Sashe 118
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hannu yasa ya
an dafa kafad
arshi yace
Kai dai ba ruwanka kayi concentrating akan aikin company kana cigaba da sanin yanda abun yake, tunda ka shirya tayani managing har kai karatu akan Fashion and Design saboda ni, kafin ginin mu ya kammala na branch
in da zamu bu
e a Kaduna, bana son ka damu kanka akan abinda ke faruwa, mahaifinka ne so kanada dama ka je ku gaisa in har zuciyarka tana sona hakan
Kai ya girgiza wanda hakan yasa Araab yin shiru da maganar da yake, yace
A yanzu ji nake duk duniya bamu da wanda baya son mu irinshi, taya zai zo da wannan zance har yana zancen tsinuwa?
Ai Allah ba azzalumin bawansa bane, taya uba zai yi haka akan yaransa Yaya?
Murmushin takaici Araab yai yace
Karka damu ka kula da Ummy zanje
angarena, idan wani abu ya faru ka kira ni kaji?
Kai ya
aga alamar to, hakan yasa Araab ya fita yana tunanin kenan sanda Hassana yai magana Farouq yaji?
Ido ya
an runtse cikin takaici sannan ya duba lokaci, ganin Magriba ta kusa, Farouk shima ya fito suka nufi masallacin kan layin, suna tafe suna sake tattaunawa akan ayyukan daya kamata ayi na company, suna dawowa ya wuce
angarensa.
******
o tana shiga
akinta ta wuce, yanayin ta sam baya mata dadi zuciyarta na zafi, kawai taji hawaye sun fara zubo mata, hannu tasa ta share tace
Kukan me zanyi?
Bayan dama can nasan baiyi niyyar da
ewa dani ba."
Kallon graduation gown
inta tai cikin takaici, ta
auka yau zasu zauna sosai da Yaya Araab cikin farin ciki ashe wani sabon abu ne zai
ullo, alwala tayi tai sallar magriba ta zauna akan sallayar tana addu
oi, a cikin addu
oin da take ta tsinci kanta da yima Araab addu
a akan Allah ya sanya farinciki cikin rayuwarshi, ya bashi kwanciyar hankali mai
orewa, sai data idar sannan ta mi
e ta
au qur
ani ta fara karantawa a bayyane ko ta samu sassaucin abinda takeji.
Yana shigowa falon ya juyo muryar ta tana rera karatun Al-qur
ani, a hankali yaja ya kwanta a jikin kujerar falon ya lumshe idanunsa yana sauraran karatun, ta da
e tana yi wanda hakan ke
ara sa Araab cikin wani yanayi na kwanciyar hankali da natsuwar zuci.
Sai data kammala ta rufe ta gyara gun sannan ta fito, yana kwance akan kujerar yayi lum kamar mai bacci, ta kowa tai a hankali tazo inda yake, ta sunkuyo tana k
arewa fuskarsa kallo, ita dai bata ta
a ganin namiji kamar Araab ba, ko dan ba shiga mutane take ba amma tana mugun ganin kyanshi sosai da sosai, ajiyar zuciya tai dole ai mata suyi ta kawo mai hari, yanzu fisabillilahi ya akeso tayi?
Mahaifinshi ne ba yanda zaiyi, mi
ewa tayi tana
arin juyawa, jitai an ri
o hannunta, ta waigo ta yar
kunya kan fuskarta dama ba bacci yake ba, idanshi ya maida ya rufe, tare da
an ya jawota hakan yasa ta fa
a kanshi, tana
arin mi
ewa ya ri
ugunta ya bu
e idanunsa ya zuba kanta, da sauri ta maida idanta
asa wanda ya sau
a kan
irjinsa, yana kallon ta yace
Damuwar me kika shiga?
Da mamaki ta kalleshi tace
Kai ya jinjina yana sake bin fuskarta da kallo yana cewa
Haushi kika ji ance nayi aure?
Kai ta girgiza cikin sauri tace
Ni na isa?
Sannan ni a wa?
Sake matso da ita yai kan jikinshi ya sa bakinshi saitin kunnenta sosai kamar mai shirin yin ra
a, nan danan ta fara jin wani yanayi na ratsa jikinta, daga kafafunta har tsakiyar kanta, a hankali yace
amin, kishi kike?
yayi maganar cikin wani siga
Ido ta lumshe dan yanda yai maganar cikin kunnenta ya
ara jefata cikin wani yanayi, dakewa tai sosai tace
Na isa nai kishi?
Ko na isa nace wani abu?
Fuskarsa ya dawo da ita saitin fuskarsa sosai yace
Then ki fa
a min da gaske baki damu da auren nan ba?
Kai ta jinjina tace
Ban isa na hanaka bin umarnin mahaifinka ba, kuma dama ai ni nasan kai ba nawa bane ni ka
ai balle nace.
Nan da nan fuskarsa ta canza, yace
Kina nufin da gaske dai kina so nayi aure?
Kai ta
aga alamar eh, hannu yasa ya zareta daga jikinshi ya mi
e ya wuce
aki, zuciyarshi na wani irin
una, kishi na
aya daga cikin so kenan ba ta sona?
To Araab idan bata son ka sai me?
Kai sonta kake?
Abinda zuciyarshi ta raya mai kenan, ya girgiza kai yace
aya ni ba so a tsarina dan haka tai abinda taga dama.
Yana neman zama a kan kujera ta turo
ofar a hankali tace
Ya Araab bakaci abinci ba.
Banajin yunwa ko ma inaji banajin ci.
Mamaki ne ya kamata wannan amsar fa?
Bayan itace ya kamata taji haushin abinda ke faruwa?
Shine zai
aure mata fuska?
Wato a dakeka a hanaka kuka?
Zancen kishiya tun kafin ta more da mijinta?
Nan danan wani abu ya tsaya mata ta rufe
ofar cikin
acin rai ta koma
akinta.
****
Bayan sallar isha
i ya dawo daga masallaci itama ta fito daga
akin kenan, kallon juna sukai, cikin wani yanayi mai wuyar fassarawa, juyawa yai ya koma waje, ta ciji kasan le
enta lalai ma mutumin nan, kamar zatai kuka ta wuce
akin shi kawai ta kwanta ta juya baya tana sake tuno abubuwan dake faruwa.
Araab kam gun mai gadi yaje yace
In har mutumin nan na yau yazo gobe to karya kuskura ya bu
e mai
ofa sai dai in shine ya bada umarni.
Nan yace to ya koma ciki yana mita a ransa, abin ma sai yanzu yake sake
ona mai rai, kenan yana
asar nan yai watsi dasu, tunda yace zaije hotel ya kwana alama ce ta ba a garin nan yake ba kenan, amma ai yana cikin hankalinshi ba wai wani abin bane ya sameshi, kawai yayi watsi dasu ne.
Ciki ya shiga
ganin bata falo ya zauna yasha fresh milk, ya fito ya wuce
akin shi, aiki zaiyi sai dai ganinta a kwance yasa jikinshi yai sanyi, ko dai tana kishi nunawa ne batasan yi?
Haka ya kwanta yana bin bayanta da kallo har bacci shima yai gaba dashi.
*******
Ummy ke sake kallom sa
on daya shigo wayarta, auren Meenal yau?
Da
arfe 11am?
Meke faruwa?
Wanenen Bilal Jauro?
Badai wanda ta sani bane?
Nan da nan hankalinta ya tashi, kan Alhaji Husaini
aya kuwa?
Ya rasa wanda zai aurawa Meenal sai wannan shashashan mai shaye shaye?
Zata kira Mumy sai wayar Meenal ta shigo, cikin sauri ta
aga tace
Meenal?
Meke faruwa haka?
Kuka sosai Meenal ta fashe dashi tace
Ummy na shiga uku, Dady auren dole zai mun da mahaukacin can.
Hankalin Ummy ne ya
ara tashi tace
Dagaske Bilal dai na gidansu Mun
o zai aura miki?
Tana kuka tace
Eh Ummy, kuma wallahi banyi komai ba ban kuma cutar da kowa ba, son Ya Araab ne kawai yamin yawa wanda har na aikata abubuwa kala-kala, ke kinsan halina Ummy banida mugun hali, ko sanda ake hanani zuwa gunki satar hanya nake nazo na ganki, Ummy ki taimaki rayuwata dan Allah ki sa Ya Araab ya aureni a maimakon a auramin mutumin can, wallahi indai na aureshi kashe kaina zanyi na tafi wuta.
Subhanallah!
Meenal me kike cewa haka?
Tana kuka tace
Ummy dan Allah ki taimakeni, ki tuna soyayyar dana nuna miki.
Zata sake magana wayar sukaji ta katse, hankalin Ummy a tashe ta kira number Mumy ba
aga ba, ta kira ta Alhaji Husain ma ya
agawa, number Jauro ta kira Lokacin yana zaune yayi shiru yana kallon gidan da Bilal ya kama da yanda akai jere a ciki, shidai sam hankalinshi ya kasa kwanciya sunce karya sanar da kowa amma shi kam yana tsoron auran nan, Bilal yana ganin hakan shine zaisa ya samu ku
i shi kuma yana jiye masa tashin hankalin da zai shiga bayan biki, dan mutanen nan tabbas ba
ananun mutane bane, in har ya musu ba daidai ba jikinshi ne zai fa
a mai, sai kuma yai shiru ko dai hanyar shiryuwar Bilal ne tazo?
Nan danan ya fara addu
a hakan Allah ya shiryamai yasai hanyar shiryuwarsa ne, wayar data shigo ne yasa ya
aga bayan sun gaisa Ummy tace
Kayi hakuri na kira ba tare da izini ba, hankalina ne ya
an tashi, ta ina kuka ha
u da su Meenal da har za
ai aure cikin gaggawa haka?
Ajiyar zuciya yai sannan ya kwashe abinda ya sani ya sanar da ita, cike da mamakin Alhaji Husaini sukai sallama, dole akwai abinda ke faruwa, a yanda tasan mutumin nan ba yanda za
ai ya aurawa
arsa wanda bai dace ba, bare Meenal wace yake so kamar ransa.
Fitowa tayi tana tunanin bari tayi breakfast taje gidan tun kafin ai abinda bazai gyaru ba.
Sallama tajuyo wace tasan mai aikinsu ce, cikin sakin fuska ta amsa sallamar tana mata iso.
an rusuna tace
Dama wai mai gidan ne ya
araso.
Nan danan yanayinta ya canza, kamar tace ace ya koma sai kuma ta fasa, dolene ya shigo ta mai garga
i dan yanzu ta tabbatar bazata bari a cuci Araab ba.
tace ace ya shigo, ba jimawa sai gashi ya shigo yau dole ya canza salo tunda yaga alama mutanen nan basu sauko ba, shi kuma dole ne Yussy ta auri Araab.
Shigowa yai yana gyara links
in rigar shaddar dake jikinshi, daga falo suka gaisa da mai aikin data bu
e mai
ofa, ga mamakin Ummy tana juyoshi yana cewa
Yauwa ki ha
a breakfast dani, sannan akwai bak
uwa da zatazo.
Ya
arasa maganar yana shiga ciki, Ummy ya gani a tsaye fuskarta sam babu alamun wargi a fuskarta, cike da mamakin abinda yake take kallon shi kamar wani gidanshi?
a Fatima ashe harkin shirya, ina yaran nawa suke?
Ni Farouk ko gaidani baiyi bama jiya.
Takaici ne ya sake kamata tace
Au bayan duk abinda ka mana jiya har kana tunanin
anka?
Tsaki yai yace
Ni ba wannan bane damuwata kiwa yaranki magana yazo muyi breakfast tare dan matarshi zatazo.
Baki Ummy ta saki tace
Bangane ba?