar uwarku bace?

Sannan makarantar naga Ya Arab ke biya?"
"In ma larabawan ne gaba
aya bai dameni ba, sannan kar in kara ganin wani a cikin ku ya zo mun gida, tunda ba ku
i kuke kawo mata ba balle na dinga maraba da zuwanku."
Ikram zata sake magana Ilham taja hannunta suka ajiye leda suka fita, mota suka shiga Ikram na cewa "Yau naga bala'i yanzu banda mugunta ta ina Mun
o zata gama aikin nan."
Suna fita tasa hannu ta
au ledar tana cewa "Aikin kawai baza'a kawo abu mai kauri ba sai kayan za
i." Ciki tai dashi ta zauna tana sha tana masifa "Dole fa na maida 'yar nan dan wallahi bazan iya ci da wani bakin ba, in ma ji da kaina." Ta
arasa maganar tana sake shan ice cream
in, "Wannan karan dan rowa sai su siyo ka
an sai karanta kamar ba masu ku
i ba."
*****
Suna shiga gida kai tsaye
angaren Ummy suka je suka kwashe komai suka sanar da ita, shiru tai kafin tace "Ku tashi kuje tunda shi Kawun nata baice za'a cireta daga makarantar ba sai mu jirashi ko?"
Tashi sukai suka fito itadai Ummy sam batasan wannan matar bane yanda ta musu magana ka
ai sun san ba mutunci gareta ba.

Ummy kuwa suna fita tayi shiru tana tunani, badai tace bazata auri
ansu bane yasa suka fara wahalar da ita?

Batasan ta za
e akan al'amuran yarinyar tunda ba ita ke da ha
inta ba amma gaskiya bazata bari su cutar da ita ba.
****
Sai la'asar Mun
o ta gama aikinta, ta galabaita sosai ga bayanta dake wani irin ciwo, tana shigowa ta wuce tai alwala tana sallah ta kwanta a
akin ga uban yunwa da takeji.

Tashi tai ko tea gwara tasha dan yunwar da takeji tayi yawa, tana shiga kitchen taji ance "Uban me kikemin a kitchen?

Ajiya kika bani?" Kallan Salame tai yau itakam me tai mata?

Bakinta na rawa tace "Goggo.."
"Kina sake cemin Goggo zan fasa bakinki wallahi."
Kanta ta sunkuyar a
asa tace "Yunwa nakeji sosai."
e tukunyarcan akwai ragowar shinkafa kici kuma ki wanke kwanukan."
To kawai tace nan Salame ta juya tana cewa "Kuma in sake ganinki a kitchen
ina ba izini."
Haka taci abincin wanda duk k
anzo ne, ta rik
a cusawa dan kore yunwa, tana ci tana sharar hawaye, damuwarta batasan me tai mata ba tunda ba haka take mata ba da.
*****
Da wuri ta kwanta tana yin isha
i, ga
akin ba
wado sai
ofar ta rufe ta du
une.
Chapter 42 · 0% Book details