← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 187

Sashe 44

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Zama tayi kan kujera
an nesa dashi, kanan cikin tattausan lafazi tace
Nasan zakayi mamaki na jin cewa ina neman ka ko?"
Kai ya jinjina yace
warai kuwa, duk da ba wani abun mamaki bane sosai duba da yanda Mun
o ke zuwa nan ga kuma makarantar ta." Ummy tace
Hakane, duk da bansan yadda zaka
auki maganar ba kuma haka bana so na zama mai shisshigi ga al
amuran iyalin ka amma taimako nake son yi."
Jauro yace
Ina saurarenki Hajiya." Kayi ha
uri da abunda zaka ji, amma yaronka yana neman Mun
o dan yau har kayanta ya yaga mata wurin kokarin keta mata haddi." Jauro zabura yayi yace
Hasbunallahu wa ni
imal wakeel, ina fatan bai mata wani
abin ba, ba ko rauni?" Yai maganar duk a rikice.

Ummy ta girgiza kai tace sai shatin matsar da ya mata da duk suka fito jikinta, da alama ba yau ce rana ta farko yana nemanta ba."
Jauro goshi ya dafa ji yake kamar ya nutse a
asa wannan wani irin
ance da abin kunya ne?

A hankali yace
Wallahi bansan haka na faruwa ba da tuni na
au ki mataki, laifin ne."
"Shiyasa ake so Uba ya zama jajirtacce a gidansa kuma mai kula, balle in zama ya ha
a da mutane masu jini a jika da ba muharaman juna ba." Jauro ya jinjina kai yace
Hakane, amma wallahi kuwa sai naci mutuncin sa bazan kyale sa ba."
Ummy tace
Kada kayi saurin
aukar mataki kansa dan zai huce ne yanzu a kanta, sai dai ina baka shawara ka mayar da ita wurin baffan ta, na tabbatar itama hakan take so."
Jauro jim yayi yana
an matsar
walla yace
Ai Allah yayi mishi rasuwa."
Ummy a ki
ime tace
Innalillahi wa inna ilaihi raji
un, yaushe?

Aman Mun
o bata sani ba?"
"Eh bata sani ba, muma zuwan da mu kai mu kaji."
Jauro ya fa
a yana share
walla,
Allah ya gafarta masa."
"Amin Amin." Ummy ta sake numfasawa tace
Amma sai nake ganin sanar da ita ya kamata kuyi, ko ba komai zata ri
a masa addu
"Ina tunanin yadda zata ji ne, shi ka
ai ta shaku dashi."
"Ai gara ta sani yafi
oyon."
Jauro yace
Shikenan In Shaa Allahu za
a sanar da ita, tana ina ne?"
Tana sama jikinta akwai zazzabi kuma har yanzu akwai tsoro da firgici tare da ita."
Jauro cikin takaici yace
Wannan yaro bai kyauta ba wallahi, kuma duk laifin mahaifiyar sa ne, duk ita ta sagarta shi."
"Yaron yanzu sai addu
a." Ummy ta fa
a, Jauro ya girgiza kai a ransa tana jinjina al
amarin, Ummy ta
an numfasa tare da sauke ajiyar zuciya tace
Sai kuma ina neman alfarma a wurin ka."
"Toh Hajiya alfarma a wurina kuma." Ummy tace
"Toh Allah yasa baifi
arfina ba."
"Ina nemawa Yarona Araab auren Mun
o." Ido ya zaro yace
Yaronki fah kika ce Hajiya?" Tace
a na Araab."
Yawu ya ha
iya ya
an shafa kai yace
Amma Hajiya Ina Mun
o ina yaronki, ruwa ai ba sa
an kwando ba ne."
"Kada ka manta da mai ku
i da talaka duk
aya ne a wurin Allah, kuma hakan shi zamuyi mu taimaki maraicin yarinyar nan, na maka alk
awari In Shaa Allah zan saka ido a rayuwarta dan ganin ta samu rayuwa mai inganci."
"Samun mutane irinku yana da matu
ar wahala a zamanin da muke ciki, ba abunda zance sai Allah ya sadaki da dukkan alkhairin sa."
"Sai dai ina tsoron wani abu."
an nisa kafin yacigaba "Matata Salame inhar tasan abinda ke faruwa ko za'a mutu bazata bari ai abin nan ba."
Shiru Ummy tai tana
an ha
e hannayenta kafin tace
Amin, to shikenan gudun matsala mubar maganar ta zama sirri kada ka sanar da kowa Dan Allah."
Yace
Tabb yaushe ai sai dai suji an
aura kawai."
Ummy tace
Yawwa, kuma dan Allah kada ka sanar dasu tana nan gida, dan gara zamanta anan yafi tsaro." Jauro yace
Nima hankalina yafi kwanciya ta zauna a nan
in."
Ummy tace
Nagode sosai da ka fahimceni."
Ai mune da godiya, sai nakeji ko mutuwa nai bazata tozarta ba, ha
ine a gurina ni kika taimaka Hajiya." Har ya fita yana godiya da jinjina kirki irin na Ummy.
**************************
Bilal tunda ya biyo Mun
o bai koma gida ba, club ya wuce ya samu cikin
an matan sa yayi bidirin sa da ita, idan ya tuna Mun
o yayi tsaki yace
auye kawai bagidajiya, kinwa kanki wallahi dan ni
an shila ne mai za
(Koba
an shila ba
**************
Ummy da kanta ta ha
owa Mun
o shayi mai kauri ta sha, kana ta bata magani tana sha sai bacci mai nauyi ya
au keta, Ummy ta saita mata sanyin ac
akin tana kallonta cike da tausayi.

Araab tuni ya watsar da zancen Meenal da iyayenta, sai dai tunanin damuwar da ya gani kan fuskar mahaifiyarsa ke ta
a mishi zuciya.

Takwas da minti goma ya fito daga
angaren sa, Shadda ce jikinsa ruwan anta wace aka ma
inkin tazarce kansa babu hula sai kwantaccen gashin sa.

Babu kowa falon gidan haka yasa ya haye sama
akin Ummy, Mun
o har lokacin bacci take mai cike da mafarkai kala kala, Ummy itama bata jima da tashi ba.

Dan kayan bacci masu kauri ne a jikin ta, da sallama ya shiga, ta amsa jin muryar Araab tana kokarin boye damuwar dake cin ta.
asan carpet na
akin ya zauna yana tan
washe
afafunsa yace
Ummy ina kwana?

"Lafiya lau Araab, anyi shirin fita office?"
"Eh Ummy."
"Allah ya cigaba da maka jagora." Ya amsa da
Amin."
Yana jin dadin addu
ar da Ummy ke masa ko da yaushe yana ganin amfaninta, dan addu
ar uwa bata da hijabi.

Gadon ya kalla ganin mutum kwance yace
Ilham ce ko Ikram tazo ta
ana miki gado."
Dariya kawai Ummy tayi bata son yasan wacce, ta
an nunfasa tace
Araab." Idan yaji ta kira sunansa haka to magana ce mai muhimmanci zata masa, Yace
am Ummy."
"Nayi kuskure a baya, nayi tunanin hakan shine daidai sai dai daga baya na gane farincikin da nake nema maka bazaka samu a gunsu ba."
"Ummy na fa
a miki kune farin cikina bana neman komai."
Kai ta girgiza tace "Na samar maka wata mata wanda ina da tabbacin zata zame maka mace ta gari, uwar da yaranta zasuyi alfahari da ita."
Gyara zamansa yayi yana kallan yanayinta wanda da alama ita kanta tana shakkar amsar da zai bata, samun kansa yai da jinjina kai yace
Dukkan za bin da kika mun Ummy bani da ja a kansa, nasan za
in ki alkhairi ne gare ni."
Murmsuhi tayi na jin da
in yadda yake matu
ar girmamata, kuma yake darajata da bata matsayi na musamman a matsayinta na mahaifiyar sa, addu'a ta shiga yi aranta na Allah yasa abin nan ya zama farincikin rayuwarsa.

Numfasawa tai tace "Da so nake a
aura aure asabar
in nan mai zuwa, walima ka
ai za
ayi dan auren ku yayi albarka."
"Allah ya tabbatar da alkhairin sa." Ya fa
a yana jin komai Ummy zata zartar a rayuwarsa matu
ar bai sa
awa addini ba, bazai ta
a bijire mata ba, Ummy tace
Amin."
"Matar fa Araab bazaka tambayi wacece ba?"
Kallanta yai yace "Ko wacen ma dan
ar uwa tace amma ni bana bukatar duba za
inki."
Ya mata sallama ya tashi ya fita ba tare da ya damu yasan wacece matar ba, dan yasan ba soyayya tsarin sa yanzu balle har ya damu da sanin kalar wacce zai aura shi dai zaiyi biyayya ne ga mahaifiyar sa, Ummy murmushi tana
ara saka mishi albarka a ranta.

Ta
aga hannu sama tace
Ya Rabb Ya Rabb Ya Rabb kasa albarka a ha
in auren nan da zanyi, Allah ya saka musu so da
aunar juna ya ha
a arzikinsu ya basu zuri
a tagari." Kana ta mi
e ta shiga wanka.
*************
Jauro yau farin ciki ne fal ransa Mun
o zata samu cigaba ta samu rayuwar hutu da yanci ko haka ka
ai zai samu sassauci a ransa na tuna yadda ya cuci su Danejo baya so Allah ya sake kamasa da hakkin wani,
Wai kana ta wani washe baki kamar mai sabon ha
ori makka hala ku
i ka samu?" Salame ke maganar tana gatsina fuska, Jauro murmushi yayi yace
Saurin me kike ai ko meye zaki gani."
"Ko dai yarinyar nan ka lalla
a ta baka dukiyarta shiyasa baka dawo da ita cikin gidan nan ba?" Jauro ya sake mata banza ya tashi ya fita abun sa, Salame bayansa tabi da kallo tace
Hmm ai baka isa ba wallahi kaci kudin nan kai ka
ai."
Bilal ne ya shigo ba sallama kamar yadda ya saba,
o ta dawo?

Ya tambaya, Mugun kallo Salame ta mishi tace
Kana lura da shige da ficenta kenan, wato ba zaka rabu da yarinyar nan ba ko?"
"Gaskiya ni fah Umma sonta nake kawai kuyi ha
uri ku aura mun ita." Tsaki taja mai tsayi tace
Kai tafi can, shashasha yarinya ba komai tare da ita sai tsiya zaka kakabawa kanka ka ciyar da ita da uban me?

Bayan ko kai biyar ta kanka gagararka take."
"Ahh Umma abun kuma hadda gori, ni ai ba kudinta nake so ba, abubuwan ta."
"Rufe mun baki mara kunya, soko kawai ni bata dawo ba kuma bana bu
atar dawowarta dan haka ka wuce ka bani guri."
Hannu ya soma yarfawa yana fa
in "Haba Haba gaskiya wannan ba adalci bane."
Salame taji kamar ta rufe sa da kuka dan takaici.
Chapter 44 · 0% Book details