Sashe 136
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mahaifin Yussy dukkan abunda ke faruwa akan kunnen sa yana ji ta window falon sa sai dai bai fito ba, ya bar Hassan ya soma gane kuskuren sa, amma still zai masa nasiha ko Allah zai sa ta shige sa, tasowa yai bayan yaga shigewar su Nuratu, ya fito ya sami Hassan, wanda yana ganin sa yayi
arin saita natsuwar sa yace "Alhaji barka da rana."
"Yawwa Alhaji Hassan mu shiga ciki ko?" Yabi bayansa jiki sanyaye, bayan sun zauna Mahaifin Yussy yayi gyaran murya yace "Tun ranar nake so ta son na maka magana, ina ganin ya dace na lurar da kai abinda idanunka suka kasa nunama.
Hassan ya gyara zama yace "Toh Alhaji ina sauraranka.
Sam bai nuna masa yaji me ya faru yanzu ba dan kar ya
ara muzanta dan haka ya nuna masa tun ranar da Araab yai saki yake magana, Yace "Mata da kake gani tana da ha
i mai girma akan mijinta wanda Allah SWT ya
'aurawa miji daga ranar da aka
aura musu aure, wanda idan mutum bai sauke ha
in ba ranar gobe
iyama Allah sai ya tambaye sa, shin kuka san ta hanyar kyautatawa iyali ka
ai sai Allah ya bu
a maka hanyoyin arzi
insa, kaba matarka kyautar
ari biyar yafi kai sadaka a masallaci, to ina ga wanda ya wofantar da matar bai san duk wasu hakk'okinta ba kana tunanin Allah zai bar sa wallahi tun a nan duniya sai ya fara gani wannan misali kad'an ne na baka, sannan
a da kake gani amana ce Allah ya bamu kuma sai ya tambayemu a kansu ranar gobe
iyama, yara suna da hakki akan iyayen su, Annabi SAW yace " Dukkaninku masu kiwo ne, kuma kowannen ku sai an tambayeshi kan kiwon da aka bashi, namiji makiyayi ne game da iyalansa kuma sai an tambye shi akan abunda haka bashi kiwo, haka mace makiyyayi ce a gidanta mijinta kuma sai an tmbyeta akan kiwon da aka bata, kaga wajibi ne uba ya kula da yaransa yasan cin su shan su suturar su, ilimin lafiyarsu da sauransu muddin uba bai cika wad'annan sharu
ar ba, bazai ta
a ganin daidai a rayuwarsa ba kuma ranar lahira zai ha
u da fushin ubangiji, ina jin idan zan fayyace maka ha
in mata da yara sai mu kwana bamu gama ba, dan haka nake baka shawara tun wuri ka gyara
arnar da kai a baya." Hassan jikinsa yai sanyi tabbas gaskiya ya fa
a masa, amma kuma yana tunanin Nuratu, ya zaiyi da ita.
(Hmm Hassan kenan da sauran rina a kaba)
*******************
Yau sosai Mun
o ta saki jiki a makaranta sunyi hira da Haneefa ba kamar wancan ranar ba, fin rabin hirar tasu Hanifa zancen Ammin ta take, Mun
o kam sai dai tace Ummy,
asan ranta tana jin ciwo sosai na rashin mahaifiya tun tasowarta bata san da
in uwa ba, Baffa shi ya zamar mata uwa da uba yanzu kuma baya raye, sai Danejo itama bata san a wacce duniyar take ba, a cikin hirar tasu Hanifa tasan Mun
o nada aure, kuma tacewa Hanifa kawai iyayenta sun rasu ba tare da ta sanar da ita ainihin tarihinta ba wanda a ganinta ba wani abun da
in saurare cikin sa musamman rayuwarta a RUGAR JIJJI, wanda bata marmarin komawa cikin ahalin nata sai dai bata
i a maido mata Baffanta ba amma wanda ya mutu baya dawowa, Da suka gama lecture ranar har wurin mota Hanifa tai ma Mun
o rakiya suna rabu suna
agawa juna hannu.
Haneefa tunda taje gida take ba Ammi labarin sabuwar
awarta, Ammi tace "Wannan
awar dai ana ji da
inta."
"Sosai Ammi tana da hankali, kuma tana da aure ashe." Ammi tace "Toh Allah ya
ara ha
a kanku." Haneefa tace "Amin"
***************
Araab tunda ya dawo gida ya saka Mun
o tazo ta zauna kusa dashi, ya kwanto da kanta kan kafa
ar sa, ya kunna musu Nat Geo suna kallon dabbobi da yadda suke rayuwa, Wayarsa ta soma
ara sunan Hamza Human Rights yayi appearing kan screen
in sa, ya
auka tare da saka speaker, bayan sun gaisa yace "Mun kira Mahaifin naku yazo, kuma mun tabbatar da gaskiyar abunda ka sanar damu, dan haka mun yanke shawarar shigar da
arar kotu acan za'a yanke masa hukuncin da ya dace."
"Hakan yayi nagode." Sukai sallama, Mun
o wacce dukkan wayar akan kunnen ta, sam tana ganin hakan bai dace ba taya da' zai kai
arar mahaifinsa da ya haifesa
ara kotu ko da kuwa me ya aikata, dole ta dakatar dashi ta nuna masa illar hakan, hannunta ta kai kan na Araab ta murza tafin hannun sa, jikinsa ne ya amsa ya
an numfashi, "Yaya Araab!" Ta kira sunan sa cikin sigar da bata ta
a ba, "Na'am" Ya amsa yana mamakin kiran sunan, cikin sanyin murya da tattausan lafazi tace "Kayi ha
uri bana yi kutsi cikin rayuwarku ba ne amma sai nake ganin bai kamata ka kai shi kotu ba, mahaifi ko ya yake mahaifine."
Kallonta yai yace "Bayan duk abunda ya aikata gare mu?
Kinsan irin wahalar da Ummy tasha?" Hannunsa ta sake murzawa cikin salo tace "Komai ya aikata muku uba ne shi, mai amsa sunan mahaifi wanda duniya ba wanda ya isa ya canza shi haka shine wanda yai maka hud'uba ya zana maka ragon suna, iyaye nada matu
ar daraja da muhimmanci a addinin musulunci, ubangijin mu ya umarce mu da mubi iyayenmu wanda ta hanyar bin su zamu samu rahamar Allah, kada ka manta Yaya Araab duk wanda iyayensa ke fushi dashi Allah yana fushi dashi, ka manta kissar wanda Allah ya jarabta da karuwa sanadiyyar
ata ran mahaifiyar ta kira sa bai amsa ba yana sallah, kaga sallah kenan gaishe da ubangiji kenan, bin iyaye bin Allah ne, a tsakanin
a da mahaifi babu mai gaskiya ko cewar mara gaskiya, a musulunci kabi iyayenka ko da sune basuyi maka daidai ba matuk'ar bai sa
awa addini ba, duk wani furuci mara da
i da da' zai ma mahaifi ko mahaifiyarsa ya sa
awa addini, ayoyin al'qurani da hadisin Manzo SAW duk sunyi magana akan bin iyaye, kyautata musu, Yaya Araab Dan Allah kada ku dubu rashin kyautawar da ya muku ku duba koyarwar addini da yadda akace abi iyaye, sannan maganar kai sa kotu bai dace ba hakan zai zama tamkar tonon asiri gare ku, kuma shima zai zama tozarci gare sa, menene ribar
an da ya tozarta mahaifin sa Yaya Araab, ina ganin ya zama sirrin ku na tabbatar shima a sannu zai gane gaskiya addu'a zaku dinga masa tunda bai saka ku kuyi abunda ya sab'awa shari'a, haka Ummy nasan ba zataji da
i ba idan taji ka kai sa kotu, Dan Allah ka janye maganar shiga kotu plss Yaya Araab." Ta
arasa maganar kamar zatai kuka tana matsa yatsun hannayen sa, Araab jikinsa yai sosai, yana mamakin hangen nesan ta, da ilimi da sanin ya kamatar ta, wani
imar ta yaji ta
aru a ransa dan tabbas Allah yayi masa babbar baiwar da samunta irinta ake cewa mace ta gari, shi sam tunanin hakan duk bai zo masa ba sai yanzu da ta lurar dashi cikin hikima da tattausan lafazi, kallonta yai yace "Nagode da shawararki Allah yayi miki albarka." Ajiyar zuciya mai sanyi ta sauke tace "Amin" A take ya kira Hamza yace ya janye zance kai
arar, Hamza ba musu yace "Toh zamu rufe case
in, Allah ya
ara muku fahimta." Yace "Amin" Ya kashe wayar yana sake jawo Mun
o jikinsa, wata zazzafar
aunarta yake ji na ratsa shi.
*********************
Salame abubuwa sun caku
e mata duk
an ku
enta sun
are wurin nemawa Raheena maganin zubar da ciki, amma ya
i fita dan tunda tava ya fara fitowa hankinta ya sake tashi, abin mamaki sai ma
ara girma yake dan har ya soma motsi dan dole ta ha
ura ta zubawa sarautar Allah ido, ga gefen Meenal rashin jituwa ke ta afkuwa tsakaninsu sam bata girmamata ita kuma bata fasa zuwa gidan ta fakaici idon Meenal
in ta kwaso kayan bacci, tsakanin Bilal da Meenal ma zaman dai babu da
i kullum yi suke, baya fasa rage zafinsa da ita amma ta
i yarda ya kusancenta shi kuwa ya lashi takobin sai ya
ana ta.
Alhaji Hussain shima abubuwa duk sun dagule masa abincin gidansa ma neman gagararsa yake duk yan kadarorinsa yake bi yana siyarwa suna lallab'awa shiyasa kullum yake tausar Meenal kan tai hak'uri al'amura su daidaita dan ita ta dawo gidan ma wata wahala zata
au ra masa, ga yayanta can ya kammala karatu ku
in jirgi ya gagare sa dawowa, Alhaji Hussain kullum bashi da natsuwa, jinin sa na sake hawa, Mumy ita kanta ta zama abun tausayi.
*****
Tsakanin Hassan da Nuratu babu wata jituwa, kullum da kalar rashin mutuncin da
ancin da take masa haka yake bin ta dan a ganinsa itace rufin asirin sa idan ya komawa su Araab yasan ma ba taimakonsa zasuyi ba sai dai su masa dariya, sam bata sauraren sa musamman idan taga yadda Yussy duk ta rame ta saka damuwa sai haushin Hassan ya kamata tana ganin shine ya kasa jajircewa, Yussy kuwa kullum k'ulafacin Araab take, Hassan a kwanakin duk ya rame dan baya samun wadataccen abinci yaci ga rashin natsuwa da zullumin ko yaushe zai iya amsa kiran human rights, Yau ya tashi bashi da sauran ku
in biyan
aki gaba
aya dubu uku ta rage masa, kayansa ya ha
a gu
aya yana sharce zufar dake keto masa duk kuwa da sanyin ac dake d'akin, ya jawo akwatin sa ya fito reception yai check out, bai zarce ko'ina ba sai wurin Nuratu cike da fatan yau taji tausayinsa ta amshe sa.