← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 187

Sashe 61

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Umma nifa gidan nan zanje a bani matata."
"Kaje uban gidan ma ba gidan ba sannan in kaje ka taho da ita, shashasha wallahi bazaku haukatani ba, kunji na fa
a muku."
Hankalinshi a kwance ya fito dan dama kwayar dayasha har yanzu bata sakeshi ba, nan ya nufi gidan yana cewa "Tunda dai kince inje kar daga baya kice ba haka ba, Ni dama duk inda idona yakai to sai na lasa zan samu sauki, balle wannan yarinya shakaf gani yaro sharaf ai wallahi ko ba'a fa
a ba ni nasan dadin da zamusha daban yake."
Kai ya jinjina hango Araab shikenan ta fa
i gasassa bari yaje ya ci mutuncin yaron can ya nuna mishi ba tsaranshi bane.

Araab na neman komawa ciki dan ya gama addu'ar neman tsari daga sharrin zuciya yaji ance "Kai Yaro."
Araab bai san dashi yake ba hakan yasa ya sake taku "Kai Yaro bakaji ina magana bane?" Wannan karon yayi magana a fusace yana kai hannu kafa
ar Araab, juy
owar da zaiyi ya buge hannunsa ledar ta fa
i, cike da kyankyamin ganin yan iskan kayan dake ciki Araab ke kallon shi.

Bilal ya duka ya kwashe ya maidasu leda yana masifa "Bakaji ina maka magana bane, ko dan kaga kana da wasu canji kake neman raina mun wayo?"
Bai tanka mai ba sai hanunsa dayasa a cikin aljihu yana
ara kallanshi, kana ganinshi kaga wanda baya hayyacinsa.

Wannan shirun yafi komai
ona ran Bilal ace yana magana ana neman maidashi wawa.

Ganin da gaske bazai amsa mai ba yasa ya mi
amai ledar yace "Gashi kaba masoyiyata Mun
o kace ta tuno."
"Masoyiyar sa?" Araab ya nanata kalmar a ransa, wannan shashashan?
an shaye-shayen?

"Kuma kace tunda ta
ini saboda ku
i ta jira yin arziki na, sannan kai da kake wani huhura hanci ai aikin banza kakeyi tunda dai kwace kamin, me ya rage?" Ya ja hannun Araab wanda gaba
aya kalamansa suka mishi yawo a kai ya damka masa ledar, ya juya yana cewa "Duk son da yake mata dole ya sako ta, yau fa nayi tsiya bari ma naje na fara gyaran
akin da zata tare."
Araab kam yana ganin ya tafi yaji kanshi yayi wani dum, juyawa yayi ciki yana tafiya sakon da aka mishi suka shiga dawo mai, zantukan Bilal suma
suna sake dawo mishi , ciki ya shiga zuciyarshi cike da sake-saken da bai dace ba.

Ba dai abunda yake gudu wanda ya hanashi kula mace bare maganar aure shine yake bibiyarshi ba?
o har ya dawo tana gyara inda ta zubar da lime, bai ko kalli inda take ba ya shiga ciki, ledar kayan ya kalla, sake dawowa yayi tana jin alamunsa ta taho da sauri tace "Yaya kayi hakuri wallahi na
auka ni ka ajiyewa."
Kamar zai mi
a mata sai kuma ya juya ciki da kayan ba tare da ya amsa mata ba, a drawer ya sasu daga gefe ya wuce toilet ya watsa ruwa yayi alwala.
o tunda taga yanayinsa take jin hankalinta duk ya tashi, ta rasa yanda zatayi ya hakura, abincin dare da aka kawo ma ta kasa ci,,
Tana gani ya wuce
aki rike da cup na fresh milk.

Zama yayi akan kujerar dake kusa da table ya bu
e laptop
inshi.

Maganar da sukai da abokinshi
azu itace ta dawo masa, sunyi magana akan wani course da za'ayi na 6months a kasar Bulgaria na kara bunkasa kasuwancin su, ya nun rashin interest dinsa da baya so ya tafi ya bar Ummy da yan
biyu, zuciyarsa ke sak
a mishi tafiyar tafi dacewa ko dan ya kauracewa yarinyar nan, abubuwan da suka faru a kwanaki biyun yaji sam baya son zaman su inuwa d
aya, kuma yasan Ummy bazata yarda ya saketa yanzu ba, gasu Alhaji Hussain da burinsu suga sun tozarta, Yana ganin tafiyar ita kad
ai ce mafita.
o cikin sanyi jiki ta shigo dakin tana
an satar kallon shi, ganin babu alamun wargi ko wasa a fuskarshi ya sata kasa magana, ta karasa ciki ta kwanta,
"Meyasa kake zargi akan abunda baka da tabbaci kansa." Wani sashe na zuciyarsa ya raya masa, basar da tunanin yayi ya kai hannun sa ya rufe laptop din, ba tare da yayi abinda ya kamata ba ya nufi toilet, alwala yayi, ya gabatar da nafilfili kana ya kwanta yana jin natsuwar zuci na ganawa da ubangin sa.
******************
Araab ne zaune a gaban Ummy suna tattaunawa kan business dinshi yana sanar da ita plans dinshi kamar yanda ya saba, ta basa shawarwari a matsayin na mahaifiyar sa, Sai da suka kammala tace "Ka rika taimakawa Mun
o kana koya mata karatu, dan bada jimawa ba zasu fara Junior waec, ganin hazakarta yasa zasu kaita js3, so kaga tana bukatar guidance."
File dake gabansa ya rufe yace
Why not a samar mata lesson teacher?"
"Kana ganin hakan ya dace ne, tana matar aure a barta da wani yana koyar da ita?" Shiru yai gudun musu da Ummy amma shi idan tashi ne bashi da matsala da hakan, dan yasan ciwon kai kawai zata saka shi.

Ya numfasa ya sake cewa "Ummy yarinyar nan menene asalinta?

Kinsan a wani a gidan take da yake shaye shaye?"
Gaban Ummy ne ya
an fa
i ba, ba yanzu ne lokacin da take son sanar dashi komai ba, sai zuwa gaba idan ya fara son Mun
o yanda zai fahimci komai, tasan halinshi na rashin yardaa, sam bata so zargi ya shiga tsakanin su ta yadda abunda ta gina zai ruguje.

Araab sam bashida yarda hakan yasa bashi da amini da Ummy yake shawarar komai sai wani lokaci Farouq.

Yanayinta ka
ai ya shaida masa akwai wani abu a
asa, amma ba zai tursasawa Ummy sanin komai yanzu ba, yasan komene tana da k
wakkwaran dalili na rashin bashi masa, Shima sai ya kawar da zancen ya shafa kansa yace "Ina son nayi tafiya Ummy."
Idanunta ne suka nuna mamaki
arara tace
Tafiya zuwa ina Araab
Ya numfasa yace "Na da
e inaso nayi wani course amma ganin maganar auren nan yasa na jinkirta." Ummy ta sauke ajiyar zuciya tace
Shikenan sai ka
au matarka ku tafi ta
arasa karatun nata a can...."
Bai san samda yace "Wa?

Ni Ummy?

Allah ya sauwaka."
"Allah ya sauwaka dame?" Ummy ta fa
a fuskarta a tamke,
Fuskarsa ya shafa da hannu biyu yace "Ummy ba haka nake nufi ba, ita makaranta take ni ma karatu zanje yi bansan hankalina ya rabu gida biyu."
Ido ta zuba mishi tace "Ka tabbatar shine dalilin?"
aga kai wanda hakan yasa ta tabbatar bashi ka
ai ba ne dalilin sa, idan yana da gaskiya zai ce eh amma duk sanda yake neman gocewa magana sai taga ya jinjina kai tun yana karami hakan yake.

"Kaje inda zaka, idan ka dawo zamu karasa maganar."
ewa yayi ya fito, Fitowarsa daga wurin Ummy yayi daidai da shigowara su Mun
o sun dawo daga makaranta, bajewa tayi akan kujera ta kalli Ikram tace "Kai aradu na gaji, yau kamar......" Maganar ce ta ma
ale sakamakon idanunsu daya ha
u da juna, tayi ha
e la
anta, Ilham tace "Yaya ina wuni?"
Lafiya kawai yace yabar part
in, da sauri Ikram tazo inda take tace "Yi maza ki bishi dan naga alamar bacin rai akan fuskar sa, yana bu
atar hug to feel ease."
Ido Mun
o ta zaro tace "Ikram yaushe kika zama
ar iska?

Ni barni da kunyar da nakeji ma jiya ya ganni da gani saj towel." Kallon juna sukayi tace "Duk soyayyar da ake sha da hijabi ake?"
Ta mi
e tace "Ni dai kinga tafiyata kafin nayi laifi."
Duka kalaman Mun
o akan kunnen Ummy wace ke saukowa daga sama, tasan dama da wuya ya kusanceta da wuri, Karasowa tayi falon, Su ikram
suka gaisheta ta amsa, kana suka wuce
akin su cire uniform.

Ummy ta zauna kujerar falon, zuciyarta cike da tunani, ko shakka babu Araab kallon yarinya wace bata san me take ba yake wa Mun
o, tafiyarsu tare ba zatayi ba, tana ganin barinta ya tafi, shi zai taimaka ta
ara wayar mata da kai kan zamantakewa ta aure, anyi auren a kurarren lokaci ba tare da an sanar da ita abunbuwa da suka dace na zamantakewa ta aure, da kuma koya mata abubuwan da suka dace, da tunanin haka Ummy ta yanke shawarar amincewa tafiyar sa.
*******
Tana shiga sashen nasu ta wuce
akinta, ta watsa ruwa ta saka kaya, sannan ta fito ta wanke kwanukan da sukaci abinci da safe, har ta kammala bata ji motsin Araab ba, da alama baya gidan,
Abinci ta zuba ta zauna a dining table, lomar farko da ta kai bakinta taji ana kwankwasa
ofa.

Da sauri ta mi
e zuwa bude kofar dan a zaton ta Araab ne,
Idanunta ne suka sauka akan Salame da Raheena gabanta ya fa
i sanin zuwansu ba alkairi bane.

Salame ta washe baki tana kallon Mun
o tace "Yarinyata kin ga yanda kika canza kikai luwai-luwai abinki?" Ta
arasa maganar tana shiga ciki, kai tsaye dining area
in ta nufa ta bu
e flask ta zuba abinci a plate ta zauna sai da ta kai nama bakinta kana ta amsa gaisuwar Mun
o, Raheena kam bata abinci take ba sake bin gidan da kallo take, tana kallon kujerun wanda take jin ina ma itace a matsayin Mun
o da ta fantama.

"Wai haka kuke cin dadi?

Ga nama zu
u-zu
o dai bata ce komai ba, tsoronta kar Araab ya dawo ya gansu, Salame ta sake kai loma tace "Ke dai wallahi bakida amana sam, ace ina matsayin mahaifiyarki ina ina fama da yunwa, abincin yau ma ya gagareni, ke kina ci ki koshi
Mundo a sanyaye tace
Kiyi hakuri Gwaggo
Naji amma dai ki canza hali
.

Ta sake kai wani naman baki , "Kawu fa?".

Ta tambaya murya sanyaye
"Uhmm
an wahala yana can yana yawon neman Danejo."
Ido ta ware tace "Ya ganta?"
Salme dabara ce tazo mata tace "lna fa?

Abu na ku
"Ku
i?" Ta tambaya da mamaki.
Chapter 61 · 0% Book details