Sashe 156
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Wallahi babu macen da nake so duniya kamar Fatima, bazan iya rayuwa ba idan na ganta da wani."
"Amma kai kaje kai rayuwa da wata ka wofantar da ita?" Hassan da k
walla ta tararwa a ido yace
Wallahi sharrin shai
an ne da zuciya na kuma ha
u da makirar mace wacce ita tai silar komai." Ya
arasa yana zubewa
asa gaban Ummy ya saki wani irin kuka kamar
aramin yaro yana fa
Dan girman Allah Fatima ki tausaya mun, wallahi ina
aunarki na miki alk
awari bazan sake barin ki ba, nayi nadama Dan Allah ki yafe mun." Ummy kukansa take ji har cikin ranta,
oyayeyen soyayyar sa na taso mata tace
Ka tashi na yafe maka." Godiya ya dinga zuba mata, Araab da Farouq sai sukaji tausayin mahaifin nasu ya kamasu, Ammi tace
To ina ganin abunda yafi kawai a daina zancen wancan, Hassan da Fatima ku koma rayuwarku kamar da, a manta komai da ya faru ya zama kamar mai faru ba." Hassan ya kalli Ummy yace
Dan girman Allah kada kice a
ah."
Farouq ne yace
Ummy please accept him.
Araab ta kalla wanda ya
aga mata kai alamar yes, Kallonta ta mayar kan Hassan tace
Shikenan komai ya wuce, Allah ya yafe mana baki
aya.
A tare duka suka amsa Amin.
Ammi murnar na rufeta na ganin ta sake ha
anwartata da masoyinta, tana musu addu
ar cigaba da zaman lafiya mai
aurewa, Araab da Farouq ma ba
aramin farin ciki sukai ba, na ganin iyayensu zasu koma tare.
Labarin da yazuwa su Ilham kamar zasu zuba ruwa a
asa su sha.
************
Farouq ne ya kama hannun Hassan tamkar abokinsa yace
Yau ni zan raka ka
akin Amarya.
Hassan ya kalle sa kawai yai dariya, aiko har bakin
akin Ummy yai masa rakiya kana ya juya ya tafi, Hassan
irjinsa na dokawa haka ya mur
ofar
akin ya shiga, Ummy na zaune bakin gado tamkar bai jiran zuwan wani, Hassan cikin
arfin gwiwa kawai ya
arasa ya rungumeta yace
Nayi kewar ki sosai Fati na." Ummy itama sai ta rungumesa, dukkansu
aunar juna na sake dawo musu, ranar a d
akini Ummy Hassan ya kwana.
Da safe su Ikram basu da lecture, suka tashi da wuri suka ha
a breakfast, suka jera kan dining table, Ilham ta kira Yaya Araab tace
Dan Allah suzo nan shi da Mun
o suyi breakfast.
Ba musu yace mata
Ummy tare da Hassan suka fito yin karin kumallo, kowa na zaune kan dining table
in kallo ya koma kansu, farin ciki fal zuciyar yaran na ganin iyayensu tare, abunda suka cire tsammani yau gashi cikin hukuncin Allah ya kasance, Mun
o ma sai murmushi take, tare sukai breakfast
in as one big family.
Awwwn
AYUSHER CE
DA ZEE YABOUR
[8/19, 7:25 PM] Maman Aslam: MUN
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
BAYAN SHEKARA DAYA DA RABI
o ta sake zama cikakkiyar mace mai ji da kyau da gayu, makarantar da take zuwa tasa ta
ara gogewa, tasan kanta tare da
ara ilimin rayuwa, zamantakewa da mu
amala da mutane, sosai take maida hankali kan karatu lecturer har mamakin kaifin basirarta suke, suna kiranta da Barrister wanda sunan ya bita a makarantar duka colleges
inta haka suke kiranta, har a gida su Ummy kan ce mata haka, da Araab wanda wata irin soyayya mai zafi ke gudana tsakaninsu
aya na jin ba zai iya rayuwa ba tare da
aya ba, Araab tuni ya gwangwaceta da dalelliyar mota
irar benz, ranar tayi murna, yanzu ta zama high class beb, sai dai har lokacin bata fasa saka ni
af ba saboda wani irin kishi Araab ke mata da baya so maza na ganinta, karatun dan yana son ta
ara tsayawa da
afafunta ne yasa kawai ya barta, dukkan abubuwa na jin da
i da more rayuwa ta samu sai dai dan
adam baka raba sa da wani burin, a yanzu kullum kukan rashin mahaifiyarta take wanda a da batayi, sannan a koda yaushe fatanta taga ta samu ciki wa
annan abubuwan biyu su ne ke damunta a
asan ranta, duk da cewa Ummy da Ammi sun
auke ta tamkar
ar su duk wata kyautatawa da kulawa da uwa zata ma
ar ta suna mata.
Zumunci mai
arfi ke wanzuwa tsakanin Ummy da Ammi, yaransu ma kansu ha
e, Farouq tuni ya kamu da son Haneefa bai tsaya wata-wata ba ya sanar da ita sai da taja masa aji irin na mata kana ta amince masa, suna zuba soyayyar su, wanda hakan yai ma iyayen nasu da
i sosai.
Ikram da Ilham ma sunyi samari ana shan soyayya har gida sunzo neman izini wurin Hassan ya basu izini bayan yayi bincike kan iyayensu sun fito gidan dattako, Ummy da Hassan zaman lafiya da
aunar juna suke kamar ba abunda ya ta
a faruwa tsakanin su, a ta
aice dai kan family ha
e yake kuma kwance suna zaune cikin kwanciyar hankali, Hassan ma Araab ya bu
e masa babban shago na textile yana zuwa kasuwa dan ya matsa baya son zaman gidan, ba kuma boko mai zurfi yai ba balle a samu masa aiki.
o na kitchen tana
arin
aura girkin dare faten dankali mai kayan ha
i zatai, ta baya Araab yazo ya rufe mata ido,
Sweet."
am Hayati na." Ya fa
a yana juyo da ita tana kallon sa, Yace
Allah kullum
ara kyau kike da zama cikakkiyar mace.
Murmushi tai tana kama gemunsa tace
Ai kaima kullum
ara kyau kake, kana zama babban mutum sai dai abu
aya ya rage ka zama baba.
Harararta yai yace
Zaki fara ko?
Ba nace bana so kina mun irin maganar nan ba, haihuwa ai lokaci ne, Allah yasan lokacin da ya tanadar mana da zamu zama parents.
Kai ta
aga tace
Hakane, kayi hak
uri.
Yai mata light kiss kan lips
inta, duk sanda zata nuna masa damuwarta kan rashin haihuwa katse ta yake, har ga Allah tana so taga
wanta a duniya kuma t
asan shima Araab yana so kawai baya son nuna mata ne, tana addu
a kullum Allah ya bata mai albarka, Kitchen
in ya tsaya yana taya ta aiki.
********************
Alhaji Hussain kullum ciwo cin sa yake, yanzu ko ku
in magani ya gagare sa, Alhaji Kabiru da Alhaji Sunusi duk sun nuna gajiyawarsu kan taimakon da suke masa, dama suke bashi, yanzu ko ya kira su basa
auka, yau Mumy na zaune gefensa tana ta faman hamma na yunwa ta dube sa tace
Yanzu haka zamuyi ta zama cikin yunwa ko abinda zamu ci babu?" Alhaji Hussain da shima yunwar yake ji kamar yaci kansa yace
To ya zamuyi tunda babu?
Tana kallan sa tace
Ka cire girman kai kawai kaje gunsu yaron nan Araab su taimake mu ko abinci mu samu, girman kai ba inda zai kaimu tunda ba shi garemu ba.
Alhaji Hussain yaja numfashi yasan bashi da wani za
i sai hakan, dan ko kayan gidansu duk sun saida gidan ya koma fanko, ga yaronsu da suka gama sakaltawa da ku
i a
asar waje ya dawo yace musu komawa zaiyi wai baturiya zai aura, ranar sunyi kuka kamar ransu zai fita, duk yanda sukaso su hanashi
in tsayawa yai haka yai tafiyarshi ya barsu yabi abokansa suka bar k
asar,
Fuskarsa ya shafa tare da dafa saman goshinsa, bai ta
auka zaije gun Araab wai neman taimako ba, ji yai ba zai iya zuwa gun sa ba gara ma Ummy yasan tana da sau
in kai,
auko mun hula ta a
aki, ki sako mayafinki kizo muje.
Mumy tace
Ta mi
e ta shiga
aki ta
auko ta fito.
Napep suka tara ta kaisu gidan, yau duk tarin dukiyarsu sune a napep, bayan ya ajiyesu Alhaji Hussain ya lalubo
ari biyar da ta rage masa a aljihu ya mi
a masa, Mai napep kalla yai yace
Gaskiya ku
ina sunfi haka.
Mumy tace
Kayi ha
uri ka amsa mana wallahi suke nan gare mu."
"Ahhh!
Gaskiya bazan amsa ba ku
ari bakwai ne." Alhaji Hussain ransa yaji ya harzu
a yace
Gashi nan tunda kai bakasan lallami ba." Ya jefa masa
ari biyar cikin napep, saukowa yai ya cakumi rigar Alhaji Hussain cikin tijara yace
Wallahi ba inda zaka sai ka cika mun
ari biyu.
Ya
auki
ari biyar ya soka aljihu, Motar Hassan ce tare da Ummy sun fita sunje gidan Ammi wanda yanzu Alhaji Ja
afar da Hassan suke shiri sosai, Hassan parking yai yana hango Alhaji Hussain mai napep ya cakume masa riga, Mumy na gefe na ro
on sa yayi ha
uri, Hassan yacewa Ummy
Bari ina zuwa." Ummy kallon gun da Hussain tayi tana girgiza kai tare da mamakin yadda halin rayuwa ya mayar dasu mutum mai izza, isa da ta
ama yau gashi yana fa
a da mai napep wanda ko tantama babu tasan akan ku
i ne tabbas rayuwar duniya babu tabbas, shiyaa kabi ta a sannu.
Mallam lafiya ka sake sa mana.
Cewar Hassan wanda shima ransa ya
aci ganin mai napep naci ma
an uwansa mutunci,
Ba zan sake sa ba sai ya bani
ari biyu ta Yaseen.
Hannu Hassan yasa a aljihu ya zaro dubu
aya ya mi
a masa yace
Sake shi ka wuce.
Godiya yai yana sawa aljihu, Alhaji Hussain yace
Matsiyaci kawai.
Mai napep yace
Kai ne matsayaci wanda
ari biyu ta gagara, ni sana
ata nake kuma ha
ina na nema a bani." Ya shige napep abunsa yabar Alhaji Hussain kalaman na masa zafi, Mumy ba kunya tace
Ina wuni Yaya Hassan?" Kallonta yai yace
Lafiya." Yana tuna ranar da yaje gidan ta masa rashin mutunci kan basu da masauki,
Muje ciki ko?" Yacewa Hussain wanda shima duk ya muzanta, Hassan da ya da
e yanawa rashin mutunci gashi yanzu shi ya taimake sa, Hassan motar sa ya koma ya shiga yana yin horn, Alhaji Hussain da yazo shiga gidan suka bi motar da kallo shi da Mumy kana gani kasan mai tsada ce lallai Hassan ya samu hutun rayuwa.