← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 187

Sashe 29

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tunda ta shiga har aka fita batai magana ba, ita kanta taganta go
ai go
*************************
Salame gaba
aya yau ta
aukewa Jauro wuta, ko magana yayi bata amsawa shima ganin haka ya fita sabgarta, abinci ma datai rabewa tai da ita da Bilal da Raheena, shikam ko a jikinshi ba zai tab'a yarda a gallazawa Mun
o ba, gara ko da ilimin ne ta tsira.

"Tab!

Wai Umma kina gani yarinyar nan ta tafi makaranta
kuma mai tsada fah, wallahi ta kile gagararki zatai."Cewar Raheena wacce ta fito
auke da takardun data
auko na makarantar Mun
an store
in dan
tana ji daga
akinta suna hayaniyar
azu, shine ta shiga tana bincike
Kwafa Salame tai tace "Ya za'ayi to tunda kina ji mahaifinku yace a bakin aure na?"
Na tabbatar barazana ce shekara nawa kuna tare, ke kuma kika yi saurin karaya"
"Dan ba'a gaban ki bane amma babu alamar barazana tare dashi, tunda muke kin ta
a ji ya fadi haka?@
"Hmm" Raheena tace cikin takaici wani mugun k'yashi take ji Mun
o a makaranta mai tsada, "Nasan abun yi dan bazan zuba ido yarinyar nan tafi k'arfina ban cika burina akanta ba wallahi"
Salame ta ba kanta tabbaci, haka ta shirya cikin ha
en atamfarta
inta taci gayu tasha takalminta mai tudu wanda aka kawo mata jiya, ya sa mayafi a kafa
Falo ta fiyo Bilal na zaune da gajeran wando da shirt yana dane-danen waya.

"Ahhh Hajiya Umma irin wannan kure adaka?"
Tsaki tai tace "Ina murnar zuwa biki wannan tsohon naka ya
atan rai." Dariya yai yace "Karki damu Umma daga na aureta zan hanata zuwa makarantar ba shikenan ba."
Ido ta bu
e ya akai bata tuna haka ba?

Dariya suka sa tace "Har hankalina ya kwanta."
"Ai Umma dakaina ma zan kaiki gun bikin."
Jaka ta
auko wanda tasa lace dinta a ciki tace "Wannan in zamu wuce dinner ne zan sa."
"Umma Hajiya Naira...."
*********************
o sosai makarantar ta mata da
i wanda tafi fahimtar karatun islamiyya wanda shi larabci da hausa ake ha
awa.

Har ta fara d'aukar fatiha dan kowa surarshi daban ake karanta mishi.

Karatun Sallah ma an fara koya mata, Shida saura minti biyar suka tashi, Ikram da Ilham da wuri suka zo ajin su Mun
o gudun kada ta
ace musu, "Kai gaskiya karatu akwai da
i Ummy ta taimakeni aradu"
Sukayi murmushi suka ce "Ai Yaya Araab ne ya biya."
Hmm itadai tasan Ummy ce wannan yanda ya tsaneta inama zai kalleta?
ta fad'a tana dariya, Ilham tace "Sai zuwa gaba zaki k'ara fahimtar kirki da mutuncin Ya Araab dan yafi mu."
o "Uhmm" tace ba dan ta gamsu ba, Suna fitowa waje direba har yazo suka shige mota, suna ta hira har aka kawo gidansu Mundo, suka ajiyeta kana suka wuce.
*************************
Jikin Maccido yau yayi tsanani sosai, Sai tari yake kamar mumfashin sa zai d'auke, Danejo cikin tsananin tashin hankali ta fito bukkar tasu sam ta manta iyakar da aka musu na fitowa, a rud'e ta nufi bukkar Ardo bata jira iso ba, Sauran matan dake tsakar gida suka ce "Ita kuma lafiyarta ko mayyar can ta lamushe Maccido dan na tabbata dama ba zata bar sa ba" Sauran suka ce "Kwarai sai ta ga bayan sa."
Danejo gaban Ardo ta zube su cikin kuka da magiya tace "Dan Allah Ardo ka taimaka kazo ka duba shi wallahi ya kusa tafiya, na rokeka da Allah
anka ne fa?"
Mugun kallo ya watsa mata yace "Ke ahirr dake wallahi kamar ba jinin fulani ba, yaronki na fari kike nuna so haka?

Banda asara?"
Ya janye k'afar sa da ta kama, Cikin takaici na ganin Maccido na cikin mayunwancin hali yana mata maganar kunya, Tace "Ban da ni macece nasan ban taa tarawa da wani namiji ba sai kai da ko shakka nace ba kaine mahaifin shi ba Aradu."
"KEE DANEJO kisan a gaban wa kike?" Ya fa
a cikin
aga murya, "Ka dubi Allah da Annabin sa kazo ka duba shi." Ardo ko gezau baiyi ba balle ya nuna alamar tashi.......
(Fulani akwai taurin rai
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Ayusher Ce
Da Zee Yabour
(MAI HAKURI
AYUSHER MUHD
DA ZEE YABOUR
O sosai take maida hankali a makaranta, ga Noor dake taimaka mata wurin fahimtar wasu abubuwa, idan bata gane wani turanci ba ita ke sanar da ita da hausa.

Sallah kuwa tuni ta iya yadda ake da karatun da ake yi, Malaman har mamakin kaifin haza
ar ta suke duba da an sanar dasu bata iya komai ba, amma tana saurin catching up kamar wacce ta ta
a shiga aji.

Ita kuwa tasa a ranta dole tai karatu dan ta burge Baffanta.
*********************
System ce a gabansa yana duba wasu designs na sarka da yake so ayi, sa
o ne ya shigo wayarsa na Meenal wanda yasa tunanin auren ta ya fa
o masa,
an tsaya wa yayi tare da jingina bayan sa jikin kujera yaja ajiyar zuciya "Anya Araab zaka iya rayuwar aure da ita?

Ya tambayi kansa, iska ya
an furzar yana tuna girman matsayin Ummy a wurinsa da irin rawar da taka a rayuwar sa,
Ko mahaukaciya Ummy ta za
a maka matsayin mata bai kamata ka damu ba
cewar wani sashen na zuciyar sa, yayi saurin kawar da tunanin yana cigaba da aikin dake gaban sa, bakinsa na istigfari.
********************
Ta shafe kusan minti talatin tsaye bakin madubi tana kwalliya, ta guga wannan ta shafa wannan, kallon kanta tayi sosai a madubi tana gyara zaman mayafin ta tace
Wallahi na ha
u dole na girgiza zuciyar maza." Tayi juyi tana
aukar handbag
inta dake kan gado ta fito.

A falo ta samu mahaifiyarta na kallo, ta dubeta tace
Yussy gayu." Murmushi tayi tace
Mum dole nayi gayu, ina so yana kallona heart
in shi tayi skipping." Dariya mahaifiyarta tayi tace
That
s my girl." Yussy tace
Sai na dawo Mum." Ta nufi
ofa tana rangwa
Yussy tana zuwa company ta sanar dasu tazo kar
ar order
inta na handbag da necklace, details
inta suka duba suka
auko suka mi
a mata, turus tayi ganin ba wurin Araab zasu kai ta ba.

Tayi gyaran murya tace
Please ina son ganin CEO ne."
"Sorry Ma! ba zaki iya ganin shi yau ba sai kinyi booking na appointment."
Wani ba
in ciki taji ya tsaya mata a wuya ace duk kwalliyar nan ba zai ganta ba, ta sake cewa
Please help me it
s urgent."
Kai matar ta girgiza tace
Haka tsarin yake, I can
t do anything about it." Yussy rai
ace ta juya ta fita.

Ta figi motar ta kamar zata tashi sama, wanda tayi kwalliyar domin sa bai gane ba, mayafin ma tuni ta cillar dashi tana driving.
***************************
Ni dai yau kar ku ajiyeni gida zan bi ku sai anjima na koma dan Allah." Cewar Mun
o suna tafiya a mota, sam bata son ha
uwa da Raheena ko Bilal a ranta ta
udurta sai sunyi bacci, Ilham tace
Sai muje ma na koya miki assignment
in ki, inadai baza'a miki fa
a ba?" A ranta tace wama ya damu dani in ban koma ba?

A fili Mun
o tace
Uhmm" Tace dan hidimominsu ma ya ishesu balle subi takanta.

A falo suka tarar da Ummy tana zaune tana duba kayan da aka fara siyowa na lefe nan suka gaisheta, cike da sakewa take tambayar Mun
o makaranta ta sanar da ita komai lafiya, nan su Ikram suka ja ta sama, sukayi wanka suka canza kaya, ta saka na Ilham wanda suka mata cas, Ilham hadda light makeup ta mata ta fito kamar ba ita ba, dama tunda ta fara wanka sosai ta fara washewa ka
an-ka
an.

Anan
akin suka zauna ta koya mata assignment kana suka sauka k
asa cin abinci.

Araab da Farouq basu jima da shigowa ba sun dawo daga masallaci, suna zaune suna tattaunawa da Ummy, Su Ikram suka sauko a tare, kowacce ta gaishe da Araab da Farouq, Mun
o kam cikin sanyin murya tana ma
ale bayan Araab dan tsoron take sosai tace
Ina wunin ku?

Farouq ka
ai ya amsa da
Lafiya lau
Araab sam baya son ganinta a gidan, ban da Ummy da tuni ya shata mata layi kar ta sake zuwa,
Ina zuwa
Cewar Ummy tana mi
ewa wacce fitsari taji, Farouq wayar sa yake dannawa yana chatting da budurwar sa hankalin sa ya tafi, Ilham da Ikram sun shiga kitchen yin Pancake, Mun
o ta kasa bin su saboda shakkar Araab.

Ke!"
yar tace naam, ta fa
a tana ra
ewa.

"Daga yau in dai ina gidan nan iyakacin can
ya nuna da hannunsa, Ya cigaba da cewa
Iya nan ne wurin tsayuwar ki bana son ki kusa dani
.

Ya fa
a cikin dakewar murya da takaicin yadda ta mayar da gidan kamar nasu shi yarinyar ma sam ba yarda da ita, da hankalinta yayi ba, yana mamakin Ummy yadda take saurin sakewa da mutane bayan duniyar nan ba gaskiya amana tayi k
aranci,
Toh Yaya Arabi." Tayi maganar ciki na b
ari tana ha
iyar yawun tsoro, Yau ce rana ta farko da yayi mata magana mai tsayi hakan ya k
ara saka mata tsoron kada ya soma jibgarta.

Siririn tsaki yaja jin yadda ta
ata masa suna, tana fakaitar idon sa tayi saurin shigewa kitchen wurin su Ikram tana haki tamkar wacce tayi gudu.

Are you okay?

Ikram ta tambaya cikin kulawa, Mun
o wacce ta fara jin turanci sama sama tace
Umm yes yes
tana
okarin daidaita natsuwar ta, ta tsaya tana kallon yadda suke komai, Mun
o mutum ce mai son aiki da son koyon abunda bata iya ba.
*******************
Ina Mun
o banji
uriyar ta ba?

Jauro ke tambayar Salame wace ke baje a kujera a falo tana hutawa.
Chapter 29 · 0% Book details