Sashe 25
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tabbas tana da mental disorder" Ya wuce ciki, Ya bar su Ilham sun kankame Farouq kamar zasu yadda shi
asa, Mun
o wacce ke manne jikin gate ta kasa bu
ewa, waigowa tayi taga su Ilham sun
araso, ta gansu manne da wani da bata sani ba "Baffan su ne" Ta fa
a, "Ko shi suka zo tarba"
Kanta ta
an buga da karfi tace "Kai Aradu na cika tsoro" Tayi dariya ta taho inda suke, Har lokacin suna tsaye waje,
an du
awa tayi ta gaishe sa, Ya amsa yana bin ta da kallo, Ilham tace "New friend d'in mu ce" Dariya yayi yace "Kuna nan da kwashe kwashen ku dai"
"Kai Yaya Farouq" Ya
an ja kunnen ta, Tasa dariya kana suka shiga ciki baki
aya.
Araab bang'arensa ya nufa gajiya ce sosai tare dashi yana son hutawa, Kayan jikin sa ka
ai ya rage yabi lafiyar gado, Marar sa ce ta mur
a ka
an, Tashi yayi ya bu
e k'aramin fridge dake
akin, ya
auko ruwan lime d'insa ya sha, kana ya koma ya kwanta wanda ba jimawa bacci mai nauyi ya
auke sa.
Ilham ce ta kalleta suna baje a falo tace "Mun
o kamar bakiyi sallah ba ko?"
Kai ta
aga alamar eh, tace "Ki hau sama
akinmu shine na farko kiyi alwala kiyi sallah sai ki sauko."
Mikewa tai ta hau sama tana mamaki wai a taka abu kuma aga wani gidan a gun.
Kawai mikewa tayi
akin gaba ta shige tana shiga wani sanyayen kamshi ya doki hancinta, a hankali tace "Handi inboni!
Wannan
aki ne?"
Kofa ta gani a
ude ta wuce tana kallan ban
akin gaba
aya mamaki ya rufeta, tab wai nan a haka za'ai wanka ai kashi?
Gaskiya wannan bai dace ba, ga daji can ko kuma kewaye irin nasu ko irin nasu Raheena amma azo nan a tsugunna?
Jin fitsari ya zo k
asan tiles ta duk
a tayi, ta d
auki roba wacce tai sa
a akwai ruwa ciki tayi tsarki saura tayi alwala ta fito, mamaki gaba d
aya ya hanata sukuni, D
akin ta kalla wanda aka k
awata da alamar rest room ne, kai ta jinjina tace "Oh!
In nice ai aradun Allah na samu gadan nan sai dai nai ta hawa ina sauka amma bani ba bacci akai."
A haka tayi sallah ba tare da ta damu ta duba hijab ba, dama sallarta bata wuce minti biyu, mika tayi tare ta mikewa kamar zata fita sai kuma ta dawo ta zauna a bakin gadan, dariya ta
anyi tace "Asha duk iri
aya ne."
Ya jima a d
akin yana hutawa wanda tunda ya shigo suka tattauna da Ummy bai koma b
angaren sa ba, Ya tsaya rest room hutawa, kishingid
e yake kan kujera, Ya lumshe idon sa bacci ya fara d
aukar sa, dan kwanciyar sa ba jimawa b
angaren sa Ummy ta kira shi.
Idon sa ya bud
e a hankali wanda suka sauka kan Mun
o dake faman zama tana tashi kan gadon tana dariya tana jin kamar lilo yadda idan ta zauna take lomewa tayi sama ka
Sake ware idon sa yayi sosai dan ganin Ilham ce ko Ikram, "Ngummii mi ko Jiji." Yaji muryar ta sauka kunnen sa,
Anya kuwa ban soma gamo ba
Yayi zancen zuci.
Mun
o kamar wacce aka mintsila ta mi
e tana cewa
Ke Mun
o tashi ki tafi kafin suzo su ganki
Waigowar da zatayi idon ta ya sauka kan Araab.
Ai tuni ta tsunduma da gudu har tana buga kanta da
ofa, a rikice tayo baya ta fice da gudun masifa, Araab yace
Ba gamo bane, yarinyar nan ce mai ta
in hankali." Me take min a gida?
Ko
ar uwar masu aikice?
Ya basar yana mayar da kansa ya lumshe ido.
o bata tsaya ko
ina ba sai falo tana haki, Ikram ta kalleta tace
Barewa sarkin gudu hala wani abu ya baki tsoro
Tana ajiyar zuciya tace
Aradu wani mutum na gani wanda kallo kawai yamin naji na firgita"
Ilham ce ta tuntsire da dariya tace
YA ARAAB ne."
Ita sunan ma bata gane suna ne ko mene ba, sake dariya tai itama Ikram dariya tasa.
***************************
o sai ana gaf da magrib su Ilham suka rakata gida, taji kamar kar ta koma, zama gidansu Ilham
in yafi mata dadi, Yadda taga suna nisha
i da raha da Faouq sai ya tuna mata Baffanta har k'walla tayi a
oye a ranta tana fatan yazo ba da jimawa ba, har ita yaba tsarabar wani abu mai dadi taji dai sunce "Camulat", gaskiya tana kewan Baffa sosai, har lokacin Salame bata dawo ba, Jauro shima baya gidan, Bilal na baje falo da alama yana cikin mayen sa, Bango ta soma ra
awa zata wuce bata so ya ganta.
"Ke dan uwarki zo nan"
Ya fa
a cikin muryar maye, Zabura tayi, "Kizo nace" Ya fa
a da k'arfi cikin
arin jiki ta karasa gaban sa "Da gaske ne kina da dukiya mai yawa?"
Ya fa
a idon sa na lumshewa.
"Aradun Allah ban sani ba"
"Ke ina wasa dake ni zaki ma k'arya?" Ya taso kamar zai kai mata duka ta
ame jikinta, "Zaki fa
a mun ina dukiyar ki take ko sai na taka ruwan cikin ki?"
A tsorace tace "Tana ruga" Itakam ta fa
a ne kawai dan ta tsira.
Kai ya jinjina ya koma ya zauna, Yace "Zance hajiyata kenan gsskiya ne" Ya shafa kansa.
Mun
o ganin ya zauna, ta sulale ta bar wurin ta fa
a kitchen ta rufe
ofa, Gefe
aya ta soma k'asan tiles ta kwanta, ba damuwa tayi da sallah ba balle tayi tunanin yi a haka bacci ya kwashe ta.
******************
RUGAR JIJJI
"Ka tashi kaci abincin nan na ha
a ka da Allah."
Danejo ta fa
a cikin damuwa tana sake tura kwanon abincin gaban sa, wanda ake ajiye musu bakin bukkar su, ba mai shigowa sai dai ta le
o ta
auka,
arin tashi zaune yake amma jikin nasa na masa nauyi, dan dole ya koma ya kwanta yace "Kiyi hak'uri Danejo abincin nan baya mun dad'i tamkar mad'aci nake jin sa."
"Ka daure kaci haka, zama da yunwa shima zai ta
a lafiyar ka" Maccido ba dan rai naso ba, Ya jawo kwanon tuwon dawar da aka kawo musu wanda kana gani kasan baifi abincin mutum
aya ba, yayi loma biyu da
yar, Ya mayar ya ajiye yace "Allah sarki Mun
o ina fatan kina cikin k'oshin lafiya da kwanciyar hankali"
"Allah ya tashi kafa
un ka kaje ka sameta na san tana cike da kewa"
Maccido murmushi mai ciwo yayi dan yana ji a jikinsa ba zai mik'e daga ciwon nan ba sai dai yana fatan ta samu ingantacciyar rayuwa, ta zama wani abu a rayuwa da yadda mutanen rugar zasu durk'usa gabanta su nemi yafiyarta na irin cin kashin da k'azafin da suka rik'a mata, Haka babban damuwarshi yaga matar nan wacce yake fatan tazo gare sa kain Allah ya d
auki ran sa.
Hawaye ne yaji suna neman taruwa mai, kafarsa tayi sunyum daga inda dafin yaki ya yara ruwa, ya zaiyi gashi shi ka
ai yasan ta?
In ya mutu wazai gane ta?
*******
Turo kofar da Salame tayi kitchen taga Mun
o a kwance, Juyowa tayi ta kalli Bilal tai dake baje a falo tace "Kaine ko?"
Kara gyara zamansa yayi yace "Umma wai ina wayata?
Tun safe nake gida ina jiran ku
ina amma kinki dawowa."
Dawowa tayi ciki tace "Kana sonwaya amma baka abinda na sakaka?
Banace ka daina tsangwamarta ba?"
Ya sosa keya yace "Ni a ina wai na tsangwameta?
Ko dai so kike ki canza magana?"
"To shikenan in bakai abinda nace ba tsaf zan ha
ata da Manniru yaran yayana kuma wallahi kana gani zai zama mai kudi kai kana nan jiya iyau ba karatu ba sana
ar arziki ba."
Mikewa yayi yace "Haba Hajiyata wasa fa nake."
Ta harareshi tana cewa "Kai tunda tazo duk daular da muka shiga bakasan sumin tabi bace."
"Daga yanzu lalabata zan dinga yi, ni wallahi in na ganta ne sai naji zuciyata har tashi take."
Tsaki taja tace "Zancen banza kake, zo ka amshi kudin wayarka daga nan ka mikamin dinki."
Kamar yace bazai je ba sai dai ya matsu ya canza waya ya koma babba.
Sai da suka gama hidimarsu a
aki Bilal sai murna yake tabbas yanzu kam ya yarda, kaya ya canza yaci riga da wando irin crazy din nan.
Headphones yasa a kunnensa yana tafe yana taka rawa a haka ya shiga mota.
Salame ta fito ta kalli Mun
o tace "Mun
o me kike a kitchen?
Ke da gidanku bazaki shiga
aki kiyi kwanciyarki ba?"
Mikewa tai tana murza ido itadai datana ruga bata fiya bacci haka ba amma kwanan nan daga ta samu guri sai bacci.
"Goggo banasan na damu Rahane ne."
"Kul na sake ji kincemin Goggo yanda su Raheena zasu cemin Umma ko Hajiyata kema haka nakeso ki dinga cemin."
Kai ta
aga sannan ta mike ta fito, Salame ta bita da kallo tana sake ayyanawa tabbas ya kamata tai shiri nan da wata biyu suje kauye neman aure.
*******
Jera abinci kawai ake a dining kai kace party za'ai, Ummy sai murmushi take, Farouq ya zauna akan kujera yace "Yaya bai fito bane?"
Ikram ta mike tace "Bari na cemai ya sauko dazu ya fito kana wanka yaje masallaci." Ta karasa maganar tana hawa sama.
Yana zaune yana duba sample na wanda aka turo mai kafin su fitar da designs din, gefensa kuma karamin diamond din da Yussy ta kawo ne wai asa a jikin sarkar, aunawa yake yanaso ya tabbatar da yanda zai hau.
Daga bakin kofa ta tsaya tace "Yaya ka sauko inji Ummy."
Bai amsa ba sai dai ganin ya mike yasa itama ta fito, saukowa yai dadi ne da farinciki karara a fuskarsa yaushe raban suci abinci dukansu?