Sashe 80
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka ta mi
e ta kai kitchen ta koma falo ta zauna tayi zugum, ko tv ta kasa kunnawa, ganin hankalinta nakan
akin yasa ta sa kayan bacci ta wuce ciki, kan gado ta kwanta daga gefe inda t
a kwana jiya, bacci yake hakan yasa itama bacci ya fara
aukanta.
Kamar a mafarki taji karkarwar da yake, ido ta bu
e ta kunna wutar gefen gado, hannu tasa ta bude shi jikinshi ya sake
aukan zafi sama da
azu, idonshi a rufe, hatta numfashin shi da yake fitarwa mai zafi ne.
Tsoro ne ya shige ta tana tunanin wane taimako zata iya basa, Me zanyi?
Abinda ta shiga tambayar kanta kenan tanaji idanunta na kawo kwalla, cike da tsoro take binshi da kallo sai kuma ta mike da sauri.
aki ta nufa cikin hanzari, karamar roba ta
auka ta tara ruwa, ta dauki karamin towel ta jefa ciki ta fito, kusa da Araab taje ta janye bargon da ya rufa, hannunsa yasa a saman nata yana neman hanata, muryarta na rawa tace "Yaya ba wani abin zan ma ba."Hannunsa ya zare yana maida numfashi, ita dai muradinta kawai ta taimake sa, sosai rashin lafiyar tasa ta ta
a ta.
Maballan rigar sa kawai ta soma cirewa a hankali tana kauda kai gefe, kunyar kallon jikinsa take.
Araab da ido yake bin ta ya kasa fassara yanayin da yake jin sa, numfashi kawai yake saukewa cikin yanayin ciwo.
o towel
in take sawa cikin ruwa tana matsewa tana dadaddana masa jikin sa a hankali, ta kasa sauka saman kirjinsa wuyansa kawai take dannawa zuwa kafa
arsa, jiki a sanyaye tace "Sannu Yaya Araab, tunda baka son zuwa asibiti, ina maka yadda Danejo kemun a ruga idan ina zazzabi."
Idonsa kawai ya rufe yanajin wani iri, towel
in ta sake matsewa a hankali takai saman kirjinsa, wani
an numfashi ya saki, ta cigaba da dannamai, nan danan jikinshi ya shiga wani yanayi, rufda ciki yai yana san yace ta bari amma ya kasa, ita kuma ganin haka ta
auka bayanshi yakeso tayiwa.
ewa tayi ta nufi toilet dan ta canzo ruwa taji wannan sanyin ruwan ya fara tafiya.
Araab idanunsa na lumshe yana tunani, ba zai iya tuna yaushe rabon da ya samu kulawa irin haka ba idan yana ciwo, yana jin tun yana yaro kafin ya mallaki hankalin sa, dan tunda ya soma hankali sosai komai ciwo baya bari Ummy ta sani haka zaiyi ta dauriya yana boyewa har ya warke sam baya son tada mata hankali ko kannen sa, sai dai shi yayi dawainiya dasu idan suna rashin lafiya amma shi baya bari su san nashi, ko asibiti basa sanin yaje, shiyasa yau yake jin sa daban.
Ta dawo ta sa hannu ta
an sauke rigarshi ta baya tana ci gaba da danna mai jiki da towel
in, wani yanayi ya tsinci kansa a ciki a hankali ya juyo yana binta da ido, hannunta ta kai saitin wuyansa yasa hannu saman kan nata hannun, Mun
o cike da shakka ta
ago ta kalleshi da idanunsa da ke jin bacci,
an janta yai jikinsa ta fa
o saman kirjinsa, nan danan gabanta ya fara bugawa da
an sauri, idanunsa na kanta yace "Bakyajin bacci ne?"
Yawun bakinta ta ha
iya, a hankali tace "Inaji amma bakada lafiya."
Jiyai kalaman sun sake shigar shi, hannu yasa a saman ha
arta ya
ago da fuskarta, idanunta har yanzu na kasa, "Me kike tunanin zanyi?"
Kallon sa tayi tace "Naam?"
Hannu yasa ya riko
ayan hannunta, ya sake jawota, gaba
aya zafin jikinsa shigarta yake ta rasa yanayin ma data tsinci kanta "Me kikeso a gareni da kike min haka?"
Jin kalaman nasa tai banbarakwai, tace "Me nakeso?"
Kai ya
aga cikin ranshi yana fata tace shi take jira, itakam bata gane ma me yake san cewa ba hakan yasa tace "Banasan wani abu ya sameka daga ni sai kai, me zancewa Ummy?"
Hannunsa ya
an zare, tana neman
agashi gwiwar hannunta ta
an kauce hakan yasa ta fa
a saman kirjinsa, cikin wani yanayi ya tsinci kanshi tana kokarin mikewa ya rungumeta a jikinshi yana maida wani irin numfashi.
o shiru tai dan bazata iya kwacewa ba, kuma jikinta ma bashi da alamar san yin haka.
Idanunsa a rufe yanajin wani abu na sake shigarshi ya
ago ta a hankali ya sumbaci saman wuyanta, kai ta sunkuyar tanajin wani abu na mata yawo a jiki, cikin magana ta ra
a yace "Aurenmu kinaso ko har yanzu takardar ki kike jira?"
Kallon sa ta juyo tayi zuciya
aya tace "Nasan ni ba ajinka bace kuma baka sona nima kuma nafisan gunsu Ummy....."
Bata
arasa ba ya zare hannunsa, me yasa ya tambayeta bayan yasan amsarta?
Itafa a yanda take sam bata bashi matsayin miji ba, shima haka sannan taya ma yake shirin kusantarta ta?
Itakam ganin ya saketa yasa ta cigaba tana gamawa ta
auko magani ta bashi, amsa yai yasha ya kwanta, zuciyarshi cike da jin dadin yanda take kula dashi, tana nan zaune tana ta
a jikinshi bacci ya
auketa, jin alamun tayi bacci yasa ya gyara mata kwanciya, yakai hannu zai kashe wutar sai kuma ya tsaya ya
an zuba mata ido ka
an, ga yanda yaji zazzabin yayi sauki sosai, kallon ta yake sosai yana tuno shirmen data dinga mai, kai ya girgiza a fili yace "Ashe kinada rana?
Thanks."
Yana fa
ar haka ya kashe wutar ya kwanta, murmushi ne ya bayyana a kan fuskarshi wanda shi kanshi bai sani ba, ya ja bargo ya lulluba musu sannan ya lumshe ido.
Mun
o sai da asuba ta bu
e ido, cikin sauri takai hannunta saman kansa, tanajin ba zazzabi ta saki ajiyar zuciya tana rike kirjinta tace "Alhamdulillah."
Araab yana jinta yana mamakin yanda ciwonshi da warkewarshi suka dameta haka.
Shiryawa yayi zuwa office, itama ta shirya cikin kayan makaranta da babban hijab
in data koma sawa yanzu, ganin ya fito sanye cikin kayan aiki, da sauri ta karasa hannunta
auke da bowl tace "Ya Araab wai aiki zaka?"
Ya kalleta fuskarnan kamar yanda ya saba wato ba fara'a, yace "Eh ko ce miki akai aikin nawa wasan yara ne?"
"Amma bakada lafiya."
"Na warke."
Dinning ya nufa tabi bayanshi da sauri, bai kalleta ba yace "Oat zaki
an hadomun bana san wani abin."
"Oat?" Ta tambayeshi dan batasan ya ake ba sau
aya ta ta
a ganin shi lokacin tana shigowa Ilham tace na Ya Araab ne.
Ya dubeta ganin yanda take wasa da hannunta ta kasa zuwa, Ya fahimci bata iya bane,
Taji yace "Kisa milk akan tukunya banasan na microwave, in yayi zafi ki zuba oat
kisa sugar ka
an banaso yayi za
i." Yana fa
a ya
au wayarshi yana duba abu.
Wannan wani irin koyarwa ce?
Ta tambayi kanta, haka ta shiga kitchen ta gwada ta juyo a bowl cike da tunanin ko zai iya ci dan itakam bataji dadinshi ba, a gabanshi ta ajiye yasa spoon ya fara ci ita kuma tasa jam a toast taci tana shan tea, jefi-jefi tana kallon sa, shi kuma har lokacin wayarsa yake dannawa, ga mamakinta tas ya shanye, ta mi
e takai kitchen kana ta fito tace masa ta wuce school.
Kofa ya kalla ya shafi fuskarshi, kana ya mike shima ya fito,, a waje ya gansu tare da su Ilham suna tsokanar juna, Ikram najan jakarta ita kuma tana sake ja, kai kawai ya girgiza ya shiga mota, ai ba abinda yafi kaskanci agunshi sama da kusantar wannan yarinyar.
*****
Salame ta kalli Raheena tace "Dagaske yanzu shikenan kin gama komai?"
Cike da yanga tana murna tace "Wallahi Umma ranar Monday sai zuwa makaranta."
"Ahayeee yau naga abinda yamin dadi, ahh wannan
a akwai farin jini."
Murmushi tai tace "Nidai ba wannan ba Umma ya zamuyi da ku
in da zan bukata?
Kinga zan siya litattafai, ga na kashewa na cin abinci dana mota da zan dinga nema."
Kwafa Salame tai tace "Bari naje gun wancan
ar bakin cikin ko kaya ne mu samo mu saida."
Raheena ta mi
e tace "Binki zanyi Umma."
Tare suka fito sai nisha
i suke har suka isa gidan, ciki suka wuce kai tsaye.
o t dawo daga school ta gama aikinta tana assignments yau yini tai tana tunanin abinda ya faru jiya da daddare.
Tana jin knocking ta mike da sauri tana cewa "Yaya ko menene bazai bu
e ba?
Shidai issa da san mulki." Tayi maganar tana murmushi ciki-ciki.
Ganinsu Salame ne yasa gabanta fa
uwa, ta kallesu kafin ta gaishesu, Salame ta zabga mata harara tace "Meye hakan?
Ba mu kika so gani ba hala?"
Shiga sukai ba tare da sun rufe kofa ba, Salame ta wuce kitchen kai tsaye ta zubo abincin da mundo tayi ta zauna tana ci tana cewa "Shiga ki kwaso abinda kika tara."
Raheena ta mi
e tace "Ni kaya ma nake san za
a saboda school, kafin ta kawo miki ku
in ni bari na duba nawa."
Takaici ne ya kama Mun
o ta ciji kasan le
enta ba tare da ta motsa ba, Salame a kufule tace "Badai yanzun ma baki tara komai ba?
Ke nikam ban ta
a ganin asarare irinki ba."
Itadai batace komai ba, tsaki ta sake yi ta mi
e tana cewa "Wannan mugun halin naki shiyasa aka koreki daga kauyenku, na tabbatar maitar ma gaskiya ce nidai bakin cikin ki inaji shi zai hanani arziki, sa hannu a aljihu ki duba ne baki iya ba ko ni kikewa bakin ciki?
Araab dake tsaye a kofa yana sauraran duk abinda ke faruwa, Raheena ce ta fito sanye da kayan Mun
o da sarka a hannunta tana cewa "Umma kalli wannan."
Ido ta zaro ganin Araab a tsaye yana kallonsu daga bakin
ofa, Salame cike da tsoro ta kalleshi, kwarjini ya sake mata ta dibibice tace "Dan ubanki menene na dauko kayan da ba naki ba?