Sashe 78
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita ba matarka bace?"kai ya
an sosa yace "Hakane amma...."
"Tashi ka
ira min ita na dubata."
Araab ya mike yana yin hanyar
akin ta.
"Ba dai dan rashin kirki ajiyeta kai a
aki ita ka
ai ba?
Ko ka manta abinda nace kafin kai tafiya?" Ummy tayi maganar cikin
an zafin rai ganin ba dakin sa ya nufa ba, ya sunkuyar da kai alamun rashin gaskiya.
Yana shiga
akin tana saka riga ta fito wankan dare, saurin zura rigar tayi wanda shi kanshi ya kula da hakan.
Kallon ta yayi da takaici dan kawai rana
aya ya ta
a ta shine take tunanin kullum ma cigaba zai yi.
Tsaki yaja wanda yasa Mun
o duban sa tana mamakin me yake wa tsaki, "Kizo ga Ummy." Ya juya ya fita bai jira amsarta ba, hijabin ta dake kan sallaya ta
auka ta saka ta fito falon cikin natsuwa, Ummy na binta da kallo har ta iso, a hankali tace "Ummy ina wuni?" "Lafiya lau." Ta fa
a tana murmushi.
Zama tayi
asan carpet, Ummy ta dubeta cikin kulawa tace "Ya jikin naki?" Mamaki ya kamata badai ce ma Ummy yayi bata da lafiya ba kenan?
Abinda ta raya a ranta kenan, a zahiri tace "Alhamdulillah naji sauki."
"Toh Allah ya kara lafiya." Amin Ummy, nagode."
"Bara na tashi dama zuwa nayi duba ki." Mun
o tayi murmushi tace "Sannu Ummy." Kasan ranta tana jin dadin yadda Ummy ke nuna kulawa gareta, bayan Danejo itace mutum ta biyu a mata da suka nuna mata kauna, Ummy ta juya kan Araab cikin kakkausar murya tace "Allah Araab in ka sake barin yarinyar nan
aki ita ka
ai ni da kaine, wannan wani irin son kai ne?"
"Kiyi hakuri Ummy." Ya fa
a yana shafar bayan kansa.
"Ka dai gyara." Tai maganar tare da fita daga
angaren, takaici ya kamashi gaskiya Ummy tana bada shi a gun yarinyar nan.
Kallanta yai fuska a
aure yace "Kinsan ance ki dinga kwana a
akin nan shine kika koma can san kijamin magana?"
Cike da mamaki take kallanshi, barin gidan yai yana cewa "Nadai fa
amiki bansan damuwa."
o bacci ne sosai a idon ta, kuma taji zancen Ummy ga na Araab hakan yasa ta nufi
akin Araab, sai dai ba zata iya kwanan kasa ba yanzu.
(su Mun
o anyi kilin
Hankali a kwance ta nufi can karshen gadon ta hau ta kwanta tana kallon bango, taba wurin kwanciyar Araab baya, tana sake gyara kwanciya tace "Nan dai ya isheshi ai, pillow tasa a saman kirjinta ta kare da pillow ta gabanta data bayanta, sam batasan kwanan
akin nan amma batasan taki jin maganar Ummy.
Araab ne ya shigo
akin yana
an mi
a, idon sa ne ya kai kanta a ransa yace "Yanzu har ta samu gut na hawa gadona ba da izini na, gaskiya ba zai yarda ta raina sa ba, kwanciya gado
aya ai ba abinda ya kaishi kawo raini." Ya tabbatarwa kansa yana kwanciya gefe, yaja bargo ya rufa.
Cikin dare sanyin ac ne ke shiga jikin Mun
o, hannu tasa ta soma laluben bargo, taji sa ta wurin kafarta ta jawo ta lullube, dama Araab da gefe daya ya rufa, bacci suke dukkaninsu a natse.
Mafarkin saduwa Araab ya tsinci kansa da yi abunda bai ta
a ba, wanda a cikin baccin ya rungumo Mun
o bai sani ba, itama baccin nata yayi nisa hakan yasa ta lafe kan kirjin sa, hannuwan sa dake yawo kan dukiyar fulaninta ya sata bude ido a razane, ta sauke kan fuskar Araab dake da har lokacin idon sa rufe kokarin sake kamota yake.
Ta janye da karfi tace "Yaya Araab meye haka?
Sannan yanzu kuma sai kace nice." Ta karasa ta
an turo baki kamar zatai kuka, Araab cikin bacci yaji maganarta ya bu
e ido ya zuba su kanta, wacce ta takure gefe
aya.
Bakinta ya kalla yadda ta tsuke sa, sai ya kawar da kai cikin takaicin fahimtar abunda ya faru, Idonsa ya
an lumshe wata matsananciyar sha'awa yake ji wanda har zufa ta soma karyo masa kan goshi, bai taba zaton karfin sha'awar sa ta kai haka ba.
Tashi yayi ya shiga bandaki ya sakarwa kansa shower yana cusa hannayen sa cikin gashin kansa yana cizon la
an sa, "Why nake jin haka akan yarinyar nan?" Ya fusgar da ruwa shower da suka shiga bakin sa.
o gaba
aya jin ta, take a takure ita sam bata san abubuwan da yake mata yanzu, wanda tasan sha'awa ce, ashe dama shima ya iya abubuwan iskancin nan lamo yayi yanzu halinsa ke fitowa, ba zata bari ya cigaba da mata haka ba.
Bargon ta tattare gaba daya ta rufe jikinta ko'ina ta takure gu daya ta yadda ba zai iya janyewa ba idan ba karfi yasa sosai ba, ta sake kai karshen gadon ta lumshe ido dan bacci ne sosai tare da ita, gashi babu alamun zai fito daga toilet din.
Araab ya jima yana zubawa kansa ruwa kafin ya fito, babu wani sauki a tare dashi, sai mararsa dake murdewa, singlet ya saka da gajeren wando ya fito falo ya bude fridge na wurin dining area ya dauki lime yasha da yawa kana ya koma
aki, ruf da ciki ya kwanta dan samarwa kansa sassauci, in ta
ata?
Sai ya girgiza kai da sauri, Allah ya sauwaka in rasa wacce zan kusanta sai wannan sa'ar su Ikram, abinda ke zuwa ransa kenan.
Araab sai wuraren asuba ya samu bacci ya
auke sa wanda yayi sa babu wata natsuwa.
******************
Meenal yau bacci ya gagari idon ta, tun tana kwance tana juyi ta tashi zaune, result
inta da ya fito duka F batayi passing ba, gashi an sa mata tambarin rashin zuwa aji da rashin assignments.
Ga Alhaji Hussain ya kirata kan ta tura masa result
inta ya gani, ta rasa yadda zata yi, matukar babu Araab kusa da ita ba zata taba samun natsuwa da kwanciyar hankalin da zata iya karatu ba, watakila da tana ganin Araab ta
an tabuka wani abu ko bata ci duka ba taci wasu.
Tunanin ta gaba
aya yana kan yadda zata koma gida Nigeria bata ji zata iya zaman shekara
aya, ya zama dole ta nemi hanyar komawa, ta yadda komai zai tafiyar mata daidai ta samu Araab da wuri, tana nan plan
inta ba zai tafi yadda take so ba da tunani kala kala bacci ya dauketa.
10:30 na safiyar
asar, kiran Mummy ya tashe ta, ta
auka tana hamma, "Au bacci kike yau ba zaki makaranta ba ne?" Wata hamma tayi tace "Ni fah Mumy sun koreni."
"What!
Kora fah kika ce."
"Eh Mumy."
"Wane abu kika yi da har suka kore ki, bayan su sunfimu hakurin barin yara?"
Banci jarabawa ta ba ne."
"Kin min shiru ko sai na dalla miki mari?
Amma bansan wace irin yarinya ce ke ba wallahi, zuwanki kasar nan bashi da amfani, ke ba ga samun ke ba karatun ba." Mumy tai magana cikin
rai.
Baki ta zumburo kamar tana gaban Mumy tace "Ni dai kisan yadda zaki fadawa Abba na dawo nigeria tunda ba zaman da zan cigaba da yi".
"Wallahi kinji na rantse ko babu abunda zan ce masa, kisan yadda zakiyi na cire hannuna tunda ke baki san ciwon kanki ba, kuma ko zancen kin ha
u da Araab wallahi kada ki sake kice masa nasan baku ha
u ba, kinji na fada miki." Ta kashe wayarta a kufule da halin Meenal, gara ma ta dawo Nigeria asan abun yi, a canza wata dabara na hadinsu da Araab.
Meenal kamar ta
aura hannu a kai tayi ihu tsabar takaici, dama tace an kore ta ne dan Ummy tayi dabara ta dawo Nigeria, bata san taya zata fara tunkarar Alhaji Hussain da maganar ba, ita da zata samu mai biya mata ku
in jirgi ta koma Nigeria ma duk da sauki, idan ta isa can ayi ko meye ta kare, amma ita babban burinta ta samu Araab ta kowacce hanya.
************
o sai da taji fitar Araab masallaci tukunna ta tashi, tazo mikewa taji mararta ta murda hakan ya sanar mata alamun zuwan bakon watan ta.
Ta tashi ta tafi
akin ta, ta shiga toilet tayi fitsari ya biyo bayan sa, tayi wanka ta saka pad dama tana da sauran raguwar na wancan watan.
Ta shirya ta saka uniform
inta ta fito falo, ga mamakinta Araab ta gani zaune cikin shirin sa.
Kanta ta dan sunkuyar kasa tace "Ina kwana?"
"Lafiya." Hanyar kofa ta nufa, "Da izinin wa zaki fita?" Ta ji muryar sa, cak ta tsaya ba tare da ta waigo ba tace "Zanje school ne."
"Dawo." Ya fa
a cikin bada umarni, wani haushi taji karon farko tana jin takurar sa ta mata yawa, makarantar ma so yake ya hanata bayan sai da ta kawo kusan gangara ta kusa gamawa, "Zo kiyi breakfast." Ya katse mata tunani, sanyi taji a ranta na ganin ba makarantar zai hana ta zuwa ba, ta gabansa ta wuce dining table yana bin ta da kallo yaga yadda hijabin yau ma ya lafe a jikin ta.
Sai da ta zauna ta ha
a tea dan shi ka
ai zata iya sawa cikin ta idan tana period bata cin abinci sosai, Araab tasowa yayi yaja kujerar dining
in ya zauna, shima tea ya hada sai toast bread guda biyu daya sa marmalade a sama.
Ya soma ci ba tare da ya kalleta ba, Mun
o kai ta kafa ta shanye tea, dan tayi saurin tashi.
Zata mike taga ya wulla mata mukullin mota yace "Kije ki shiga ki jirani." Dagowa tayi ta kalle sa suka ha
a ido, ya dagae mata gira alamar yes, Mun
o kasa cewa komai tayi ta dauki mukullin ta fito tana mamaki shi zai kaita makaranta ko me yake nufi?