Sashe 141
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gogan naka kuwa jiyai wani sabon yanayi wanda bai ta
a shiga ba dan yauce rana ta farko daya
alle mace daga ledarta.
Sai surutan banza yake na kaunar dayace yana mata.
******
Nuratu ce ta kalli
aramin gidan da Alhaji Hassan ya kawota yace "Nan ne."
A fusace ta juyo tace "Wallahi nafi
arfin zama a makamancin muhallin nan kai ka sani, Dan Allah Hassan kazo mu koma."
Kai ya girgiza fuskarnan tashi babu wargi ko ka
an yace "Allah ba inda zani kinji ma na rantse, kuskuran danai da ma ya isa ba sai na sake wani ba."
Hannunsa ta kamo tace "Wai ka manta ni ne?
Nice fa taka Nuratu?
Nurriyah?
Noor
in ka."
Hannunsa ya janye yace "Saninki shine abu mafi muni daya lalata rayuwata har yau ina dana sanin saninki a rayuwata, banda son zuciya da saninki ya jamin?"
Baya taja tace "Mene?
Ni kake fa
a wa haka?
To bani takardata in har ka isa kuma kanasan ka tabbatarmin bakasona."
Kai ya girgiza yana neman shiga ciki, cakumoshi tai tace "Bani takardata nace useless kawai, butulu kai har ka isa?
Duk hallacin da na maka ka nunamin wai zamanka dani ba abinda ya
arama?
Bayan irin dukiyar da narkarwa ma sau nawa ina keto haza da kai, na kai k
asashe sun kai biyar, suruta kanta nice mai d
inka maka, ci da shan ka duk da aljihuna nake maka, To wallahi baka isa ba, bani takardata."
"Sakeni Nuratu, bana son tashin hankali."
"Mtssw!
Wannan kuma kai ta dama, lusarin namiji kawai da ya kasa tsaywa
afafun sa."
Hannu ya
aga kamar zai mareta sai kuma ya dunk
ule hannu ya nunata da yatsa yace "Enough kinji na fa
amiki, ki barni da takaicin abinda na aikata bana son kuma wani drama daga gareki, nima kamar wani wawa na zauna ina biye miki a baya, sai dai daga sanda kika tozartani hankalina ya dawo jikina na fahimci lalai na tafka kuskure, wallahi in baki kiyaye harshenki ba zan nunamiki banbancin mace kamar Matata ta farko dake matar
addara."
"Ni yau kake kira matar
addara Hassan ni Nuratu?
To maza ka bani takardata in har mata da
an da kake ta
ama dasu sun fi ni, yaran naka ma marasa tarbiya, gantallalu
Ransa yai matukar
ace da kalamanta a fusace yace "Kije na sakeki saki
aya."
Jakar hannunta ce ta sulale, ido ta zaro tanaji garin ya mata ba
irin wai anya Hassan ne kuwa ba canje aka mata ba?
Tabbas asiri aka mai, bazai yiwu Hassan
inta ya saketa ba, ya zatai rayuwa in babu shi?
Dan tabbas shine farincikin rayuwarta ta yaudari kanta idan tace bata tsananin k
aunar sa..
(Hmmm inji mai ciwon baki)
Zee Yabour ce
da Ayusher Muhd
2083371244
Zenith
Aisha Salis
#400
[8/12, 11:40 AM] Maman Aslam: MUN
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
Nuratu cikin tsananin tashin hankali ta cakumo kwalar rigar Hassan kamar mai sabuwar ta
in hankali tace
Ka dawo hayyacin ka Hassan ka san me ka aikata nice fah Nuriyya Noor
in ka, saki fah ka furta mun, na tabbatar munafukar matarka ba banza ta barka ba, yau na tabbatar farraku aka mana.
Wani mugun kallo ya mata tare da janye hannayenta ya sauke su
asa da
arfi yace
Ko kuma kece baki barni a banza ba sai yanzu kadarinki ya karye na dawo cikin cikakken hankali ba, idanuna suka bu
e daga duhu zuwa haske."
HASSAN!
Kada kamun haka
, ka tuna irin dukiyar da na kashe maka da san dana nunama."
Ta fa
a cikin hargagi tana
arin sake ri
o sa, yayi saurin ja baya yace
Kada ki sake yun
urin ta
ani bayan kinsan babu igiyar aurena a kan ki, maganar dukiya kuma da kike ita ake kira da
azantar duniya wanda idan ka dulmiya sai tasa ka kaucewa Allah, kamar yadda dukiyar da kika ja ni da ita tasa na bar iyalaina, sai dai yanzu ki sani ba zaki ta
a jan hankali da ita ba."
"Dole kace haka Hassan, kana ganin yanzu
an ka yayi ku
i, shiyasa zaka gujeni to wallahi baka isa ba, aure dani da kai mutu ka raba." Wani kallon rainin hankali Hassan ya mata yace
Ko cikin tsananin talauci da rashi na dawo na tarar da iyalaina bazan ta
a barin su ba, aure kuma tsakanina dake ya
are har abada." Ya juya ya shige ciki abun sa, Nuratu hannu ta
au ra a kai tare da sakin wani irin ihu, mutane dake wucewa sukayo kanta suna fa
in lafiya,
Lafiya
alau nake munafukan banza." Kai kawai suka girgiza sukace
Mun
auka ai ko ciwon hauka ya same ki." Nuratu wani ba
in ciki ya sake mamayeta bata ta
a zaton a rayuwarta zata tozarta irin haka ba, Haka ta shiga motar da tayi renting taja da
yar take driving ta nufi gidansu Yussy, Yussy ta jima da dawowa satin ta biyu can mahaifinta yace ta dawo gida.
**********************
Araab ya kalli Mun
o wacce har idonta sun canza launi saboda kukan da tayi yace
Godiya zamuyi Allah da ya bayyana mana ita cikin sau
i." Cikin kuka da
i Mun
o tace
Alhamdulillah sai nake ganin kamar a mafarki yau gani ga Danejo." Dariya Danejo tai tace
Sai gashi a zahiri ne, wai kece har gidan da nake, da alama addu
a tace ta karbu." Sukai dariya dukkansu har Haneefa da Araab, Mun
o tace
Amma Danejo me kike yi anan gidan?
Ya akayi kika zo?
Labari ne mai tsawo Mun
o amma dai aikatau nake."
Aikatau?
Mun
o ta tambaya jiki a sanyaye, Araab ne yai saurin cewa
Ina ganin ki shiga ki musu sallama mu wuce dan aikin nan kin gama shi.
Kallonsa Mun
o tai cike da farin ciki na ganin yadda ya karrama jininta lokaci
aya ba tare da wani ja ba, Haneefa mamaki sam ya hanata magana.
Itama Danejon wani farin ciki taji duk da bata san waye Araab
in ba a gun Mun
o, tana tunanin ina su Jauro ko basu ri
eta da amana ba har ta dawo hannun wannan, dan dai tasan ba Bilal bane
an Salame to koma menene dai zata ji daga baya, a tare suka koma cikin gidan da Mun
o da Haneefa, kai tsaye
angaren masu aiki suka je, Uwaliya dake hakimce falo yara
anana
an aiki su biyu na mata tausa, kallom Haneefa tayi da mamaki tsawon rayuwarsu basu ta
a shigowa
angaren sam yaran gidan basa zuwa wurin masu aiki, Haneefa tace
Kinyi mamakin ganina anan ko, Inna Danejo tazo
aukar kayanta ta ga dangin ta." Uwaliya a zabure ta tashi tace
Kar dai wannan itace jikar tata da take yawan fa
Tana maganar tana kallon Mun
o ganin alamun hutu tare da ita, Uwaliya tace
warai itace." Mun
o ta dan rusuna ta gaisheta sannan tace
Mungode sosai da taimakon da kuka mana.
Kallanta sosai Uwaliya keyi, kamanin matar nan ta hoto ne ke zuwa mata, kalaman Mun
o su suka katseta jin tace
Danejo ki
auko mu tafi.
Uwaliya a take
yashi da hassada ya cika zuciyarta kenan Danejo zata bar aikatau ta samu hutu, baki kawai ta ta
e ta koma ta zauna ko zancen ku
in Danejo ta
i yi tafi son ma ta bar mata, Danejo cikin sauri ta shiga
akinta ta
auko
aramar jakarta ta kaya ta fito, suka fito
angaren
an aikin, Haneefa wacce ke ta jin da
i na ganin rayuwar Danejo zata inganta kullum tausayinta take na ganin ta tsufa amma tana aiki tace
Please mu shiga tai wa Ammi sallama.
Mun
o da murnsuhi kan fuskarta tace
Ai dole ne." A falo suka samu Ammin tana dubawa Haneef assignments
insa,
Ah Mun
o baki wuce ba?
Ta dubi Danejo tace
Inna ina zuwa da kaya ko zaki tafi ganin gidana?
Haneefa ce tace
Ashe itace kakar Mun
o sun da
e suna nemanta sai yau gashi sun ha
Ammi da mamaki take kallansu, cike da matukar mamaki dayaki barin fuskarta tace
Ikon Allah ya wuce gaban mamaki, wani al
amari sai hukuncin ubangiji, Allah yasan hikimarsa tasa ku zama
awaye da Mun
o har tazo gidan nan, kuma cikin ikon sa suka ha
Danejo tace
Tabbas hakane Hajiya
arama." Ammi da jin da
in ganin itama Danejo zata samu
anci tace
Na muku murnar ganin juna, Amma Inna zaki ri
a kawo mana ziyara ko?
Danejo wacce yau take tsananin farin ciki tace
In Shaa Allahu Hajiya
arama." Tashi tai ta shiga
aki bata dade ba ta fito da atamfa da lace wanda ba
in ka ba ta bata tace
Nagode!
Nan sukai sallama ta tafi Haneefa sai da ta sake musu rakiya, ta dawo cikin gida.
********************
Shiru ne ya ratsa motar ta Araab kowannensu da tarin tamabayoyi a ransa yana jiran su isa gida kafin kowa ya fayyace nasa, Araab yana satar kallon Mun
o ta gefen ido yana ganin yadda take ta murmushi hannunta sa
ale cikin na Mun
o, sai shima yake jin wani sanyi a ransa, a haka har suka iso gidan, Danejo mamaki ya sake cikata ganin tantsamemen gidan da suka zo, wanda ke nuni da a nan Mun
o take, gashi kuma batai kama da mai aiki ba, to wacece ita a wannan gidan?
Idan kuwa Jauro azabarta da ita sukayi ba zata ta
a yafe masa ba wannan karon, marainiyar Allah,
angaren Ummy suka nufa, tana tare dasu Ikram suna kallo, Araab ya fara yin sallama ya shiga kana Danejo da Mun
o suka biyo baya, Ummy da mamaki take bin Danejo da kallo wacce take a
arare ta kasa sakin jiki, bayan sun gaisa
asan carpet ta zauna ta takure gu
aya, Araab ganin mamaki shimfi
e kan fuskar Ummy yace
Danejo ce kakar Mun
Ummy da mamaki tace
Ikon Allah!
Lale maraba.
Tai maganar tana mi
ewa cikin jin dadi, kafin tace
A ina kuka gano ta?
Ko bincike da kasa ayi ne suka ganta?
Ya numfasa yace
a wlh ikon Allah a gidan
awar Mun
o acan take aikatau.