← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 98 OF 187

Sashe 98

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Malam ba fa inda zaka sai ka kawo kudi na kaita an zubar da cikin nan da tunanin shi ma zai iya sa ni hauka.

Wucewa yayi yana sa takalmi yace
Abinda muka shuka dukan mu ne zamu girba sai mu shirya kar
ar kunyar duniya.

To wallahi bazai yiwu ba, in kai ka shirya ni ban shirya ba, kuma wallahi ina nan ina jiranka kaje ka dawo, ni ka
ai bazaku haukata ni ba, da me kukeso naji?

Raheena na ra
e jikin bango ya wuce kamar bai ganta ba, ji yake inama mutuwa tazo masa ya mutu kawai ya huta da wannan
akin cikin?

Tabbas alhaki ne da son zuciya suka ja masa wannan bala
Yana fita gate Bilal na sauka daga adaidaita yaje company bai samu garin Araab ba an hana sa shiga ya dawo gida da niyyar ya same shi gidan sa, kallanshi yai sanye da wani crazy wando irin na manyan gayu, kai kawai ya girgiza yai gaba yana jinsa yana cewa
Popcy sai ina?

Yayi kamar bai jishi ba.

Ciki ya shiga a waje yaga Raheena tana kuka, dariya yasa yace
Raheenat yau duniya ta miki zafi ne?

Yayi maganar yana matsowa kusa da ita cikin zolaya, kamshin turaren dake jikinshi ne yasa amai ya taso mata da gudu tayi gefe ta fara kwarara amai, hanci ya toshe yai ciki yana cewa
Meye hakan?

Kefa wani sa
in sai a hankali, kina abu kamar wata mai ciki?

Salame dake zaune dab
ass a falo yayi kaci
us da ita,
Momcy ke ma garin ba da
i ne?

Ta kalle shi yaga idanunta
auke da hawaye, cike da mamaki yace
Umma menene?

Kamar zata fa
a mai sai ta fasa dan hauka da surutun Bilal ka
ai ya isa ya ja musu talla.

Bilal ka taimakeni da ku
i ina cikin wani hali da in har ban samu ba zuciyata bugawa zatayi.

Kedai wallahi Umma son ku
in ki ya wuce duk tunanin
an adam, yanzu akan ku
i kike wannan hawayen, kar ki damu insha Allahu zan samo miki amma ban miki alkawari ba.

Kai ta
aga tana mikewa da kyar.
******
Araab ne zaune yana duba takardunta da ya bata aiki tayi wanda zai taimaka mata wurin jarabawar da zasu fara, daga fuskarsa ka
ai zaka gane tayi kokari, sai daya gama sai kuma ya canza fuska yace
Ba laifi, dan dama masu sauki na baki.

Kasa tayi da kai tana wasa da biron hannunta dama tasan ba lallai ya yaba ba, bayan abinda ya bata wahala gare shi.

Hannu ya mi
a mata alamun ta bashi biro, ta kalli hannun taga fuskarshi na kan book
in dake hannunshi yana dubawa, hakan yasa ta sa hannunta cikin tafin hannun shi tana son sanin mene zai nuna mata da hannunta.

Jin hannunta cikin nashi yasa ya
ago ya kalleta, ya kalli hannun da sauri ta fara neman
aukewa, shima cikin azama ya ri
e hannun nata.

Kwacewa ta fara neman yi, ya matse hannun ka
an yace
Abinda kikeso ne kin samu menene na wayancewa?

Ni yaushe nace ina son ri
e hannunka?

Sanda kika fa
a bakisan kin fa
a ba kenan ko me?

Nidai Allah ban ce ba.

Yanda tai magana ne yasa yaji jikinshi ya
an yi yarrr, yawun bakinsa ya hadiya, ya sake hannunta, yazo mi
ewa itama tazo tashi suka sake haduwa daf da juna, idanunsa ne ya sauka cikin nata, sauke nata tayi tunowa tai da kalaman wasu a grp
in da aka sakata wai kunya da kulawa alamun so ne, ta tuno labarurukan da suke da yanda suke pretending dan su samu kulawar mijinsu, ita kuma tasan ba so tsakaninta da Araab amma ya akai yake kokarin yin abinda take so?

Cike da neman tsokana tai gefe ta dan buge kafarta da ganga,
ara ta saki cikin san nuna raki, cikin sauri ya riko ta ya jawota jikinshi.

Menene?

Sake narkewa tai tace
afata, bazan iya takata ba.

Ga mamakinta sai ji tayi yasa hannu ya
aga ta cak, nan danan taji zuciyarta na bugawa da sauri da sauri, kan kujera ya sata sannan ya jawo kafar yana duba gun datace ta buge.

Dagowa tayi shima cikin kulawa ya kalleta yace
Ina ne?

Yana maganar cike da damuwa, hannu tasa ta nuna gun tace
Amma yanzu ya
anyi sauki.

Kodai muje asibiti?

Ido ta zaro tace
a naji ya tafi kila jijiya na da taka.

Yanda ta kalleshi ne yasa ya
an runtse ido, sai kuma yace
Tashi kiyi tafiya to na gani.

Ta mi
e ta fara takawa, kallan tafiyarta yake kawai yaji sha
awa na sake zuwa masa kamar ya je ya rungumeta, tunda ya sadu da ita ya shiga wani yanayi na duk abinda tai sai yaji yana burgeshi dan tabbas yasan kusantarta dayai ne ya sa yake jin haka.

Da sauri ya nufi kitchen ya
au robar lime
in shi zai sha, cike da son tambaya ta tsaya jikin fridge
in tace
Ya Araab meyasa kake son lemon tsami ?

Kasha yankake kasha a ruwa?

Baka tunanin zai iya jama matsala?

Hannu ya nuna mata alamar tazo, ta matso kusa dashi a hankali, jikin cabinat na kitchen
in ya sata a tsakiyarsa, ya rankwafo kansa ya saka idonsa cikin nata yace
Kinaso na daina?

Kai ta
aga alamar eh, yanayinsa ne ya sake canzawa, ganin yanda idanunsa suka riki
e yasa tsoro ya kamata yace
Kin tabbatar zaki iya handling?

Nan danan shakkarsa ta kamata, cike da tsoro tace
Wayyo kafata.
an baya yaja yace
Har yanzu?
aga kai tana
an yarfe hannu, dagata yayi ya kaita falo yace
Bari na amso miki magani, in na fita sallah.

Kai ta
aga alamar to, dan ba shakka a tsorace take, Araab ya shiga d
aki yayi alwalwa kana ya fito zuwa masallaci,
Bilal ke ta faman sitiri a layin yana jiran gilmawar Araab dan yazo da karfin gwiwarsa na zuwa gidan ya tuna jibgar da yasha, yaji tsoron kusantar gidan balle ya dirka ciki, lokacin isha
i yake jira dan yasan zai fito, nan yaji alamun bu
e gate, da sauri ya zubawa kofar ido, ganin Araab yasa da
i ya kamashi, zatasan shi ta wulakanta.

Bayan Araab yabi sai dai haka kawai ya kasa magana, tuno jibgar dayasha yakeyi, kodai ya koma gun Meenal ya ro
eta ne?

Inaaa kaje ta wulakantaka dai zuciyaar sa ta fad
a mishi.

Gyaran murya yayi yace
Eheem mijin kanwata.

Araab kamar daga sama yaji muryar bilal, tamka bazai juya ba sai kuma ya juya fuskarsa a had
e ba alamar wasa , yana neman nunashi da yatsa, Bilal yayi saurin cewa
an Allah karka kiramin
an sanda wannan karan taimakonka nazo yi.

Wani kallo Araab ya masa zai juya yaji yace
Wannan budurwar dake son ka itace tasani naje na kira Mun
o ranar nan.

Saurin waigowa yayi cike da mamaki, yace
Wacce yarinyar?

Wannan
ar uwar taka Meenal wace zaka aura.

Fuskar Araab ce ta canza sosai ya tako inda yake yace
a min meke faruwa?

Ganin yanda yai magana yasa yace
Ni na
auko ta daga airpot
Ya sanar dashi komai, hannu Araab ya dunkule zuciyarshi na wani irin tafasa, kenan itace ta shirya plan
in?

Bilal ne ya katseshi da cewa
Dukan dakasa akamin mahaifina duk ya kwashe ku
in shi yayimin magani, hatta abincin da zamuci babu.

Zan wa mahaifin naka magana amma ba kai ba.

Jin haka Bilal yai saurin cewa
To ko na magani ka bani yanzu.

Wani banzan kallo ya masa yace
Kai bakajin kunya?

Kana namiji mai jini da lafiya kana ro
o?

Bawai baka ne bazan ba sai dai da in ba
an shaye-shaye kudina gwara nayi asarar su.

Yana fa
ar haka ya wuce, Bilal ya naushi iska yace
Wannan
an ba
in halin sam bashida mutunci wallahi."
Araab bayan sun idar da sallah ya dawo gida ko ciki bai shiga ba yaja mota yabar gidan, yana driving yana tattara duk wani puzzles yana ha
a shi, tabbas abinda yake zargi haka ne, sitiyarin motar ya buga cike da jin haushin kansa yace
Me ya shiga kanka?

Bai tsaya ko
ina ba sai gidansu Meenal, cikin hanzari mai gadi ya bu
e masa sannan ya shiga ciki ya sanar da zuwansa.

Alhaji Husaini yana shan tea aka sanar dashi, ajiye tea
in yai cikin jin dadi wanda yasa bakinshi yak
i rufowa ya kalli Mumy yace
Kawo mai kofi shima yasha tea
in dan munada magana sosai.

Uhmm Alhaji, ka fara bari suyi hira da Meenal a waje tukun.

Wane hira kuma?

Ai kawai ya shigo mu tattauna abin da ya kamata daga baya sai suyi hirarsu.

Kai ta girgiza yana dariya ita kanta hankalinta ya kwanta, Meenal kam tunda aka sanar da ita ta hau kwalliya sam ta manta da zancen Bilal tana ganin bazai iya ba.

Turare sai datasa kala uku sannan hankalinta ya kwanta, takalmi mai tsini tasa ta fito tana zabga k
amshi, kallanta Mumy tai tana murmushi tace
Kice ya shigo Uncle
in shi nasan magana dashi.

Tace to, ta fita cikin yanga da salo, tabbas yau sai ta shayar da Araab zumar kaunarta, wace bazai iya mantawa ba.

A mota ta sameshi, bu
e motar tai ta shiga ta zauna ta zuba mai ido tace
Ya Araab I miss you.

Ta karasa maganar tana neman rungumeshi, waigowar dayai taga ya zuba mata wani irin kallo, tayi saurin wayancewa da gyara
aurin ta tace
Sorry!

Juyowa yayi dukansa yana kallanta, kamshin turarenta ma
ara bashi haushi yake.

Ance Babanki na jirana kamar mu fara zuwa can ko?
i ne ya kamata tace
Eh, muje."
Kai ya
aga suka shiga ciki, Alhaji Husaini har da rungume Araab yana bubbuga bayansa yace
asar dai ta amsheka da alama dan naga ka canza sosai.

Zama yayi a
asa yace
Bayan
asar dana dawo na samu mai kula da ni ne.

Basu bi takan maganar ba, Alhaji Husaini yace
To yanzu ina muka kwana?

Kallon Meenal yayi yace
Ana tambayarki.

Kafin tayi magana Alhaji Husaini yace
auka data bika can kun gama magana?

Araab ya kalleta yace
Madam kin bini can ne dama?
Chapter 98 · 0% Book details