← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 187

Sashe 46

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bayan sun gaisa da Ummy yace "Dama idan babu damuwa ina so nasan wurin da zata zauna ne, dan nasan kayan
akin da zan siyo mata." Ummy tayi murmushi tace "A'ah ba sai kayi kayan
aki ba, ni zan ma Mun
o komai, Allah ne ya ha
ani da ita sai nakeji kamar turomin wata
a yai."
"Ayi haka kuwa Hajiya?" "Ai hakan ma za'ayi." Zai yi godiya tayi saurin hana sa, Yace "To dama ku
in ta ne da nake ajiya nayi tunanin siyan mata kayan
akin dasu tunda ni yanzu ba
arfi gareni ba." Ummy tace "Allah sarki, ka barsu kawai a wurin ka." Kai ya girgiza yace "A'ah wallahi zaman su a wurina ji nake kamar dutse a kaina kinsan hak
in wani, ga matata Salame idan ta gane akwai su ba zata bar su ba, dan haka Dan Allah ki kar
a ki ajiye wurinki a mata wani abun dashi." Ummy tace "To jin kace matar ka yasa zan kar
a." Yace "Yawwa nagode yadda kika taimake mu Allah kema ya taimake ki y haskaka rayuwar ki."
Ummy tace "Amin." Ya
au ki ledar ku
in masu yawa ya ajiye gaban Ummy, kana ya dawo gabanta ya zauna, Ita dai Mun
o mamaki take ina ya samu wannan ku
in da aka ce nata ne bayan tasan ko biyar bata magani?

Ummy ta nisa tace "Sha'ani na aure yana bu
atar kasan asalin mutum, dan kasan dawa zakayi rayuwa, hakan yasa naga ya dace na sanar daku takaitaccen tarihinmu duk da abu ne da bana son tunawa ko ka
an amma ya zama dole na sanar daku."
Jauro ya jinjina kai yace "Ni kaina ina son tambayar ki sai dai bana so ki ga kamar na shigo da rashin yarda, dan gani nake kunfi
arfin mu."
Ummy ta girgiza kai tace "Ko
aya hakan ai shine daidai, aure ai ba'a yin sa kai tsaye ba'a san asalin juna ba."
Jauro yace "Gaskiya ne." Ummy taja numfashi yanayin fuskarta na canzawa tace "Sunana Fatima Sulemanu asalina yar' jamhuriyar Nijer ce garin Yamai iyayena ba masu
arfi ba ne, mahaifina gyarana takalmi yake, mahaifiyata na kitso ne a unguwar.

Mu biyu ne iyayen mu suka haifa ni da Yayata Bilkisu, muna makarantar islamiyya dan ita ka
ai iyayenmu ke da
arfin saka mu, haka muke rayuwa cikin talauci.

Watarana mun taso islamiyya wasu a mota sunzo wucewa suka ganmu nan suka bi bayanmu har suka ga gidanmu, basu tsaya biyowa ta hanyar yayanta ba, mahaifinmu suka samu suka ma magana kan
aya daga cikinsu yana sonta kuma shi
an Nijeriya ne garin kano, mahaifinmu bai tsaya wani dogon bincike ba ya amince ganin mutanen da ku
i, dan dama kamar neman kai suke da
ansu saboda wahalar ciyar damu, Mahaifiyarmu taso musawa ya nuna mata shi ke da iko damu hakan yasa ta ha
ura ta lallashi yayata, ba'a jima ba ya aiko magabatansa suka zo daga Nijeriya aka sa rana, Cikin ikon Allah kuma yayata tayi na'am dashi duba da irin soyayyar da yake nuna mata, ba'ayi wani shagalin biki ba, aka
aura mata aure, mahaifina yace ta tafi dani, in mata
aki.

Mijin nata yace "Ya
au ki alk'awarin zai ri
eni amana." Haka muka bar
asarmu muka dawo
asar da bamu da kowa bamu san kowa ba, muka bar mahaifiyarmu cike da kewar mu.

Yaya Ali mijin Yayata Bilkisu, ya bani dukkan kulawar da ta dace, ya sakani har makarantar boko, kuma suna zaman lafiya da yayata, shekararmu biyu a nigeria, aka aiko Allah yayiwa iyayenmu rasuwa sunyi gobara, munyi kuka mun shiga tashin hankali sosai na rasa su daga baya muka dangana muka cigaba da rayuwa, ba tare da wani cikin ahalinmu ya sake neman mu ba, ko da muka je wurinsu ba mu samu tarbar arzi
i ba, haka mu ka dawo rai ba da
i, muka zama mune dangin kanmu.

Haka rayuwa ta cigaba har Allah ya ha
ani da Hassan mahaifinsu Araab, ya nuna yana sona duk da bashi da ku
i, direban babban mota ne yana zuwa kudu, ban
yamace shi ba duba da nima ban fito gidan ku
in ba, kuma ku
i ba sune rayuwar aure ba, da yajewa yan' uwansa da maganar suka nuna sam basu amince ba, Hussain shine mai zuga shi kan yayi auren jari kada ya auri wacce iyayenta ba kowa ba, da suka ji ma asalina yar' nijar ce iyayena sun rasu abun
ara ruruwa kan kar ya yarda ya auri wacce bata da asali, ya kafe kan sona yake, dan dole suka kyale shi, dan shima iyayensu sun dade da rasuwa.

Tunda akayi aurenmu nake gani kyara, hantara da wulakanci a wurin dangin su, sam bana damuwa na koma kansu, har na samu ciki na haifi Araab muna zaman lafiya da Hassan yana nuna mun dukkan kulawa.

A lokacin ne mijin yayata ya samu aiki
asar waje, ranar da zasu wuce haka muka rungume juna muna kuka ni da ita, tun daga ranar ban sake samun labarinta ba nayi kiran wayarta da na mijinta har na gaji, shima kuma danginsa a gombe suke aiki ya kawo shi kano balle naji daga gare su haka na dangana kullum ina cikin kuka da kewar rashinta har Allah ya saukeni lafiya.

Hassan babu wanda yazo barka balle suna naci kuka sosai na ganin babu wani dangi sa bare nawa, Araab na watanni goma a duniya na samu cikin Farouq, shima suka dunga maganganu wai nayi saurin
aukar ciki ina son wahalar da Hussain ne dan shi ke taimaka wa Hassan, bani da tausayi ban damu ba na toshe kunnuwana, shima ya nuna mun kada na damu daga maganganun su.

Bayan na haifi Farouq da wata biyar na soma ganin sauyin halayya daga Hassan, idan ya tafi kudu sai yayi wata shida bai dawo ba, sa
anin da sati uku yake, gashi baya barin mana wani abun arzi
i, ranar da na nuna masa korafina ya nunamin rashin matsayina, akan bani da hankali so nake yazo ya zauna baya nema, gashi na fara tara yara, idan ma ya dawo kwana uku yake ya tafiyarsa bai damu ya nemeni ba, Araab tun yana karama Allah yayi shi mai zuciya, hakan yasa wani lokaci idan yaga mahaifinsu na mun abu zai koma gefe yana ciccika, wani sa'in har kuka yake.

Mahaifinsu ya dawo ba ruwanshi da cin su, shan su suturar su, danginsu ma ba ruwansu damu, ranar da na kaiwa Hussain kukan mu akan abincin da zasuci haka ya koro mu, ko ruwa bamu samu arzikin sha ba, dan dole na nemi aikatau ina yi, da haka nake ciyar damu har na saka Araab wata makarantar gwamnati yana zuwa, masu gidan ganin halin da nake ciki suka
ara mun albashi na saka Farouq shima, babu irin wahalar da bana yi dan ganin na rufawa yarana asiri sun samu ci da sutura.

Hassan tun zuwan da yayi na masa korafi sai da yayi shekara biyar cur bai zo ba, ranar da na gansa murna ta cikani naje tarbon sa, hannu yasa ya kare alamun kar na karaso, suma su Araab sunje da murna ya daka musu tsawa kan kar suzo kusa dashi.

Haka suka koma gefe kamar zasuyi kuka na lallaba su, Araab nata ciccika dan duk sun soma mallakar hankalinsu.

Na same shi a
aki yana kwance ya gama waya, sai cemun yayi nazo, naje ba musu nayi mamakin ganin ya bukace ni, ban hana sa ba sanin hakkin sa ne.

Washegarin ranar ya ha
a sauran kayan sa dake gidan ya tafiyar sa ba tare da ya bar mana ko biyar ba.

Haka muka cigaba da rayuwa har cikin yan' biyu ya bayyana, nan danginsa suka ce ai yawon banza na fara yaushe Hassan ya dawo har yamun ciki, ranar nasha kuka ba kadan ba, Araab da Farouq suka rika lallashina.

Da taimakon Allah na samu haihuwar yan' biyu, wanda ko ragon suna basu samu an yanka musu ba, Araab ya saka musu suna Ikram da Ilham.

Sosai ya dage kan karatun sa, idan ya taso ya shiga kasuwa yana zaman shagon wani mai siyar da jakukuna da takalmi, ya sallame sa idan an tashi, Allah maji ro
on bawa, ganin hankali da amanar Araab yasa mutumin da ya tashi sallamar yaron shagon sa da suka gama karatu ya ha
a da Araab ya bashi jari mai tsoka, daga hakane Araab ya zage ya fara neman na kansa sosai, har Allah yasa masa albarka ya kawo matsayin da yake yanzu, wanda har yau bamu da labarin mahaifinsu bamu san inda yake ba, hakan yasa Araab ko maganar mahaifinsa baya so, ta
arasa hawaye shar
e da fuskarta.
o duk da kasancewarta mai kananun shekaru tausayin su Ummy da Araab ya kamata sosai sai hawaye take.

Shima Jauro jikinsa yayi matukar sanyi, shiru ya ratsa falon na wasu mintina kafin Ummy ta nisa tace "Idan babu damuwa kuma ina son sanin asalin Mun
Jauro ya sauke ajiyar zuciya yace "To tun kafin na baro ruga, Maccido ya ta
a neman alfarma wurin mahaifinsa kan zai shigo birni nema,
Ardo ya hana sa da farko ganin ba al'adar mu ba ce ka fito birni nema, da yaga ya nace yana so ya amince, bayan tafiyar sa da shekara
aya da watanni ya dawo da Mun
o tana jaririya, da dukiya mai tarin yawa wanda yace na jaririyar ne, aka tambayesa ina ya samo yarinya yace "
ar sa ce."
Anyi tambayar duniya wacce mahaifiyarta ya
i sanarwa, hakan yasa yan rugar soma tunanin ba da wannan aka haifeta ba.
(Ummy ta gane me yake nufi itadai Mun
o ko oho) Haka suke ganin dukiyar kuma tasa ce da yaje nema.
Chapter 46 · 0% Book details