Sashe 103
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gamu gani dai idan tusa na hura wuta
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
[7/21, 12:37 PM] Maman Aslam: MUN
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
Ammi gaba
aya kanta ne ya
ulle, taya gishiri yai yawa a abincin sa, ta kalli Haneefa tace "Sanda muna girki akwai wanda ya shigo kitchen bayan Inna?"
Hannefa ba tare da tayi dogon nazari ba tace "A'a daga ni sai ke ne itama tana shigowa ta fita ai."
Hannayenta ta ha
e, zuciyarta na neman zargin tsohuwar da take bala'in ganin mutuncinta, komawa tayi ciki a tsaye ta tarar dashi yana
aura agogo a tsintsiyar hannun sa, Alhaji Jafar Lele kenan, shahararren
an siyasa da yake cikin ta dumu-dumu, wanda ake sa ran bawa matsayin minister a wannan zaben da za'ayi, ya ri
e mukami da dama ciki har da senator.
Hannunsa ta kamo ta k
arasawa d
aura masa igiyar designer agoggon, kallonta yake cike da so da k
auna yace "A sassautamin a saki fuskar haka nan."
Murmushin takaici tayi tace "Please ka sake cin ragowar na flask
in lafiyarshi kalau, bansan ya akai naka ka
ai ne yai gishiri ba......"
Yatsa yasa a saman le
enta yace "Karki damu, in na fita zan nemi abu na ci, bana son yin latti ne saboda meeting da zamuyi kinsan za
e na gabatowa, kai ta
aga a sanyaye tace "Allah ya dawo dakai lafiya ya kuma baku nasara ya shige muku gaba."
"Ameen matata." Ya fa
a tare da fitowa,
angaren Zinnira ya nufa tun daya shigo
angaren Ammi take turomai sako akan Husna, falonsa na
angaren ya wuce kai tsaye ya zauna, fuskarsa sam ba wargi, shigowa tayi cikin tsadadden shadda wanda tasha aiki irin na Dubai, gwalagwalai ke haskawa a jikinta tana taku da
aya, ta gaishe shi ya amsa, tace "Alhaji muje kaci abincin Husna yau da kanta tawa Baban ta girki."
Kallonta yayi ya zare hannunsa data ri
e yace "Ce miki nai daga inda nake banci abinci ba?"
Cike da salo tace "Ba haka nake nufi ba, kawai dai sanar da kai nake yadda
arka take kokarin faranta ranka."
Kamar yace a'a sai kuma yaga rashin dacewar hakan, dinning sukaje Husna da gudu ta karaso ta rusuna ta gaisheshi, yana kallanta yace "Yaushe Husna ta fara girki?"
Tana murmushi tace "Yau!
Amma Abba Dan Allah karkace baiyi da
i ba."
"To kar dai kisa rai dayawa dan in baiyi da
i ba kai tsaye zan fa
a." Yayi maganar da dariya,
Tace "In yayi da
i fa?"
"Zan baki dama ki zabi abu
aya da kike so na miki"
Tsalle tayi jin haka ta matsa kusa da Hajiya Zinnira wace ta mata alama akan ta zuba masa, nan tayi serving
insa naan bread ne da miyar curry, ba karamin da
i abincin ya masa ba, sai da yayi ci biyu kafin ya kalleta yace "Anya ke kikai?"
"Allah Abba nice an tayani amma ni nayi."
Kai ya shiga jinjinawa yace "Shikenan na baki zabi ki sanar dani abinda kikeso daga yau zuwa gobe, amma banda abun shirme ko abinda kikasan bazanyi ba."
Kai ta
aga cikin jin dadi, ido suka ha
a da mahaifiyarta wacce ta sakar mata murmushi itama ta maida mata.
(Hmm wannan gida sai ka kasa gane kanshi
*****
yar Alhaji Hussain ya iya juyawa zai shiga gida, har zai wuce ciki ya tambayi mai gadi akan ko yasan Bilal, kai tsaye yace "Eh yana zuwa wurinta."
Jin haka yasa ya sake tabbatar da kalaman Bilal, haka ya wuce ciki yanajin kanshi na mishi wani irin nauyi na daban, abubuwa sun cakud
e masa lokaci
aya.
Meenal a fusace tayo kan Bilal hannu yasa ya ri
e hannunta sannan ya nunata da yatsa yace "In nace ki daina rainani meyasa bazaki daina ba?
In har kinaso na kwaceki ki shiga ki kawo ku
Meenal tana huci tace "Ai wallahi dana baka ku
i gwara na zubar a shara, wawa ma irinka wa zai tsaya kashe ku
i saboda kai?
Wanda nayi da ma ya isheni kuma suma dana saninsu nake."
Bilal ya juya a fusace ya bar wurin, ku
i yake nema yau kamar hauka, beb
in daya
ana jiya tace in ya kawo ku
i zata dawo su sake ganawa yau, shiyasa yake neman ku
i yau ido rufe, yanzu ga Meenal ta sake ci masa zarafi tamai uku kenan, lallai dole ya nuna mata shifa Babban yaro ne.
*****
Meenal ta kasa shiga gida sai da ta shafe kusan minti goma tana zirya a tsakar gida tana tunanin mafita, cike da tsoro ta kira Mumy wacce ke zaune kusa da Dady tana mai fifita saboda yanayi na gumi daya shiga keto masa, tana ganin itace ta
aukan wayar ta cigaba da bashi kulawa, ganin haka yasa ta shigo ciki jiki a
arare, a falo ta ganshi kusa da Mumy yana sauke numfashi, kasa taje ta zube tasa gwiwowinta a
asa tace "Dady dan Allah kayi hakuri wallahi Allah sharri yake min ni ba abinda ke tsakanina dashi."
Hannu ya
aga mata yace "Bana son jin komai daga bakinki, na baki gata iya gata, na shayar dake farin cikin da duk wani
an gata ke ta
ama ya samu, sai dai a ko da yaushe cikin kona min rai kike, duk wannan masifar da kika samu da baki fara son Araab ba bazamu shigeta ba, ke ba karatun ba sannan ba auren ba, to wallahi kinji na fa
a miki na baki daga yau zuwa wani satin, in ma wancan shashashan mai zubin yan caca kikeso to ki fito dashi, aure zan miki na huta ko ganinki raina
aci yake dan haka gwara na sallamaki, ga yayanki ya kusa dawowa ban shirya ku sani a gaba ku biyu kumin illa ba."
Zatayi magana ya mata wani mugun kallo, wanda yasa ta sadda kai k
asa, tana share hawaye, wallahi sai taci mutuncin Bilal, muryar Mumy ce ta katseta "Ko kunya bakya ji mahaifinki na cikin
acin rai amma kin iya fita kije gun saurayi har ya dawo dake gida?"
Kai ta shiga girgizawa tana cewa "Mumy wallahi ba haka bane."
"Rufemin baki ni, karyar ki kuma nikam ai na gama jint Meenal, in na tuno da yanda kika dinga tsara mana karya hankali a kwance sai nai ta mamaki, dan haka tashi ki bamu guri."
Da gudu ta mike tai
akin ta tana k
ara sautin kuka, ya zatayi da son Araab?
Ba shakka wannan duk laifin Mun
o ne ta jefar da pillow kasa tace "Mun
o na tsaneki na tsaneki kuma insha Allahu yanda kika kwacemin Araab kema sai an kwace miki shi."
(Da sauri Zee da Ayusher suka kalli juna a tare mukace ba Ameen ba
******
o ce ta sake lekowa daga kitchen tana son ganin Kawunta dataji alamun shigowarshi, Araab cikin girmamawa ya nunamai kujera, ya zauna shi kuma ya zauna daga gefe a
asa sannan ya gaisheshi, jikinta ne yai wani sanyi zuciyarta najin da
in yanda Araab ya girmama Kawunta, tire
in data yanka fruit tai ha
in fruits salad wanda ake gurza kwawa da yogurt a ciki ai mixing, ta
auko, yau ce ranar data farayi, kwanaki taga Ummy tasa anyi mata, tasha taita santi, gefe kuma kananan bowls ne nashan fruits salad da spoons dinsu, sai ruwa da juice.
Sanye take da hijab
in datai sallah, fuskarta ka
ai zaka kalla kasan tana cikin tsantsar farinciki, ta ajiye ta zauna gefen Araab tace "Kawu ina wuni?"
Kallansu yai tare yana jin wata nutsuwa na zo masa, duk kuwa da tsananin tashin hankalin dayake ciki a dalilin Raheena.
Ya amsa fuska a sake sannan yace "Mun
o kin canza sosai, sannan da alama hankali da wayonki duk sun
aru, ba shakka dole ne muyiwa Allah godiya mu kuma yima mijinki da mahaifiyarsa godiya.
agowa tai wanda idanunsu ya ha
u da na juna ya
aga mata gira alamar kinji ko?
Kai ta kauda tace "Wannan mutumin son girmansa da son isarsa ya yi yawa."
"Tashi ki shiga ciki zamuyi magana ne, in mun gama kyazo ku sake gaisawa." Kalaman Araab ne ya doki dodon kunnenta ta mike cike da kumburo baki tai cikin
akinta, bakin gado ta zauna tana
an kunkuni, shi ko da yaushe sai ya nuna isa da mulki yake jin dadi, wayarta ta
auka tana duba wani abu da aka turo a group.
*******
Araab bayan Jauro yasha fruit salad
in ya sha ruwa ya
an gyara saman sa cikin girmamawa yace "Kawu kayi hakuri, nayi laifi a matsayina na surikin ka, banje gidanka na gaisheku ba, ban barta taje ba sannan ban kuma nemi zuwanku ba.
Kai ya girgiza yana murmushi yace
Yarinyar nan marainiya ce, dama zaman acan ba dadi yake mata ba, shiyasa ban ta
a jin haushin hakan ba, ni burina ka riga ka cikamin shi na amincewa da auran nan da kula da ita.
Ajiyar zuciya yai yace
Yanzu wace sana
a kakeyi?
Jauro cike da son
oye wa yace
Dan buga-buga muke a kasuwa in an samu aiki.
Ko zakai aiki a company
ina na gidan mai?
In kuma shago kake so sai mu bu
e ma
aya a kasuwa.
Da sauri Jauro ya girgiza kai yace
Sam baza
ai haka ba, iyalaina basuda godiyar Allah, in har aka bu
e shago to fa su zasu cinye ku
in a kuma abinda bai kamata ba.
Aikin fa?