Sashe 178
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallon sa tai da sauri, yace
Na tura mata ku
i akwai inda zata shiyasa ta bar miki.
Shiru kawai tai dan tasan bazai ta
a ganewa na, duk abinda zatace masa kuwa.
Motar ya tada suka nufi airport.
****
Su Ummy na police station sai murna suke na ganin Araab gashi zancem kidnapping
inshi har ya fara bazuwa media akan anganshi da suka bincika akace mallakin Alhaji Ja
afar ne, sai dai babu takamaimai shidar data nuna yanada hannu a ciki.
Itadai Ummy hankalinta ne ya sake tashi jin Ammi na hanyar airport kallon Araab tai wanda ake magana dashi, tace
Araab!
Kallanta yai sannan ya mi
e da sauri ya nufi gunta yace
Kunyi magana da Ammin?
Wayarta ta
ame tace
Araab akwai matsala wai ya
auketa suna hanyar airport.
Cikin
aga murya yace
What!
Bai tsaya wani abu ba ya nufi gun Adnan ya sanar dashi, Adnan cikin hanzari yace
Bari mu tura police na kusa da airport amma yanzu hankalina yana kan wancan mutumin da yazo zancen bailing Gwaska muka hana, wai magana yake son suyi.
Araab ya kalleshi sannan ya kalli mutumin yace
Please ka tura yanzu nima zamu wuce can da Ummy.
Kai Adnan ya
aga atake yai waya ya tura mutane sannan officer Zainab dasu Auwal suka fito suka bi Araab suma.
Gwaska yasha duka dan har kafarshi
aya ta karye amma yak
i sanar da wa ya saka su, yana kwance sai ajiyar zuciya yakeyi, yaron Alhaji Jaafar me ya shiga yace
Gwaska ka fa
i wani abin?
Kai ya girgixa yana lumshe ido saboda azabar da yake sha, ya matso kusa dashi yace
Ka saurareni ga sa
on Alhaji Ja
afar yace idan kai kuskuren ambatar sunan sa, ka zama cikin shirin abunda zai samu iyalanka, zab
i ya rage gare ka, ko rayuwar iyalanka ko ka binne sirrin Alhaji Ja
afar
.
Yana fad
ar haka ya tashi ya wuce, Gwaska ransa yaji ya masifar sosu bai tab
a jin nadamar aikin da yake ma Alhaji Ja
afar irin yau ba, tsawon shekaru yana sakawa shi ayyuka yana yi bai tab
a kuskuren rana ba, sai yanzu da a sanadiyyar aikin na Alhaji Ja
afar aka kamasa shine zai juya masa baya, maimakon yayi
arin fitar dashi, kanshi kawai yake son zamewa, le
ensa ya ciza cikin tsananin
acin rai,
an sanda da yazo zai maidashi cell ya kalla yace
Zanyi magana da ASP." Kallonsa yai da mamaki kana ya juya ya sanar da Adnan wanda ya taho gun, Gwaska ya kalle sa yace
Zan fa
i komai yau." Adnan kallonsa yai yana mamakin sauyawar sa yace
Ina saurarenka." Gwaska yace
Alhaji ja
afar ne ya saka mu, kuma ya dade yana sani aiki irin haka, mutanen da yasha sawa mu kama ko mu kashe ba zasu lissafu ba, shekarun baya da suka wuce ni ya aika muyi attacking Ali mu kar
ar masa takardu, Alhaji Ja
afar mugun mutum ne mai siffar mutanen kirki.
Adnan kai ya jinjina kawai yace a mayar dashi cell, kana ya sauke ajiyer zuciya, yasa hannu ya cire camera da suka mak
ala a wurin dan
aukar maganar da Gwaska zaiyi da yaron Alhaji Ja
afar.
au ki wayar sa ya kira Araab yake sanar dashi
Mun riga mun samu evidences da muke so har GWASKA yayi confessing laifukan su ya fa
i sunan Alhaji Ja
afar, yanzu bashida wata mafita, duk yanda za
ai karku barshi ya bar
asar nan, Araab ajiyar zuciya ya sauke jin sun k
ara samun evidence kana yace
Dole ne wannan.
Yana kashewa ya kalli Ummy wacce ke share hawaye yace
Ummy In Shaa Allahu zamu tarar dasu, kuma Alhaji Ja
afar zai cika hannun hukuma ya fuskanci hukunci.
Ido ta runtse tace
Kaima harda laifinka da ka bari mun sanar da ita da ba haka ba.
Iskar bakinsa ya furzar yace
Bansan abin nashi zai kai haka ba, sannan akwai abinda ban fa
a miki ba Ummy mutumin nan son da yakewa Ammi bana tsakani da Allah bane, akwai abinda yake nema gun Baba Ali daga nan ne case
in ya fara faruwa, nikam Baba Ali yanada wasu ku
e ne sosai a lokacin?
Shiru tai kafin can tace
A iya sanina daidai misali dai yana dashi sai dai kaga tunda yabar
asar shikenan bamu sake ha
uwa ba banida labari wani arziki da har zai jawo ayi kidnapping
inshi.
Shiru suka sake yi dan gaba
aya kansu ya
aure kawai burinsu suga sun isa airport
in.
Police da aka tura, aka turawa hoton Ammi da nashi nan fa aka bazama nemansu, Ammi tana zaune dashi dan har sun wuce gun security tana zaune tayi shiru itadai hankalinta batasan meyasa ba ya
i kwanciya, zuciyarta ba da
i ganin yasa hula ta gaban goshin ya ri
e jarida kamar yana
oye fuskarshi, gefe ta kalla ganin toilet yasa tace tana zuwa, nan ta mi
e ta nufi toilet, shiru tai itadai tabbas tasan akwai abinda ke faruwa, amma batasan menene ba ba kuma tasan ta inda za
a fara ba, wata budurwa ta gani tace
an Allah ko zaki ban aron wayarki zan
an yi waya ne ka
Kamar budurwar zata hana sai kuma ta bata, Ammi ta kira number Ummy kai tsaye, daidai nan su kuma Ummy sun shigo airport
in kenan, jin waya yasa ta kalli Araab, amsa yai da sauri ya
aga, daga can tace
Fatima anga Araab
Da sauri Araab yace
Ammi?
Kece?
Kina ina?
Cike da murna tace
Araab kaine?
Kai Alhamdulila har hankalina ya kwanta.
Cikin damuwa yace
Kina wani gun?
Tace
Muna gun boarding na Ethopian kamar daga can wata
asar zamu yace surprise ne.
Takaici ya kama Araab yace
Eh ya fa
a mana abu yace mu kawo miki.
Jin haka ya sata dariya tace
Gashinan na shiga toilet kuna daga ina?
Yace
Ki tsaya anan gamunan zuwa.
Alhaji Jaafar ganin bata nan yasa ya fara nemanta dan sam yana can yana
oye fuskarsa sam baiji sanda tace zata toilet ba hankalinshi ne ya tashi ya mi
e yana nemanta cikin tashin hankali.
Su Araab suna isa
an sanda suka biyo shi a baya, Alhaji Ja
afar bai ankara ba suka rik
e sa,
cikin tsananin
acin rai da kid
ima yace
Ku kunsan koni wanene?
Araab ya kalli Ammi wacce tausayinta ya
ara kamashi, Ummy ce taje gunta da sauri ta rungumeta, kai tsaye ta fashe da kuka tana
ame da Ammi.
Mamaki ne ya kama Ammi tace
Meke faruwa?
Menene aka kama Sadauki?
Ummy tana nan a
ame da ita ta kasa sakinta hakan yasa Ammi ta
an janyeta ka
an tace
Fatima menene?
Muje gida muyi magana acan.
Kai ta girgiza da sauri sannan ta nufi gun Alhaji Jaafar, kallanta yai yace
Gimbiyata kinga abinda
an uwanki suke min ko?
Hannayensa ta kalla da aka sawa ankwa ta ri
e tace
Me ke faruwa?
Tai maganar tana bin Araab dake gefe da kallo, kusa da ita yaje yace
Ammi muje zan miki bayani.
Kai ta girgiza tace
Ba inda zani meya faru?
Araab cikin sanyin murya yace
Please Ammi kibar wannan awuce dashi police station zan miki bayani.
Kallon mutanen gun tai tana kallo akaja Alhaji Ja
afar, bata tsaya wata-wata ta nufi inda akai dashi, Araab ne ya jata motarshi, ta janye tace
Araab fa
a min anan gun meke faruwa?
Ummy ce tai ajiyar zuciya tace
Yaya Bilkisu please ki daina ki wuce mu tafi zamu miki bayani Alhaji Jafar ba mijin aure bane, had
arin sa ya wuce yadda kike tunani.
Baya ta ja tana kallon Ummy cike da mamaki da d
aurewar kai
Fatima?
Me kike cewa?
Sadaukina b zai tab
a aikata haka ba.
Ummy ta matso ta ri
e ta tace
Nasan zai miki wuyar amsar hakan, amma dole ki bud
e idonki Yaya kiga gaskiya
Gaba
aya Ammi ji take kanta na wani irin zafi tana jin wani dumm, Ummy ta ri
e ta tace
Ki barshi a wuce dashi laifin kidnapping na Araab aka kamashi dashi yanzu ga kuma yana neman guduwa dake ku bar
asar dan kar a ganeshi?
Takaici ne ya hana Alhaji Ja
afar magana ga media wanda yana sane daga yayi magana za
auka, Araab ne ya kalleta yace
Ammi in munje gida zan miki bayani amma akwai abinda Baba Ali yake dashi wanda Alhaji Jaafar yanzu ya mallaka ko yaso ya mallaka a baya?
Kanta kawai takeji yaja juyawa nan danan tadan, ri
e hannun Ummy dan jiri ta fara ji, kafin tace
Abinda yake dashi ni na bashi bayan ya aureni, ragowar kuwa na Haneefa ne nace sai tai aure zan bata ko naba mijinta menene?
Araab ya sauke ajiyar zuciya yace
Dalilin aurenki kenan da alama abinda yake nema agareki kenan.
Ba zai ta
a yiwuwa ba, Sadauki ba haka yake ba."
Ummy ta jata mota tace
Muje gida!
Tunda suka shiga mota har suka isa batayi
Magana ba gaba d
aya kanta ya k
ulle ta kasa gane meke faruwa,
Bayan sun isa gida, a falon Ummy ta zauna fuskar a
aure tace
Me kuke nufi?
Araab ya
auko system
inshi yasa mata komai sannan ya
ara kunna mata maganar da yaron nan yai a cell wanda Adnan ya turo mai, ya
ara da sanar da ita kalaman da yai a gidanshi da yake, kai ta shiga girgiza tana dukan saman kanta da
arfi tana zubar da wasu zafafan
walla, da sauri Ummy ta ri
e ta tace
Ya isa haka nan Yaya Bilkisu.
Mikewa tai tana janye jikinta tace
Dole ya fa
a min me muka mai?
Sai naji daga bakinsa me marigayi Ali ya masa?
Har ya za
i cutar damu haka?
Tai maganar tana yi baya da sauri suka tareta,
aki suka kaita aka kwantar da ita, Ummy ta kalleshi tace
Kasa Mun
o ta dawo a kalla ta ganta inta farfa
Nan yace to sannan ya fito zuciyarshi duk ba da
*****
Alhaji Jaafar yana zuwa ya tarar an hada gangami na jornalist a police station
in anata
au kanshi hoto haka aka shiga dashi inda aka kulle cell dinsu Gwaska, yana shiga ya kwashe Gwaska da mari yace
Useless kawai.