Sashe 67
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ai a gidanmu yake." Ikram tace
Dama bashi da hankali ne?"
ah da hankalin sa, bansan dai me yakeyi haka ba."
Mamaki ne ya kama su da hankalinsa yake haka, jin haka direba ya kara tafiyar motar su kai gate, Bilal idonsa ne ya kai kan Mun
o dake jikin kofa, baki ya washe na murnar ganinta yaushe rabon da ya ganta sai yau, sai yaga ta sake canza mai.
Bakin kofar motar ya karasa yana kokarin budewa, Ilham tayi saurin danna lock, itama Mun
o matsawa tayi daga jikin kofar,
Ki fito mu tafi gida, kinsan nine wanda zaki aura amma yaron can ya yaudareki da kudi kika amince kika aure sa kika barni, to yanzu daya tafi ya barki ai sai ki dawo guna." Ikram da Ilham suka
kalli juna da mamaki, Ikram tace
Da gaske ne?"
o ta girgiza kai tai da sauri tace
Ni bana son shi, sannan ban yaudare shi ba tunda bance zan aureshi ba."
e gate da mai gadi yayi yasa maganar da Ilham zata sake yi makalewa.
Motar su na shiga Bilal ya falla da gudu ciki, Direba yayi saurin fitowa shi da mai gadi suka cafke sa kamar barawo, yana fisge fisge suka damke sa gam yana ta kufar baki sukayo waje dashi suka datse gida.
Akan idon Meenal wacce tazo gidan tana son kara samun bayani akan Araab wurin da yake yadda ba zata sha wahalar neman sa ba, dan Farouq yace mata bai san takaimaimai unguwar da yake ba.
Bilal a fusace ya daki kirjinsa cikin daga murya yace
Ni Bilal BG kuka wulakanta ku rubuta ku ajiye wallahi dukanku sai na
au fansa akankh, kuma matata Mun
o sai ta dawo wurina tunda kwace aka mun, gaf da aurenmu kawai aka zo aka aura mata yaron can?
Sannan ace bazan yi magana ba dan kun maidani wanj sauna?"
Meenal na jin haka tayi saurin fitowa daga mota, ko kashewa bata tsaya yi ba,
Bawan Allah dama kaine saurayin Mun
Ya mata wani kallo yace
Nine kowa yasan soyayyar mu ya akayi?
Ajiyar zuciya ta sauke tace
Ni kuma nice wacce zai aura da farko har an fara bikin mu amma ya zabeta a kaina, suka ci amanata."
"Ya ga tafi ki abubuwa ne yana son more ta, gata yarinya sharaf ance sunfi za
i." Ya fa
a yana dubanta, dan Meenal ko nono bata dashi sosai, babu hips haka ta tafi a tsaye, maganar tasa ta mata zafi sosai, amma ita ba wannan bane damuwarta, tana son amfani dashi wurin cimma burinta hakan yasa ta danne fushin ta.
Ta dube shi tace
Ina so muyi aiki tare." Kallonta yayi da mamaki yace
Ban fahimta ba, aiki kamar ya?"
Burin ka ka samu Mun
o, ni kuma nawa burin na samu Araab, zamuyi aiki tare dan ganin kowanenmu ya samu cikar burin sa."
"Taya kenan?
Murmushi gefen baki tayi tace
Da sannu zan sanar da kai komai, yanzu zan kar
i number wayar ka." Ta juya ta bu
e motar ta dauko wayarta, ya fa
a mata number ta rubuta, taji sunan sa da ya fada hakan yasa tayi saving da Bilal BG, ta koma motar tana masa alama da hannu yazo, ya karaso saitin window ta, ta zuge jaka ta mika masa dubu goma, Tace
Gasu somin ta
i ne idan kamun aiki yadda ya kamata zan maka ninkin ninkin su." Kar
a yayi ya jujjuya su ganin dubu goma ba cas ba ass, yasa yace
Sai naji ki." Ya juya ya koma gida, yama samu kudin ba Salame, sai da ya zabge dubu goma yabar goma.
A falo ya sameta tana ta hamma ko bakin bata rufe ba, Tana ganin sa tace
Ka samu ku
in?" Hannu yasa aljihu yace
Gasu amma dubu goma ne shima yace bashi dasu." Ta fisga tace
Nayi manaji dasu." Yace
Kada bashin ya
au ki tsawon lokaci." Tsaki tai tace
Ita dubu goma har sai ya wani bada ka
ida ake a kanta?"
"To haka dai yace."Ya fa
a yana wucewa
aki abun sa.
********************
Meenal tunda ta shiga gidan take kallon Mun
o wacce ke zaune kan kujera a sama, tana ware books din assignments
inta, gani tayi ta kara mata kyau da fresh, wani kishi ke cin ta, tana jin ko ta wacce hanya sai ta raba su, sai ma taje
asar ya fara son ta.
Wani mugun kallo ta zabgawa Mun
o wacce ta kauda kai daga ma kallanta dan ta kula matarnan kiris take jira ta nemi abinda zasuyi husuma,
akin da take zama ta wuce ta sa key tace "Wannan matar sam ta tsaneni."
Meenal hucci tai cike da takaici ta shiga
akinsu Ikram ta zauna tana bugar cikin su sai dai duk wasu bayanai da tayi tunanin zata samu wurinsu Ikram basu sanar da ita komai ba, a yanda ta kula ma su basu san ma ina yaje ba.
Babban abin
akin ciki ma Ummy tun bayan amsar gaisuwar ta da tambayar su Mumy bata sake mata fuskar da zata tambayeta wani abu ba, haka ta fito daga
akin tabi gidan da kallo tace "Ni kukewa gani-gani ko?
Zan fanshe ku jira mu dawo tare ni da Araab."
Haka ta bar gidan ba biyan bukata cikin takaici, amma tunda tasan kasar da yake, idan taje zata san yadda zata same sa, ta tafi da tunanin haka.
******************
Danejo tunda ta saka maganin ta rasa natsuwar ta, fargabarta kada ace amaryar ta mutu ko wani mummunan abu ya sameta, bata taba ganinta ba tunda ta fara aiki sashen amma hakanan take jin tausayinta dan ta soma fuskantar tana cikin kiyayyar kishiyoyi, haka wunin ranar tayi sa sukuku.
5:oo na yamma
Matashiyar budurwa ce da bazata wuce shekaru sha shida ba sanye cikin tsadaddiyar abaya, ta kalli karamin yaron dake falon saman yana kallon carton bai wuce shekaru takwas ba tace
Ammi har yanzu bata fito ba?"
Kai ya
aga yace
Eh bacci take." Bacci kuma har yanzu?" Ta fa
a tana yin hanyar dakin nata, da sallama ta shiga dakin sai dai ga mamakinta bacci take,
Ammi yau da bacci a irin wanann lokacin?" Tasan ita ba mai baccin yamma ba ce ko su tun suna yara bata bari suyi cewa take ba kyau,
Na tabbata bata jin da
i ne."
Tayi maganar tana karasawa bakin gaddom ta kai hannun ta kan jikin mahaifiyar tata dan akwai shakuwa sosai tsakanin su, taji jikin nata babu zafi sam, kallonta tayi sosai taga bacci take a natse, ta sauke ajiyar zuciya ta juya ta fita
akin.
Kai ba zakaje birthday Husna bane?" Kai ya girgiza yace
ah Adda bazanje ba."
Bata sake cewa komai ba, itama dole ce kawai zata sakata zuwa, sanin ko taje da bakin ciki zata dawo amma Ammi fa
a zata mata sosai matukar bata je ba, ta rasa meyasa duk abunda ake musu a gidan, Ammi bata ta
a magana ba hasalima ma yi take tamkar bata san anayi ba.
*******************
Naja
atu yau ka tazo gidan, lectures na tsafta tayi ma Mun
o tare da nuna mata yadda ake har gyaran gado yayi neat sosai, hatta wanke ban
aki sai da ta nuna mata, da fa
a mata muhimmancin turare, Mun
o duk da tana ganin takurata take amma ta karu da abubuwa da dama, sai isha'i yau ma ta tafi, Mun
o tace
Ohhni wannan mata akwai iyayi, komai sai tace ga yadda zakayi?
Hmm wai ma meyasa ni ka
ai take ma banda su Ilham?" Ta ta
e baki ta
auko assignment
inta zatayi, Araab ya fa
o mata a rai, Tace
Allah sarki Yaya Araabi da yanzu shi zanje ya koya mun."
Ta tuna ranar da yace ta karanta A to z,
Wai fa shi ya
auka ban iya ba ko?" Tayi dariya, tana sake tuna wa da yadda yace mata
Perfect." Wani murmushi tayi na jin da
in ranar ya yaba mata, haka tayi assignment
in ita kadai ta ajiye littafin ta kwanta, yau ma juyin kawai take ta kasa bacci, sai dai yau tunanin baffan ta da Danejo take.
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
Hanifa ta fito
angaren da ake birthday
in sam babu wani zumudi ko far
a a tare da ita, harabar gidan akai wa decoration hadadde na masu kudi, an jera kujeru da tebura tamkar bikin aure, ga mutane ta ko
ina kai kace wani taron biki ko suna akeyi.
Tun daga nesa ta hango yanda Hajiya Saratu matar mahaifinta ta biyu taci gayu sosai, sarkar gwal dake wuyanta na haskaka ta da awarwaro, Husna itama taci ado kana kallonta kasan itace celebrant
in, sauran kannensu da yayyensu kowane ya chaba ado.
Daga gefe taje ta tsaya tana bin mutanen gun da kallo, Hajiya Zinnira uwar gida kuma mahaifiyar yarinyar da akewa birthday ce ta fito cikin nata adon mai daukar hankali tana taku kamar bata son taka kasa tsabar girman kai, dan ta ha
a jini da sarauta, ba kananun ku
i ta narkar wurin tsara birthday da tufafin da ta saka har na yaranta.
Hanifa tunda tazo wurin ba wanda ya kula ta, harkarsu kawai sukeyi da ba
insu, Husna sa'arta ce amma sam basa shiri hakan yasa bata je wurin ta ba, ta na tsaye tana
an bin tsirakun mutanen wurin da kallo, ji tayi tsayuwa agun ma ya isheta, kawai ta juya bangaren su dama ta leko ne gudun Ammi tace bata zo ba.
Baki suka ta
e, burinsu dai ya cika da Ammi batazo ba saboda dayawa abokansu basu san akwai wata amarya a gidan ba, su a gunsu kaskanci ne ace an sake musu kishiya, mutanen kusa dasu sosai kuma da suka santa nuna musu suke bata da matsayi, bora ce a cikinsu.