Sashe 72
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bangaren karatu ma ba
a barta ba suna yin first term na Ss1 aka kaita SS2 second term, kwakwalwarta ba karamin
aukar karatu take ba malaman har mamakin kokarinta suke wanda hadda qur
anin da ya zauna kanta ke taimaka mata sosai.
********************
Yussy tayi kewa ba ka
an ba na rashin Araab, kullum sai tayi magana da Antyn ta wacce ke kwantar mata da hankali tana cewa ta jira ya dawo kasar, yana dawowa ta sanar da ita, zata san yadda zatai sai ya zama mallakin ta, hakan ke sa taji
an natsuwa, kullum tana jiran ranar dawowar Araab, dan tasan ba makawa tunda Aunty tace zata yi kokarin ganin ta auri Araab, dan tunda take duk abinda tace tanaso sai Auntynta ta ga ta sameshi.
**********************
Meenal yau rai jagule ta tashi, tunda ta leka whatsapp taga status
in Farouq akan 'Bros take me with you.' Ta gane Araab komawa zaiyi, tabbas shirun nan ba inda zai ta, mi
ewa tai tsaye ta fara yawo a cikin
akin ta, tana tunanin hanyar da zata bi ta fara lalata auren Araab da Mun
o dan bazai yiyu ace tana nan bata san meke faruwa can ba, Bilal ya fa
o mata a rai, hannu tasa ta jawo wayarta ta laluba number sa ta kira, Bilal yana ganin number daga kasar waje yace
an iskan yaron can ne da ya kwace mun mata, to kiran uwar me ma yake mun?"
Yaja tsaki sai kuma yace"Ko dai cewa zai naje na
aukota?"
Da sauri ya
auka, ji yai ance "Hello!" Meenal ta fa
a, cike da mamaki yace "Wace?"
Tace "Ba Bilal BG bane?"
Shafar bayan kansa yai yace"Yaro
an shila kenan, amma wace?"
Murmushi tai tace"Baka gane wace ta amshi numberka ba?" A take ya
ago muryarta,
Hajiya nayi ta jiran kiranki shiru."
"Bana kasar ne." Ta fa
a a dakile,
Ok shiyasa." A gaggauce tace
Ba wannan ba, aiki nakeso in saka."
"Ah mu inda masu kaurin ai ko menene muna yi."
"Ina so kaje gidan su Araab yau da daddare a cewar wurin Mun
o kazo itace ta kira tace kazo wurinta kuma kowa zai tambayeka ka tsaya akan haka."
Dariya yayi yace
An gama ranki ya da
e amma kinsan harkace ta kudi, sainaji nawa ne."
"Sai ka kammala ayyukan da zan saka ka, zan maka biya mai kauri, wanda bazaka iya magana ba."
Toh ki turo mun ko na kati ne."
"Na fa
a maka bana kasar bazan iya yin transfer ba."
Zanci bashi kafin ki dawo to dan ina cikin talauci."
"Ka dai kawai tabbatar da kayi abunda nace maka."
Yace
Baki da matsalar hakan." Ta kashe wayar tana dan
jin relief atleast ta soma shiryawa Mun
o wani tuggu.
*********************
Ruwan saman da aka kwana yi har wayewar washegari zuwa goma na safe ya hana Mun
o dasu Ikram zuwa makaranta, garin yayi dadi ni
ima ta sauka, yalwataccen iska ya game gari, Mun
o da kyar ta tashi daga kan gado jin knocking na kofar
akinta.
Gashinta da yake a tsefe ta mayar baya jelar ta sauka kan gadon bayan ta, ta taso ta bu
e kofa,
Bacci yau yayi dadi ko?" Ummy ta fada tana kallon Mun
o da murmushi, itama murmushi ta mayarwa Ummy tace
Ina kwana?
Ta fa
a tana risinawa.
Lafiya lau, nasan Araab ya sanar dake yau zai dawo ko?" Tsintar kanta tayi da mugun faduwar gaba ta dan dake tace
Eh." Ummy tace
Yawwa, to kuje ke dasu Ilham ku gyara bangaren naku, sai kuma ki masa girki yau yaci girkin matar sa shima." Mun
o tace
Toh." Jiki a sanyaye, Ummy ta juya ta koma
akinta, Mun
o ta rasa farin ciki zatayi ko me, kawai ta rasa wane mood ma take ciki.
Ajiyar zuciya ta sauke ta shiga bandaki, brush tayi da toothpaste mai cloves(kanumfari) kana tayi wanka, ta fito ta shirya sama-sama saboda aikin da zasu yi, simple doguwar riga mara ado ta saka, ta fito zuwa dakinsu Ikram.
Sun tashi bacci suma har sunyi wanka, suna shirin fitowa breakfast, Ikram ta dubeta tace
Sai fresh da kyau kike karawa wallahi." Ilham tace
Wallahi kai kace ba Mun
on mu ta ruga bace." Ta karasa cikin zolaya, Mun
o dan
hararrata tayi tace
Ummy tace muje mu gyara bangaren Yaya Araab yau zai daw."
Kai kai kice yau amarya ce ke, inyee shagali." Ikram ta fa
a cikin murnar jin Yayan na
su zai dawo, Ilham tace
Yau gaskiya dole na kira mai kunshi ta tsara miki jan lallen." Ikram tace
Gaskiya dan sabuwar amarya ce, muyi sauri muje mu gama aikin da wuri." Mun
o dai bata tanka su ba a ranta tace
Da kunsan yadda baya son auren nan da kun daina bata bakin ku ba." Breakfast ka
ai sukayi suka je bangaren gyara, Mun
o da kanta ta shiga
akin Araab, ta fara gyarawa tana yi tana tuna rayuwar da sukayi kafin ya tafi, wani abu ya bata dariya wani kuma takaicin kanta na irin sakarcin da ta rika yi lokacin, har ta kammala ta wanke bandaki tas, ta dawo ta kama ma su Ilham suka gyara bangaren tass har kitchen, suka saka turaren wuta, ko
ina ya
au ki kamshi suka rufe suka koma gefen Ummy.
***********************
Araab ya ha
a dukkan kayan sa na komawa kasar sa ta gado kuma tushen sa wato Nigeria, Khamis ya kaisa airport, gaf da zasu fara boarding kiran Farouq ya shigo wayar sa.
Ya
auka suka gaisa, Araab yace
Ka soma zama kodan boko gashi har zan koma 9ja kai kana boko." Farouq yayi dariya yace
Ai gani nayi gwara kawai na tsaya na karasa masters dina sai na dawo gaba daya."
"Hakan ma is good kayi tunani mai kyau, Allah ya taimaka." Farouq yace
Amin." "Zamu fara boarding
Okay safe flight." Suka kashe wayar a tare, dukansu da murmushi a fuskarsu.
Araab a cikin jirgin gaba
aya tunanin sa yadda zai fara cin karo da Mun
o yake idan ba
a raba auren su ba, baya jin wanann karon zai iya yarda ya kwana daki
aya da ita, ba zata cigaba da saka masa ciwon kai ba, gashi ta fara raina sa, dole ma su rabu cikin satin farko na komawar sa, baya fatan yayo sati biyu tana matsayin matar sa, da tunanin haka suke ta keta hazo suna lulawa sararin samaniya.
*******************
o tare dasu Ilham suka shiga kicin, suna taya ta aiki tana girki, Chinese rice da vegetable soup tayi mai koda, sai pepper chicken da macaroni salad, ta masa coconut drink.
Su Ikram sun fa
a mata ba mai son cima da yawa bane shi, yasa batayi kalolin girki ba, sai samosa da shima ba da yawa tai ba, Ummy ce ta leko kicin din tace
o, kankana madarar ruwa, kanumfari citta danya da zuma zaki hada ki markada ki kawo mun." Tace
Toh Ummy."
Cikin mintuna kalilan tayi cup daya ta kaiwa Ummy falo, wace ta kar
a tace mata
Sannu." Sip
aya tayi tace
Cikina naji yana dan ciwo bazan iya sha ba."
Mundow cikin kulawa tace
Sannu Ummy Allah ya sawwake."
Tace
Amin, kar
a ki shanye." Mun
o ta amsa tana yin sip daya taji dadi sosai tuni ta kafa baki ta shanye tas, ta tashi ta kai cup
in kitchen, Ummy tayi murmushi bata son ba Mun
o kayan mata yanzu ta fuskanci wani abu shiyasa ta mata dabara ta hanyar shan natural abu, Tana dawo kai cup din mai lallen dasu Ikram suka kira tazo, suka ce mata Lallen amare za
a mata, Mun
o ganin Ummy a wurin yasa bata ce komai ba, ta zauna mai lalle ta soma jera mata salatif cikin gwanancewa.
**********************
Bilal wanka ya
au ka yau sosai, ya saka wani crazy trouser da shirt ya balle buttons
inta kana ganin farar singlet din sa, ya saka wasu rufaffun takalmi ya fito daga dakin sa, Salame dake kishingide kan kujerar falo bacci ya soma fisgar ta, jin motsi yasa ta bu
e ido ta dube sa tace
Ji wani shiga Dan Allah, sak na matsiyata." Kallon kansa yayi yace
Haba Umma ya kike son bayar dani ne, ki duba shigar big guys." Tsaki taja tace
Big guys ba ko sisi babu?"
"Hooo woo Umma ba da jimawa ba zan shigo miki da dubu dubu gidan nan, in miki li
Wani tsakin tayi tana daukar maganar sa shirme, Bilal ya fito yana wata tafiya ta niggas.
***********************
Araab tun kafin jirginsu yayi landing, Direba na airport na jiran sa, 9:00 na dare jirginsu ya sauka, yana fitowa wurin arrival direban ya hango sa ya taho ya karbi kayansa ya saka mota, Araab ya shiga yaja motar suka bar airport, Bilal na tsaye bakin gate ya har
e hannayensa alamar yana jiran wani, Araab daga cikin mota yake hango sa a ransa yace
Me wanann mahaukacin yake yi anan, kar dai har yanzu yana bibiyar yarinyar nan?"
Glass ya sauke yana duban Bilal wanda yana ganin sa yaji wani bakin ciki ya mamayesa har ya dawo bai samu Mun
o ta bar gidan ba, Amma ya maze yace
Ya dai kake kallona, ka dai yi asara dan Mun
o ta dawo tawa tun tafiyarka muke shan soyayyar mu yanzu ma ita ta kirani kan cewar nazo, ina jira ta fito ne." Araab wani mugun kallo ya masa kana ya juyar da kansa yana dage glass na motar, kawai yaji ransa na baci, da auren nasa a kanta take kula wani?
Har ya shiga cikin gida fuskar sa ba annuri.
**************
o taci adon ta cikin lace mai masifar kyau da tsada, Ummy ta tilasta mata yin gayun a daren, ita dai tasan ko tayi na banza dan Araab kallo bata ishe sa ba, gashinta ma ta gyara shi da mayuka masu kyau da kamshi tayi packing
insa, tayi dauri mai kyau, jikinta na fitar da kamshi masu dadi, Ummy tasa su Ikram
Suka kama mata ta kwashi girkin da tayi ta kai bangaren su, Tace ta zauna acan ta tarbe sa.