Sashe 96
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tuni ta
ago me Najah take nufi wata muguwar kunya ta kamata tace
Bara naje wurin su Ikram." Ta tashi zatayi hanyar sama,
Tsaya ki bani number taki," cewar Najah, a kunyace Mun
o ta karantu mata number tayi saving, ta haura saman
akin su Ikram, Kowacce na kwance kan gadonta tana danna waya,
Uhmm anyi waya ba zama." Ta fa
a tana dariya, a tare suka kalle ta Ilham tace
Abin gidan Yaya Araab." Ikram ta kara da cewa
Kuma abar son sa ba, wai ni ko an kusa kawo mana baby ne wannan kyau da kike
arawa?" Mun
o harararta tayi tace
Bana son haka ni bara ma na tafi." Ta juya zata fita, Ilham tayi saurin saukowa daga kan gadon ta riko hannun ta tana dariya tace
Haba Mun
on ruga ta baffa da Danejo, farkon haduwarmu fah kullum hirarsu kike mana."
o juyowa tayi jikinta yayi sanyi tana tuno rayuwarsu da Baffanta a ruga, Allah sarki yanzu baya duniyar,
Allah ya jikan baffana Danejo kuma Allah ya bayyanata." Tayi zancen wanda ya fito fili, Ikram da Ilham a tare suka ce
Amin.
Zama tayi suka
an ta
a hira har tana basu labarin sunje wani wurin cin abinci Yaya Araab ya kashe ku
i da yawa, Ikram tayi dariya tace
Haka irin restaurant
in nan suke tsada, shine ya daukeki kuka tafi ba neman
an rakiya."
Mundo tace
Laaa bafa haka bane.
Ilham tana dariya tace
Gaskiya Yaya Araab naji dake fah, har lunch ya kai ki, wato daga ke sai shi baya san a takura muku.
o maganar sai taji ta mata dadi amma a zahiri bata nuna ba, basarwa tai tace
Bara naje na
an yi karatu jarabawa na matsowa."
"Muma zamuyi kafin mu kwanta." Ikram ta fa
a, Mun
o tai musu sai da safe ta musu kana ta fito, Najah ta wuce sai Ummy ka
ai ta mata sallama ta fita, Ummy tabi bayanta da kallo fuskarta
auke da murmushi.
Kana kallanta kasan tana cikin farin ciki.
**********************
Araab yana shiga kayan jikinsa ka
ai ya rage, ya bu
e wayarsa yana karatun qur
ani, Mun
akinta ta shiga ta cire abaya ta saka wata riga ita bata bacci ba sannan ba kuma bata gayu sosai ba, plain doguwar riga ce mara ado, mara hannu, ta saka hula mai net a kanta, ta
auko wasu textbooks tana dubawa.
Kusan 9:30 taji ta fara gyangya
i, ta kwashe littafan ta kai ma
ajiyar su, ta sake fesa cool turaren jiki, ta dauki wayarta ta fito ta shiga
akin Araab, har lokacin karatun Qur
anin yake.
Yaji shigowarta wanda yaso basarwa kar ya kalleta amma ya kasa, ta gefen ido yake dubanta, rigar ta kama jikinta ta fiddo shape
inta, abu yaji ya tsirgar masa, wai meyasa bayajin haka akan sauran mata?
Nan ya kawar da idon sa yana mayarwa kan wayar ya cigaba da karatu, Mun
o gefen gadon ta hau ta kwanta tana juya masa baya,
amshin turarenta ya dabaibaye masa hanci yana saka shi wani yanayi, hannu ya
an saka saman hancin nasa dan ya daina ji sai dai kamar bai saka hannun ba, bai san haka turare ke da tasiri sosai wurin tada sha
awa ba sai yau, kansa ya kauda gefe idonsa ya kai kan ledar da ya mata shopping, hannu yasa ya
auko, ya juyo yana kallonta mazaunanta sun taso ji yake tamkar ya rungumeta ta baya, tsintar kansa yayi da kai hannun sa kansu, ya shafa yana sauke wata ajiyar zuciya, Mun
o zabura tayi ta juyo, Araab yayi saurin janye hannunsa yana dakewa yace
Tun dazu ina kiran sunanki ba zaki amsa ba, sai an ta
o ki ne zaki tashi?"
o mamaki ya bata ita ba ta fara bacci ba balle ace ya kirata bata ji ba, tayi shiru tana kallon sa,
a ni." Ya fa
a yana mika mata ledar, tasa hannu biyu ta amsa yace
Naki ne, dama shine zan baki, kika ki amsawa."
"Nagode Allah ya saka da alkhairi."
Yace
Amin
Yana jin da
in addu
ar har cikin ransa, Mun
o kam ledar ta bu
e taga abubuwan dake ciki wani murmushi ta saki na jin dadi, kyauta ko yaya ce tana da dadi, Araab na kallonta shima sai yaji da
in ganin tayi appreciating abunda ya bata yayi murmushi shima, Mun
o ta
ago kanta ta sake masa godiya taga yana murmushi.
Kallonsa ta tsaya yi murmushin taga ya masa kyau bata san sanda tace
Allah Yaya Araab murmushi ba
aramin kyau yake maka ba."
"Naji thank you, ki kwanta gobe zakije makaranta." Kai ta
aga masa tace
Toh amma bari naci chocolate
aya."
Bai ce mata komai ba, sai jingina bayansa da yayi da gado hakanan yaji baya son kwanciyar sai ta kwanta, Mun
o diary milk ta
auko ta bu
e ta fara ci, Araab yana satar kallonta ta gefe idon sa kana ganin kasan tana jin da
in sa.
Hannun sa ya kai kan ledar dake kan cinyarta yace
Tunda babu tayi bari na
auka da kai na."
Ya zaro wata alawa, Tace
Sorry mantawa nayi."
Alawar ya bu
e ya jefa baki ya soma tsotsa, Mun
o ta cinye diary milk
in yace
Sai ki kwanta ko."
"Irin alawar bakin ka nake so."
Ta fa
a tana
an langa
ar da kai so take ya barta tasha irin alewar tasa kafin ta kwanta, Araab yadda tama kanta ya sake jefa sa wani yanayi shi sai yake ganin ma kamar da gayya take yin komai yanzu dan abubuwanta ba
aramin tada masa sha
awa suke ba.
Bakinsa ya
an bu
e yana turo alawar yace
Wannan?"
Kai ta
aga masa tace
Eh." Zata kai hannun ta cikin leda, taji ya matso daf da ita, bakinsa ya kai kan nata, ya tura mata alewar yana zura harshensa ciki, ya karka
a sa alewar na yawo cikin bakin ta, jin jikinsa ya soma canzawa sosai, ya zare bakin sa ya bar mata alewar, Mun
o gaba
aya jitai jikinta ya saki wanj yanayi ne taji ta shiga, kallon sa tayi da ido rau rau, wanda ita kanta batasan Idanunta sunyi hakan ba.
Idonsa da suka soma canza launi ya
an ware su yace
Ya dai ba alewar tawa kika ce kina so ba?"
"Irinta fah." Ta fa
a a shagwabe tamkar zata sa kuka,
Ta bakina naji kince kina so, ko kina kyankyamin bakin nawa ne?"
Sauri girgiza kai tayi, kawai ya juya yana kwanciya ruf da ciki idan ya cigaba da kallonta tsaf zai iya yin abun kunya, Mun
o sai da ta shanye alewar tas kana ta ajiye ledar gefen gado, ta kwanta ta rufe ido,
Yaya Araab idan yayi wani abu wallahi kamar bashi ba." Tayi zancen a ranta, ta kwanta addu
in kwanciya bacci, fuskarta
auke da murmushi.
********************
a ke tashi maza da mata ana chashewa, ana rawar ba
ala wasu na kora kayan maye, Bilal yau yasha yayi tatul kusan kowacce kalar giya yau sai da ya
ana a dole ya samu ku
i.
Wata budurwa da ya dade yana son
anawa ta
i basa fuska saboda bashi da ku
in da zai biyata yau ya samu ta kulasa dan ya mata al
awarin dubu hamsin, bayan giyar da
an sake sa ya musu bolt suka nufi wani hotel a can sukayi sharholiyar su ya sallameta.
Sai washegari da safe ya biya hotel
in da sauran ku
in da suka rage masa ya taho gida bashi da ko sisi sai dari biyar a cikinta yayi kudin napep, Salame na can na bacci, Jauro tun safe ya shirya ya fita nema, Bilal
akin sa ya wuce ya fa
a kan gado dan bacci bai ishe sa ba, lokacin check out
insa ne yayi a hotel.
Raheena yau ba gidan ta kwana ba wurin Mallam Dalhatu sam ba
a son ranta ba sai dai ganin sakamakon jarabawa ya kusa fitowa kar ta
ata masa rai ya
i wutar da ita,
Ki tashi sweetie har gari ya waye fah rana ta fito?" Malam Dalhatu ya fa
a yana gyara ma
alin rigar sa, yana son komawa gida, Raheena ido ta bu
e a hankali tace
Wallahi kaina ke ciwo sosai, jikina kamar an mun duka." Dariya yayi yace
Murzar da kika sha ce jiya, yi kokari ki tashi, na sallame su lokacin mu ya kusa cika." Raheena da
yar ta tashi jikinta baya mata da
i, a daddafe tayi wanka ta fito ta shirya, Mallam Dalhatu ya bata ku
in napep dubu
aya ta fito a ranta tana cewa matsiyaci kawai banda makaranta me zan da kai.
Ta hau napep ya kaita gida, Salame na kitchen tana dama kunu dan yau basu tashi da kayan abinci gidan ba, Raheena bata son dogon magana tasan halin Salame yanzu sai ta tsare ta da tambayar kud
i hakan yasa ta wuce
akinta ta kwanta, nan da nan taji wani sanyi na ratsa ta zazzab
i mai zafi ya rufe ta, taja bargo ta rufa, tana ha
a ha
ora.
Salame ta dama kununta ta zuba sikari ta zauna tana sha, tana tsaki tana tsinewa talauci, Bilal yunwa ta tashe sa daga baccin ya fito yana hamma, idonsa ya sauka kofin dake hannun ta,
Wane da
in ne kike ci Momcy?"
Harara ta galla masa tace
Wani sabon salo ne ka koyo nacewa wani popcy da momcy?"
Bilal dariya ya tuntsire da ita yace
Niggas kenan, irin big guys
in nan yan shila yara shakaf."
Tsaki tayi ta girgiza kai, ya matso kusa da ita yace
Bani na
an sha mana momcy.
Warin giyar da yake ya cika mata hanci, ta toshe hancin ta tace
Ni dalla matsa mun kana wani irin kayan mayen ka shashasha kawai, kunu ne ba wata tsiyar ba, kai fuskarka ko gama warkewa batai ba amma ka fita shashanshi.
Kunu?
Kai Allah kyauta nasha kunu, yanzu zanje na samu wasu chanji naje restaurant naci better, ni yanzu babban yaro ne banasan harkar kunu.
Ni dai idan ka samu kada ka manta dani, ehe.