← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 168 OF 187

Sashe 168

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Danejo tace
Ita na rako asibitin dan bata jin da
in jikinta ashe juna biyu ne, shine ake mata
arin ruwa." Ummy duk da damuwar da take ciki sai da murmushi ya bayyana kan fuskarta jin an ambaci juna biyu.

Araab wanda ke kwance
aki duka yana jin su, jin an ambaci ciki yaji ba wanda yake son sakawa a ido kamar ita ko tantama bashi da ita cikinsa ne baya zarginta ko kusa da zina, dan wani na santa yasan bazatai zina ba, drip na hannunsa ya zare yana
arin tashi, Hassan da Farouq sukai kansa suna cewa
Ina zakaje?

"Dan Allah ku barni naje naga Mun
Ya fa
a yana matsawa gefe, Hassan yace
A ina zaka ganta?" Dan su sam basu ji magamar tasu Ummy ba,
Ina zuwa." Yayi sauri
n ra
awa ta gefensu ya fice
akin, Ummy sai ganinsa sukai ya fito, bai tsaya komai ba ya tura
ofar
akin da take ya shiga, kacibus yai da nurse zata fito ta gama saka mata drip, a zaton ta ma
atan
aki yai tace
Sorry wancan ne
akin naka." Banza yai mata yna
arasawa bakin gadon, ido ya zuba mata sai yakeji kamar ya shekara bai ganta ba, a hankali ya kai hannunsa kan mararta, ya shafa yana jin wani shau
i wai shine zai zama uba, Mun
o wacce har wani irin bacci ya fara fisgarta saboda
arfin allurar dan tana saka bacci, Idonta ta bu
e ta
au ra kansa, Nurse na ganin haka tai saurin ficewa.

A hankali Mun
o ta sake maida idan ta rufe ta sake bu
ewa dan tabbatar da ba mafarki take ba, Araab ganinta yasa ya kasa controlling kansa wata irin zazzafar
aunarta ke ratsa shi yana jin yama kansa
arya na cewar zai iya rayuwa babu ita, Mun
o itama wani rauni taji yana shigarta son sa na fisgarta, kawai taji hawaye na zirya kan kumatun ta,
Kuka kike saboda bakya son ganina ko?" Yai mganar cikin wata irin sanyin murya, da saurin Mun
o ta girgiza kai ganin yadda ya rame ya tabbatar mata yana cikin damuwa da kewar rashin ta,
Idan ba haka bane meyasa kika tafi kika barni, kika za
i wani a kaina?"
Kai ta sake girgizawa tace
Ban za
i kowa a kanka ba Yaya Araab meyasa zakayi tunanin zanso wani bayan kai, banyi haka ba kafin aurenka sai yanzu da igiyoyin aurenka uku a kaina?" A raunane Araab yace
Idan ba son shi kike ba, meyasa kike
oye mun wayarku, meyasa bakya iya amsa kiransa a gabana, meyasa yake miki text har yana
iran ki da darling, meyasa ranar da muka fita na ganku tare, kikace mun baki san shi ba, amma ya miki text kan cewar abayar da kika saka ta miki kyau?" Da ki
ima take kallon Araab tunanin da yake yi kenan tace
Wallahi bani da masaniyar dukkan wanda na tabbata duk mutum
aya ne ke shirya wannan muguntar kuma yake son rabani da kai.

Araab da mamaki yake kallonta yace
Ban fahimta ba, waye wani?
asa tai dakai, yasa hannu ya
agao fuskarta yace
Kinsan ba abinda na tsana irin inga kina
oye min abu ko?

Ba tare da wani ja ko dogon tunani ba ta zayyane masa komai, Mamaki da al
ajabi ne
arara ya bayyana kan fuskar sa yana kallonta yace
Meyasa tun farko baki sanar dani ba, kika za
i yanke hukunci da kanki har ki tsallake ki barni?

Taya ma za
i rabo dani akan wannan dalilin?"
Saboda sunce kar na sanar da kai, kuma nayi tunanin ta hakane dan kubutar da kai.

Iska mai zafi ya fusgar daga bakinsa yace
Blackmailing
inki suke, kuma hakan ya shaida kece basa so a tare dani da ahalina, tunda bayan tafiyarki akace mistake ne letter da aka turo, shima gidan mai na jiya hukunar EFCC ta jaha tamun message kan cewar nayi ha
uri bisa zargin da suka mun, sun janye maganar."
o wani irin numfashi taja tace
Tabbas kowaye nice baya so a tare da kai, da ahalin ka, kuma yana da
arfin iko a jahar nan."
Araab jim yayi yace
Ya zama dole muma mubi ta
ashin
asa.
o tana kallonsa tace
Ban fahimta ba." Mararta ya sake shafawa yana kallonta yace
Maman unborn." Murmushi ta mayar masa wanda ta kwana biyu batai ba, ya cigaba da cewa
Ba zamuyi saurin fitowa mu nuna mun fahimci wani abu ba, haka maganar kada ta fita tsakanin ni dake, dan kowa yanzu ya shiga cikin zargi, kowaye idan yaji mun fahimta ba shakka zai canza taku." Mun
o ta girgiza kai tace
Hakane, amma ba
a fara hakan ba sai da zancen mahaifiyata ya taso.

Araab yace
Zancen mahaifiyarki?

Kai ta
aga masa ta sanar dashi komai, Shiru yayi yana nazari sosai kafin yace
Ina zargin wani abu, amma sai dai bana fatan hakan ya kasance gaskiya." Mun
o kallonsa tai sosai tace
Me kenan?

Yace
Ban yarda cewar baffan ki zai aikata abunda ake zarginsa ba saboda wasu dalilai a labarin nan na fahimci wasu abubuwa amma ina bu
atar naga Ammi." Mun
o tace
Ammi kuma?

Araab yace
Eh akwai wasu abubuwa da nake so na tambayeta." Mun
o tace
Sai kuma Uwaliya dake gidan, ina zarginta meyasa zata
auke hoton da akace na mahaifiyata na wurin Danejo kuma ta
ona sa?" Kallon Mun
o yayi sosai yace
Taya kika san hakan?

Ta numfasa ta sanar dashi komai,
Ina jin sanin wanda ya aikata hakan ba zai mana wahala ba." Mun
o tana kallonsa tace
Allah ya taimake mu."
Yace
Amin, tuntuni ya kamata ki sanar dani muyi bincike tare ba ki wahalar damu ba da kewar juna, yanzu kalli inda kika kawomu?"
Murmushi ta masa, Ya lakaci hancin ta,
Ina wayarki?

"Gata nan." Ta nuna masa gefenta,
Ki kunna ta dan naji Ummy tace bata samun ki, na tabbatar zasu
ara nemanki ta hakan ma zasu
ara samun wata hanya." Tace
.

Ta
auko wayar ta kunna, sa
o ne ya shigo da number ba private ba, suka kalli juna ita da Araab, wayar ya amsa hannunta yana duba sa
Darling kwana biyu ban ji ki ko mijin naki ya amshi wayar ki?" Kallon Mun
o yai yana nuna mata text
in, gabanta ya fa
i tace
Hakan na nufin mai yin wannan daban, wanda kuma ke wancan daban?" Araab ya girgiza kai yace
warai hakane, dan alama ta nuna wannan bai san cewar bama tare ba, da bi turo ba." Mun
o kanta ne yai mugun
ullewa tace
Wanene?

Araab da kishi ke cinsa wani na bibiyar matarsa yace
Ko waye shima sai na nemosa na hukunta sa, musamman da ga number." Mun
o kallon Araab tayi tace
Am sorry Swt."
"Da me?

"Na tafiya na barka." Sumba ya kaiwa lips
inta yace
Kinci sa
a bakya jin da
i da kin amshi hukunci." Ciwon da yake ji ma ya nema ya rasa, dama na rashin ta ne, Tace
Ya akai ma wai kasan ina asibiti?

Driya yai yace
Sai yanzu zaki tambaya?" Tace
Uhmm."
"Rashinki to yasa na kwanta ciwo shine aka kawoni asibiti." A raunane take kallonsa tace
Sorry plsss, kuma ka tashi ka koma
akin ka a sake duba maka kazo nan ka zauna."
"Ganinki yasa na warke, bana bu
atar wani drip, ga kuma labari mai da
i na samu."
"Labarin me?

Ta tambayesa tana kallonsa,
Nayi ajiya anan mana." Ya shafi mararta, Ido ta rufe alamun kunya, Yace
Sarkin kunya kawai." Tai dariya,
Ummy, Danejo, Hassan da Farouq suna zaune corridor har sun soma wata hira dan son san ha
uwar ta masoya ce, Kowa fatansa Allah ya
ara daidaita su ya kawar da shaidan tsakani, Ummy taso sake tambayar Danejo ta warware mata komai, sai dai kuma tayi shiru ganin kamar Danejo bata son maganar, Ummy bata sanar da Ammi ba sanin ta da saka damuwa a rai, yanzu sai jininta ya hau.

Araab sam ya
i fitowa
akin Mundo, ya zauna yana kafeta da ido, itama ganinsa kusa da ita yana sakata wata natsuwar zuci da farin ciki.
********************
Meenal ke ta ha
a kaya a akwati, Bilal yana taya ta, Ya kalleta yace
Sai nake jin Allah kamar kada ki tafi."
Kallonsa tai tana dariya ganin yadda yama fuska kamar
aramin yaro tace
adace ai komawa haihuwa gida."
Bilal yace
Nidai wannan al
adar bata kyauta mun ba, Allah bana son kiyi nisa dani ko na kwana
aya, na saba kullum hannuna akan cikin ki nake bacci ina jin motsin babyna."
"Kace dai babynka zakai kewa bani ba." Murmushi yai yana kallonta yace
Ai son naki ne ya shafi babyn ko?"
"Dan Allah karkaga ba nanan ka koma harkar da dan in ka koma Allah bazan dawo ba.

Riketa yai yace
awari fa na
auka, sannan yaushe raban danai?

Kallonsa tai ta mayar masa murmushin ko da wasa bata ta
a zaton Allah zai saka mata son Bilal ba sai gashi yanzu tana jin son shi sosai a ranta, har mamaki take wai shine yanzu ya shiryu ya daina shaye shaye, ya zama cikakken mutum wanda yasan ciwon kansa,
Zauna ma ki huta na
arasa miki." Ya fa
a yana kama hannun ta ya zaunar da ita, ya cigaba da gyara mata kayan, Motar Jauro wacce yanzu ya canza sabuwa ya aro, ya kama mata ta shiga ciki ya fito da kayanta, ya kaita gida, Sai da ya shiga ciki ya gaishe da Alhaji Hussain, wanda suka gaisa cikin mutuntawa kana ya fito da kayan dasuka siyo dana abinci ya shiga dashi, ya kuma basu ku
i sannan yai musu sallama, rayuwa kenan wai shine yanzu suke abu na mutunci da Alhaji Hussain, lallai shaye shaye yana zubar maka da
ima da mutunci a idon mutane, kuma ya saka ka zama tamkar mahaukaci da sam tunaninka ba irin na mutane masu hankali bane, Bilal ya sake yin Allah wadarai da shaye shaye kana ya bata dubu goma ta ri
e gunta ko zat buk
aci wani abu, wanda a kasuwa yanzu yake samu shagon Jauro.
Chapter 168 · 0% Book details