Sashe 77
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali tace "Ummy ta kawo abinci."
Bai juyo ba yace "Eh, nagani amma ba'a ta
a ba ai." Ya cigaba da tafiya.
*****
Salame yau taliya ta dafa jollof taji nama yanda ya kamata, a plate ta zubo tana ci tana korawa da ruwan faro wanda duk ta kinkimo gidan Mun
o, tana ci tana sauraran radio cike da jin dadi dan tabbas tasan dole Mun
o ta nemo ku
i, yau Raheena tun safe ta fita wai admission take nema, makaranta takeso ta koma, gashi har magriba na dare bata dawo ba, Jauro kuwa yanzu ko bi takanshi batayi in taso wulakancinta ko abinci bata rage masa,
Bilal ne ya shigo ya kunna ki
a a wayarsa yana tafe yana gya
a kai, cike da jin dadi
Yana ganin Salame ya saki dariya yana cewa "Gaskiya ne Umma, a ina kika samo nama zu
u-zu
u haka?"
Wani banzan kallo tamai tace "Banda asara tasa na auri babanka ai ni banyi kalar talaka ba ce balle nama ya dinga min wahala."
Kitchen ya shiga ya zuba a plate sai dai babu nama ko daya, ya dawo falon ya zauna kusa da ita yana dariya yace "Gaskiya Umma kin iya son kai yanzu fisabillilahi sai ki kwashe naman duk ki zuba a plate
inki?"
Wani kallo ta watsa mai tace "Naman uban ka ne ya siyo, kuma wallahi ka tabbatar ka kawo kudin kololina kaji na fa
ama."
"Bayan dubu ashirin da kike lamushe Umma, gaskiya kin fiye yawa wallahi yanzu tun yaushe akai abin nan, kullum sai kin yi maganar ko gajiya bakyayi."
Mugun harara ta watsa masa tace
Ka sake min maganar wata banzar dubu ashirin sai ranka ya baci wallahi.
Taja tsaki tana cigaba da cin abincin ta, ya sauke ajiyar zuciya yace "Wai ni Umma bakya zuwa gidan Mun
o ne?
So nake in zaki ki shiga dani mutanen gidan nan
an iskane basu da kirki sun mana garkuwa da yarinya sun kuma hanamu ganinta."
Kai ta girgiza tana kai loma tace "Aiki ne bai isheka ba da ka ma daina tunanin wani shirme dan yarinya tsaf take zaune gidan mijinta in da rabo ma sai kaga an kusa haihuwa."
A zabure ya mi
e yace "UMMA!!!" Yanda yai maganar ya sata zabura abincin data
ebo zata kai baki ya zube a jikinta, ranta a matukar
aci tace "Kai ni bana son hauka meye hakan?"
Cika yake yana batsewa kawai ya dungurar da taliyar, ya fita daga gidan, ta bayan gidansu Araab yaje ya kama katanga ya dirka ciki.
Kalle-kalle ya fara yana tunanin ta inda zai shiga wurin Mun
o, bai san girman gidan ya kai haka na, mamaki ne ya kamashi wai dama haka gidan yake?
Baki ya saki yana kallon ko
ina yana tafiya, cak ya tsaya yana duba bangaren Araab da na Ummy wane zai shiga.
Araab daya dawo daga wurin masallaci daga nesa ya hango mutum na waige-waige, a zaton sa ko barawo ne, hakan yasa ya taho cikin sanda ya makure hannunshi ta baya.
Ihu Bilal ya saki Araab ya buge gwiwowinsa hakan yasa ya durkusa yana cewa "Wayyo Allah!
Waye wannan?
Wani saban salan iskancin ne haka?"
Ya sake haskashi da wayarsa da hannu
aya ganin Bilal yasa mamaki ya rufeshi.
Mai gadi ne ya taho da gudu jin ihu, ganin Araab ya danne mutum yasa ya taho da gorarsa yana neman kwa
a mishi.
Sake shi yayi bayan ya mike tsaye, Bilal ganin Arab yasa a fusace ya fara neman yin kanshi yana cewa "Dan abu takazar ubanka ni zaka ma
ure?"
Wani abu ne yake tasowa Arab wanda shi kanshi baisan meye ba, nufo Bilal yai wanda ganin yanda ya taho yasashi shan jinin jikinsa saboda kwarjini, amma bayasan bada kanshi yasashi yace "Me na maka to?
Ban isa nazo gun masoyiyata bane ko me?
Ka kwacemin mata sannan ganinta ma ban isa yi ba kake san cewa?
To duk masifar ka baka isa ka rabamu ba."
Yatsa ya nunamai yana ji kamar ya mareshi, ganin yanda yake kallanshi yasa Bilal
aure fuska yana cika yana batsewa.
Araab ya juya kawai yana kokarin danne zuciyarsa, tsaki Bilal yai cike da neman magana yace "Ka dai ki kunya wlh, yarinya bata son ka kaki rabuwa da ita dan asara
Kalmar rashin son da Bilal ya fada yaji ta dake sa, Cal ya tsaya zuciyar sa na harzuka, Ya waigo yana duban Bilal, daga inda yake ya danna waya, ba
a dade ba aka
auka yace
ACP Adnan please zaka iya turo police akwai wanda ya haura gidana ne?
Ido Bilal ya zaro, da gaske guy din nan yake kama shi zai sa ayi
.
Bilal tuni yayi hanyar gate yana arcewa, sai da ya fito gate ya dafe zuciya yace
Yanzu aka kamani ta ina zan kwaci kaina bani da yan
chaji
Araab ajiyar zuciya ya sauke ya shiga ciki,
o ta gama cin abinci ta wanke kwanukan da taci, tea kuma taji tana sha
awar sha, ta hada shayin zata zuba sugar Araab ya shigo kicin din, jin motsi yasa ta waigo idanunta, idanshi akanta kyar yana sake kallom yanda ta canza tayi fresh, ya tako har inda take fuskar nan ba walwala ko ka
an, daf da ita har tana iya juyo numfashinsa.
Nan danan gabanta ya dinga dukan uku-uku, ta maida kanta
asa tana tunanin me yake shirin yi.
Kafafunsa ta kalla wanda suka sake yin taku
aya hakan yasa ya sake matsowa sosai
irjinsa ya ta
a saman nata, kasan zaninta ta kama tana tunanin abin yi.
Daf da kunnenta yakai bakinsa cikin kakkausar murya a hankali mai kama da ra
a yace
Ki sanar da wancan mahaukacin in ya sake hauromin gida wallahi sai ya kwana a cell, Araab baya magana biyu.
agowa tai dan bata gane me yake nufi ba, hakan yasa fuskokinsu suka ha
u, yawun bakinsa ya ha
iya itakam juyawa tai da sauri, wurin hakane hannun ta ya bugu da karfen famfom sink, karamar kara tayi, Araab da sauri ya kamo hannun da take yarfewa, idanunta sunyi rau rau kamar zatayi kuka, fa
a zai mata amma yana kallon ta sai ya fasa.
Hannun ta da ya rike ya soma jin sa a wani yanayi yayi saurin sakin ta, Ya juya har ya kai kofa yace
Next time sai ki kula kina abu kamar mara gani.
Ya fice, da kallo ta bishi ta
an zumburo baki kafin ta murgu
ashi tace
Masifa dai kamar a kanshi aka fara ta.
*******
Danejo jiki sanyaye ba sakewa tana tsoron laifi ta shiga
angaren Amarya, a
arare ta fara shara, Haneef na zaune shi ka
ai yana wasa da motar shi ta yara, Danejo tana mamakin wannan lamari ace ga yara a cikin gida amma bai isa yaje wurin wasa ba,
Ammi ce ta fito kanta ba
ankwali wanda hakan yasa kitsan da aka mata ya bayyana, ya kwanta baya sosai, kallan Danejo tayi tace
Baaba dan Allah in kin koma kice ina san a kawomin kankana da ayaba.
kawai tace dan tsoron komai take, bata jima ba sai gata ta dawo
auke da jakar kwali, ta mi
awa Danejo tace
Kullum sai naga kamar takalmin kafarki ya side in kika ajiye acan.
Ta nuna mata bakin kofa.
Ga wannan kisa, Allah yasa yamiki daidai.
Ido Danejo ta zaro tace
Ni?
Rufamin asiri Hajiya ban shirya barin gidan nan ba.
Ta san za
a rina dan duk wanda taba kyauta ba wanda yake amsa in kuwa ya amsa to daga nan bazata sake ganinshi ba.
Murmushi tai mai cike da tausayin kanta tace
Karki damu, na fahimceki, amma in an muku albashi ki canza takalmi.
Cike da tausayinta Danejo tace
To, nagode.
Komawa tai ciki, ita kuma ta bita da kallo, wannan wace irin rayuwa ce?
Ga mace har mace ga gida har gida amma kamar kurkuku?
Babu sakewa sam.
******
Da gudu suka fito daga
angaren cikin tsananin tashin hankali na ganin yadda wuta ke ci, nan danan mutane sukai ta kawo agaji ana zuba ruwa, hankalin kowa na gun a tashe yake, da kyar suka samu wutar ta lafa.
Ardo dake tsaye ri
e da sanda sai muzurai yake.
Dadda taja salati tace
Amma wannan yarinya ta cucemu dan aradu fansa take
auka akan mu.
Laddo ya buga adda a
asa yace
Aradu yanda ta turo mana karamar gobara taci mana dukiyar mu sai mun sassara shegiya
Haka dai dukkaninsu kowa ke fa
ar ta bakinsa kaf
insu ba mai fa
ar alherinsu sai sharri.
(Mutanen nan san zuciyarsu yayi yawa
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
Ummy ta kasa natsuwa, duk yanda taso ta jure ta kasa, tunaninta
aya karfa Araab yabar yarinya bayan batasan abubuwan nan ba, mi
ewa tai ta nufi
angaren dan ta duba jikin Mun
o.
Araab yana kishingi
e kan kujera yana kallo, haka kawai yau yaji zaman falan yakeso, wanda shi kanshi baisan dalilin hakan ba, jin knocking yasa ya mi
e ya bu
Ganin Ummy tsaye bakin
ofa yasashi kallanta, ciki ta kalla ba ko gaisawa bata bari sunyi sosai ba ta soma tambayar jikin Mun
"Ummy ta warke dama ba wai sosai bane." Araab ya fa
a yana shiga ciki.
"Ya kamata dai ka siyan mata waya ace ka tafi gun aiki tun safe bakasan halin da take ciki ba, sannan itama akwai abunda zai iya tasowa ta bukaci magana da kai."
"To Ummy ai kuna nan, in da wani abin zata sanar daku."
Kai ta girgiza tace "Ba'a haka, miji shine gaba da komai."
"Ni Ummy kinsan ban fita san ba yara waya bane sai su kasa maida hankali gun karatu."
Wani kallo ta mai tace "Yara?