← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 112 OF 187

Sashe 112

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
[7/27, 2:35 PM] Maman Aslam: MUN
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
*Rana bata
arya*
o yau suka kammala jarabawar su ta
arshe wanda hakan ke nuni da sun gama sakandire, kowa ka kalla cikin
aliban fuskar sa murna ce ne na ganin wannan rana, yau tana farin ciki yayin da wani
angare na zuciyarta ke nasa mata ina ma Baffanta yana raye da tasan ba
aramin murna zai yi, "Allah ya gafarta maka Baffa na." Tayi addu'ar a zuci tana sakin fuskarta, a hankali ta taho wurin su Ummy da ta hango sun zo, su Ikram har sun isa gun su,
Araab yana tsaye daga jikin mota sanye cikin wani yadi ruwan
asa da ya sake fiddo kyawun sa, yana kallon yadda take tafiya cikin natsuwa, kwanakin nan yadda yake ji a ranshi game da ita ya fara bambamta da sauran lokutan baya, yanzu komai take sai ya dinga jin bazai iya
auke idanun sa akanta ba, sai dai yasa a ranshi duk yanda yake sha'awarta haka zai jure bu
atar shi, exams take kullum cikin karatu ga lessons da take zuwa ga hadda shiyasa yake jin gwara ya rage mata dan tun sanda ta furta mai kalmar sha'awa yakejin kamar cutar da ita yakeyi, fatanshi yaga randa zata kawo mishi kanta tace "Ya Araab gani nan ni taka ce."
(Uhmm zamu gani malam Arabi na Mun
Har ta
araso cikin tafiyarta mai sanyi ta gaishe da dukkansu, suka amsa da sakewa sa
anin Araab da kawai kafeta yai da ido sam ya manta da Ummy dake gefe, gani yai gradation gown
in duk yafi yi mata kyau
Farouq wanda ya dawo last week yace "Auntyn mu Graduate." Murmushi kawai ta masa, dan jikinta duk yai sanyi, hotona suka fara yi da wayar Farouq dama shine sarkin hoto, ganin haka yasa Araab ya koma jikin motarshi, ya juya yana kallon Araab yace "Bro gyara a muku pictures ko."
Kai ya girgiza yace "A'ah kuyi dai
ni bana shiga abin yara ka sani."
Dariya Farouq yai yace "Gashi kuma yarinyar ta hanaka sakat ba?

Idon ka na kan duk wani motsin ta."
Wani irin kallo Araab ya mai yace "Allah ka kiyayeni kaji na fa
a ma kai kasan sam ban yar......"
Katse shi yayi da cewa "Baka yarda da soyayya ba... hmm munji amma bamu gani a ido da zuciya ba." Tsaki Araab yai ya juya baya.

"Yauwa matar Yaya matso kuyi pic
in anan."
Araab ya
an basar yana le
e ta gefen ido, yawun bakinsa ya had'iya yana sake dakewa shi a dole bai ganta ba.
arasowa tai ta jingina da motar shi yana kallon baya ita tana kallon gaba, tace "Hoton ma sai na ro
"Bana hoto kije kiyi dasu Ilham."
Ajiyar zuciya tai tace "Na tarihi ne dai, a duba wahalar karatun da na sha a amince."
Ilham suna daga gefe ita da Ikram sun bu
e baki lallai wannan chemistry
in yana bani maggi.

Ummy cike da rashin fahimta tace "Na
auka kun gama ko ?

To amma me ya ha
a exams da maggi?".

Dariya suka sa sukace Ummy kedai yi zamanki, bakisan me akeyi ba.

Farouq ke musu hoto, jin
arar camera yasa Araab ya juyo nan suka kalli juna ya sake musu, ido tai raurau dashi yace "Malama karki fara ban miki komai ba anan."
"To ka tsaya muyi kafin Ummy ta juyo."
"Sai ince bazan yi ba sai da ita inga tayi."
Sake raurau tai yace "Naji, matso ko nace bazan ba."
"Kafata ce ta bige
azu dakyar nake takawa."
"Karfa ki fara Allah zan wuce."
Baki ta turo ta
an matso kusa dashi aka musu hoto, Farouq sai murmushi yake yana jin shima dole yai aure kwanan nan dan shi abin har wani shauk'i yake sashi.

Tare suka taho a mota ita dashi, sai mita yake wai an hanashi aiki an kaishi gun taro.

Tace "Allah Yaya zanyi fushi har yanzu ko congratulations baka cemin ba."
Gefenta ya kalla yace "Bu
e wurin
can ki bani ajiyata."
Cike da jin haushi ta bu
e safe na mota?

Envelope ta gani wanda ke dauke form na uni.

Yace "Tunda Jamb dinki tayi kyau kuma kinsa BUK as your first choice sai ki fara registration Barrister Mun
Hawaye ne taji ya zubo mata tace "Yaya bansan da wani baki zan muku godiya ba, a koda yaushe kun
aukakani
aukakar da ni kaina bansan akwai ta a duniya ba."
Murmushi yai yasa hannu a saman cinyarta ya
an matsa ka
an alamar lallashi, wanda yanzu in ya mata tasan me yake nufi, tana son tambayarshi ya ake ciki da binciken Danejo amma ta kasa dan tasan tabbas yana iya kacin kokarinsa.

Motar Farouq dasu Ummy ke ciki na gaba, ta Araab na baya, "Tsaya Farouq!" Ummy ta fa
a cikin wata irin murya da ta saka Farouq taka burki da sauri, Ikram da Ilham kallon Ummy suke da mamakin ganin yanayin ta, idonta sun kafe kallon bakin gate, Araab dake bayansu shima tsayawa yayi da mamakin me ya tsayar da Farouq
in, Ummy a hankali ta bu
e murfin motar ta fito suma su Farouq suka fito, Araab ganin sun fito yasan ba lafiya hakan yasa shima ya fito daga motar sa, Ummy idonta ne
yam mutumin da ya basu baya ya
i juyo fuskar sa, sai dai ko yatsan hannunsa ta gani tasan wanene shi balle siffar jikinsa dake gabanta, gani take tamkar a mafarki mutumin da ta cire shi a rayuwarta ta hak'ura da kewa da bulayin saka rai zai waiwaye su shine tsaye yanzu a gabanta to me ya dawo dashi, Juyowar da yayi ya saka
irjinta wani mugun dokawa, Araab idon sa ne ya sauka kansa har abada ba zai manta fuskar sa, saurin runtse idonsa yai saboda yadda zuciyar sa ke wani irin turna
i yana jin tamkar yau ne ya tsallake ya bar su, "Me ya dawo yi rayuwar su dan har yanzu mi
in dake zuciyar Ummy bai warke ba, in har zuwansa yai hurting
inta kamar yadda yai a lokutan baya, ba zai
yale shi yanzu ba sannan idan da yayi suna
anana basu mallaki hankalin su ba yaci galaba yanzu bazai raga musu ba."
Farouq ma tuni ya gane mahaifinsu ne duk da yana da
ananun shekaru ya bar su amma ba zai manta fuskar sa ba, Ikram da Ilham wanda ya tafi tun cikinsu basu san waye ba amma sun ga kamaninsa da Farouq wanda shi dama baya kama da Ummy, Mun
o ma kallon mutumin tayi tana ganin kamaninsa da Farouq, ji tayi ranta ba da
i ganin yanayin da Araab ya shiga, tayi tsuru da ita, Ummy gaba
aya jikinta yayi wani irin sanyi sai fa
uwa da gabanta ke tayi, juyowa tai ta kalli Arrab.

Ido ta runtse ganin yanayin dake kan fuskar Araab, a hankali ta dawo inda yake tasa hannu ta ri
o sa tana duban Farouq tace "Kama shi ku shiga ciki dukkan ku."Araab har da idonsa ke damtse baya son ganin Mahaifin nasu cikin wata irin murya yace "Ummy please ki shiga ciki."
"Ku wuce ciki Araab bana son musu."
Hannunsa ya dunkule yanajin zuciyarshi na wani irin suya, idanunsa sai
ara ka
awa suke suna sake yin jaa "Araab nace ka shiga ciki."
"Amma Ummy....."
"Wuce ciki." Ba dai rai yaso ba ya fisge hannun sa daga ri
on da Farouq yai masa ya shiga ciki bai ko kuma bi takan motar sa dake wurin ba, Mun
o tayi saurin bin bayansa, haka suma su Ilham da Ikram sukai ciki, haka Farouq ya koma cikin mota yayi horn mai gadi ya bud'e masa ya shiga da motar ciki.

Dama ta gefe
aya suke, hakan yaba Farouq damar shiga da duka motocin, Alhaji Hassan wanda ya kafe Ummy da ido ganin yadda babu alamar wahala tare da ita kana gani kasan tana cikin hutu, yayi mamaki da Nuratu ta bashi address
in gidan, ashe dai su
in ne.

Ummy tun kallon ganin mamakin da ta masa bata
ara maida idonta kansa ba, tabon dake binne cikin zuciyarta yau raunin sa ya taso cikin wata irin murya ta ha
a hannayenta biyu alamar ro
o tace "Na ro
e ka da Allah ka koma inda ka fito, kada kazo ka tarwatsa farin cikin
ana."
Takowa yai yana magana yana cewa "Haba Hajara ya kike magana haka
anmu zaki ce ko kin cire ni daga matsayin mahaifin su?"
Bata san sanda ta kalle sa ba tace "Mahaifi?"
Cike da
acin rai take sake kallanshi kafin tace "Baka ji kunyar kiran kanka da mahaifinsu ba?

Kasan wa ake
ira da mahaifi?"
Kallanta yai dan yanda yaga tana magana kwarjini yaji tana mai, bata jira amsarshi ba tace "To mahaifi shine wanda zai ba
ansa ci, ya tufatantar dasu, lafiyar su, iliminsu, tarbiyyarsu, farincikinsu, ya suka kwana, ya suka tashi, kai a naka matsayin na uba tsawo shekaru goma sha bakwai da ka watsar dasu, baka waiwayesu ba sai yanzu ka zo kana min maganar Uba?

Mahaifi?"
Ta girgiza kai cikin kunar rai tace "Haka ka tsallake ka barni da
aramin cikin
an biyu wanda ko arzi
in hu
ubar mahaifi basu samu ba balle azo kan ra
a musu suna da yanka musu rago."
Nan danan ranshi ya fara
aci ganin tana neman cimai zarafi "Ban dawo dan ki tuna mun baya ba ko ki mun gori ba sai dai nazo ne dan ganin yarana."
Ummy wani murmushin takaici tayi tana maida
wallar dake son zubo mata tace "Ina ce ka gansu suna cikin
oshin lafiya ko?
Chapter 112 · 0% Book details