← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 187

Sashe 9

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Munafuka wato kinga bai mutu ba ke kuma kin kwanta ciwo shine zaki dawo ki lamushe shi ki gudu ko?"
Altine jin fa
a a kasa ta
angarenta yasa ta fito, idanunta na sauka akan Mun
o ta ja baya tana girgiza kai tana cewa "Dadda ki taimaka ki hana yarinyar nan aikata abinda take shirin yi banasan zama bazawara dan Allah...."
o ji tai kalamanta sun daki zuciyarta, ta kalleta tace "Taya zanso wani abu ya samu mutumin da ya ragemin shi ka
ai a rayuwa?"
Da karfi Dadda ta riko wuyan rigarta ta fara janta a
asa, batada karfi dan har yanzu ba lafiya gareta ba hakan yasa ko shure-shure kasawa tai balle ta gwada kwatar kanta.

Bata tsaya ba sai a
angaren da take zama, hanka
ata ciki tai ta fa
i kasa tana hawaye.

Dadda ta kalli Danejo dake bacci takaici ya
ara kamata "Danejo!" Ta kira sunanta cikin kakkausar murya.

Nan Danejo ta mike ta kalleta cike da mamaki kafin tai magana tacigaba da cewa "Fito daga
akin nan umarni Ardo ya bada a kulle yarinyar nan kuma kar a sake bari ta fita."
Zatai magana ta katseta da cewa "In bayan gida takeji ta sa a kirani zanzo na kaita tai na dawo da ita." Mamaki ne ya hana Danejo magana, "meya faru tana bacci?" Haka ta fito suka kulle Mun
o a
aki, banda kuka da kiran sunan babanta ba abinda take yi.

A can
angaren Maccido kuwa washe gari Allah ya nufeshi da bu
e idanunsa, sai dai iya kacinsa bu
e ido dan ko magana ya kasa yi.

Ya rasa yanda zai yi yace su kira mai Mun
o dan tunda ya kwanta halin da take ciki kawai yake tunani.

Su sun
auka magana ce gaba d'aya ba yayi shi kuma kawai ji yai zuciyarsa na zafi bayasan cewa komai, '
arsa kawai yake san gani kuma yasan ba barinta zasuyi ba, dan yana kwance yana jin sanda suke dariyar mugunta suna tsinewa Mun
o da shirin tozartata in har wani abu ya sameshi.

Yau yana kwance idanunsa a rufe dan takaicin duk ya isheshi ya gwada mikewa yakai sau nawa amma ya kasa.

Ji yai kanwar Altine ta shigo da alama ganin yana bacci yasa ta cewa "Altine yanzu nazo wucewa naga Dadda ta fito da mayyarcan zata zaga bayan gida, kinga yanda ta koma?" Ta
an fara dariya Altine ma dariya tasa suka toshe baki alamar kar yaji kafin tace "Ni aradun Allah har Allah-Allah nake a ce min ta mutu hankalina ya kwanta, kinsan saboda haka na daure nake wannan auren?

Hmm ai daga sanda ta mutu ni kuma kasuwa da mulki ya bud'emin."
Suka sake sa dariya
anwar tace "In ta mutu ai ke kinfi kowa riba."
Hawaye ne suka gangaro gefen idan Maccido lalai dole ya samu ya kwashe dukiyarsu da
arsa subar rugar nan dole ne ya sanar da Danejo halin da ake ciki dan ta taimaka mai ya kwashe komai ya kuma
auke
arsa ko mutuwa zaiyi ko ita kad'ai ce sai ya nemawa gata.

Jauro ne ya fad'omai a rai nan danan ya shiga dogon tunani.....
#Mun
#Araab Hassan
#Bilal BB
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Ayusher Ce
Zee Yabour
*MUN
(MAI HAKURI)
Na Zee Yabour
Ayusher Muhd
*Dandano...*
Kano......

Araab ya shirya tsaf dan fita aiki sanye yake da suit baka sai shirts
in ciki light blue ya masa kyau sosai, fuskar nan tashi tana nan yanda take babu fara'a balle murmushi.

Sallama yai sai data bashi izini ya shiga, kamshin
akin ka
ai ya isa yasaka lumshe ido, tana zaune a
asa akan lallausan carpet
inta.

Tana zaune akan sallaya tana jan carbi.

Ya tsugunna ya gaisheta ta amsa fuskarta haryanzu bata gama sakewa ba.

Mik'ewa yai ya d'auki Qur'anin dake gabanta ya maidashi inda take ajiyewa, sannan ya fito.

Ikram da Ilham sun gama shirya mai breakfast akan dinning dan shi dama ba wani abincin kirki yake ci ba in zai tafi gun aiki.

Madara yasha mai dumi yaci chicken susage sannan ya mike ya kalli Ilham yace "
"In kin gyara dinning
in ki kawowa Ummy tea
aki."
Da sauri tace "To Ya Araab."
D'akin Ummy ya koma yanzu kuma tana tsaye tana duba wasu kaya dake gefen gadanta, kusa da ita yaje ya d'an zauna a saman hannun kujerar d'akin yace "Ummy please ki saki ranki akan maganar nan, maybe ba matata bace shiyasa."
Jakar kwallin dake gefenta ta
akko ta ajiye a gabansa tace "Sakon Meenal ne ta fito school ka ajiye mata kafin ka wuce gun aiki."
Da sauri ya
ago ya kalleta yace "Ummy??"
Fuskarta babu alamun wasa tace "Inkaje ka tsaya akwai sakona nima a gunta ka amsomin."
Yawun bakinsa ya ha
iiya tare da shafa sajensa da alama Ummy bata bashi damar yin magana ba.

Hannu yasa ya
auka yace.

"Naji Ummy amma dan Allah ki saki ranki.

Kinjj?"
Kallansa tai ita kad'ai tasan meke ranta tace "Allah ya taimaka, sai ka dawo."
Mik'ewa yai a hankali ya fito daga d'akin dan babu alamar ma tana san jin magana daga gareshi, itakam har yabar d'akin idanunta na kanshi tausayinsa takeji ya sadaukar da komai dan yaga cigabansu shiyasa itama dole zata dage dan ganin ta samar mai matar da zata kula dashi.

Ikram ce ta taho da
an sauri ta mikamai wata
aramar roba wanda aka yanka lemon tsami (lime) a ciki, amsa yai yana neman wucewa tace "Yaya sai ka dawo." Kai ya d'aga sannan yace "Ku tabbatar Ummy taci abinci in kuma bataci ba amin waya a sanar min." Da to suka amsa shikuma ya fita.

Ajiyar zuciya yai ya furzar da iska, zuciyarsa na sake tafasa saboda mutanen can sun jawomai Ummy tayi fishi dashi, robar ya bu
e ya
akko lime
in guda
aya ya matsa a bakinsa sannan ya kunna motar.

Cikin
an zafin rai ya fita da motarsa, cikin sauri da
an karfi ya taka birki wanda kansa sai da ya bugi sityarin motar, ledar pure water ya
aga a hankali ya kalli ledar pure water
in data sauka akan glass
in motarsa sannan ya kalli motar data taho da karfi an kure disco, ta glass ya kalleshi ya wani
aga mai hannu wai alamar sorry, ajiyar zuciya yai yana neman kwantar da hankalinsa sai dai jiyai bazai iya ba, a fusace ya fizgi motarsa yabi motar nan da gudu, ya gaji da iskanci mutanen nan sun fara kaishi bango.

Bilal da abokinsa Khalil daga glass
in motar suka hangoshi.

Khalil wanda ya dawo da mota da safen nan suka sake fita yawo ya kalleshi cikin dariyar mugunta yace "Kai wallahi baka da kirki ka san daidai saitinsa ka buga ruwan nan?" Yasa dariya sannan ya cigaba "Allah ba ruwana yau ka ta
o wanda yafi karfinka." Ya karasa maganar yana kallan yanda Araab Hassan ya kusa kamosu.

Bilal yai tsaki ta glass
in motar yace "Yau Allah yayi ya kulani, hahaha dama neman hanyar da zan
an bugamai mota nake bansamu ba sai yau, wallahi Khalil na tsani naga motar guy
in can nine ya kamata na mallaki gida da mota amma kalleni." Ya sake jan tsaki ya bigi saman sityarin yacigaba "Wai ni kasan motoci nawa yake dasu?

Ga tsinanen girman kai ko fa ganinshi ba'ayi....."
Kafin ya sake magana yaji an buga motarsa ta baya wanda yasashi taka birki da karfin gaske.

Jikinsu ne ya fara rawa suka kalli juna idanunsu yayi jaa, Khalil ya kalleshi bayan ya juya yace "Wallahi mutum nan ne, Bilal mubar nan da alama yaran nan bashida kirki zai iya mana abinda......" Jin haka yasashi fusata ya bu
e kofar mota cikin kunar rai, ya nufi motar da Araab Hassan
in yake.

Samari da almajiran dake kan titin suka
an tsaya kallo.

Nan Bilal ya sake fusata yana ganin an zubar mai da kima dole yai rashin mutunci.

Glass
in motar ya buga yana hucci kamar wani tsohon kumurci, Araab sai da yai minti biyu sannan ya zuge glass
in, kallan Bilal yai wanda yake magana irinta wanda suka riku a shaye-shaye yace "Bakada hankali ne?

Ko bakaga abinda kai ma bayan motar mu ba."
Kansa ya
an karkatar ka
an alamun ya kalla sannan ya kalli Bilal hannu yasa ya bu
e sif
in motar ya
akko kudi bandir
ari biyu ya
an sauke ajiyar zuciya ya samai a saman kirjinsa ba tare da ya kulashi ba ya maida glass
in motar ya zuge yai reverse yabar gun.

Bilal mutuwar tsaye yai ri
e da ku
i zuciyarsa na san ku
i sai dai mamakin kamaninsa da zatinsa da kuma yanda ya ki kulashi suyi rigima duk sun sa ya kasa tunanin komai.

Har Araab Hassan yabar gun yana nan a tsaye, Khalil ne ya
araso ganin ku
i yasa shi ya amshi ku
in yace "Kai wai baka yai?

Ai wallahi rabawa zamuyi baka isa ba."
Bilal jiyai gaba
aya wani takaici da
acin ran da baisan dalili ba yazo wuya ya tokare shi, naushi ya kaiwa Khalil wanda yai sauri ya kauce yace "BG menene hakan kuma?

Me nayi maka?"
Fizgar ku
in yai yace "Na fasa zuwa gida zan koma ina da abin yi."
Bai tsaya takan Khalil ba ya shiga motarsa ya juya zuwa gida, haka kawai ya rasa me ya kamata ya
ata mai rai dan komai ma haushi yake bashi.

Yana gama parking
in motar a waje yasa
afa ya daki tayar motar da karfi.

Jin kafarsa ta
auki zafi yasashi
an yin shishitu yana yarfe hannu.
*******
angaren Araab kuwa BUK ya isa new site, yanayi yana kallan agoggon hannunsa, text ya mata ya sanar da ita inda yake sannan ya kwantar da kansa a saman kujera ya
an lumshe ido yana tunani ko Ummy yanzu ta huce?

Me zaiyi ya shawo kanta?
Chapter 9 · 0% Book details