Sashe 169
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Meenal bayan tafiyarsa ta kwanta kan cinyar Mumy suna hira ta uwa da
a, itama Mumy tana murna zata samu jika, sun yarda Allah ke yin komai, dan shi ya
addara Meenal Bilal zata aura ba Araab ba, kuma yanzu taimakon da Araab ke yiwa rayuwarsu wanda duk dangi ba wanda ya musu yasa sun
ara ganin
ima da darajarsa shi da Ummy.
********************
Salame na zaune tana tsintar wake alala Jauro yace yana so, zata masa dan yanzu ladabi take masa sosai ganin da chanjin sa a hannu, Raheena na taya ta yanzu tana sake mata ba kamar da ba, har yaron ta kan
auka can ba
a rasa ba, Raheena na son sanar da ita zancen mahaifin yaron tana fargaba, Yaron na gefensu yana wasa, Salame kamar tasan abunda ke ran Raheena ta kallesa tace
Kin cuci yaron nan wallahi, yanzu ace ko mahaifinsa baki sani ba, haka zai taso ko sunan mahaifi bashi da?" Raheena tai saurin cewa
Nasan waye mahaifinsa yanzu Umma kawai tsoro nake."
Kallonta tai tace
Kinsani kika ce?
Ta
aga kai, Salame tace
To waye idan kin sani?
"Mallam Dalhatu ne." Salame cikin masifa tace
Yanzu kina nufin malami ya dirka miki ciki, amma anyi tsinanne ina ayoyin Qur
ani da hadisan da ya sani?"
Raheena cikin sanyin murya tace
Ba malamin islamiyya ba, shugaban makarantar mu na makaranta, yace zai nemamin makaranta zai sa naci jarabawa.
Salame tace
Amma anyi tsinanne, wallahi bai isa ba kuwa, amma wacce hujja ce dake nacewa shine?
Kamaninsa da Muhammad.
Salame ta kalli yaron tace
warai dan kuwa baya kama damu can ya
ebo uban nasa." Raheena wacce
walla ke son zubawa saboda nadama tace
Har yatsun hannunsa da
afa ma iri
aya."
Salame tai
wafa tace
Wallahi ba
in ciki da tonon asirin da yamun shima sai na masa, kinsan gidan sa?"
Raheena ta girgiza kai tace
ah makaranta kawai na san shi."
"Yau
in nan za saka Bilal ya nemo mun kwatancen gidan sa." Ta jawo wayarta dake kan tabarmar ta
ira Bilal, wanda yana kasuwa ta zayyane masa komai, Yace mata
Toh yana tashi kasuwa zai biya makarantar ya bincika." Shi kansa yana jin ba
in cikin abun, hakan yasa ya
au ki alwashin sai an hukunta Mallam Dalhatu abunda yai duk da cewar Raheena ita ta kai kanta, amma shima malamin makaranta ne bai kamata ba, Raheena jikinta ne yai sanyi amma tana so yaronta ya samu
an ci shima yasan yana da uba, Salame tsintar wake tana mita kan cewar wallahi sai mallam Dalhatu ya sani.
***********
Jin shirun su Araab yai yawa, Ummy tace Farouq ya le
a ya gani, Hannunsu sa
ale da juna ya gansu, daga gani suna cikin shau
aunar juna, kansa da Haneefa ya hango, gyaran murya yayi a tare suka kallo sa, Mun
o kunya ta kamata, ta kawar da kanta gefe, Farouq yana dariya yace
Da alama dai kun manta a asibiti kuke." Araab harararsa yai yace
Lafiya ka shigo mana." Farouq yana dariya yace
Tuba nake baban love, Ummy ce tace na dubo ku, sunji shiru." Mun
o jin haka wata kunyar ta sake kamata, Araab yace
Kace musu su shigo dan ni na warke jinya ta dawo nan." Dariya Farouq yayi ya fita, Yace
Toh Ummy Yaya Araab dai ya samu sau
i yanzu Antynmu ka
ai ya rage." Danejo, Hassan da Ummy dariya sukai suka girgiza kai.
Hassan yace
Mu shiga muga lafiyarta ko?
A tare suka ce
Ummy da Danejo fatansu Allah ya warware komai ya kauda duk wata fitina yasa su kasance da juna har abada, idan da rabo kuma ya had
ata da mahaifiyarta
Salame dai tace ba zata bar Malam Dalhatu ba
ku ya haduwarsu zata kasance
Araab da Mun
o Allah ya baki ikon gano suwa ke muku
ulla
ulla da tuggu.
AYUSHER CE DAI
DA ZEE YABOUR
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
Araab yana jin alamar bu
ofa yayi saurin sakin hannun Mun
o yana
an matsawa daga jikinta, kallonsa tayi tai dariya tace
Ashe kana da kunya?" Ya
an harareta shima yana dariya, su Ummy ne suka shigo kowannensu fuska sake suke mata ya jiki, ta amsa tana gaishe su, Ummy tace
Da tamu dake amma sai kin samu sau
Kai Mun
o ta sunkuyar dan tasan laifin datai, wayar Ummy ce tai
ara Ikram ce ta
auka tace
Hello Ummy ya jikin Yaya Araab
in?"
"Yaji sau
i, ku ha
o ruwan tea da pepper soup na kifi ku kawo asibiti."
Tace
Toh Ummy, Allah ya
ara masa lafiya." Tace
Amin.
Ta kashe wayar, Mun
o duk sai take jin kunyar Ummy tana ganin bata kyauta ba, a yadda Ummy ta
au keta
a tun kafin ta ha
a aurenta da Araab bai kamata ta tafi ba tare da ta mata sallama ba amma a lokacin bata da wani za
i ne, dukkansu suna zaune a
aki ana
ar hira jefi jefi, Hassan yace
Araab ba zaka koma
akin ka a
arasa saka maka drip
in ka?
Bayan kansa ya shafa yace
Baba ai ni na warke."
"Kenan dai rashin lafiyar dama ta kewar matarka ce?" Hassan yai maganar cikin zolaya, dariya suka saka dukansu sai Mun
o da kunya duk ta
ara kamata.
Dr ma da yazo duba Mun
o yayi mamakin ganin Araab a
akin yace masa suje a mayar masa drip a bashi drugs, ya kafe kan cewar shi fah ya samu sau
i baya jin wani ciwo, dole Dr ya
yale sa, Ummy kam mamakin wannan so da yake ma Mun
o take a ranta tana jin da
i, dafatan son ya
aure har
arshen rayuwarsu, Ikram da Ilham sunzo tare da abincin sunyi mamakin ganin Mun
o, Farouq ne ya sanar dasu tana da ciki, murna ta lullu
e su har suka kasa
oyewa, Mun
o kam kunya duk ta cika ta, yanzu kowa yasan me suke da Yaya Araab tayi ciki (Mun
o dole wataran sai an ta
a shirme
***********
Haneefa ta damu da rashin jin Mun
o yau ma bata ganta a makaranta ba, gashi tai ta kiran numberta a kashe, Ammi ta samu a
aki Haneef na kwance kan cinyarta tana shafa kanshi, ta zauna gefenta fuska
auke da damuwa tana kallon Ammi wacce ta hango zallar damuwa cikin
wayar idon Haneefa, a marairaice tace
Ammi yau ma Mun
o fa bata je makaranta ba ni dai Allah yasa tana lafiya." Ammi wacce damuwa ta bayyana
arara kan fuskarta tace
In Shaa Allahu tana lafiya, ki daina damuwa kinji kada ki sakawa kanki ciwo." Kai ta
aga sama tace
Amma dole na damu Ammi, ina jinta kamar sisterna da muka fito ciki
aya."
Ammi ta kalli Haneefa kana ta kamo hannunta tace
Nasan irin sha
uwar ku dole zaki damu, amma In Shaa Allahu zamu ji daga gareta bada jimawa ba."
Allah yasa Ammi na." Ammi tace
Amin." Haneefa ta
au ra kanta kan kafa
ar Ammi haka take duk lokacin da take cikin damuwa, idan ta
au ra kanta kan cinya ko kafa
ar mahaifiyar tata sai taji sassauci, Ammi numfashi taja tana shafa kan Haneefa da
ayan hannun nata,
aunar yaranta na ratsa ta,
asan ranta itama damuwa take ji sosai akan Mun
o wanda har mamaki take yadda ta damu akan yarinyar, ko dan itama uwa ce tasan zafin yara.
********
Ganin dare ya gabato, nurse suka le
akin Mun
o suka ce dare yayi ya kamata su rage abar wanda zai kwana da ita asibitin, Araab yace
Shi zai tsaya." Danejo tace
Kaima ai ba lafiyar ce da kai ba, kana bu
atar hutu."
"Ba wani hutu idan bana kusa da ita." Yai maganar ba tare da yasan
arin bakin da yai ba, dariyar da yaji Farouq yayi ne ta ankarar dashi sai yaji kunya, Danejo kam bata sake cewa komai ba abun ku da fulani, Ummy da Hassan suma sai sukai shiru yadda Araab ke jin Mun
o tsab zai iya
aro wani zancen, hakan yasa suka ce to ya kwana da ita, Farouq shima ya tsaya ya kwana
akin Araab tunda ba
ai discharging
in sa ba, incase ko da wani abin zai taso bai kamata a barsu su ka
ai a asibiti ba.