Sashe 81
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Duk da kanwarki ce tace ki
auka ai bakya
auka ba ko?"
Takowa yai har ciki inda suke ya tsaya kusa da Mun
o wacce ke tsaye tana kallonnsa idanunta na neman kawo ruwa, cikin kakkausar murya yace "Kalaman da ta ke fa
a kiyi kin yarda dasu?"
Hawaye ne ya zubo ta girgiza kai alamar a'a, yace "Meyasa bakice bazaki iya ba?"
Shiru tai ya sa hannu ya
ago ha
arta yace "Bakida baki ne?"
Yana kallonta yacigaba "Kayanki data sa ke kikace tasa?"
Nan ma ta girgiza kai yace "Nan ma baki da baki kice karta sa miki?"
Shiru tai ya sauke hannusa yana kallan Salame wacce tai tsuru-tsuru itakam Raheena kamar ruwa ya cinyeta, ya kalleta yana murmushi yace "Baba ke ya kamata kizo ki lalube aljihun ba ita ba, ba halinta bane ita, ko kuma ki turo wannan tayi."
Yana kai nan ya shige ciki, jakarsa ya cila kan gado ya ja tsaki yace "Sai kace wata wawiya?
She can
t stand for herself." Yana tunanin ranar da ya gansu da kaya shima ba ita ce ta basu ba, Zama yayi gefen gado tare da jan numfashi, ya sa hannu biyu ya shafi sumar kanshi, menene na
acin rai?
Bafa kai akawa ba?"
(Wai Araab fishin na meye
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
Salame ganin Araab ya shige ciki yasa ta juyo, wani mugun kallo ta watsawa Mun
o tana jin haushinta duk
ya mamayeta lokaci
aya, ita zata zubawa kasa a ido a gabanshi ta nuna tilasta ta suke?
Lalai hakan ya sake tabbatar mata Mun
o bata son ta da arziki, wallahi ba zata barta ba.
Tayi kwafa tana yin
asa da murya tace "Ni zaki tozarta bayan duk halaccin da na miki, ta dalilina kika zo birnin nan kin samu wuri sakayyar da zaki mun kenan?" Ta jinjina kai, ta juya kan Raheena wacce tuni ta shige
akin ta cire kayan Mun
o ta saka nata tace "Wuce mu tafi, duk kune asararru da baku kulla komai ba, da yaushe zan tsaya kan wannan makirar?"
Raheena ma mugun harara ta watsawa Mun
o kafin suka fita suna mita, Salame ranta ya kai kololuwa wurin
aci tana ganin Mun
o ai kamata yayi ta rufa mata asiri har ma ta samu mata ku
i wurin Araab, amma kiri-kiri ta nuna bata son ta da arziki, "Dama ance tsintacciyar mage bata mage, lalai sai tasan ni ta tozarta." Tayia maganar a fili, Raheena dake gefe tace "Tabbas, koni bazan barta ba." Suka shiga gida rai dukkansu jagule.
Jauro suka gani zai fita masallaci, kallansu yai yace "Ku kuma daga ina?"
Wani kallo Salame tamai tace "To ba dai yawon sata mukaje ba balle a tsaremu da tambaya."
Ya kalli Raheena wace ta shiga ciki tana kumbura ita a dole duk laifinshi.
Kallan Salame yai yace "Fisabillilahi meye hakan a gaban yarinya?"
Bata tanka mai ba sai gaba datai tana "Wannan kuma kai kaja!"
*************
o kalmar maitar da Salame ta jefata dashi ya fama mata wani rauni mai girma dake binne cikin zuciyarta, kan kujerar falo kawai ta fa
a tana kuka, tunanin rayuwar rugar su da baffanta na sake dawo mata, tamkar yau aka sanar da ita rasuwar mahaifin nata, kuka take hawaye wasu na bin wasu.
Araab tunani kala-kala ne a ransa, na maganganun Salame, yaji ta jefi Mun
o da maita, shi har yau bai san takamaimai tarihin yarinyar ba Ummy bata sanar dashi komai ba, hakan na nufin ba anan garin take ba kome?
Sannan yaji tace aka koro ta daga kauyensu, suma bata da alaka dasu ne?
Tunaninsa ya katse jin sautin kuka yana fitowa daga falo, tashi yayi yana jin zuciyarsa na wani irin hucin ba dai wani abu suka mata ba.
Ya fito falon fuskar sa a tamke, yana sa hannu a aljihu tare da wawaigawa, ganin ba kowa sai ita ka
ai kan kujera ta sunkuyar da kai tana kuka, ya tabbatar mai sun tace.
Daga bakin kofa ya tsaya yana kauda kai yace "Me suka miki?
Dukan ki suka yi ko me?"
o sautin kukanta ke karuwa ta kasa cewa komai, Araab kukan nata yake jin na shigar sa sosai, haka kawai yakeji bayasan kukan, nan danan ranshi ya
aci.
Kawai ya karasa kusa da ita, ya tsaya daf da ita tare da tallabo fuskarta dake sharke da hawaye idanunta rufe, "Fa
a mun me suka miki?" Yayi maganar cikin dan zafin rai, "Kowa baya sona, kowa ya tsane ni bansan me nayi ba da wannan bakin jinin ke bina tun tasowata, Baffana da Danejo ka
ai ke sona a rugar mu suma yanzu na rasa su, Baffa ya rasu, Danejo ba'a san inda take ba, yanzu Ummy ka
ai sai Kawu dasu Ikram ke sona kowa ya tsane ni, me nai da ko ina ba wanda ke sona?
Wani bakin hali gareni haka...." Kuka ya sake kwace mata.
Tsintar kansa yayi da jin wani zafi, jikinsa ne yai sanyi jin bata saka dashi ba cikin wanda basu tsane ta ba, wato shima yana ciki kenan?
Sautin kukanta dake karuwa ne yasa hannun sa kan bakinta yace "Plss kukan ya isa yana haifar mun da ciwon kai."
o gum tayi tana kokarin maida kukan ta dan bata son ciwon kai ya kama Araab, hawaye ta cigaba wanda su ta kasa tsayar dasu.
Kallonta yake yana nazarinta ya fahimci saboda yace ciwon kai ne yasa tayi shiru, wani abu yaji a ransa na ganin ta damu da lafiyar sa, tafin hannayensa yasa ya soma share mata hawaye, Mun
o karon farko a rayuwarta tun bayan rabuwarta da Baffanta wani ke share mata hawaye, kukan taji ya tsaya cak tamkar daukewar ruwan famfo.
Araab wata ajiyar zuciya ya sauke ganin ta daina kuka, "Bu
e idonki sannan inaso ki sanar dani labarin ki, meke faruwa?"
Idonta ta bu
e a hankali sai dai bashi take kallo ba, Araab idon sa yana kanta yaga yadda idonta sukayi ja sai yaji tausayin ta, ganin tayi shiru yayi gyaran murya alamar ita yake saurare, labari ne da bata sha'awar ba kowa shi saboda abubuwan da ya kunsa na tarin bakin ciki da takaici, kallansa tai ganin yanda fuskarsa take ba wargi yasa ta maida idanta kasa.
Haka ta danne zuciyarta ta soma ba Araab labarin wanda tana yi tana kuka, bai san sanda ya zauna gefenta ba yana sauraren wannan labarin, a karshen ta saki wani irin kuka mai ta
a zuciya, tace "To su bansan me na musu ba basasona, ga ba Baffa ba Danejo."
Araab wanda tausayinta ya gama mamaye zuciyar sa, yama rasa mai zaiyi dan ji yai duk wata dauriya da yake dashi ta gudu, wannan wace irin rayuwa ta gani?
Baisan sanda yasa hannu kawai ya rungumota a jikinsa ba, kai ya kauda kawai ya soma shafa bayanta alamun lallashi, yana jin wani irin tausayinta ba abunda yafi ta
a zuciyarsa jin bata san mahaifiyarta ba, bata taba ganinta ba hasalima ko kamaninta bata sani ba, shi da mahaifinsa da wayon sa ya tafi ya barsu ya yake ji balle ita, Mun
o sai faman ajiyar zuciya take kan kirjinsa yana shafa bayanta, "Be strong." Shine abunda yake ta nanata mata, lallashin sa ba karamin tasiri yayi ba a ranta, kaso mafi girma na cikin damuwarta taji ya rage, Araab jin tayi shiru ya
an dagota daga jikinsa ya tambayeta taci abinci, kak ta girgiza masa alamar a'ah, hannunta taji ya kama, yana tashi tsaye itama ta mi
e, yaja har dining area, da kansa yaja mata kujera ta zauna shima ya zauna kujerar kusa da ita, sosai yake jin tausayinta, ga takaicin abubuwan daya dinga mata baisan yanda ta taso tai rayuwa ba, yana mamakin mutane irin na rugar su wanda tsantsar duhun jahilci ke dawainiya dasu,l.