Sashe 6
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dariya yayi yace "Umma na takaina, meyasa duk kyanki baki auri mai hamshak'in mai kud'i ba kika tsaya anan?"
Murmushin takaici tayi tace "Shima da kudin sa ko ka manta?"
Ya jinjina kai yana neman fad'uwa yace "Ahh na tuna, Umma kice ya taimaka ya amso mana kudi a kauyen nan na tsani fita da Toyota din nan, sannan....." yasa dariya yace "Inasan iphone 14 irinta abokaina."
Jauro takaici yasa ya shige d'aki ba tare da ya sake cewa komai ba, ya zauna bakin gado yana kiran wayar Raheena wacce tana fara ringing ake katsewa.
****
RUGAR JIJJI
Rik'e take da sandar kara tana tafe tana
an cila k'afa, wani irin dadi takeji wanda bazata ta
a iya tuna sanda taji irinshi ba.
Kallon Baffa tayi tace "Baffana in mukaje kauyen zaka siya mun burodi?"
Kai ya
aga yana dariya yace "Bayan burodi ma harda shayi zan siya miki kici ki koshi."
Tsalle ta sake yi cikin jin dadi ta matso kusa dashi ka
an tace "kuma
fa cinyewa zanyi kafin mu dawo."
Ya sake
aga kai yana dariya yace " Karki damu yau duk abinda kikeso zan siyan miki."
Da sauri tace "Baffa da gaske?
Tab aradun Allah yau sai cikina ya zama katoto."
Dariya yasa sosai suna tafe tanata janshi da hira wanda fin rabi shirmen ta ne dadi duk ya rufeshi yanda ya ganta ta saki ranta shi kanshi bai taba ganinta haka ba.
Sunyi tafiya ta sama da minti hamsin kafin suka isa kauyen.
Hada-hada ake tayi a cikin kauyen mutane sun cika sosai anata siye da siyarwa, ga motoci manya manya da suka shigo daga birnin
eban dabbobi.
Baki ta saki galala tana kallon yanda ake ta ciniki, Baffa ya waiga ya sake waigawa bai ganta ba, juyawa yayi baya kawai ya ganta a tsaye ta saki baki tana bin mutane da kallo.
Dawowa yayi ya dan bugi saman kanta ka
an ta kalleshi ta sake kifta ido tace "Baffa nan ne birnin da ake cewa?"
Dariya yasa yace "Kauye ma kin mai wannan kallon ya kenan idan kikaje birni?"
Ta murza idanun tace "Wai can yafi nan?"
"Nan fa kauyen kusa damu ne?
Yan rugar mu ba wanda baya zuwa kece dai baki ta
a zuwa ba sai yau shiyasa kika ganshi daban amma ina zaki hada nan da birni."
Ta kalli inda mai siyar kalalaba take ta ruga a guje taje gun tanawa Baffa alama daya karaso.
Yana zuwa tace "Baffa zanci dan Allah."
Nan ya biya aka zuba mata taci, taci
an malele, alale tasha shayi da yaji madara, gyatsatayi ta kalleshi kamar zatayi kuka tace "Baffa aradun Allah ko yau na mutu......"
Mugun kallan daya sakar mata ne yasata yin shiru ba tare da ta karasa ba.
Ta ha
e labbanta alamar tayi shiru, yace "Tashi muje gun wanda xan gani."
Mikewa tayi suka nufi cikin kasuwar sosai, wurin masu siyar da dabbobi mai dabobin na ganinshi ya taho da sauri yana mai alamar karramasa yace "Maccido ose!"
Dariya yayi ya karasa suka gaisa fuskar kowa cikin farin ciki, mutumin yaba Mun
o gun zama sannan ya bata rake ta karba ta fara sha su kuma suka ja gefe suna magana.
Macci
o ya kalleshi yace "Kana ganin za'a samu mai siyan?"
Da sauri yace "Kwarai kuwa, amma Macci
o duka uban shanayenka zaka saida?
Anya hakan ya dace?"
"Karka damu nasan me nakeyi, kai dai ka samomin mai siya sannan inda hali da daddare nakeso a kwashesu."
Shikam bai sake musawa ba tunda yasan zai samu kudi sosai, yace "Ai karka damu zan sanar da Alhajin goben nan ko jibi ma sai kaga yazo."
Cike da jin dadi yace "Nagode sosai."
Mutumin ya kalli Mun
o yace "Waccen ce yar taka da kake bani labari?"
Ya kalleta cike da tausayi yace "Itace."
"Ni ai da munyi hadin aure na bata yarona." Yayi maganar cike da bugar ciki dan yanda Maccido ke da arziki in dansa ya aureta ai sun more.
Kai Maccido ya girgiza yace "Kayi hakuri akwai inda xataje yanzu,
in har daga baya ta dawo kaji kanawa
anka kamu har lokacin sai muyi hadin."
Ya shiga jijjiga kai yana dariya.....
Kusa da ita ya matso yace "Mun
o muje mu siya burodi."
Ta mike rike da rakenta suka je suka siya buridi da kunun
gyada a leda.
Nan suka zauna kasan bishiya suka ci har zasu wuce yace "Kinsan tsire?
Gashi can ana gasawa."
Ido ta zaro tace "Baffa wanda kake kawomin a
oye?"
aga kai ta ruga a guje gun mai tsiren tana murna, binta yayi yana dariya a ransa, fatansa daga wannan lokaci ya zama babu wani abu da take sai murmushi da farin ciki.
Nan suka siya sai dataci tsinke shida sannan tace ta koshi.
Tare suka taho ganin duhu ya fara kawowa, tana tafe dadi duk ya hanata yin shiru tanatawa Baffa zuba shima sai biyeta yakeyi.
Ji tayi cikinta ya mur
a kallan Baffa tai tare da tsayawa ta
an durkusa tana
an matsa cikin, hankali a tashe ya dagota yace "Mun
o lafiya?"
Kasan leb'enta ta ciza tace "Baffa Cikina mur
awa yake."
Ajiyar zuciya ya saki yace "Dama ni nasan za'a rina tunda naga yanda kike ta ciye-ciye zo ki zauna a jikin bishiyar can na dubo ko ararrabi ne ki
an tauna kafin mu isa."
A hankali ta zauna a gefen bishiyar tana sake durkushewa, gashi sunada kusan minti ashirin kafin su isa kauyen.
Dajin ya
an shiga dayake duhu ya kawo kai yasa yake tabi yana dubawa sosai, itakam cikinta kawai take rikewa tanaji kamar zata zaga bayan gida.
Abinka da ruga su ba kunyar yin hidima a daji suke ba, dajin ta d'an fara shiga tana kiran sunan Baffa.
Ganin ba alamunsa yasa ta tsaya nan danan shakku da tsoro suka
an fara darsuwa a zuciyarta, karar da ta juyo ne yasa ta rikice wa "Aahhhhhhh!"
A firgice ta fara kiran Baffa, hawaye tuni suka fara zirya a idanunta jin muryar Baffa ce tayi wannan karar.
Kuka take tana kiranshi, jin alamun ta kusa yin tuntube yasa ta kalli kasa, Baffa?
Jikinta ne ya hau rawa ta tsugunna tare da
agoshi, idanunshi sai lumshe wa suke yana kiran sunanta.
Kuka kawai take tana ihu tana fad'in "Baffa menene?Me ya sameka?"
Cikin wani irin yanayi da bata taba ganinshi ba yace "Mun
o maciji-ma......" kasa karasawa yayi, nan danan ta sake birkicewa ta kalli kafarsa duhun dare yasa bata iya gani ba, ihu kawai ta shiga yi tana cewa "Jama'a ku taimakemu, ku taimaka mana Baffana." Babu kowa babu alamun mutane a gun......
Su kuwa a can riga kowa ya cika yayi fal kowanensu da abinda yake jira yai wa Mun
o in ta dawo, ruwan gidajensu ba'a zuba ba, ba'a musu sirfe an daka garin tuwo ba, ba'ai dakan fura ba, ba'a zubawa dabobi ruwa da abinci ba.
Yau har Maccido jira suke ya dawo suci zarafinsa.
Itakam Danejo haka kawai ta dinga jin hankalinta yaki kwanciya, sau uku tana fita tana dubosu amma babu labarinsu.
******
KANAWAN DABO.........
Ummy tana zaune tana jan carbi a tangamemen d'akinta, wanda kamshin turare ne kawai ke tashi, sai ka kasa gane kamshin wani turaren ne, saboda dadinshi da sanyaya zuciya.
Sallamar dataji ne yasa ta saki fuskarta sosai wanda ta bayyanar da farinciki tsantsa, amsawa tayi idanunta na kanshi, macece fara mai dan jiki, kallo daya zaka mata kasan dadi da mayuka masu tsada ne sukasa fatarta canzawa da yin laushi.
Shiga yayi ya zauna tare da lankwashe kafafunsa ya gaisheta, Ummy ta kalleshi fuskarta har yanzu a sake tace "Araab ya kukai da Kawun naka?
Sun amince da auren?"
D'agowa yayi dayake ba mai fara'a bane shiyasa bazaka gane halin da yake ciki ba, ya dan kalli kwanukanta dake gefe yace "Ummy ban samu shiga ciki ba."
Ido ta bude tace "Bangane ba?
Araab ba munyi dakai zakaje ka gaishesu ba tunda mun riga munyi magana da su Kawun naka?"
"Dana fita ne wani uzuri ya taso sannan ni Ummy banasan auran nan wlh yarinyar ke kanki kinsan ta fiya rawar kai."
Had'e rai tayi tace "Sai yaushe zakayi aure naga nima ka samu mai kula dakai?
Araab haka zan ta zama sai dai ni kaita kula dani kai bamai baka kulawa?
Sa'aninka duk sunyi aure sun haihu amma ace kai ko budurwa baka da ita, Meenal da Allah yasa ita take son ka ina tunanin zaka samu kulawa gunta itama shine kake ta gocewa?"
Sajensa ya shafa cikin girmamawa yace "Ummy ni bana bukatar wata ta kula dani, ku kadai nake bukata a rayuwata, in har kuna cikin farin ciki ni ya wadatar dani.
Dan Allah Ummy karki sake kiran su Kawu, yar su ce banaso Allah ya bata wanda ya fini." Abinda yace kenan ya mike, sai daya kusa kofa idanunta na kansa tace "Sun fadi abu akaina ne?"
Waigowa yayi ya kalleta ba tare da ya tanka ba.
Tayi murmushin takaici tace "Tunda har kamin alkawari zaka babu tantama kaje, na tabbatar abu akace a kaina wanda ya hanaka jurewa sai dai Araab ka sani ita rayuwa da kake ganinta babu wanda zaice ba'a zaginshi......."
"Ummy kiyi hakuri amma duk duniya babu wanda ya isa ya fadi magana akanki sannan na barshi, sai dai ki yafemun." Yayi maganar tare da saurin fita.
Ajiyar zuciya ta sauke har zuciyarta tayi sanyi ta d'auka za'a dace wannan karan.....
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Ayusher Ce
Da Zee Yabour
*MUN
(MAI HAKURI)
Na Zee Yabour
Ayusher Muhd
Dandano page 6.......
Duk Mun
o ta fara fita hayyacinta saboda ihun da take kurmawa a tsakiyar daji, kuka kawai take tanaji kamar ranta zai fita.